Skip to content

Chapter 16

Chapter 16

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,307 words 0 views Progress saved
Download Book

tafara Head migraine dinta. Barin wajen tayi hade da komawa side dinsu,tana shiga kuwa ciwon Kai yamata sallama ,fadawa tayi toilet don watsa ruwa ,tana gama wa tafito sannan tasa short nickern ta na mata da vest ,ga gashin kanta ajike cos tasawa kan ruwa ko zataji saukin ciwon amma ina!!!!. Dakyar takarasa kan bed ga gashin yamannu mata,jitayi she can't hold it anymore daman Kuma in tana ciwon kan kama mata akeyi Sai amata Addua,dakyar tajanyo wayanta sannan tabugawa Hasana Kira ,bugu biyu yayi aka sauke "Sai yanxu aka gama fushi damu?"Hasana tafada cos tinda tadawo bata kirasu bah amma tamawa Antyn text amma Kuma idan Antyn takira bata dauka "Kina gida neh?"ta tambayeta cikin dauriya don bayason Hasana tasani "Eh... Amma yanaji voice dinki haka ko dai Baki jin dadi neh"tafada cikeda damuwa "Not at all,lafiyata lau kawai dai ina son kizo neh"tafada wa Hasanan "InshaAllah zaki hannu In the next 20 minutes" "Pls kiyi sauri" "OK"sannan takatse Kiran while ita Nadhira tagyara kwanciyarta "Allah kabani lafiya"tafada hawaye na gangaro mata(it's said that in mutum baida lfy,yayi Addua cos Adduan majinyaci nasaurin karbuwa,bawai mutum yace am sick,need your prayers bah) Sallama Hasana tamawa Umminta tafito har zata shiga tafada wa antyn,kawai saita bari sanadiyar ganin wani Lexus Jeep Parke akofar gidan cos ita atunaninta big dadynsu neh. Adaidaita ta tsara sannan suka wuce GRA,tana sauka ta gaishe da Baba maigadi sannan tamai bayanin wajen Wanda tazo gani batareda bata lokaci bah yafada mata inda zatashiga....... Fitowanshi kenan dinshi kenan zaije wajen car park cos yake yazaga gari ,itakuwa ta taho tana cire phone nata daga side bag nata domin shaidawa Nadhira ta iso,gware taji tayi da mutum har sanda wayarta yafadi kadai "Buuu....wlhy saika biyani phone dina ,taab saikace baka gani,kana tafiya kaman Wanda yasha abu,karma kafara bani hakuri cos saika siyamin wani, sabon phone neh fah ko sati banyi da fara amfani dashi bah,kaii banma bukatan wani, nawa nakeso"tafada cikeda masifa(daman Kuma hasynah akwai masifa🀣🀣..lol) galala yayi yana kallonta cos babu karya tamai Dari bisa Dari amma da itace "Gaskiya kinma raina nih kidubi tsabaragen eyes dina kice nina bugeki , karki manta fah kece bakya kallon gabanki"yafada mata while eyes nata nayawo ajikinta "Kaikuma dakake kallon gabanka miyesa baka kauce bah?nikam duk wannan maganan ba problem dina bane problem dina shine phone dinda kafada"tafada tana mainuna phone dinda ke hannunshi "Alhmdllh tinda fashewan kadan ne,saikije kiyi manage kafin natambaye matar yayana duk hukuncinda tayanke shi za'ayi"yafada tareda Mika mata phone dinta "No gaskiya ban yadda bah,daman Zan Kira besty na ne yanxu Kuma gaskiya bazan iya amfani da wannan bah"tafada haryanzu bata karba bah "Toh ganawa ki kirata dashi "yafada yana mai mika mata nashi wayan "What kana nufin da wannan abin xanyi waya"tafada tana mai nuna Samsung Galaxy S6 din hannunshi sannan tacigaba "Inama kace muje wajen matar yayan naka tayanke whatsoever hukuncinda xatayanke tinda nalura maybe ita judge ce "yafada tana mai murguda mai Baki "Muje"yafada tareda yin gaba cos idan yacigaba da tsayuwa da ita baisan miye zai faru bah. Suna Isa bakin kofa yadan bude sannan yace tayi sallama.... "mushiga kawai"yafada mata suna shiga suka hangota ta akan bed bed "Matar yaya yadai? yafada while ita Hasana tayi wajen bed din cos daga ganin yana yin ta zaka San something is wrong "Babynmu!!!"tafada dakarfi SAKAMAKOn........ Vote, Comment& Share πŸ’‹πŸ’‹wurarhπŸ’‹πŸ’‹ πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *πŸ’‹πŸ’‹wurarhπŸ’‹πŸ’‹* *Wattpad:Nafisatma'arufshehu* 🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST Page 83-84 "Ok please babu ruwanki dazuwa da phone"Nadhira tafada "Confirm"Hasana tabada amsa "Miye kuke kullawa neh wai?"Abdul yatambaya "Kai ina ruwanka,amebo kawai"Hasana tabashi amsa tareda murguda mai baki.... "Kanin mijina!!!" Nadhira takira shi..... "Ke wai ni fah bangane bah haka kawai saiku dinga Kiran kanku da names"Hasana tayi interrupting "Calm down my Hasy,i will gist you after you complete your mission"tafada hade da kashe mata ido "There's something fishy between you guys" yafada yana girgiza Kai "And it's none of your business"Hasana tafada "Silly girl.."yafada "It's okay guys,kanin mijina kadan sauke min ita agida mana"Nadhira tafada tana mai kashe mai ido "Taab nikam zantafi dakaina,basaiya kaini bah"tafada tana tura baki "No Hasana kije yakaiki, please do it for me"tafada "Okay,for you besty"tafada "Thanks dear,kaikuma nasan bazaka ki kaifa bah kodan yayanka"tafada "Ke nifa kin ishe ni, tukunna mah waye yayanshi?"Hasana yatambaya tana mai zaro big eyes nata "Soboda shi Zan aura"ta bata amsa atakaice hade da kanne mata ido,dariya kurun Hasana tayi hade da daukan side bag dinta "Ke kisameni amota,kuma kiyi sauri"yafada cikeda neman tsokana " Baza'ayin bah"tafada tana murguda baki,kwafa yayi tareda ficewa itakuwa Nadhira dariya tadinga musu "Dariya mah zaki min koh? shikenan natafi"tafada tareda ficewa wai tayi fushi,itakuma ganin tafice cikin jin haushi,yasata bin bayanta "Haba besty kiyi hakuri mana, am so sorry"tafada tana mai kama kunne.... "It's okay dear,saikin jini"Hasana tafada "Thanks dear and remember no mistake" "Trust me"Hasana tafada daidai motan yafara tafiya kuma yayi daidai da fitowan mumy, mumy kuwa ganin mutum kamar yar India yasata gyara zaman medicated glass din eyes dinta,juyawa tayi daniyar komawa cikin gida ya hange mumy, karasawa tayi tareda gaishe ta "Ashe kece,nadau bakuwa mukayi"Mumy tafada tana murmushi "Ammafa Dana baya son masu Karin gashi fah cos naga har lashes kike karawa"mumy tayi adding,saiyanzu tatina ashe ko dankawali babu akanta,wani irin kunya taji ya lullube ta,wanda tinda bata taba jin irin shi bah "It's okay,ki gyara kinji"mumy tafada,gyada kanta tayi tareda shigewa while mumy tabita da kallo tareda sa shakku acikin ranta gameda yarinyar "Dole nasa abincika minke cos ba yadda dake bah"mumy tafada lokacin tana komawa cikin gida. Abangaren su Hasana kuwa yana zuwa daidai gidansu ta tsayar dashi,fita tazoyi ya danna lock din motan "Malam yadai?"tafada frowning her face "Hmm..... Shadayan ki zaki bani"yafada yana Sosa keyarshi "Miye shadaya kuma?ta tambayeshi looking so serious,ganin dagaske takeyi batasan abinda yake nufi yasa yayi dariya daidai lokacin da dabara tafado mai, jefa wayarshi yayi tagefen seat dinshi "Ok barina tambaya miki matar yaya"yafada yana lalube "Miye kake nema ne wai?"tafada cikeda kosawa da zaman "Wayata fah nake nema,oh gosh kardai na batareda"yafada kaman dagaske,haka suka dinga neman abinda bai bata bah "Toh kiban aron wayarki nayi flashing din nawa"yayi requesting,batareda tayi musu bah tabashi wayarta cos itafa ta kosa taji miye shadaya,karbar yayi tareda dannawa nashi Kira kawai saiga waya na ringing agefen seat dinshi "Oh ashe mah faduwa tayi"Hasana tafada,shikuwa dariyar dayake dannewa ne ya kusan kufcewa , daukar wayan yayi sannan yaduba screen din wayanshi, special numbern ta ne ya bayyana "Miye wannan?"yatambaya tareda nuna mata screen din wayanshi "Special number naneh"ta bashi amsa "Toh ki kirga kigani"yafada yana tabe baki "Toh miye amfanin kirgawa?"ta tambayeshi "Just to prove something"yabata amsa,kirgawa tayi dukda tasan amount dinshi "Shadaya neh"tabashi amsa "Yauwa toh wannan shine shadayan danace kibani,kinga yanzu basaina tambaya miki matar yaya bah"yafada hade da kanne mata ido daya,tsaki taja tareda fadin "Budemin kofa nafita"murmushi mara sauti yayi cos dariya tabashi yanda take ta faman hada rai "Ko baki fada bah daman zanbude tinda motan banaki bane"yafada cikin son tayi magana tareda bude mata kofa "Sai munyi waya"yafada daidai tafita daga motan,sanda yashige gida kafin yafadi...... A week later...... Acikin

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27