Skip to content

Chapter 10

Chapter 10

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,238 words 0 views Progress saved
Download Book

lokacinda aka mawa HUA SHIANGU hukunci a film JOURNEY OF FLOWER ...lol) "Wlhy mami nasha bakar wahala yau awajen Amin Kuma wlhy baxan yadda bah sainaje Human Right anbimin hakkina akan kawai nafadi ra'ayina akan maganin planning dinda yake duramin shine yace shi bazai iya haihuwa Dani bah saida ABAR SONshi" tayi shiru tanajan magina sannan tacigaba "Danacemai yabarni koda kuwa da insamu cos nima inason haihuwa Kuma daman zaman gidan ya gudureni ni kadai ko kuma xanfara aiki shine fah yafara zagina ta uwar ta uba don kawai nace zanzo nafada miki shine yamin wannan dukan" Tafada tana Kara fashewa da kuka mai tsuma rai saikace dagaske neh abinda take fada cos mamy hartafi tah daukan zafi salati kawai mami keyi kafin tace "Yaushe Amin yazama mara tausayi ...?" Katse mami tayi da cewa waifah kishiya zaimin kwanan nan ,Kuma fah wai daman basona yakeyi bah Kuma inyagadama yana iya sakina daman nj matsala ce agareshi" "Haka yace miki koh?" "Eh mami "tabada amsa tana Jan hanci "Zaizo yasameni tunda ban isa dashi bah Mara mutuncin yaro"hakadai mami tadinga surutu batareda taji ta bakinshi bah, ita dai Dadi yagama kasheta cos tasan tajefi tsuntsaye biyu da Dutse daya "Tashi ki gasa jikinki " mami tafada Sukuwa Suna shiga yatarar da halinda yake ciki , ciro wayarshi yayi hade da danna mai kira , ringing biyu kuwa yadauka tareda yin sallama amsawa yayi yanacewa "Yawwa Dan Albarka ga patient dinka fah babu lafiya ka gagauta dawowa DanAllah" "Insha Allah Abbana ganinan zuwa"sallama sukayi inda shikuma ya dauko travelling bag nashi daman already yashiryasu ,leka dakinta yayi inda yake mata saiya dawo tareda yin gaba abinshi "ABAR SOna am coming for yhu"yafada yana lumshe Ido Sukuwa suna samun tarin yalafa ta gyarashi da inda yabata,sannan yajuya wajenta "Miye sunanki?"yatambaye tah "Suna nah Nadhira"tafada tareda sunkuyar dakanta "Nice name"yafada cos dan kwana biyun da tayi yayaba da tarbiyarta,nutsuwarta dakuma jarumtarta cos ko kadan Nadhira batada kwiuya "Nadhira"yakirata "Na'am abba" ta amsa,yaji Dadi kwarai dagasken data kirashi da Abba cos kursum bata kiranshi da Abba "Yawwa innamiki kyauta zaki karba?"yatambaye tah "Eh mana Abba dah wazaiki kyauta"tafada tana murmushi,azuciyar ta kuwa cewa take ai kagama mana komai arayuwa mukam cos baba maigadi yafada mata cewan akan hanya aka tsinci dadynsu rai ahannun Allah "Insha Allah nan bade dadewa bah xanmiki babbar kyautar dazakiyi alfahari dashi"murmushi tayi sannan tace "Thank yhu so much Abba Allah yataimaka" "AMEEN daughter " azuciyar shi kuwa mamakin accents dinta yake yih "Toh natafi but in son dinna yadawo xan shigo"yafada mata "Toh"tafada ,yana fita tamaryarda dubanta zuwa ga dadynsu wanda baccin wahala yayi nasarar satarshi. Tablet nata tadauko cos tamanta da foods dinshi datake hadawa,hotunansu take kallo Wani tayi dariya Wani Kuma tayi hawaye haka ta iso kan hotonda sukayi acikin plane "Mr handsome,you won't believe my beloved Momma and my wonderful NAFHI are no more,when will I see you again I so much missed the little happy moment the three of us spent together. I can't believe that am in love with someone who has forgotten us"tafada tana share hawayen da suka wanke mata fuska hade dah kissing din hoton sannan tarungume tab din a kirjinta ,dasauri ta karasa wajen dadynsu "Dadynmu ga wanda nakeson na aura nan,kanemo minshi inka warke remember what you said;you said my two little eyeballs will lack nothing if am still alive,so I want you to keep your words, I musn't loose him or else you guys will loose me too" tafada in a serious tone as if dadynsu najinta "Mr handsome I so much love you" tafada tana kwanciya akasan wajen (lol..... nace ashe bashi kadai bane)" Yana isowa yashaida wa Abbanshi, baikaiga shiga bah Abbanshi yafito bayan Sun gaisa suka shiga itakuma alokacin........ Don't forget to vote , *πŸ’‹πŸ’‹wurarhπŸ’‹πŸ’‹* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *πŸ’‹πŸ’‹WURARH πŸ’‹πŸ’‹* 🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST *PAGE 64-66* Yana isowa yashaida wa Abbanshi,koh shiga baiyi bah Abbanshi yafito bayan sun gaisa neh suka shiga. Itakuma alokacin sallah takeyi Kuma tabawa kofa baya so shi baiga face nata bah "Abbana Inaga haryanxu cocaine dinda aka bashi neh baigama sakinshi bah shiyasa yake wannan aman dayakeyi Amma naga yana improving sosai soboda naga harnaga Wani kiba yakeyi"yafada cikeda zolaya tareda murmusawa "Ai my son,all thanks to Allah and this little amazing baby"Abba yafada yana nuna Nadhi dake hawaye akan sallaya,juyawa yayi yakalleta Amma Sam baiga face nata bah haryanxu. "Abbana barinaje in dan huta cos inason naje Wani waje"yafada "Ok son adawo lafiya ,Kuma Kaman naga Kursum dazu"yafada Kaman he's not too sure soboda jin reply dinshi" cike da mamaki yake fadin "Kursum Kuma?,yaushe tabar Abuja cos naxata tana bathroom danaje mata sallama Kuma nayi magana bata amsa bah cos mun Dansamu misunderstanding da ita" "Ok jeka kawai son"Abba yafada hade dah patting bayanshi. Shima fita yayi, dasauri Nadhira tacire khimar dinta sannan tazagaya wajenshi "Dadynmu daman cocaine neh yake saka wannan haukan dakakeyi wato drugging dinka big dady yakeyi wlhy dik abinda ka shuka saika girba" Daukar phone nata tayi hade dah kiran antynsu tana daga wa tamata bayanin komai antyn mah kuka tasaka daganan sukayi sallama. Abba kuwa yanashiga tacewa mumy hala karya Kursum keyi Amma Sam mumy taki yarda,afusace tayi down stairs ta aika akira mata Amin ,shikuma daidai yafito yagama magana da abokin shi akan zasu fita kenan akace Hajiya na nemanshi sanda yaji Wani iri dayaji kiran mumynshi, numfasa wa yayi sannan yace afada mata yana zuwa . Fita yayi yana tafiyan shi cikin kasaita har ya iso kofar main parlour din sannan yayi sallama,gaida mumy yayi cikeda ladabi amma ko arzikin amsawa baisamu bah tin anan yasan something is wrong atake kuwa jikinshi yayi Sanyi, saukowa takeyi cikeda yauki Sanye take da crazy Jean trouser da armless top gakuma exotic acikin glass cup tana kurba cikeda yanga "Mumy kinga yana hararata koh"tafada alhalin itake aika mai da sakon harara "Kibarshi da ni daughter zanyi maganin shine ai"tafada wa Kursum sannan tajuya wajen shi kafin tacigaba da fadin "Wato ban isa dakai bako ,koh Dan kaga Kursum nasonka yasa kake walakanta tah,in the first place why did yhu use to have sex with her while you know that you don't want her to conceive, saikana drugging din yarinya wlhy in Wani abu yasami mahaifan ta ko ya lalace sanadiyar ka wlhy tsinemaka zanyi kabi ya'yan kaji, harda Wani cewan xaka auri ABAR SO tunda ita ABAR KI ce koh?,toh saimuga ni maganar kishiya Kuma na sokeshi"tunda tafara magana yake kallonta a arikice amma abinda tafada last tafi daga mai hankali "Wlhy mai hana ni auren ABAR SO saiya shirya "maganar mumy neh yakatse shi daga zancen zucin dayakeyi "Secondly kabar min yarinya tayi career dinta ,haka kawai saikace Wani illiterate xaka hana yarinya abinda takeso and don't forget that she has the right to live to her Dreams,kagane koh?" "Eh mumy "ya amsa "Tashi kaje ,ke kuma ki shirya kayanki inkin shirya saiki tafi Allah yatsare hanya,Al-amin!!!"mumy takirashi "Na'am mumy" "Least I forget ,yaushe kazamo zombie bansani bah kawani mayarmin da yarinya punching bag ,kaji tsoron Allah fah Kuma inka Kara wlhy I will disown you "arikice yake

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27