Chapter 18
Chapter 18
komai yar uwa mugode wa Allah " mumy tafada da murmushi asaman fuskarta ,while Nadhira tana zaune kaman an dasata ga tunani kala kala kai kawo sukeyi azuciyar ta shikuwa Amin banda nazarinta babu abinda yakeyi ga wani dadin da yaji Yana huda kahon azuciyar shi. " Ina Saleem din??" Dadynsu yatambaya "Yana school amma sun kusa tashi" Antynsu tabashi amsa "Baby, kishirya muje dauko shi cos bansan makarantan bah" Amin yafada cikin nutsuwa yana mai kallon Nadhira "Yauwa ka kyauta "inji Antynsu dafada , murmushi kawai dadynsu yayi yana mai raya wani abu azuciyar shi gameda Amin din. Itakuwa tashi tayi cikin sanyin jiki sannan tawuce cikin gida while kowa ya bita da kallo.... "Ina... Taab wlhy bazanyi hakuri bah bayan Alkawarin dana dauka wa Yar uwata..." Haka Nadhira tadinga magana kaman wata sabuwar Kamu , toilet tashiga tasan watsa ruwa , tana fitowa wayar ta yafara ringing karasawa tayi tadauka , tana ganin sunanda ya bayyana acikin screen din tayi wata sanyayar murmushi sannan tayi receiving "Am done besty" Hasana tafada daga dayan bangaren " You're so sweet dear, nagode sosai" "Mention not besty, yaushe Zan shigo??" Hasana ta tambaya "No Zan shigo and kuma dadynmu yafarka" tafada tana mai murmushi "Wow Alhmdllh, naji dadi wlhy" Hasana tafada har anajin sautin dariyar ta " Kuma yace shi ya yafe shiyasa banason muyi maganan awajen mu cos nasan maybe Antynmu tayi hearing conservation dinmu and I won't want that to happen" tafada cikin sanyin murya " Ayyerh amma why not mubari tinda yace ya yafe??" Hasana ta tambaya "I can't let it go wlhy" itama tafada "It's okay, yanxu yaushe zakizo?? "Inaga zuwa da yamma zanzo kokuma gobe " "Okay Allah yakaimu" "Ameen" tafada sannan tayi dropping, shap shap tashirya cikin wata armless short ready-made white gown as usual cos tafi ganewa da irinsu, agaban mirror tatsaya kafin taja tsaki sannan tabude wardrobe tadauko black American jacket mara nauyi tadaura akai, kamar kullum ta shafa Kohl , sannan tadauki nude lipstick tashafa wanda ba karamin kyau ya mata bah, katuwar black khimar ta dauko sannan ta sanya shi, flat black cover shoe tadauko sannan tafita haryanzu suna nan ainda tabarsu " Masha Allah" Kalmar dayafurta neh yasa dukkansu suka juyawa saitin inda yake kallo, dukkansu sakin baki sukayi suna kallonta kaman sunga sabuwar hallita cos bakinta bakaramin karawa fuskanta kyau yayi bah "Sai mun dawo" tafada batareda ta Lura da kallon da suke mata bah,tashi yayi Shima yamusu sai sun dawo " Sunshine!!!" Yakira sunan ta bayan yatada mota " Moonlight" itama tafada " Ya akayi kina gidanmu kuma bamu taba haduwa bah??" "Nima dai bansanibah" "Miracle"yafada underneath his breath "Indeed" tayi adding, daga nan kuma babu wanda yasake yin magana acikin su har suka isa makarantan su Saleem din " Why are mute??" Yatambaye ta " Kaima haka" tabashi amsa " Daman kana da aure shine baka taba fadamin bah??" Tafada cikin sanyin murya " Am so sorry , bana son Kiji babu dadi ne shiyasa banfada miki bah" yabata amsa " But At least you should have told me koda zanji babu dadi, akan miye zanji babu dadi don kayi aure ?? You need it shiyasa kayi auren and I can't question you for that" tafada hawaye nasintiri a idonta cos ita kadai tasan irin zafin da zuciyarta yakeyi "Stop crying sunshine am really sorry for keeping the truth away from you ki gafarce ni" yafada tareda rungumo ta , dukan shi tafara yi at the same time tana tureshi daga jikinta, ahankali yashiga Jan jikinshi daga nata cos yasan kishi ne kawai yake cinta, tana ganin yasake ta ta rungumeshi gam gam kaman za'a kwace mata shi , ajiyar zuciya yasauke sannan ya saka hannunshi tabayanta yana shafawa a hankali daga bisani kuma suka breaking hug din " Kalli yanda kikayi zufa" yana magana yana mai cire mata khimar dinta " Kicire khimar din kisha iska, kin wani zumbula khimar kaman wata MATAR MALAM " yafada daidai yagama cire khimar din , dariya kawai tayi shikuma yajefa khimar din back seat "Masha Allah"shine abinda yakefadi azuciyar shi "An tashia su " yatsinkayo muryar ta "Muje toh" shine abinda yafada, sauka sukayi daga motar suka karasa cikin makarantan, Yan Maza da Matan makarantan Sai kallonsu sukeyi barin ma Nadhira, ga fresh legs dinta awaje Sai shining sukeyi donma Allah yasota tadaura dankawali da kallon yafi haka "Babynmu!!!" Shine abinda Saleem yafada da karfi lokacin dayayi harba da fuskanta dagudu yaje ya rungumeta " You look so Gorgeous sis" yafada yana pecking lips and cheeks dinta "Thank you bro, I miss you like crazy dear" tafada mai " Same here baby" Shima yafada, gyaran muryan da Amin yayi ne yasa su dakatawa "It's like kinmanta bake kadai Kika Zo bah" Amin yafada " Lahh... Ai duk lokacin da muka hadu mantawa dakowa mukayi"Saleem yabashi amsa "Like really??" Amin yafada yana mai zaro ido alaman mamaki "Of course yes" Saleem yabashi amsa again harda mai gwalo, dariya dukkansu suka yi sannan suka hantaya wajen mota. Suna shiga wayar Nadhira yafara ringing dagawa tayi hade da yin sallama "Babynmu , kubiye gidan su Hasana kifadawa umminsu dadynku yatashi" Antynsu tafada "Okay" tafada hade da hanging up din wayan "Muje anguwanmu Zan shiga gidansu Hasana " tafada wa Amin "Ok dear" Suna Isa anguwansu ido yadawo Kan dallaliyar motarsu, kowa soyake yaga wanda yake cikin mota cos tinted neh. White legs dinta ne yafara musu sallama "Bari na maka iso zuwa ciki " tafada mai hade da fita daga motan , everybody was like wow cos bakaramin tafiyada imanin su tayi bah ,Sai asannan ma sukaga face nata, budewa Salim kofa tayi Shima yafito "Salim Antynmu bata nan , so gidansu Hasana zamuuje kafinnan zankaika wajen Antynmu kuma akwai surprise dinda nakeson na nuna maka " tafada tana fadada murmushi face dinta " I can't wait wlhy,muyi sauri cos am nervous" yafada hade da kama hannunta ,rufe marfin motan tayi sannan suka bar wajen. Suna shiga tagaisar da ummi hade da fada mata aikin anty sannan tamawa Amin iso zuwa main palour while Salim yafara cin abinci itakuma tashige dakin Hasana batareda bata lokaci ba Hasana tafada mata anzo neman aurenta wa Abdul ,sosai Nadhira tamata murna , kafinnan suka gangaro kan plan nasu.... "Muje zanga dadynku din yau"Hasana tafada "Yauwa da kin kyauta" fita sukayi daga dakin ,Hasana tamawa ummi sallama kafin suka fito cos basu same su Amin a palour bah. Awaje suka hangosu zaune akan mota "Daman tare kuka zo??" Hasana ta tambaya "Oops... Wlhy namanta ban fada miki bah" tabata amsa hade da fada mata ashe a gidansu take bata sani bah kuma shine yayan Abdul. Suna Isa wajen Hasana tagaishe shi cikeda ladabi, kafin suka shiga cikin mota daganan kuma Sai gida. Yadawo kenan daga office ya hango motar yayanshi na shigowa, gyara tsayuwa yayi ajikin motan yana mai jiran fitowanshi , wacce yagani tafito daga cikin motan yasashi hade rai kaman bai taba dariya bah. Wanda tagani ne yasata fitowa daga motan dasauri cikeda fara'a, amma gani irin disgusting look dinda yake bata yasata shan jinin jikinta, ahankali yake takawa har ya isa gurin ta alokacin kuma kuwa ya fito daga cikin motan Salim kan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27