Chapter 15
Chapter 15
ni bakadan bah she's indeed a very good girl and i like her confidence and am very surw if you marry her you will definately be happy foe for life, Dan Allah ka aureta" tinda Abbanshi yafara magana yake jin wani iri gameda yarinyan, wani abu na bashi shawarar da ya aureta kodan takoyawa Kursum hankali kafin ya aure ABAR SOnshi cos baison takara shan wani wahalan "Toh Abba , amma inada wani urgent emergency wanda gobe karfe 10 nasafe zai iso, insha Allah idan nadawo zanje mugana da ita yarinyar" Amin yafada "Toh dan Albarka,yadda kake shirin faranta min rai haka Allah zai faranta maka naka " Abba yafada cikeda jindadi "Ameen Abbana" yafada yana murmushi sakamakon tinawa dayayi da moment dinshi da ABARN SOnshi dazu "Jeka" inji Abba "Toh Abbana" yafada tareda ficewa zuwa part dinshi Abangaren Nadhira tana shiga tanufi wajen Dadynsu lokacin kuma idonshi biyu da alama mah yunwa yakeji batareda bata lokaci bah ta debi juice din a cup sannan tafara bashi shikuwa karba yakeyi sosai kuma alamu sun nuna yana jin dadinshi sosai. Tana gamawa takimtsa shi sannan tashiga watsa ruwa tareda dauro alwala, tana idar da sallah da sallah tasa kayan baccinta kafin tafara tinani abinda yawakana tsakaninta da Kursum "Zakisan dani kikeyi" tafada tareda da lumshe ido. Sallaman datajine yasata gyara hulan net din kanta sannan ta amsa shikuma yashigo wani irin bugawa kirjin tayi cos batayi zaton zata ganshi bah "Who are you?" Shine tambayar daya mata, abazata tambayar tazo mata "Na rokeki da sunan Allah da karkimin karya kuma akwai abubuwan da nayi noticing gameda ke shiyasa nake son sanin more about you" Abba yafada mata "Bazaniya baka amsa dakaina bah amma ina iya baka address din wanda zata iya baka kyakyawan labarina " tafada mai cikin sanyin murya "Okay if that's fine with you" Abba yafada "Tnx for understanding" tafada sannan tadauko paper tarubuta mai address dinsu then tamika mai "Gud night baby" yafada da murmushi a face dinshi "Good night Abba" itama tafada tana miyar mai da martanin murmushin. Bangaren Kursum kuwa tana hawa upstairs direct room nata tawuce , travelling bag dinta tadauko tadinga zuba kayayyakin ta aciki "Wlhy yarinyan nan tadebo ruwan dafa kanta , harni zata mara , harni takecewa zata auramin miji if am not mistaken kwacemin miji fah take nufi, this can't be Amin must leave this house first thing tomorrow morning , i won't bear to loose my love to another woman wait mah is she a woman?no she's a girl" haka tadinga magana itakadai kaman wanda maganin ta yakare(loh....hhhh). Tana gama parking din kayanta tafice zuwa part din Amin, ko kwankwasa kofa bata yi bah takutsa ciki , hangoshi tayi asaman bed yana danna laptop yana ganinta amma yayi biris kaman babu abinda ya gani kuma sarai tasan yaganta zama tayi awajen dressing mirror tana kallon swollen face nata wanda haryanxu shatin hannun yarinyar bai bace bah, tsakin dataja neh yasashi kallonta "Kai yarinya nan badai zafin hannu bah, mtsww shegiyar yarinya kawai dangin mayu wlhy sai tayi dana sanin marina, kazama mah daita, Love you need to see that small insect wlhy yarinyan bata da sense wai kai zata aura wai saita sace zuciyar ka hhh, stupid slot kawai cos daga ganinta mah zakasan da yi PHD a karuwaci tana magana tana rolling din ido" kallonta yakeyi ko kiftawa baiyi cos wlhy maganan ta mah zainuna yadda takejin haushin yarinyan, shafa kanshi yayi sannan yace......... Comment, Vote & Share ππwurarhππ ππππππ *ABAR SO* ππππππ *WRITTEN by: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *ππwurarhππ* *Wattpad:Nafisatma'arufshehu* πGEORGEOUS WRITERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST Page 79-80 .....Ga Wanda tafiki nan ta iso,sanye take cikin wata doguwar rigan kanti amma da kadan yawuce gwiwa dakuma hula colourn kayan,cos yawancin kayayyakin ta basu cika tsayi bah,gaishe da mumy tayi hade da durkusawa har kasa as usual while mumy ta amsa da fara'a cos yarinyar na burgeta "Kanin mu yanaga tarike kaman kayo mata sata"tafada mai cikeda son gano abinda ke dariya "Gwanda dakika Zo Matar yaya cos Allah yagani bazan iya dukar Matar yayana bah,kuma gaskiya bazan iya zaginta bah"yafada hade da shafa Kai "Gaskiya kayo tunani mai kyau ,and ke Anty Kursum wannan dakika rike haka kinsan kanin mijinki neh Kuma yakamata kidinga girmamashi "tafada "Ke fah nalura kinada shishigi,tukunna mah yaushe nadawo Antynki?yaushe Abdulkadir yadawo kanin mijinki?yaushe Amin yadawo mijinki?,toh wlhy ki kiyaye ni,karkiga jiya kin mareni banrama bah wlhy bashi Kika dauka Kuma ni ba'acin bashina batareda an biya bah"tafada tana zazzare eyes "Wai ni bashin miye naci miki neh?kodai marinki danayi miki jiya?hala kinmanta ke Kika fara mareni nah rannan?toh bari in fada miki an eye for an eye,blood for blood and life for life,ma'ana shi kuwa shine ni Nadhira bana yafiya duk abinda akamin bana mantawa cos there's a blood of vengeance running in my veins,ba'a shiga sabga ta akwana lafiya"tafada looking so serious hade da Jan kujerar dining,while itakuwa Kursum tafara tsorata da lamarin Nadhira cos taga yarinyar hayakin kanta yafi Wanda yake nata kan,cikin sanyin jiki tahaura sama. Mumy mah taji dadin yadda Nadhira ke magana Kuma alamun yarinyar yanuna cewan there's something burning in her ,itama haurawa tayi Sai yasauran daga Nadhira Sai Abdul Wanda ahalin yanxu sun fara cin abinci. Can ba da dadewa bah saiga Kursum tasauko da traveling bag a hannunta,tana hango su taja tsaki "Allah yaraka taki gona"Nadhira tafada hade da siping din tea,dariya Abdul yayi tareda fadin "Wlhy matar yaya bakida dama"itama dariyar tayi while Kursum takara sauri acikin tafiya ta "Mutum dai yafadi nikuma nasha dariya"tafada yadda Kursum din zataji........ "Matar yaya!!"Abdul yakirata cikin serious tune bayan sun kammala cin abinci,dagowa tayi tareda kura mishi ido "Hmm... Daman so nake kinema min budurwa,kinga Sai tsufa nakeyi,inkina da kawa saiki hada mu in yaso Sai asa ranar aurena da Dana yayana rana daya "yafada tareda Sosa Kai "Amma fah ka kawo point ashe kwakwalwar ka naja"tafada cikin sigar tsokana "Waye zaki bani?"yatambaye ta "Zan baka tsalelliyar budurwa wacce itama kwakwalwar ta yana jah,amma fah sorry to say tafika Jah,kuma sunan ta Hasana idan kun daidai ta toh Falillahilhmd,amma fah saika yi dagaske cos Zuma ce,ita Zuma Kuma Saida Wuta" tafada mai "Kai amma nagode sosai,amma inbazaki damu bah ina son in miki tambaya"yafada mata "Am all hears"tafada "Wani school kikayi attending?"yatambaye ta "Nayi NTIC na Abuja"ta bashi amsa,sanda yakaremata kallo kafin yakara fadin "Amma scholarship board neh suka dauki nauyinki koh?".... Yafada while itakuma tayi dariya "Dadynmu neh ya samu"tabashi amsa "Yasaku Kuma?keda waye?ya jera mata tambaya "Eh mana ai bani kadai bane nida twin sis dinna neh" "Wow kardai itace Hasana? Amma Kuma intake?"yatambaye ta cikeda zumudi "Ba ita bace wannan din kawata ce,ita sis dinna tarasu last year"tafada looking so sad "Sai gobe"tayi adding cos bazata so yaga tears dinta bah cos she believes that babbar rashin hankali shine kabari nakusa dakai yasan wickness dinka "But bamu gama bah"yafada mata cos bayason discussion dinsu yayi ending this way,juyowan datayi neh yasashi yin Shirin daga maganan dayake son yakara fadi ,ga eyes nata yayi mugun ja,kuma daman haka take in tahana kanta kuka lokacin da take da bukatan yin hakan,jah idon sukeyi daganan kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27