Skip to content

Chapter 27

Chapter 27

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,009 words 0 views Progress saved
Download Book

data saba yi tacigaba da aikin ta. '''Hospital''' Big dady neh zaune agaban doctorn shi ya nutsu yanajiran yaji sakamakon test dinda aka mishi. Gyaran murya doctor yayi ya gyara zaman medicated glass dinshi yace "Sakamakon test dinda aka maka yanuna am sorry to say sir that it's obvious that ana sa maka some substance I mean like cocaine acikin maybe drink or something else Afirgice big dady yace "what!!!" "Yes sir and gaskiya it's like kaman ana sawa acikin stimulant drug substance kaman coffee" "Nadhira" yafurta asarari tareda runtsa idonshi gam, bude idon yayi yana kallon doctorn daya kafe shi da ido. "Any prescription??" "Yeah" yafada tareda yin rubutu acikin paper sannan yamika mishi. Musabaha sukayi sannan big dady yafita yana tunanin irin matakin da zai dauka akan Nadhira din... Tana gama dafa abinci tashirya shi acikin basket sannan ta mawa mumy sallama tareda ficewa zuwa asibiti. Clashing sukayi da big dady inda tasakar mai murmushi sanda idonsu ya sarke dana juna. Kwafa yayi acikin zuciyar shi yace "kin kusa bin su kema!!!" '''9:00pm''' Big dady neh da mumy zaune akan sofa sai jijiga kafa yakeyi yana cizon labba mumy neh ta tabashi tace "Lafiya kake kuwa?" "Lafiya lau"yabata amsa zata sake magana kenan Nadhira tafito daga dakinta daga sanye da Silk Patterned Pyjama, wando Pyjama din dan guntu iya cinya. Wani yawu big dady ya hadiya yana ayyana abubuwa da dama akanta "Big dady barina hado mana coffee koh??"ta katse mai tunani tareda shigewa kitchen batareda tajira miye zai ce bah... Cups biyu a hannunta as usual,mika mai nashi tayi sannan ta zauna gefen shi tana kokarin kai nata baki Murmushi yayi azuciyarshi yace"shegiya saikema kinsha cocaine dinna" "Babynmu muyi changing din coffee ma.... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* WATTPAD: MHIZZPHYDO 🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *Page 100* "Babynmu muyi changing din coffee mana" yafada yana sakin murmushin mugunta. Daukewa annurin fuskan ta yayi tace" big dady baka shan sugar sosai fah" "No yau zan sha "yafada tareda karbe coffee din hannunta yabata nashi. "Drink"yafada tareda kafe ta da Ido. Ahankali ta dauki cup din ta nufi bakinta dashi. Sipping takeyi ahankali sannan shima yakai nashi cup din baki azuciyarshi yace" in kinsan wani baki san wani bah" Atare suka gama shan coffee din inda ta musu Saida safe ta shige cikin dakin ta. Tana shiga ta sa key tareda yin wani irin super tafada kan gado. Juyi tashiga yi asaman gadon cikin Jin dadi abinda yafaru dazu jira kawai takeyi su ta bacci ta aiwatar da next plan dinta... Palour kuwa suna zaune kan big dady yafara sarawa cikin sauri mumy ta dauko maganin shi ta balla mai ya sha nan ta taimaka mai ya haura stairs suka shige daki... ```Washe gari``` Sosai big dady yadan ji saukin ciwon kanshi kuma daman zaiyi tafiya neh zuwa wani meeting nasu na masu kudi kuma shi kadai zaije... As usual har Nadhira ta tashi tayi daily chores nata harda girki tayi ta jera su akan dining table... Big dady sai satan kallon Nadhira yakeyi yana son gano reactions dinta. Dago kai tayi ta kalle shi sannan tasakar mai da murmushi , ya dauki coffee zai kai baki tace" big dady ko yau ma zamuyi exchanging din cup neh??" Kura mata ido yayi yace" no kowa yasha nashi" "Gaskiya bazan yarda bah nikam sai mun yi exchange" tafada tareda komawa ta gefen shi Ganin yanda ta dage neh yasashi fadin"nikam bazan sha sugar bah ko sokike diabetes dina ya tashi neh" Bata fuska tayi tace"Oops am sorry" Azuciyarshi fadi yake"Shegiya an gaya miki zan barki ki Kashe ni da raina neh?? Ai ina dawowa zanyi maganin ki shashasha kawai" Cikin kwanciya hankali ta fara kurban coffee dinta acikin zuciyar ta kuwa ita kanta bazata iya fadin irin farincikin datake ciki bah... Ita dakanta ta dauka mai office bag nashi zuwa mota, Allah yakiyaye hanya suka mishi sannan suka koma cikin gida... ```30 minutes later...``` Zaune suke dukkansu acikin palour suna kallon wani Indian film mai suna Sanam Teri kasam sosai suka nutsu cos film din sosai yake kayatar dasu kuma suna jin dadin shi dukda su emmatan wajen sai share kwalla sukeyi(🀧nima ko yaushe na kalli film sai nayi kukaπŸ˜“) Daidai sun gama kallon wayan mumy yayi kara sanda tayi Jim tukunna kafin ta dauka soboda bakon number datagani Sallama tayi sannan aka amsa daga dayan bangaren "danAllah waye neh"tafada asanyaye cos haka kawai taji jikin ta yayi sanyi "Kina magana da inspector Nasir neh" Wani irin miyau mai daci ta hadiye tace" lafiya dai koh??" "Erh akwai wani patients naki a teaching hospital" Ajiyar zuciya tasauke tace to gani nan zuwa bata jira cewan shi bah ta katse Kiran... Sosai inspector Nasir yasha mamakin ta amma sai ya basar... "Miye faru mumy??" "Ashe yau bamu leka Maimuna bah har an fara neman mu a asibiti so you guys should go and pick up ur khimars" "OK " suka fada in chorus sannan fice... ```Teaching hospital Bauchi``` Suna isa wayan mumy yadau kara "Ku taho emergency in kun iso" "Ohk" tafada sukayi hanyan emergency din "Yana ga munyi tanan??" Nadhira ta tambaya "Erh inaga condition dinta yayi worse neh" mumy ta bada amsa Basu kara magana bah har suka isa "Kune aka Kira??" Wani yafada Mumy tace"Erh" "Ohk ni neh wanda kuka yi magana dashi wato inspector Nasir" "Ohk nagane " Tafada tareda gaishe shi shima ya amsa "Ku biyo ni" binshi sukayi kaman jela har suka iso casualty room... Gurun gado ya nufa dasu inda suka cika da mamaki ganin Maimuna ba ciwo taji bah amma da sunyi la'akarin kwakwalwar ta yadan samu matsala sai hankalin su yadan kwanta ... Cakk suka ja suka tsaya dalilin hango wanda basu yi tsammanin gani bah akan gado... Nadhira batayi la'akari da cewan hospital sukeyi bah ta kurma wata iriyan wawaiyan ihu ai basu hankara bah suka jita ak... *Vote,comment&share* *Mhizzphydo*

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27