Chapter 21
Chapter 21
kin manta Suma daga jikin mijinki suka fito neh hala?? In kikaso su tsakanin da Allah zai daukaka kimarki ,mutuncinki da soyayyarki acikin zuciyar mijinki bama shi kadai bah harda yaran nashi cos bazasuyi kukan uwa bah. In bakiso su bah kuma kinason babansu me kikayi kenan ??wannan shi ake Kira da naughty work.Wlhy yaran ma bazasu na kallonki da daraja bah kuma daga karshe suyi sanadiyar mutuwar aurenki da baban su!!! DanAllah mata akiyaye cos yana daga cikin matsalolin da ake fuskanta ayanzu) Mamakine yakamashi ganin motan Abdul tanufa bacin kayanta na motan shi "Jeka fito mi da kayana acikin wancan motan kafin raina yabaci" tafada lokacin data shiga bayan motan "Ohk ma" Abdul yafada cikeda da tsokana "Kai miye zakayi??" Amin yatambayi Abdul dake kokarin bude boot din motan shi "Spare me Aika nazo dauka" yafada yana fitowa da ido waje,haka yagama daukan trolley din sannan ya rufe boot kafin ya bar wajen, haushi kuma kaman ya kashe shi ganin irin abinda tamishi agaban jama'a. "Ba laifin ki bane"yafada underneath his breath. "Arrange my meeting with those guys,i will be in your area in no time"shine message din daya shigo wayanshi cikin gaggawa yayi dialing din wata number "Ya akayi ne??" Shine abinda aka fada cikin wata katuwar murya daga dayan side din wayan "Cewa akayi kuzo yanxu" "Ohk gamu nan zuwa" shine abinda mai katuwar murya yafada. Cikin motar dasuke babu wanda yayi magana, Nadhira ne ta katse shirun dacewa "Kafara dire Hasana cos zanmawa ummi sallama" "Toh matar yaya" Abdul ya amsa mata,suna isa daidai kofar gidan Nadhira ta sauka daga motan Sai ya rage daga Hasana Sai Abdul amotan,instead of tayi cikin gida sai tabiye wani hanya daban " Aturo gidanmu sbd susan kafasa auren yarsu" Hasana tafada kaman bata damu bah at the same time tana kokarin bude motan domin fita. Cak ta tsaya dalilin rike hannunta dayayi "Haba Hasynah!!!" "Nibah Hasynka bace" tabashi amsa a hasale "Ohk Hasyn matar yaya" "Better" "Am so sorry,i never mean my words, kin ban haushi ne shiyasa am sorry,taya ma kike tunanin Zan iya rayuwa babu ke acikin?? Ki yafe min kinji" yafada yana girgiza hannunta jin bata juyo bah "It's okay" tafada still bata juya bah "If you know it's okay pls atleast look at me and smile" daman kuma abinda take jira kenan, ahankali tajuyo sannan ta mishi murmushi "Wow pretty, one hug for this" yafada batareda tunanin komai bah ta rungumeshi, kankameta yayi Yan mai sauke ajiyar zuciya, breaking hug din tayi sannan tamishi Saida safe "Baza'ayi haka bah barina rakaki" "Ok"sannan suka fita Bangaren Nadhira tana fita daga motan tayi hanyar baya, mika mata abu akayi acikin..... *Vote,* *Comment&* *Share* *ππ wurarhππ* πππππ *ABAR SO* πππππ *WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* WATTPAD: MHIZZPHYDO πGEORGEOUS WRITERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *Page 91-92* Bangaren Nadhira tana fita daga motan tayi hanyar baya, mika mata abu akayi acikin bakin leda sannan tamusu godiya kafinnan tashige gidansu Hasana. Tana shigewa toilet yin Alwala Hasana tashigo "Kice mai yaje yayi Sallah" "Toh Tasallah" "Whatever lover girl" dariya kawai Hasana tayi sannan taje ta fada mai. Tana idar da sallah tamawa ummi sallama akan zata tafi gidan big dady , Addua ummi tamata sannan tafice daidai nan kuma yadawo daga masallaci,rungumeta Hasana tayi "Take care and don't do anything foolish over there,and be a good girl cos matar gidan bata da matsala and am very sure heart naki zaiyi melting because of her behaviors" "InshaAllah Hasynah amma batun heart dina zaiyi melting bai taso bah" "We shall see to it then" "Whatever" sannan tashige cikin mota,shidai bai gane akan me suke magana akai bah "Darling bae saina zo hira koh??" Yatambaye ta "Yauwa sweetest boo saika zo" tabashi amsa "Ohk bye and take care of yourself" "I will and you also" "InshaAllah" yafada sannan tashige mota,sanda tadaina ganin motan tashige cikin gida. Suna Isa kofar gidan taji wani sanyin dadi naziyartar ta ahankali ta furta "Yar'uwarta nakusa cika miki Alkawarin dana dauka miki" "Ya kikayi shiru kuma matar yaya??" Abdul ya katse ta da tambaya "Nothing much wlhy" ta bashi amsa tareda bude kofar motan sannan ta wuce wurin booth,b babu bata lokaci ta fito da trolley dinta sannan tamai Sai anjima kafinnan ta yi wajen gate din tareda kwankwasa wa , alokacin kuma har ya bawa motan Wuta yayi gaba abinshi. "Ina wuni baba" tagaisar da baba mai gadi "Lfy yen nan,daman kuna nan?"yatambaye ta cikeda mamaki "Erh wlhy muna nan"tafada tana kutsawa gaban cikin gate din "DanAllah baba akwai chemist neh kusa??" "Eh akwai amma saikin dan fita ta bakin hanya" "Toh ga kayana nan barina siyo magani nadawo" "Toh adawo lfy" "Allah yasa"tafada hade da ficewa, tafiya tadanyi kadan kafin ta iso chemist din babu bata lokaci aka bata abinda take bukata kafinnan ta yi gaba abinta. "Assalamualaikum"shine abinda wani yafada daidai lokacin daya shigo chemist din "Wa'alaika Salam" suka amsa mai "DanAllah ina tambaya neh" "Allah yasa mun sani" "DanAllah yarinyar chan data fita miye tasiya neh??" Sanda suka kalle juna tukunna kafin daya yace "Oh kana nufin wancan yar hannun kake tambaya??" "Eh ita dai wanda tabarnan yanzu" "Dinger tasiya" yafada cikin ko in Kula "Dinger kuma!!!" Sadiq Ya maimaita cikeda mamaki "Eh mana ko baka gane bane" "Nagane, nagode sosai" yafada hade da ficewa har lokacin bai daina mamaki bah, ahankali takarasa wajen motan su sannan yashiga "What's up dude?? Ina fatan ba ciwo mai tsanani bane yake damunshi??" Amin yatambaya cikeda tsoro , tsaki kawai Sadiq yaja sannan yace "In fada maka abinda taje siya zaka yarda??" "Erh mana" "Dinger taje siya" "Dinger kuma!!??"yatambaya afirgice "Kasan miye ake Kira da Dinger kuwa??"yafada har wani zufa ke keto mishi "Toh da bansaniba ne toh bari na maka dalla dalla, CONDOM tasiya" "Innalillahi, miye zatayi da Condom kuma??" Yatambayi Sadiq cikeda damuwa "Waye San mata" Sadiq yabashi amsa Haka suka bar wajen tareda jimami dakuma tambayoyi aranshi. "Sannu baba nadawo" "Yauwa sannu da dawowa" baban yabata amsa sannu takarasa wajen da ta bar trolley dinta sannan tashige cikin gida da sallama sauke abakin ta "Abin mamaki!!! Waye nake gani kaman enbiyu(haka take kiransu)" "Nice" "Ai ba'a fada mana kinji sauki bah(dayake daman basusan tafara magana bah) "Ai kuwa inaga banyi wata 2 dajin sauki bah" "Ayyerh Allah yakara sauki" "Ameen ya Allah" "Kardai ke Alhaji yace zakizo mana kwana biyu?" "Eh wlhy " "Ok sannu da zuwa,bari yaran nan suzo su nu..... Kuyi manage da wannan babu yawa, naso nayi dayawa amma ban jin dadi sosai..... *Comment,* *Vote&* *Share* *ππ wurarhππ* πππππ *ABAR SO* πππππ *WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* WATTPAD: MHIZZPHYDO πGEORGEOUS WRITERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *Dedicated to* *Hasynah* *Page 93-94* *Alhmdllh Hasynah tayi waya,toh Allah yasa ki mora kuma ki kashe lfy, namiki murna besty wannan page din naki ne kedai..."* "Ok sannu da zuwa,bari yaran nan suzo su nuna miki dakin da zaki zauna" "Toh mumy" nan mumy ta Kira Maimuna sabuwar yar aikin ta wanda tayi bayan tafiyan Hasana. Nan tafada mata akan tanuna mata dakin da ta gyara dazu.. "Muje" Maimuna ta fada, batareda Nadhira tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27