Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,145 words 0 views Progress saved
Download Book

suka fita daga gidan, dasauri Nadhira tararafa zuwa wajen Mommansu kasancewan tana nesa dasu sukuma Suna kusan waje daya "bless you" shine abinda Momma tafada lokacin tana rikeda hannun Nadhiran dake kuka , juyawa tayi da head nata zuwa bangaren da Nafhira me kwance numfashinta nafita dakyar . Jitayi mommansu nakaranto kalmatus shahada ,daga baya Kuma taji hannun momman ya sake nan fah Nadhira tafara sumbatu " Momma!!! Karki barmu, kokinmanta promise din da kika mana neh ,you said you will always be with us , kince keda su Antynmu da dadynmu zaku rakamu dakin mijinmu , DanAllah kicika alkawari kinga daddynmu yatafi " haka tadinga sumbatu " ABAR SO!!!" Shine abinda Nafhira takirata dakyar cikin fixgan numfashi, arikice yakawo kan Nafhira cinyarta ." Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah ,nasan nima banxanyi rai bah , ganinan acikin abinda banaso wannan kawai yakara tabbatar minda babu wanda yawuce kaddara, kizamo Mai biyayya ga antynmu Kuma duk inda wannan mugun yake inason kidaukar mana alkawari inason suma su walakanta ,inason yayi danasani sosai , inason farinciki ya kaurace masu acikin gida " tafada tana Mai lumshe Ido while ita Nadhira kukanta ya tsagaita jin alaman itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi tana nazarin yanayinta sai kawai taji jikinta ya sake. " yar'uwata kema karki barni danAllah wlhy inason ki ,wayyo jini !!! Ko ina yar'uwa , mugudu banason abinda bakyaso, wlhy baxan sake fushi dake bah, ki kirani da kowani Suna wlhy baxanji haushi bah ,kitashi muyi rayuwarmu tare cikin farinciki , baxan sake kiranki da Nafhi bah tinda bakyaso " haka tadinga fada tana hawaye hannunta daya rikeda na Momma dayan Kuma akan Nafhira tana shafawa......... "Oh Allah , tindazu daga zuwa zata dauko ruwa a flask amman haryanxu , ya Allah kasa tana lafiya ka tsaretar da ita daga mugun abu" haka antynsu tadamu gashi koh phone babu awajenta ...... Ahaka ta kwana azaune tana tinanin halinda Babynsu take taketayi hartakai ga ko runtsawa bata samu yibah ..... Washe gari da sassafe tanemi doctor daya sallameta inyaso anjima zatakara dawowa cos Jikinta nabata cewan something is definitely wrong somewhere ...... batareda waste of lokaci bah doctorn yasallameta " Antynmu ,miyesa Babynmu bata dawo bah tinda dazu ?" Salim yatambaye tah lokacinda suka samu adaidaita sahu ,sanda suka shiga take cemai " kaga salimu na nima I am so desperate to know what's wrong with her " gyada kanshi kawai yayi batareda yayi magana bah . Suna zuwa kofar gidan takalle jama'a acikea kofar gate nasu kasancewa jiya sunji karar bindiga daga gidan dadaddare .... batare da bata lokaci bah ta biyashi money dinshi sannan tashigarda Salim gidan dake gefensu" Antynmu miyesa nibaxan shiga gida bah? Kuma yanaga mutane dayawa saikace muna bada sadaka gashi yau ba Friday bane" Salim yafada " kaga Salim ban son yawan magana kaga nima bansan miye kefaruwa bah amma katsaya dasu Fawaz zuwa anjima xanxo na daukeka" Antyn tafada cos Tinda taga mutane kirjin ta yadinga bugawa dakarfi ,batareda bata lokaci bah ta kutsa kai cikin gidan. Abinda tatarar neh yamugun firgitata cos tinda Nadhira ta daura kanNafhira akan cinyarta bata tashi bah while dayan hannunta na rikeda na Mommansu har lokacin, wata wawiyar ihu ta saki lokacinda tayi harba dasu akasa...... Kafinta karasa akarikota cos polisawa sunakan bincike akan yadda abubuwan suka kasance. Kukamai tsuma rai takeyi tana ta fix-fixgewa Kaman wata sabuwar kamu gashi Kuma bata gama warkewa bah , can sukaji tayi shuru ashe fah sumewa tayi batareda bata lokaci bah aka yayyafa mata ruwa ,wata iriyan ajiyar zuciya tayi Kuma yayi daidai da gama investigations dinsu dukda dai babu culprit. ...... Can bada dadewa bah saiga big daddy yashigo arikice fuskarshi takumbura , Nadhira Kuma takuramai ido tana karantar yanayinshi Wani iri yafara ji ajikinshi cos yaso yagane irin kallon da takemai amma kuma dayatina akwai mask a face nashi lokacin sai ya waske, abinda basu sani bah shine Nadhira ta Dade da shiga shock .Allah sarki!!! Dakyar aka cire hannun Momma daga cikin na baby , Aunty kam tasha kuka sosai musamman lokacinda sukaga jini ajikin Nafhi ko ba'a fada musu bah duk wanda yaganta saiya gane raping nata akayi . Anty dakanta tayi musu wanka sbd ita bata dauki Momma amatsayin kishiya bah ta dauke tane amatsayin yar'uwar ta neh akamasu Nafhi mah bata daukesu amatsayin kannenta na jini tadaukesu sbd Allah mah yaga zuciyanta, lokaci daya kuma hawaye ya dauke mata sakamakon tinawa da lokacinda sukayi magana da momma ....... " haba antynsu yaushe xaki daina kukaneh shifa mamaci Addua yake bukata bah kuka bah idan me kina kukamiye kike tunanin su Nafhira zasuyi ,kizamo Mai yarda da kaddara mana nima idan Allah ya karbi raina haka zaki dinga min kuka , I don't think it's fair nasan ke maisona neh amman idan na mutu kikamin kuka wlhy I won't forgive you , ni Adduar Ku kawai nake bukata da sadaka , Kuma inason kikula min da yarana dukda nasan wata kila mah kin finison su"Momma tafada tana yar dariya " Insha Allah bayanxu xaki mutu bah , Kuma kidaina cewan zaki mutu yanxu cos ban so" anty tafada tana shawagba face , kawai sai dukkansu sukasa dariya " kimin alkawari mana antynsu" Momma tafada lokacinda takama hannun Antyn" Namiki alkawari Momma" tafada Kaman bataso " yauwa kokefah Antynmu tafada cikin sigar tsokana , dariya sukasake sawa......... wannan maganan data tinane yasa hawayenta kafewa, tana gama musu wanka aka tayata samusu sutura , Daidai anfito dasu amakara za'aje a sallacesu Nadhira ta dago kai aikuwa nan tace babu inda za'akaisu dakyar aka banbareta tun tana dirgewa hartazo ta saduda daganan tayi zaman dabas akasa kife head nata tayi a tsakiyar cinyarta ashe kuwa tayi suma neh , dasuka fargar hakan sai aka yayyafa mata water amma shiru dasauri suka wuce da ita hospital, har akayi sadakar uku bata tashi bah hankalin anty bakaramin tashi yayi bah ga salim daya ishe ta kancewan zaije wajen su momma, Haka aka tabbatar da cewan Nadhira tashiga comma . After a week aka basu notice din barin gida cikeda tashin hankali taje tasamu Big daddy inda kwarai yanuna sympathy nashi akan zancen " ayyerh gaskiya bansan ya'akayi takaddun gidan yaje wajensu bah amma inada Wani gida a Dutsen tenshi nabakushi halak malak, Ance rashin sani yafi dare duhu aka Anty tadinga zuba Mai godiya Kaman ba gobe , komawa gida tayi takira masu mota kasancewan akwai money a account nata , parking tasomahuh cikeda tausayin kansu...... Don't forget to vote πŸ’‹πŸ’‹wurarhπŸ’‹πŸ’‹ πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN BY :NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *πŸ’‹πŸ’‹WURARH πŸ’‹πŸ’‹* 🌟GORGEOUS WRITTERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *PAGE 48-50* *After 6 months.....* Ahaka tafarfado daga comman inda Kuma takoma bata magana , wanga batu yakara daga wa Antyn hankali ,Kuma doctors sunce with time zata dawo normal , saigashi Kuma Allah yayi tadawo din . *Cigaban labari........* Haka Suka rankaya cikin gida har lokacin tana manne da jikinshi inda yan gulma Kuma suka soma watsewa . Daga baya kuma big daddy da doctor suka tafi.... ************************* Amin neh zaune akan three sittern hadaddiyar palourn shi yana kallon wayanshi , kusan minti uku kenan take tsaye

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27