Skip to content

Chapter 20

Chapter 20

Abar So Book One Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
Download Book

murya yake fadin "Bata taba fadamin bah" murmusa Dadyn yayi "Tin yanxu jikinka yayi sanyi??, Amma kasan tanada riko??" "A'a Dady" "Yadda ta tafinnan yatabbatar bazata sake maka magana ba Sai after a month" arazane yadago yana kallon Dady " DanAllah Dady katayani rokonta kozatayi hakuri, in tadaina min magana bansan yazanyi da arayuwa na bah" yafada cikin rawar murya "Ai haka halinta yake, ko kasan yar'uwarta?? Dady yatambaya " Kaga duk son da take mawa yar'uwarta toh koya suka samu sabani toh ta daina mata magana kenan!!, Soboda haka just let her be for now cos duk abinda zaka fadamata bazai yi tasiri akanta bah soboda bata barin bashi" "Au daman abinda take nufi da bata barin bashi kenan??" "Kwarai dagaske" "Hmmm" "Ka kwantar da hankalin ka soboda kasan ance mai Hali bai fasa halinshi" "Ok Dady amma tasani wannan hukunci nata yayi tsauri dayawa"dariya kurun Dady yayi....... "Besty!!" "Miye" "Akan kawai yamiki tsawa kikayi wannan kukan ko kuma there's more to it??" "Idan natina da babu hanyan dazanbi inbar gidan nan zuciyata kuna yakeyi sosai amma Kuma kinsan abinda yayi is not fair,miye na mishi daxaimin irin wannan tsawa? " Ta tambaya cikin sanyin murya "Nima gaskiya abinda ban gano ba kenan" "It's okay" "Does that means kin hakura??" "I don't know cos nasan in yayi gigin min magana I may disgrace him soboda har yanxu inajin karar tsawan dayamin" "Allah yakawo mana da sauki" "Ameen" "Barina mawa Antynmu sallama"tafada hade ficewa.... "Miye zai mata dazaice tazo??"shine abinda Anty ke tambayan Dady cikin sanyin murya ga idonta harya kawo ruwa... "Toh miye don ya bukaci tazo?? Shima fah amatsayin uba yake awajenta karki manta" Dady yafada "Yadda Nadhira bata kaunar shi anya zataje kuwa kasanta da taurin kai" antyn tafada tana share hawayen ta "Why not aji ta bakinta tukunna"mumy tafada "Hakane kuma fah" Abba yafada,ganin Hasana yasa Dady aikanta Kiran Nadhira,cikeda sanyin jiki takirawo Nadhira.... Ganin su atsatsaye yasata yin turus "Karaso baby" jin muryar Antyn yasata karasawa wajen ta dasauri , face dinta ta rike "Miye sameki Antynmu??" Ta tambaye ta cikeda da damuwa soboda itama bakaramin so takewa antyn nasu bah "Big Dady neh yace yakamata kizo" wani irin dadi taji tindaga tsakiyar kanta amma Sai ta daura fuska tareda fadin maganar dayasa kowa yin tsit awajen.... *Naji wasu nacewa miyesa zance Dady ya yafe mah yayanshi bayan duk abinda yamusu...* *Kucigaba da bibiyata InshaAllah Zan kawo muku abinda yasa nace hakan* *Comment,* *Vote&* *Share* *πŸ’‹πŸ’‹WurarhπŸ’‹πŸ’‹* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *ABAR SO* πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’ *WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* WATTPAD: MHIZZPHYDO 🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *Page 89-90* "Big Dady neh yace yakamata kizo" wani irin dadi taji tindaga tsakiyar kanta amma Sai ta daura fuska tareda fadin maganar dayasa kowa yin tsit awajen "Nima kashe ni yakeson yayi kenan??" Wani munafikin hawaye tashare harda Jan hanci sannan tacigaba " Ba damuwa zanje yanda yabukata amma inhar ban dawo da raina bah ina rokon kowanne daga cikin ku ya yafe min!!!" Tana gama fadin hakan Sai tayi cikin gida da gudu "Kutimelesi gaskiya baby drama queen ce taab"shine Hasana ke fadi acikin ranta "InshaAllah babu abinda zai mata, Hasana ki bita cikin gidan koh" Dadynsu yafada wa Hasanan,dama kuma abinda take jira kenan amma Sai tace "Daman fah Zan muku sallama ne cos naga dare nayi kuma ana rasa abin hawa anan"tafada hade da kallon Abdul ta gefen ido Sai akayi sa'a Shima din kallon nata yakeyi "Ga Abdul Sai ya kaiki in kinshirya tafiya"mumy tafada cikeda jin kunya take fadin toh kafin tabar wajen,daganan babu kuma wanda yasake magana cos kowa da abinda yake sakawa aranshi "Amma Allah yayi munafika anan"Hasana tafada lokacin da taci karo da Nadhira tana rawa "Am extremely happy besty, daman yanda za'ayi nafita nake nema gashi da kanshi ya gayyato mutuwar shi" "Bangane mutuwar shi bah" Hasana tafada afirgice "Ke kinsan miye ake Kira da kisa kuwa,kinsan hunkuncin wanda yayi kisa amusulunci kuwa toh let me tell you in baki sani bah duk wanda yakashe wani tabbas Shima kashe shi Za'ayi, koh kina son akashe ki kema??" "Toh shima ai naga har rayuka biyu yakashe arana daya ba'a mishi komai, koh hakan na nufin yaci bulus kenan??" "Sakkayyar Allah fah wani Babban abu ne in bai gani aduniya ba ai in ya hantaya lahira zai gani,amma pls karki ce zaki kashe narokeki cos bazamu so jini yahau kanki bah please" Hasana tafada cikin sanyin murya "It's okay bazan kashe shi bah amma gaskiya bazan kyaleshi bah,zan bashi live to remember" "Ohk ,nizan tafi" "Jirani nakwashe kayana saimu tafi tare"haka ta tsaya har tagama kwashe kayyayakin ta sannan suka fita. Ganin dasukayi Nadhira tafito da kayyayaki yasasu sauke ajiyar zuciya cos har Big Dady yasake Kira akan lallai taje ranan. "Zantafi "Nadhira tafada "Allah yataimaka and behave your own self there" Dady yafada "InshaAllah" sannan tarungume Antynsu harda Sumba tabawa Antyn a cheeks dinta "I will miss you Antynmu" tafada tana mai share guntun hawayen ta all the same time tana share hawayen antynsu,sanda kowa agurin yaji tausayin su dakuma jinjina irin soyayyar dake tsakanin su biyu cos in ba'a fada bah you will think she's her sister nan kuwa amatsayin uwa Antyn take awajen Nadhira "Allah yabiya ki da gidan Aljanna amaryata" Dady yafada acikin aranshi cos yasan dawata daban ne amaryan nashi to ba makawa yarshi tashiga gari amma ji yanda take nuna tsantsan so ga gudan jini Nargis dinshi daya rage "Take care of yourself Baby" Antyn tafada "InshaAllah" Salim tagani yakura mata ido, Sai asannan mah ta ganshi ahankali takarasa inda yake ga idonshi yayi raurau ,tsungunawa tayi agaban shi "Hey why do you look sober??" Ta tambaye shi (yafi jin turanci akan Hausa)" "I'm gonna miss you our baby"yafada hade da rungumeta "Calm down I will be back it's a matter of my troby Salim and I will also miss you dear" tafada tana breaking hug dinsu sannan ta tashi, juyawan ta keda wiya taga Amin yanufi gurin mota da trolley dinta alaman shi zai kaita " Antynmu!!! I love you so much"tafada da dan karfi cikin sweet slim voice dinta daidai ta isa wajen motan Abdul "I love you more dear"Antyn ta amsa ga murmushi kwance asamar fuskarta cos itama Nadhiran murmushi takeyi, (Toh gareku matan da suke kishi da yaran miji,wasu kam ma a idon miji zasuyi behaving normal Wato mai two face kenan wasu kuma they don't care... Toh bari Kiji daga lokacin dakika fara hantaran yaran kina nuna kishin ki karara akan yaran agaban shi toh in yana miki 100% So toh ki tabbatar zai dawo 40% cos bada yaran yakamata kiyi kishi ba da uwansu yakamata kiyi idan kuma bata raye kuma saiki ajiye kishin ki agefe ki Kula marayu. Ke kuma mai two face kina nuna musu so agaban miji dazarar ya fita Zaki fara musguna musu toh billahi lazi in yazo yagane toh in son dayake miki 100% ki tabbatar ko 15% sonki azuciyarshi baizai sake haurawa kuma kinyi loosing kimarki darajarki da kuma mutuncin ki a idon cos koda kin daina mawa yaran abinda kike musu still zai dauka as pretending kikeyi. In anzo kuma kice kinason mijinki ko

Table of Contents

Chapters

27 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27