Chapter 22
Chapter 22
magana bah tabi bayanta... Hadadiyar daki aka nuna mata amma baikai dakinta na asalin gidansu bah, kasan mattress tadaga sannan tacire ledar da aka bata ta ajiye likewise Condom dinda tasiya chemist,ta ajiyewa tagyara wajen yayi smooth kaman ba'a sa komai bah ,kai tsaye wajen sif din dakin tanufa ahankali take jera kayanta aciki wanda duk cikin kayayyakin babu atamfa ko daya ,tana gamawa tazare towel dinta sannan tashiga toilet da nufin yin wanka. Daidai ta fito daga wanka Maimuna tayi sallama sannan tashigo sannan tace" wai inji mumy kizo kuyi dinner kuma Alhaji yadawo" "Ohk kice sallah zanyi sufara ci ,in na idar Zan fito" "Toh" tafada tana hararan bayan Nadhira cos tinda taganta taji Nadhira bata mara bah A Palour tasamesu sannan tafada musu aiken Nadhira din. Daidai kowa yazauna a dinning din Nadhira ta fito, comfy sleeping dress ne ajikinta kasancewan ana sanyi agari ga wani shegiyar kamshin dake tashi ajikinta. Kura mata ido sukayi suna kallon ta,cikin tsarguwa da irin kallon da Nadhira ke jefan shi dashi yasashi tashi yanufe ta "Babynmu ce tagirma haka, lallai kice sauran kawai muji anzo tambayar aurenki" yafada tareda rungumeta ajikinshi, murmushin karfin Hali ta daura a saman fuskarta, rabe runguman tayi tareda shagwabe fuska da fadin "Haba big dady wani irin za'a zo tambayar aurena bayan ga wa'incan hajiyoyi azaune , su ba'a yi musu aure bah Sai ni??" "Ai su karatu sukeyi shiyasa" yafada hade da Jan hannunta zuwa dinning table,azuciyarta cewa take "Wato nine ban karatu soboda banda gata, dan iskan mutum harda goga mun kirji da wayo,wlhy da badan ubanka da ubana daya bane dana auna mai zagi.." zaunar daita akan kujeran dayayi ne yasata dawowa daga tunanin data fada "Sannunku" tafada batareda ta kalle su Fatiman bah "Yauwa" suka amsa cikin shan kamshi,cikeda nutsuwa suke cin abinci har suka gama, suna gamawa Maimuna tazo kwashe plates,da gangan ta fadar mata da cup din juice ajikinta "Wayyo momma!!?"Nadhira tafada da karfi Sai asannan hankalin kowa yadawo kansu dasauri Maimuna take bada hakuri cos bata zaci zata chanchara ihu bah, kallon ta Nadhira takeyi sai alokacin talura ashe da gangan ne cos inba da gangan bah ai tin kafin tayi magana yakamata ta bada hakuri amma saita share "Wlhy Sai na rama" tafada azuciyar ta "Miye kike kallo har Kika zuba mata abu baki sani bah" big dady yafada cikin ihu irin alamun ranshi yabacin nan "It's okay big dady,bada sanninta bane" Nadhira tafada hade da tashi daga kujeran "I need to use the wash room" yafada hade da barin wajen, dukda tabar wajen big dady bai daina surfa ruwan masifa bah,mumy kam hakuri tadinga bashi while su Fatima sunyi kaman ba'a wajen suke ba. Maimuna nashigewa kitchen tafara tunanin waye yarinyar da har Alhaji zai dinga mata masifa haka ahankali tafurta"zamu hadu da kaine "(nace towww...) Kai tsaye toilet tanufa tana mamakin halin Maimuna cos she she sees no reason dazata zuba mata abu ajiki itada yaune kawai zuwanta gidan,dazuma da ta harareta tagani ta mirror,tsaki taja hade da fadin " zakiyi bayani "... Sanda tasake wanka sannan tafito a palour tasame su ga tea cup agaban big dady,ahankali takai idonta kan agogo taga exact time din Hasana tafada mata ne acikin zuciyarta tace "Aikin ki yayi kyau Hasynah.." Big Dady neh yakatse ta da fadin "Karaso mana Babynmu" cikin sanyin jiki taiso wajen su as usual wannan munafikin murmushin na face dinta "Ahado miki tea neh??"yatambaye ta cikin kullawa "Munafiki kawai"tafada azuciyar ta while azahiri tace "A hadomin kuma bayan nasan hanyan kitchen,karka damu daga gobe nizan na hada mana tea din cos na tabbata Zan fita iyawa" "Ai Dole kifita iyawa ko kin manta da Mommanku ba indiya ce, kuma sune dagin shayi"mumy tafada, dariya sukasa gabadayan su "Toh indai hakane Babynmu ce zatana mana tea kullum" big dady yafada "Kai naji dadin wannan contract din"tafada tareda sakin asalin murmushin daya nuna farincikin ta dahakan "Natafi bacci,mukwana lafiya" tafada hade da barin wajen.. "Toh nima kasameni adaki cos natanadar maka da kayan dadi" mumy tafada tana shafa gefen fuskanshi kaman na karamin yaro(nace su love kenan...), Shigarta da 30 minutes Maimuna tafito daga daki ta kitchen tanufa ai yana ganinta yabita, daidai tajuyo ta ganshi kawar da kanta tayi tareda turo baki... Kishin ruwan daya dameta ne yasata fitowa daga dakinta ahankali gudun karta tashi masu bacci , abinda tagani ne yasata mannewa dagaru ahankali tafurta "Dan Akuya kawai", matsawa tayi domin taga kaman magana sukeyi... Tsaye yake shida Maimuna yawani rungumeta ita kuma Sai zillewa takeyi alaman bataso chan ta numfasa hade da fadin "Ni kabarni,bayan kagama min masifa dazu zaka wani zo kana manne min ,baga yarinyar chan ba kaje ka sameta tinda naga dazu har runguman ta kayi" "Haba Rafin dadi nah yazakice min haka, baby fah yar kanina ne, kuma kema kinsan bazan cuceki bah kuma inason nabaki wani assignment"yafada hade da shafo boobs dinta,itakuwa har wani lumshe ido takeyi alamun nan ne weak point dinta ahankali tace "Fadi assignment din naji" "Yauwa Rafin dadi nah daman so nake ki samin Id... *Comment,* *Vote&* *Share* *💋💋 wurarh💋💋* 💝💝💝💝💝 *ABAR SO* 💝💝💝💝💝 *WRITTEN BY: NAFISAT MA'ARUF SHEHU* WATTPAD: MHIZZPHYDO 🌟GEORGEOUS WRITERS FORUM🌟 🌟G.W.F🌟 HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS, WE ARE THE BEST AMONG THE REST *Page 95* "Yauwa Rafin dadi nah daman so nake ki samin Ido akan wannan yarinyar yazamto kowani motsinta akan idonki zai kasance" Wani irin dariya tayi sannan tace"indai wannan ne karka samu damuwa…"ahankali takoma dakinta batareda ta karasa jin abinda suke fadi bah… Wata ajiyar zuciya tasauke data shige cikin daki, tunani dayawa neh yake shawagi a brain dinta kafin tasaki wata shegiyar murmushi tana fadin "Taab lallai kinshirya barin aikinki indai ido zaki samun, ke zanfara kawarwa tukunna… ********** Amin kam yana komawa gida yashiga matsanancin damuwa, bayani yake bukata gameda condom dinda tasiya… Tashi yayi yaje palour soboda wani tunanin daya darzu mishi azuciya,yakuwa ci sa'a kowa na wajen… Sallama yayi cikin nutsuwa inda suka amsa mai hankali su yana mai komawa kanshi… Gaban Dady yaje ya tsuguna tareda sune kanshi akasa alamun jin kunya,shiru ne ratsa wajen na mintina… Dady ne yakatse shirun fadin"Da akwai magana abakinka Aminu" Gyada kanshi kawai yayi still baiyi magana bah "Kai banson shashanci inbaka da abin fada kayi gaba,kawani zo kasamu agaba kaman wasu yaranka" " mumy tafada ahasale Cikin nutsuwanshi yace"Ayi hakuri mumy,daman… daman… nace in ba matsala auren…" sai kuma wutanshi ya dauke yana dada sune kai kasa… Dariya irinta manya dady yayi inda Abba kuma mamakin rashin kunyan Amin yakeyi, antyn ma dariya tayi mumy kuwa kunya taji yakamata… Dady ne yace"Nagane abinda kakeso, kaje zan neme ka" Cikin sosa keya yace" Nagode Dady Allah yakara girma" "Ameen" suka amsa sannan yafita daga palourn Dady neh yamayarda duban shi zuwaga Abba sannan yayi gyaran murya yace "Ina fatan kasan inda zancen yaron nan ya dosa??" "Eh ranka shi dade" Abba yafada cos yana mugun ganin girman dady… Murmushi dady yayi sannan yace "nalura baka son in cigaba da zama anan gidan fah" "Na isa??" "Bagashi kana kirana da ranka shi dade bah bayan ni yakamata nakira ka da ranka shi dade" dady yafada "Toh nadaina" "Yanxu yah kke ganin zamuyi??"dady yatambaya "Ai duk
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27