Chapter 8
Chapter 8
Bauchi yakama no dan dole" **************** "BABYNMU!!!" Antynsu takira name dinta "Na'am antynmu"ta amsa "DanAllah kidanzo ki je mana ATM Gallery ,babu kudi ahannu nah Kuma xambiya kudin makarantan Salim" "Toh Antynmu" tafada hade da mikewa tajanyo khimar dinta a igiya, ATM card antyn tabata itakuma tafice zuwaga union Bank nawajen Bank road. Tagama cire kudinta kuwa ta hango Wani attajiri Ya yarda wallet dinsa, tayi kokarin tsayar dashi amma harya shige mota, ahanzarce tacewa Wani mai adaidaita yabi bayan motan daita , GRA suka nufa, motar na isa Wani gida yayi horn sannan aka bude mai ,in idonta ba gizo yake mata bah toh tabbass wannan gidansu neh "Allah sarki!!! " tafada azuciyar ta kawai saiga hawaye nazuba daga eyes nata "Malama kina bata min lokaci fah" mai adaidaitan yafada "Yi hakuri DanAllah,nawa neh kudinka?"ta tambaye shi "100" yabata amsa Ciro kudin tayi daga side bag nata sannan tabashi shikuma yakara wuta , tafi minti 5 tana tinanin rayuwar dasukayi acikin gidan ...... "Baiwar Allah! !!" Wani dattijon mutum daya fito daga gidan yakirata , asanyaye takarasa wajenshi tareda gaidashi shikuma ya amsata a mutunci...... "Kema kinzo neman aiki neh" yatamabye tah "Eh" tasamu kanta dafada , cos something drawing her attention torwards the house "Anya xaki iya sbd yawancin Wanda suke zuwa basu kwana biyu suke Guduwa dukda uban kudin da ake bayarwa" "Eh zaniya baba amman Wani irin aiki neh? "Tasamu kanta da tambaya "Bari dai innuna miki ,inzaki iya sainaje nafada wa mai gidan " yafada hade dah bude gate din tareda mata alaman tashiga ...... Gani tayi babu abinda yachanza a tsarin gidan ,wasu siraren hawaye neh suka zubo mata dasauri ta goge Dan bata son baba maigadin yagani Kuma yayi daidai da isowan su boys quarters din gidan "Nizan koma bakin gate,inkinga zaki iya toh " yafada hade da key shikuma yajuya. ... Sanda takusan 10mins tukunna tazura key din sannan tashiga hade dah rufe kofar , cikeda rashin tsoro tafara takawa Kuma daman babu inda bata sani bah acikin gidan ,kitchen tafara shiga taga babu kowa tafito tashiga dakuna kusan 3 nanma wayam "Toh wani irin aiki neh haka "tafada daidai ta bude kofar dakin daya rage ,abinda tagani neh yasa gabanta mugun bugawa Wani irin ihu tasaka amma abanxa cos sound proof neh cikin gidan , sulalewa tayi akasa hawaye nazuba daga idanunta da rarrafe takarasa gurin abinda tagani cikin son ta gaskanta abinda tagani akan wheel chair adaure "Dadynmu!!!" Tafurta cikin dishashiyar crying voice nata , kuka take sosai , shishikar kukanta neh yafarkar dashi ....... mutsumutsu yakeyi alaman yana son tashi tana ganin haka takarasa isa wajenshi, kallon dayake mata neh yasa jikinta Sanyi sai yanxu talura ashe yarasa one leg nashi , jifanta dayayi akai da abinda ke gefenshi neh ya fargar da ita , cikin rashin damuwan ciwon dayaji mata takarasa gabanshi hade da kamo hand nashi ,Wani mugun bugu yakai mata itakuwa ganin Kaman ba'a hanyyacin shi yake yasata fashewa da sabon kuka " dadynmu miye sameka ,baka gane ni bane, babynku ceh fah, ABAR SOnku, NADHIRAR Ku " Stool din gefenshi wanda yake kokarin bugunta dashi yasata guduwa daga dakin ,daidai bakin kofa tahadu da baba maigadi zai shigo "Subhanallah Yan'nan haka yamiki , taab zanmawa Alhaji magana akan amiyar dashi asibitin mahaukata " ai firgice take kallon shi tareda girgiza mai kai "Nayyada zanna Kula dashi basai ankaishi Wani guri bahdanAllah karku tafi dashi" tafada tana hade hannayenta while hawaye nazubo mata Mamakineh yakama shi "Mutum yaji miki wannan raunin amma kice xakizo kina Kula dashi, gaskiya kin burge ni" "Bakomai baba yanxu yaushe xanfara zuwa aiki" "Bari zuwa anjima zanmawa Alhaji magana amma dai kizo gobe dasafe " "Nagode baba "tafada hade da daukan sidebag nata akasa (daman daxata shiga ta ajiye) "Ga Chan kiwanke fuskanki "yafada yana nuna mata tap "Toh baba"tafada hade da karasawa wajen tap din domin wanke fuskanta , Jitayi da alamun ciwo a face nata , hawaye taji yazubo mata ,haka tabar wajen tana sharewa wasu nazuba ***************** Anty,Hasana da Hussain neh tsaye akofar gida Suna jiran dawowarta ,Antynkam harta fara share hawaye cos jitake kaman Wani abune yasameta "Kuje gida mana yanbiyu "tafada wasu Hasana "A'a zamujirata " a sanyaye Hasana tabada amsa sbd ganin hawayen anty Can ba da jimawa bah kawai sukaga napep Ya tsaya, Nadhira ceh tadawo ,tana sauka kallo yakoma kanta as usual ,kudi tabawa mai adaidaita sannan tajuya ,ganin Kaman idon anty yayi jah yasa yasa kwallan da take rikewa saukowa , cikin sassarfa suka nufeta "BABYNMU miye sameki a fuska " antyn tafada lokacin da takalle bruises din face dinta, runguman antyn tayi tareda fashewa da kuka "Wlhy saina walakantashi , saiyayi Dana Sanin saninmu arayuwarsa , saiya gwammaci mutuwarsa ......... Don't forget to vote *ππwurarh ππ* ππππππ *ABAR SO* ππππππ *WRITTEN BY:NAFISAT MA'ARUF SHEHU* *ππWURARH ππ* πGORGEOUS WRITTERS FORUMπ πG.W.Fπ HOME OF GORGEOUS INTELLIGENTAND EXPERT WRITERS,WE ARE THE BEST AMONG THE REST *PAGE 56-58* *Happy borndae to yhu my darling Hasana wishing yhu a long lyf and prosperity, May dis borndae of urs brings yhu a lot of happiness ,much more fortune and a very lucky man of yhur choice,May Allah's khair and blessings be with yhu in this duniya and Akhir Insha Allah ..... Happy buffdae to yhu bestie.* "Wlhy saina walakanta shi,saiyayi danasanin saninmu, saiya gwammaci mutuwar sa " Nadhira tafada cikin kuka Mara sauti Dagota antyn tayi tareda janta cikin gida, jiki asanyaye su Hasana suka wuce nasu gidan "Miye faru?"Shine abinda antyn ta tambaya "Dadynmu!!!" Shine abinda taketa maimaitawa "Talk to me mana" "Nakalli dadynmu amma ina worst condition he's n...o...w cri..crippled and I think he's now men..menta lly disabled "tafada tana stammering,mutuwan tsaye tana girgiza kai in disbelief "Wlhy dadynmu bai mutuba yanada rai ,gawan wani daban aka kawo shiyasa aka hana mu budewa, Kuma I have a strong feelings cewan dasa hannun big dady aciki , amma taya akayi naganshi acikin gidanmu na dah ?"ta tambaya antyn da tayi mutuwa zaune tana bin Nadhira Dana mujiya hawaye daya na bin daya "Dole na bincika" "Antynmu ki kwantar da hankalin ki kullum zanna zuwa Kula dashi , soboda yace zasu daukeni aiki "tafada tana murmushi Numfasawa antyn tayi sannan tace"inason naganshi babynmu " " kabari gobe saimuje tare " "Allah ya isa tsakaninmu dashi "antyn tafada tana share hawayenta "Kishiga kichanxa kayanki kafin lokacin tashinsu Salim yayi" Batareda ta amsa bah tashige ciki , tana shiga tafurta "Alhmdllh"asarari,tubewa tayi sannan tashiga bathroom takara wanka ,tana fitowa tatsaya agaban mirror "Dadynmu yajimin ciwo Allah sarki nasan Dade saninka neh ba zakamin hakan bah" Agaugauce tashirya cikin short blue ballerina gown cos blue ne favourite colour dinta , katuwar blue khimar har kasa tasa sannan takarasa wajen shoes nata wanda yawancin Toms ne black Toms tasa akafarta , har tafito sannan takoma tasa kohl a idonta koh man baki bata shafa bah tafito "Antynmu natafi"shine abinda tace tareda ficewa Tana fita tayi GAMDATAKAR da su Hasana da Hussain "Sannu yar'uwa" tafada tana kallon Hasana sannan tajuya wajen Hussain "Sannu namesake "mamaki neh yakama Husain jin takirashi da namesake , murmushi tayi "Bari indauko Salim a makaranta" "Muje mu rakaki"inji Hasana dafada ........ Haka suka jera Suna tafiya ,rike
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27