Chapter 9
Chapter 9
Siyama ta geɗa ba tare da ta yi magana ba,ta miƙe ta shiga ɗak'in mahaifinta ta d'auki kwariyar furan da ta dama ta fita, Da ta zo bakin kofar shiga ɗak'in sai da ta tsaya ta gyara mayafinta kafin ta chusa kanta ciki haɗe da yin sallama. Su na z'aune cikin bukkan sai karewa bukkan kallo su ke yi dan Asaf ma Mus'ab kallon bukkan, Duk da bukka ne amma ko mai dake cikin bukkan saf _saf ba bu ko datti ko kaɗan a ciki,ga wani kamshin turaren tsinke dake ta shi a ciki, Katifa ne a cikin ɗak'in sai bargo da aka ajiye akan katifan sain wani dan karamin carpet ma daidaici da aka shimfiɗa a kasa,ka san cewa garin akwai sanyi sosai shi ya sa rabuwa da wuta a ɗakin,kullun cikin kunna gawayi su ke a ɗak'in. Ɗak'in ba karamin burge Asaf ya yi ba,har ya ji zai iya rayuwa a cikin ɗak'in ba tare da ya ji komai ba. Duk da shi mutun ne da ya tsani Ƙauye amma ya ji wannan Ƙauyen ya bambanta da sauran k'auyukan da yake zuwa,kuma bai san me ya sa ba. Haka ma bangaren Mus'ab shi ma ba karamin burgesa ɗak'in ya yi ba,ɗuk da kuwa shi da ma can ba shi da masa'ala zai iya rayuwa a ko ina, Jin siriryar murya na yin sallama a bakin kofa ne ya sa shi ɗagowa haɗe da amsa sallamar da aka yi, zu ba wa ba kin kofar shiga ɗak'in idanu ya yi yana jiran ya ga mamallakin muryan Fararen hannunta ta sa ta yaye labulan ɗak'in. Kanta a kasa ta nufo in da su ke zaune,durkusawa ta yi ta ajiye kwariyar furan a gefen kafarsa, Idanunta ne ya sauka a kan kafararen kafafunsa sai da ta tsaya ta yi wa kafar kallo na y'en second kafin ta ce "Ina wuninku?" Ba ta jira sun amsa ba ta miƙe ta fita ta bar ɗak'in. Da kallo ya bita da shi har ta bace wa ganinsa, "Ta tafi sai ka haƙura da wannan kallon haka" Ya ji Mus'ab ya yi magana Juyowa ya yi ya kalli Mus'ab ya ce"Mus'ab mai ma ka ce ɗa zu muna waje ?" "Wanne kenan?"Mus'ab shi ma ya tambaye shi, "San da na riƙe wannan yarinyar da ta fito yanzu,mai mutanan Ƙauyen su ka ce?". "Ohhh! Sai yanzu na gane tambar naka,Cewa su ka yi ba'a taɓa mata a nan Ƙauyen sai muharramin ta, Wani irin miskilin murmushi ya yi da shi ƙa ɗai ya san manarsa, "Amma me ya sa ka yi mun wannan tambayar ?". "Karka damu kai dai ka matso ka sha fura" Asaf ya yi maganar yana buɗe furan dake gabansa ya d'auki ludayi ya fara sha, Ya na sha ya na lumshe ido,dan furan ba karamin dad'i ya yi ma sa ba. Mus'ab ma matsowa ya yi,ya dauƙi ɗayan ludayin ya fara sha. *Bayan mintuna 20* Da sallama ya shigo ɗak'in Siyama na biye da shi a baya kara sowa ya yi ya samu wuri ya zauna ita ma zama ta yi Gyaran murya ya yi ya fara magana kamar haka "Na san ba ku san dalilin da ya sa na tara ku a nan ba ? Ba dan komai ya sa na tara ku ba sai dan abun da ka yi ɗazu Malam ya karasa maganar ya na kallon Asaf, Shiru Asaf ya yi ba tare da ya yi magana ba. Ci gaba da magana Malam Iliyasu ya yi "Amatsayin ka na muslimi ka san tsarai ba bu kyau taɓa macen da ma mu harraminka ba. "Eh na sa ni asalima ni tun da nake ban ta ba taɓa ko y'en yatsun mace ba ballantana akai ga runguma,ita ma wannan d'in har zan barta sai naga bai kamata ina kallo na barta ta faɗi ta jiwa kanta ciwo ba shi ya sa kawai na taimaka mata" Asaf ya kare maganar Murmushi Malam Iliyasu ya saƙi sannan ya buɗe baki ya ce"Ammma na san ba ka san dalilin da ya sa ka ji tausayin ta ba ko?" "A'a Baba na sani mana naji t'ausayin ta ne a matsayinta na mace " "Toh Amma me ya sa baka taɓa jin t'ausayin mace ba sai ita?ko su baka taɓa ganin wani abu ya same su ba?" "A'a Baba akwai wata da ta taɓa faɗuwan a gabanta kuma ya yi kamar bai gani ba". Mus'ab ya yi magana. " Ɗana! Malam ya kira Asaf?". "Na'am Baba Asaf shima ya amsa. "Mai ma sunan ka ?" "Sunana Muhammad amma ana kirana Asaf!" "Toh Muhammad ! Maganar gaskiya kana son Ƴata Siyama dan haka na baka ita saboda ko baka son ta ma yanda wannan abun ya faru a gaban jama'a dole na baka ita ballantana kana son ta,dan haka yau da la'asar za'a d'aura muku aure ka tafi da ita" "Toh amma Baba...." Malam Iliyasu ya katse sa da cewa"Karka ce komai ɗana .nasan kana tsoron a bunda iyayenka za su ce.toh karka tamu in an d'aura ni da kaina zan bi ku mu tafi tare na je na yi musu bayanin komai" "Toh Baba amma mai zai hana a nari sai an je can ɗin sai a d'aura auren " A'a ba na so Ƴata ta tafi tabar abun magana ne shi ya sa,amma in an d'aura auren anan ka ga kowa ya sh'aida matarka ce" "Yanzu dai ba wannan ba akwai abunda yafi wannan?" "Toh Baba muna jinka mene ne shi ?". Akwai Aljanar da ta ke sonka kuma nan ba jimawa ba za ta aure ka dan a yanzu haka ma shirye _shiryen auren su ke yi da ita da ƴ'an uwanta Aljana ɗan haka ka gagg'auta yin wannan auren" Yanzu sai mun ce wajan wani Malam an yi maka addu'a sosai a kuma kuma rufe Aljanar cikin kwalba dan in ba'a rufe ta ba ,ba za ta taɓa bari ayi wannan auren ba.dan haka ku tashi muje wajan malamin" Kai su ka geɗa, Cikin sanyin jiki su ka miƙe. Ɗuk fita su ka yi har da Siyama,ita kam ba karamin tashin hankali ta shiga ba da jin wannan maganar Aljanar... Kuyi haƙuri kwana ɓiyu kunjini shiru MIJINA ne bashi da Lafiya ya na gida sai yau ya samu ya fita shi ya sa kwana biyu ban samu dabar yin typing ba. *Fulanin of Jajirtattu ce ✍️* Comment's and share fisabilillah 👏 [16/09, 13:10] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹💫 Story and Written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) ________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ ________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ ________________________________________________ *Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝♀️ *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page 1️⃣0️⃣ Bismillahi rahmani rahim Ɗanna ƙararawar ya yi ba bu jimawa aka zo aka buɗe kofar suka yi ido huɗu da Aunty Jamilah matar ɗaya daga cikin yayyan Asaf . Jamilah ta ka san ce irin matanan ne da ba sa son talaka ko kaɗan. Gata kuma da son abun duniya, Lolacin da ta buɗe kofar idonta ya s'auka akan Asaf fuskarta a sake,amma tana ganin su Siyama
Table of Contents