Skip to content

Chapter 2

Chapter 2

Mutum Ko Aljan Book One Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
Download Book

mata amma ina sai ta ga ita ma ta kasa,"Besty Wallahi ni ma na kasa ha..haba ."Be..Be..Bes..ty Pls ki..ki.. taimaka...min "Aliya ta yi maganar a rabe saboda wahala duk ta fita daga cikin hayyacinta kamar ba ita ta sha kwalliya da zu ba. Kallon gefen murfin motar Hanifa ta yi ta ga mayafin Aliya a kulle ta waje "Kai Besty ashe mayafin naƙi _ki ka rufe a wajen bari na yi wa dreve magana ya sayar da motar sai na tire miƙi"Kallon gaban mota Hanifa ta yi ta kalli inda dreve ya ke ta ga shima sai karka ɗa kai ya ke kamar k'aɗangare "Na shiga uƙu ni Hanifa toh ni yan zu ya zan yi?"Hanifa ta faɗi ta na dora hannu akai,kana taci gaba da cewa "ƙin ga abun da naƙe gaya miki akan Asaf ko Aliya?amma soyayya ta rufe miƙi ido kink'i yeɗda yan zu ga irinta nan ga shi aljana zai kashe ku a ban za saboda shi,dan ni ba zan irga kaina ba saboda ban shirya mutuwa yan zu ba kai dreve ka saya ka s'au".....Bata kara sa magana ba ta ga dreve ya saƙi stearing mota, kamar ana tura motar ya zo ya bugi wata katuwar bishiyar da ke gaban su ji ka ke dummmm! Lokacin duni Aliya ya ta daɗe da suma.... Ina son in ga ruwan comment's pls 👏 Saboda shi kaɗai zai karfafa min gwiwa 💪 Fulanin of Jajirtattu ce ✍️ [18/08, 15:19] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹 💫 Story and written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) __________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ __________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ __________________________________________________ *Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝‍♀️* *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page _2️⃣ Bismillahi rahmani rahim Bata karasa magana ba ta ga dreve ya saƙi stearing mota kamar ana tura motar ya zo ya bugi wata katuwar bishiyar da ke gaban su ji ka ke dummm! Lokaci duni Aliya ta daɗe da suma,ihuu sosai Hanifa ta saki cikin tashin hankali ta shiga jijjiga Aliya amma shiru bata farfaɗo ba,cikin tashin hankali ta fita daga cikin motar tana sarce gumin dake siyayo mata akan goshi kamar wanda ya yi guɗu,sai data gama sarce gumin dake kan goshinta saf sannun ta gyara d'aurin dankwalin ture ka ga tsiya da ta ɗaura ya dawo gefe tukun kafin ta tire waya a jakarta ta dannawa Maman Aliya kira bugu biyu aka ɗ'auka,bata saya gaisheta kamar yan da ta saba in ta kira ta ba kawai kai saye ta ce "Mommy! Aliya Mommy! Aliya".Ta faɗa tana sakin kuka,cikin tashin hankali Maman Aliya ta shiga tambayarta a abun da ya samu Aliya "Me ya samu Aliyata Hanifa"."Mommy Aliya ta...ta..ta mutu"Haifa ta kare maganar ta na sakin kuka "Whatttt! Karki gaya min maganar banza Hanifa yanzu Aliyata tabar gidan nan taya zaki ce min ta rasu"Wallahi Mama da gaske nake Aljana ta kashe mana Aliya da dreve Mommy sai dana bawa Aliya shawara akan ta hakura da Asaf amma taƙi"."Kin ga Hanifa ki faɗa min yanzu kuna ina Aliyata ba za ta mutu ba,dan wallahi ba'a haifi Aljanan da zata kashe min ƴa ba". Kwatance Hanifa tayi wa Maman Aliya, Maman Aliya bata karasa jin kwatancen ba ta kashe wayan cikin sauri ta ɗauki mayafinta da key din motarta ta yi waje,cikin tashin hankali ta shiga mota dreve ya buɗe mata gate haɗe da yi mata Allah kiyaye amma ta yi ban za dashi ta ja motar a guje ta bar gidan,da kallon mamaki drave ya bi motar da shi Tafiya da zai kaita a mintuna talatin ne ya kaita a yer mintuna da bai wuce goma sha biyar ba. Tana karasa wajan ta hango mutane,bata saya dai _dai ta parking motarta ba ta fito daga ciki ta nufi wajan da mutanan suke saye,ta na zuwa ta chusa kanta cikin su wani irin ihu ta kurma da karfi a lokacin da idanuwanta suka sauka akan ƴarta dake kwance a kasa ga mayafinta data yafa akan wuyarta Hanifa ce durkushe a gabanta ta na ku ka ta riko hannunta sai kiran sunanta take amma shiru bata motsa ba. Kara sowa Maman Aliya ta yi cikin tashin hankali ta durkusa ita ma gefen Hanifa ta shiga jijjiga yar tata "My love ki tashi karki min haka amma still shiru Aliya bata motsa ba. Wani irin ku ka mai suma zuciya ta saki ta daga kan Aliya ta dora kan cinyarta taci baga da kiran sunanta amma shiru Daya daga cikin mutanan da suke zagaye a wajan ne ya yi magana "Hajiya ki yi haƙura Allah ya yi mata rasuwa ba za ta tashi"....Bai karasa magana ba yaji saukar mari a kan kuncinsa dafa wajan ya yi ya ɗago ya zubawa Maman Aliya idanu,ita ma Maman Aliya shi take kallo sai a lokacin ma taga ashe ma shi ɗin likita ne ma ashe "Hajiya taya daga faɗar gaskiya zaki mare ni" Likita ya yi magana cikin ɓacin rai "Taya zaka ce ƴata ta mutu bayan tana nan da ranta"daya daga cikin mutanan ne ya amshi zancen da cewa "Haba_haba Hajiya ina ki ka taba ganin likita ya yi karya akan mutuwa?in bata mutu ba taya zai ce ta mutu mai ta yi mana da zamu yi mata karyan mutuwa?a ina muka santa da har zamu yi mata karya"Maman Aliya bata ce komai ba ta juya ta sugun na ta ciccibo Aliya daƙer ta kalli Hanifa tace zo muje mu kaita a sibiti bata mutu ba suma ta yi"hawaye Hanifa ta share ta na murmushi haɗe da cewa"da gaske bata mutu ba Mommy?".Mtsiiii Maman Aliya ta ja tsaki kana ta ce"Ban sani ba karki zo mu tafi ki zauna"ta na kaiwa nan ta rasa ta cikin mutanan ta bar wajan,bin bayanta Hanifa ta yi da sauri,ta na zuwa wajan mota ta buɗe mata murfin motar Maman Aliya ta saka Aliya a bayan mota ta rufe,ta koma gaban mota ta shiga mazaunin dreva Hanifa kuma ta shiga dayan site din ta fisgi motarta karfi suka bar wurin *Gidan su Asaf* Sun zauna sun jira Aliya shiru bata zo ba har Asaf ya fita ya koma wajan aiki,da farko dai sun hana shi sai daga baya da suka ga lokaci na tafiya ba su ga Aliya ba gashi kuma sun kikkira wayan Aliya bata dauka ba,ya sa suka bar shi ya tafi Kallon Zahra Hajiya Zainab ta yi kana ta ce "Zahra kara gwada number din mugani ko Allah zai sa a daga wayan".Da"Toh"Zahra ta amsa sannun ta kara dannawa Aliya kira amma shiru ba'a dauka ba sai a kiran ta biyu aka dauka "Hello"Hanifa ta furta da dishashiyar muryarta data gama dishewa da kuka Cikin sauri Zahra ta ce "Aliya lafiya na ga har yan zu baku zo ba?" "Ba ita bace ba Hanifa ce. Ikon Allah!toh ina take Hanifa?"Kamar Hanifa zata yi shiru sai kuma wani abu ta ce mata yi magana Hanifa "Allah ya yi mata rasuwa Aljanar jikin danku ta kashe min kawata da nafi so a duniya hankalinku ya kwanta bu....bata karasa maganar da na ke yi

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20