Chapter 1
Chapter 1
Mutun ko Aljana free page by sakina Ismail Cameroon [02/08, 19:24] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫 Story and written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) __________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ __________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ __________________________________________________ *Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️* *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah! Ina miƙa godiya ga Allah daya nuna min wannan ranar da zan fara sabon Book dina mai suna MUTUN KO ALJANA kamar yan da na fara shi a sa'a Allah ubangiji ya bani ikon kammala shi lafiya, Littafin MUTUN KO ALJANA kirkirarra ne,idan kuma labarin ya yi kama da labarin wata ko wani ya _ ya haƙuri 🥹 Ban yedda a juya min littafina tako wacca irin hanya ba. Kuma ban yedda wani ya karanta min shi a YouTube ba tare da ya nemi ijinina ba. Ina miƙa godiya ta musamman ga 'yen kungiyarmu na Jajirtattu mu samman Maman Ihsan,da kuma Mom Irfa,da Yusuf Gumel ina godiya sosai da irin gudun mawan da ku ka bani a harkan rubutu Allah ya saka muku da mafificin alkhairi ya biya ku da gidan Aljanna Ameen 🥹👏Allah ya kara haɗa kawunan mu gaba ɗaya. Ba zan manta da Besty's ɗina ba Ai'sha M.B da kuma Elham pinky ina sonku sosai kuma ba zan taɓa manta wa da ku a rayuwata saboda yan zu matsayun ku ya wuce kawaye ya koma 'yen uwa 🥹❤️ Dan haka na sad'okar da wannan page ɗin gaba ɗaya ga Maman Ihsan, Yusuf Gumel, Mom Irfan, Ai'sha M.B,Elham pinky ❤️💃😍 Allah ya bar k'auna 😘 Paid Book ₦500 Free page_ 1️⃣ Bismillahi rahmani rahim Zaune suke a wani babban Palo gidan, in na gaya muku kyau da kuma tsaruwan da palon ya yi ma ɓata lokaci ne. Dan kuwa palon babba ne sosai wanda ya ke d'auke da kujeru saiti biyu na bangaren hagu da dama,sai wata k'atuwar taburin cin abinci acan gefen,kayan motsa baki ne kala _kala na hango akan teburin kare wa palon kallo na yi tsaf babu wani tarka ce sosai a ciki,dan kuwa bayan wayen nan kujerun da aka saka da teburin cin a binci sai wasu ƙananun teburin guda ɓyu da aka saka a saƙiyar palon wan da ko waca taburi na d'auke da wani iri flowe mai masifar kyau da burge wa,sai manya _manyan labulaye da aka saka a ko waca window da kuma k'ofofin palon Cikin farinciki suke hira kallo ɗaya zaka wa mutanan palon ka fahinci cewa su din family ne, Suna cikin hira suka ji takun takalmansa,kallon wajan da suka ji takun ɗuk suka yi a lokacin da suka dora idanun su a bakin kofar ya yi dai _dai da d'ora fararen kafafuwansa dake cikin takalmi cikin palon,shiga cikin palon ya yi ba tare daya saya tire takalman sa ba ya nufe su kan sa na kasa har ya kara sa in da suke,ya zauna kusa da wata dottijuwa mata,shafa kan sa matar ta yi tana murmushi kana ta bude baki ta ce" Asaf ka dawo ?"sai a lokacin ya dago kan sa,woww!ma sha Allah kawai na iya furta wa a lokacin daya dago dan ba kara min haɗuwa ya yi ba,ya na da haske dai_ dai misali dan farinsa bai yi yawa ba bai kuma yi kaɗan ba dai_ dai bisali,ya na da dogon hanci da kuma godon fuska dake ɗ'auke da sajen,ya na da kwancen _cen gashi kai baƙi wulik,da ya sha gyara da Kuma mayuka masu tsada, buɗe lumsessun idanunsa da ke lumshe ya yi ya dora su a kan mahaifiyarsa sannun ya buɗe dan maramin bakinsa Kamar baya son yin magana ya ce"yeah" sannun ya miƙe "Ina kuma zaka bayan kuma ka san tsarai muna da baƙi yau"daya daga cikin matar yayyansa ta faɗa "Wana irin baki kuma bayan ni ban yi magana da kowa akan cewa zai zo waje na ba?"."Eh wannan yarinyar Aliya ce zata zo ka ganta ganta tun da kai kak'i zuwa,kuma da ka ke cewa ba mu gaya maka ba ?ba jiya na gaya maka ba ?"Daya daga cikin yayyansa ya yi maganar" "Mtsiii" ya ja saƙi kana ya ce"Ni na resa gane wannan wacca irin yarinya ce haka da baza ta bari saurayi ya je ya ganta ba,sai dai ita ta zo ta ga saurayi" ya na kaiwa haka ya bar wajan ya nufi ciki. Baki buɗe suka bisa da shi har ya bace musu, "Kin ga Zahra ɗiauƙi waya ki kira ki tambaye su lafiya ba su zo ba har yan zu"kai wacca aka kira da Zahra ta geɗa sannun ta shiga latsa wayan da ke hannunta,sai data dan latsa ta na second ɓiƴu kana ta saka a kunne. "Hello Aliya kuna ina har yan zu baku kara so ba?"Ta can bangaren aka amsa da"Aunty ina hanya na biya gidan su Hanifa ne na ɗ'auko ta mu tawo tare kin san dama na ce maki tare zamu zo"."Okay toh ku hanzarta dan kin san sarai halin mutumin naƙi yan zu zai yi fushi ya tafi "."Shi ke nan Aunty gamu nan ma mun fito daga gidan na su yan zu zamu tawo saboda dama san da ki ka kira ni ina cikin gidan na su"."Okay toh sai kun kara so"kai kawai Aliya ta geɗa sannun ta kashe wayan,wata matashiya budurwa ce da ba za ta wuce shekaru 20 a duniya ba,tana da kyau dai_ dai gwargwad'o,ta sha kwalliya Kamar zata je gidan biki,kallon kawarta Hanifa ta yi kana ta ce "Yauwa Hanifa mu yi s'auri kar ya fita"."Okay muje"wacca aka kira da Hanifa ta faɗi,mota suka nufa ka san cewa akwai dreve a gaba ne ya sa suka shiga bayan mota, Aliya ce ta zo shiga mota bata sani ba ta rufe rabin mayanfinta da ta yafa a waje, taɗa motar dreve ya yi suka bar wajan,wani irin guguwa mai karfin gaske ya tashi a wajen da suka baki. *Bayan minti ɓiyar* Tuƙi dreve ya ke kamar yan da ya saba,dan dreve din gidan su Aliya ya kore wajan iya tuƙi sosai shi ya sa suk'e shiri da Aliya saboda a ɗuk lokacin da zata fita shi ya ke kaita unguwa. Suna cikin tafiya suka ga iskan wanta tafi ta d'azu ya kara tashi mai karfin gaske,babu jima wa suka ga hannun dreve dake sakiyar stearing mota ya fara koma wa gefe, hannun dreve ya shiga karkaruwa da garfin gaske idanun dreve ya jan za l'auni zuwa kore lokacin babu a bun da Aliya take yi data wuce ihuuu ,idonta duk ya firfito ya je kana ganinta ka san ta tsorata sosai, Hanifa ce ta yi karfin hali ta shiga karan to duka addu'oyin da suka zo bakinta,dan Hanifa tafi Aliya sanin abubuwa akan addini, ta na cikin karan ta addu'oyin ne ta ga mayafin da ke kan wuyan Aliya ya shak'e mata wuya sosai Aliya sai ƙ'ok'arin tire wa ta ke amma ta kasa,kamar ma kara d'aure wuyan nata take yi,"Subhanallah! Besty wannan ai kara kulle wuyan naki Ki ke yi bari na t'aimaka miƙi, Hanifa ta faɗa haɗe da matsowa kusa da Aliya ta shiga taimaka
Table of Contents