Chapter 13
Chapter 13
botikin cikin toilet ya sake dawowa, Jalllabiyan shi da ya ɗauko ɗazu ne ya ɗauka ya sa mata, Sannan ya zare sket ɗin shi ma, Ya rage daga ita sai kajeran wando da ta saka a ciki. Da yake ita ma ta jiƙe ne ya sa bai barta a jikinta ba ya shiga tire mata ita, Yana cikin tire mata hannunsa ya sauka akan santa_ santa cinyoyinta masu laushi, Wani irin bugawa irjinsa ya yi a lokacin da ya ji gabansa na sake ci gaba da miƙawa. Dan tun ɗazu da ya yi harba da irjinta ido da ido gabansa ya miƙe,ga shi yanzu ma ya k'ara taɓa cinyoyi. "Ya Allah! Me yake faruwa da ni ne wai?". Ya tambayi kansa, Dan har ga Allah yanzu kam jikinsa ya fara yin sanyi ga kuma wani irin ciwo da ya ji mararsa na yi. Daure wa ya yi ya karasa tire mata wandon,yana ji tana riƙe mai hannu amma bai kulata ba.har sai da ya kammala tire mata ya ja mata rigar,ya rufe mata cinyoyinta. Hannu ya sa zai ja bargo ya rufe ta da shi sai ya ji an kara yin nocking, " Waye?". " Ni ne ranka shi daɗe ". Ya ji doctor Jamil ya yi magana, Da ya ke ya ga ne muryar doctor Jamil ne ya sa shi miƙewa,ya karasa baƙin kofar ya buɗewa doctor Jamil ya shiga har zai rufe sai yaga Mom dinsa dan haka ya bata hanya ita ma ta shiga ciki,sai ya maida kofar ya rufe. Bismillah ! Ya yi musu har cikin ɗakin inda Siyama take kwance. " Gata ka duba ta doctor ina ga asma ne da ita ". " Okay " doctor ya ce sannan ya karasa kusa da Siyama, Ni kam tun da naga mahaifiyar yellow ta shiga ɗakin na shiga ƙ'okarin miƙewa Doctor ne ya kalle ni ya ce "Haba ƴammata ina kike son zuwa na ga kina ƙ'okarin ta shi ?". "Cikin sanyin murya irin ta marasa lafiya na ce "Zan sauka ne na gaida Hajiya ?". Murmushin jin dad'i Mom ta yi sannan ta ce "Koma ki kwanta ƴata,ke da baki da lafiya ina ke ina gaida mutun ". " Toh amma Baba yace in naga Babba na dinga gaida shi ko ba ni da lafiya ". Ta faɗa da iya gaskiyarta, " Toh shi ke nan ni daga yau in baki da lafiya na yafe gaisuwar taki,in kuma ki na so mu gaisa zan zo har inda kike sai mu gaisa amma ba sai kin tashi ba ". " Toh amma Hajiya bai kamata a gaida manya a kwance ba ai ". Baki Mom ta buɗe da niyar bata amsa sai Asaf ta riga ta cewa" Pls Siyama ki bari a bu ba ki sauran maganar ayi ta daga baya ". Kai kawai ta geɗa ba ta ce komai ba,ta gyara kwanciyarta. Duba ta doctor ya yi,ya rubuta mata magungunan da za ta sha,sannan ya ce ta kula sosai, Bayan ya gama ya yi musu sallama ya fita, Asaf ma ya ce bari ya je ya siyo magungunan da aka rubuta yanzu zai dawo, Mom ta amsa da toh,sannan Mom ta kara da cewa bari ta kira Goggonta ta zauna da ita kafin ya dawo,ai yana jin haka ya ce shi bai san da wannan zancen ba. Shi wallahi Goggo ba za ta zauna da Siyama ba,shi gwara a kira ko Aunty Zahra . "Shi ke nan ni bari na zauna da ita tunda ba jimawa zaka yi ba ". Mom ta faɗi, " A'a Mom bari na kira Aunty Zahra ta zauna da ita saboda na san Daddy na can na neman ki ". "Bacci yake kuma ka san in ya yi bacci ba ya tashi ta wuri,dan haka kai dai ka je ka dawo ". " Toh shi ke nan bari na yi sauri toh ". Ya fadi bai jira jin mai Mom za ta ce ba ya fita ya bar ɗakin. *Bayan mintuna sha biyar* Ya dawo Mom ta yi musu sallama sannan ta koma part dinta, Dama bayan tafiyan Asaf Mom ta sa an kawowa Siyama tea mai k'auri ta sha,dan haka magani ya bata ta sha ta kwanta. *Da daddare* Ganin dare ya yi sosai ne ya sa ni miƙewa zan koma ɗakin da aka ba mu, Bango na shiga dafawa dan jiri nake ji ga wani zazzabi ta nake ji sosai a jikina,amma ba zan iya zama a wannan ɗakin ba. Har na kai baƙin kofa sai na ji wani irin jiri ya ɗibeni zan faɗi. Fitowarsa ɗaga wanka kenan daga shi sai tawol a kan ƙugunsa ya hangota za ta faɗi,saurin karasowa wajan ya yi ya rikota, " Ina zaki je ?". Ya tambaya yana haɗa rai, Baki na buɗe da niyar yin magana idona ya sauka akan faffaɗan irjinsa sai kawai na fasa maganar na bude bakina zan yi ihu. Kamar ya san mai zan yi ya yi saukin haɗa bakin mu waje ɗaya ya ɗaga ni cak ya nufi kan gado da ni, Har ya karasa kan gado bai tire bakinsa daga cikin nawa ba, Kwantar da ni ya yi akan gado ya yi min runfa da faffaɗan irjinsa ya shiga ba ni wani irin kiss da a shekaruna ba lallai ne na iya dauka ba. Asaf kam dama can ɗaure wa kawai yake yi.yana neman dama,sai gashi ya samu. Tun dazu ta kwanta amma ta kasa bacci sai juyi take akan gado,har bacci ya d'auki Mu'azzam ita tana nan idonta ɓiyu. Juyowa ta yi ta leka shi taga bacci yake dan haka ta miƙe cikin sanɗa ta karasa wajan da suke ajiye dukka mukullayen gidan ta ɗauki wanda take da bukata. Cikin sanɗa ta karasa baƙin kofa ta buɗe ta fita ta nufi dakin,tana tafiya tana waiwayowa tana ganin in akwai wanda yake binta a baya,haka har ta karasa ɗakin ta sa key ta buɗe ta shiga ta ja ta rufe..... *Fulanin of Jajirtattu ce ✍️* Comment's and share fisabilillah 👏 [28/09, 16:25] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹💫 Story and Written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) ________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ ________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ ________________________________________________ *Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝♀️ *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page 1️⃣3️⃣ Bismillahi rahmani rahim Cikin sanɗa ta karasa bakin kofar ta buɗe ta fita ta nufi daƙin,tana tafiya tana waiwayowa tana ganin in akwai wanda yake bin ta a baya,a haka har ta karasa ɗakin ta sa key ta buɗe ta shiga ta maida kofar ta rufe. Kunna fitilar wayarta ta yi, ta shiga haska wa da shi,har ta karasa inda suke ajiye kayayyakin su ma su mahimmanci,ta sa key ta buɗe wajan amma bata ga wannan kwalbar ba, A haka ta dinga bubbuɗe ko ina da sauri _sauri tana dubawa,da yake cikin sauri take yin komai ne ya sa tana buɗe wani waje ta ji wani abu ya faɗi ƙa sa ya tarwatse,haska wajan ta yi taga kwalban da take nema ne ta faɗi,ga kuma wata hayaƙi da yake
Table of Contents