Chapter 18
Chapter 18
iya cewa ga sunan abincin ba. Fahimtar hakan da Mom ta yi ne ya sa ta cewa "ɗan kwatanta min yan da aka faɗa abincin sai ayi miki ". Jin abunda Mom ta kara faɗi ne , ya sa ni sakin murmushin jin dad'i har dimple dina ta lotsa, Kallon ta Mom ta saya yi,dan ba karamin burgeta ta yi ba.komai nata abun burge wa ne,gashi cikin sanyi take yin komai. Ɗuk da a kauye ta fito amma in ba ta yi magana ba_ ba za ka taba cewa a kauye ta fito ba. Saboda kwata_ kwata bata yi kama da su ba. Kwantan ce na yiwa Mom tun kafin na karasa kwantacen ma ta gane jolof din shinkafa ce da kwaisilo da pepe ciki nake nufi . Dan haka ta ce in sha Allah za'a dafa min, Godiya na yi mata da kuma sai da safe ta juya ta bar ɗakin. Tana fita ta samu Asaf a palo yana gengeɗi sai da ta ɗan buga gafen kujeran sannan ya buɗe ido haɗe da miƙa wa ya ce "Mom kin gama ?". "Eh na gama ". "Saura ka kara yaga ƴar muta ne kaga abunda zan maka ". Tana kaiwa nan bata saya jiran mai zai ce ba ta bar ɗakin . Da kallo ya bita har ta bar palon,key ya je ya saka wa kofar sannan ya juya ya nufi bedroom, Yana shiga ya tarar da ita tana addu'ar bacci karasowa ya yi ya z'auna ya kura mata ido yana kallon wannan ɗan karamin bakin nan nata dake ɗan motsa wa kaɗan_ kaɗan saboda karatun da take yi. Har ta gama ta shafa. Ta zame zata kwanta ya riƙo hannunta ya hana ta kwanciyar, Baki sake nake kallon sa ina jiran in ji mai zai ce,dan in dai wannan abun yake so ya kara min yanzu zan fada mai ihu. "Ni baki shafa min addu'an ba my heartbeat "?. "Toh bacci zaka yi ne kai ma ?". "Eh bacci zan yi bari ma ki ga ni ".Ya yi maganar haɗe da zame wa ya kwant gadon ya ja pillow ya ɗora kansa akai. Ban ce mai komai ba,na fara addu'a bayan na gama na shafa masa na,na zira kafafuna da niyar sauka daga kan gado sai ya juya da sauri ya kalle ni, ya shiga tambayata ina zan je ? "Zan je na kwanta kan kujera ne". Na ba shi amsa ina koƙarin sauka, Hannuna ya ja na faɗa kansa na kwanta,ina faɗin washhhhh! "Ya dai meye faru". "Dinki na mana ka ja ni da karfi fa ". Na faɗa a shogobe Abun ba karamin burge Asaf ya yi ba, Kara rungumeta ya yi ya ce"Sorry ki yi hakuri toh kin ji?". Kai na_ nageda na yi kamar zan mike ya maida ni na kwanta, A haka dai na hakura na kwanta har bacci ya dauke mu daga ni har shi ba tare da mun sani ba. *Washe gari* Kamar yanda ɗabiyarsa yake in zai yi tafiya ba ya iya cin abinci haka yau ma ta ka san ce,dan ba abunda ya ci,ya yi mun sallama akan cewa zai koma wajan Malam Shuaibu ya faɗa masa abunda yake faruwa, Da na ji kauyen mu zai je sai na ji kamar na bi shi saboda a iya kwana ɗaya da na yi sai na ji gaba ɗaya ina kewar Babana, Bayan mugana sallama ya je wajan iyayensa ma ya yi mu su sallama ya hau mota ya wuce kauye,dan wannan karon shi ƙad'ai ya tafi bai tafi da kowa ba. *Kauyen masanawa* Ba karamin mamaki Malam Iliyasu ya yi ba da yaga Asaf a gidan sa yau, Amma ya shanye mamakin sa ya yi mai sannu da zuwa, Bayan sun gaisa Baban Siyama ya kawo masa fura ya dan sha ne, yake faɗa mai dalilin zuwan sa yau,da kuma abunda ya faru da kwalba, Shiru Malam Iliyasu ya yi ba tare da ya ce komai ba. Cikin sanyin murya Asaf ya shiga tambarsa Lafiya ya yi shiru ko akwai matsala ne ? Gyara zama Malam Iliyasu ya yi kana ya ce "Ɗana ka yi hakuri da abunda zan gaya maka....... Toh masu karatu mai Malam Iliyasu (mahaufin Siyama)zai gayawa Asaf 🤔kar fa ace akwai matsala 😱 Mu haɗu a sabon group,dan jin ya zata kasan ce Kuma me ya faru? *Fulanin Jajirtattu ce ✍️* Comments and share fisabilillah 👏 mutanan amana 🥰 [04/10, 17:28] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹💫 Story and Written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) ________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ ________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ ________________________________________________ *Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝♀️ *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page9️⃣ Bismillahi rahmani rahim Ɗuk fito wa suka yi har da ni, ni kam ba karamin tashin hankali na shiga ba da jin wannan maganar Aljanar. *Bayan mintuna 9* Zaune suke a gaban wani Babban Malamin garin da ɗuk garin ba bu kamar sa dan shi yake tire mu su irin su Aljanu da ɗuk abunda ya shafi jinnu. Tunda su Malam Iliyasu suka zo yake kallon Asaf ko giftawa ba ya yi. Ɓangaren Asaf kuwa ba karamin haushi kallon da Malam yake masa ya ba shi ba.dan shi mutun ne da ya tsani kallo a rayuwarsa Sai da ya kalle shi sosai sannan ya ɗauke idonsa ya juya ya dubi Malam Iliyasu "Ya ce gaskiya kun kyauta da kuka zo akan lokaci,da ba ku zo yau ba.da shi ke nan ba zai taɓa yin aure ba har karshen rayuwarsa amma tun da kun zo in sha Allah yanzu zamu fara aiki " Malam Shuaibu ya faɗa yana ɗauko wata katuwar kwalba da wani jan kelle ya ajiye a gabansa.ya sake kallon Malam Iliyasu ya ce"Yauwa kowa ya nitsu zamu fara aiki ". Ɗuk nitsuwa suka yi, ya d'auko wata alkur'ani ya buɗe ya ajiye shi a gabansa ya buɗe wannan kwalbar da ya ɗauko ɗazu "ya kara kallon Malam ya ce"Tare da ita za'a daura mu su auren ko?.Kai Malam Iliyasu ya geɗa mishi alamar "Eh". "Okay ku matso nan kusa da ni" Matsowa Asaf da ni muka yi gaban Malam,hannun Asaf Malam ya kamo ya haɗa da na nawa ya haɗa hannayen waje ɗaya sannan ya zare nashi hannun ya bar iya namu, Wani yarrr! Ɗuk muka ji, Hanun namu da yake a haɗe Asaf ya matse sannan ya ɗago ya kalleta ni, Yana kallonna muna haɗa ido na yi saurin k'auda nawa gefe kana na shiga zare hannunna daga cikin nasa amma na kasa dan ba karamin riƙo ya yi wa hannunna ba. Wani zare ne Malam ya d'auko ya d'aura ma na a hannu,sannan ya ce "Kowa ya rufe ido kuma ko mai muka ji karmu kuskusa mu buɗe idanunmu" Da "Toh muka amsa sannan ɗukan mu _mu biƴun muka rufe ido,amma banda Malam Iliyasu da Mus'ab, tunɗa su abun bai shafe su ba. Addu'a Malam Shuaibu ya fara yi ya na yi ya na tofi a cikin kwalbar da ke gabansa,yana kiran sunan Aljanar Mazwara, Bai fi mintuna biƴar da
Table of Contents