Chapter 12
Chapter 12
nuna musu yan da za su yi anfani da kayan toilet din ba.bari na yi sauri na saka jallabiya na je na nuna musu kafin na zo na ɗan kwanta na wuta ". Ya faɗa sannan ya yi saurin zuwa gaban wardrobe dinsa ya buɗe ya tiro milk din jallabiya mara n'auyi sosai ya riza ko wando bai saya sakawa ba ya yi bakin kofa ya bar dakin nasa ya wuce ɗak'in su baƙi, Da yake dakin baƙin ba bu nesa yana kallon part d'insa shi ya sa bai wani jima ba ya karasa ɗak'in. Tarar da kofar ɗak'in ya yi a wankale dan haka bai jira nemon iso ba ya shiga cikin ɗakin Kallon dakin ya yi ya ga ba bu kowa har ya juya zai bar ɗakin sai ya ji numfashin da Siyama take fitar da shi daga cikin toilet ɗin,ga kuma dariyar Goggo da ke tashi daga cikin toilet ɗin, Tun da ya ji yanayin yan da take fitar da numfashin ya san ba lafiya ba. Dan haka bai yi wata_ wata ba ya faɗa cikin. Yana shiga ya ganta tsaye ta d'afa bango ta kasa ƙwaƙwaran kotsi sai numfashi kawai take fitarwa sama_ sama Cikin tashin hankali ya karasa wajan ta ya furta "Subhanallah !". Sai a lokacin Goggo ta ankara da abunda yake faruwa dan ɗazu kwata _kwata bata lura da halin da Siyama take cikin ba. Saurin karaso wa ya yi ya riƙo ta,sannan ya kashe famfon. Sai a lokacin ya juya ya kalli Goggo ya saki tsaki Mtsiii ,sannan ya d'auke ta cak ya fito da ida daga cikin toilet ɗin. Bai sa ya ko ina da ita ba sai part d'insa, Da Goggo ta zo zata bi su ya juya ya kalleta suna haɗa ido ta koma ciki ta zauna, Ana haka ne aka turo kofar ɗak'in aka shigo Sa'ade ce ta zo ta kira su su ci abinci ta tarar ba Siyama anan ne Goggo take gaya mata abunda ya faru,ai tana jin haka da gudu ta koma ta je ta fadawa su Hajiya, Su Hajiya Rukayya suna zaune Sa'ade ta zo ta faɗa musu binsa yake faruwa suna jin haka ɗuk suka miƙe suka wuce part ɗin Asaf, Tana sama ta ji abunda Sa'ade take faɗi ai ba shiri ta miƙe ita ma ta sauko tabi bayan su Hajiya Rukayya tana sakin murmushin mugunta. Yana shiga ɗak'in ta ita bai saya a ko ina da ita ba.sai kan makeken gadonsa, Kwantar da ita ya yi akan gadon sannan ya miƙe ya je ya kashe AC dake a kunne. Ya dawo gaban gadon har zai zauna sai ya tuna bai rufe kofar ɗakin ba ya koma ya kulle sannan ya dawo ɗak'in, Gaban wardrobe d'insa ya je ya tiro ɗaya daga cikin jallabiyan ya d'auko tawol ya dawo ya zauna kusa da ita,sai a lokacin ya kalli yanda rigar jikin ta ya jiƙe har ana iya hango komai nata,gashi bata saka ko bra ba,duk irjinta a waje. Saurin kauda kansa ya yi gefe yana runtse ido, Kansa na dege ya shiga tire masa rigar..... *Fulanin of Jajirtattu ce ✍️* Comment and share fisabilillah 👏 [22/09, 23:38] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹💫 Story and Written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) ________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ ________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ ________________________________________________ *Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝♀️ *(We stand together)* 🤝🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page 1️⃣2️⃣ Kansa na gefe ya shiga tire mata rigar, Yana cikin tire mata rigar hannunsa ya sauka a wani abu mai laushi da shi kansa bai san mene ne shi ba. Dan shi tun da yake bai taɓa jin abu mai laushi kamar wannan abun da ya taba ba. Har zai ci gaba da tire mata rigar da yaƙe yi sai yaga ba zai iya cin gaba _ba in har bai ga wannan abun da ya taɓa ba. Dan haka ya ɗago rinennun idanunsa ya ɗora su akan manya _manyan irjinta da hannunsa yaƙe kai, Ai yana ganin abunda yake riƙe da shi ya yi tsaurin tire hannunsa yana runtse ido. Dan shi tun da yake bai taɓa _ta ba ko da hannun mace ba.ballantana har ta kai ga kama irji, Ni kam tun da ya taɓa min irji nake girgiza masa kai alamar ba na so saboda a irin yana yin da nake ciki ba zan iya hana shi ba. Ci gaba da tire min rigar ya yi ana haka ne ya ji ana nocking ɗin kofar ɗakin,dan haka ya dakatar da tire min rigar ya miƙe ya nufi baƙin kofar, Yana karasa baƙin kofa kafin ya buɗe ya ce "Waye ?". " Mu ne Asaf ka buɗe mana kofa ". Ya ji Mom ta faɗa, " Mom ke da waye?". " Shi ma ya je fa wa Mom tambaya ?". " Wannan wacca irin tambaya ne Asaf? Toh ni da ƴan gidan gaba ɗaya ". Ita ma Mom ta ba sa amsa cikin jin haushin tambayar . "Ki yi haƙuri Mom kayan jikinta ne nake tire mata ya jiƙe gaba ɗaya da ruwan famfon da ta kunna, ɗazu na je da niyar nuna musu yan da za su yi anfani da kayan toilet din na tarar ta kunna famfon kuma ba ta kunna hita ba,shi ne ruwan sanyi ya jikata,kuma da alama tana da cutar asma ". "Subhanallah! Toh ba su na tare da Goggon nan nata ba.ya aka yi ta bar ta har ruwan ya jika mata jiki?". "Mom! wallahi dariya na tarar tana yi, ba dan na je ba ma,da Allah ne Kaɗai ya san irin halin ta za ta shiga ba,kai Mom zam ma iya cewa ma. ta riga da ta saka ta wani hali tun da yanzu ma numfashinta sam yake yi, Dan Allah Mom ku kiramin doctor Jamil ya zo ya duba ta". " Toh shi ke nan Asaf bari yanzu Mu'azzam zai kira sa kafin ya wuce wajan aiki, Allah ya kara sauƙi,in ka gama canza mata kayan na dawo anjima daga nan ma sai na haɗa mata tea mai k'auri ka samu ka bata ta sha ko kaɗan ne ". "Toh shi ke nan Mom na gode Allah ya kara girma,bari na koma ciki". Da"Toh ".Mom ta amsa sannan ta juya ta kalli su Zahra da Jamilah da ma sauran ta ce su tafi ɗuk suka juya suka bar baƙin kofar. Aunty Jamilah kam sai da ta saya ta yi wa kofar wani irin kallo kafin ta bi bayan su. Kai sai ka ɗ'auka kofar ce ta hana ta shiga. Cikin ɗakin ya koma ya kara sa tire mata kayan jikinta. Miƙewa ya yi ya je toilet ya kunnu hita ya taro ruwan zafi a wata ɗan karamin botiki ya haɗa hadda baby tawol ya dawo ɗakin. Zama ya yi a gefen gadon ya ɗauko tawol din da ya saka cikin ruwa ya matse shi ya shiga goga mata ita a jiki, a haka ya dinga yi mata har sai da ya ga jikinta ya dan yi ɗu mi sannan ya tashi ya maida
Table of Contents