Chapter 14
Chapter 14
ta fitowa daga cikin kwalbar, Murmushi ta shiga yi sai hawaye ta biyo baya, Ita ta rasa gane farin ciki take yi ko bakin ciki,ana haka ne ta ji ana dariyan da bata taɓa jin irin sa ba tunda take a duniya, Cikin tsoro ta hasko inda take jin dariyar sai taga aljanar Mazwara cikin baƙaƙen kaya ga kuma gashinta da ta rufe mata fuska, kamar yanda aka saba ko da yaushe,tana sheƙewa da dariya,tana faɗin "Na gode Jamila na gode sosai da kike buɗe ni Jamil....". Aunty Jamilah ba ta tsaya amsa godiyan da Mazwara take mata ba.ta fice daga ɗakin da sauri har tana tuntunbi,ta koma ɗakin ta. Dan ko tsayawa rufe kofar ma bata yi ba. Ganin da Aljanar Mazwara ta yi ba karamin taimaka mata Aunty Jamilah ta yi ba ne ya sata ita ma rife mata kofar,ta bar ɗakin ta nufi part din Asaf. Tana zuwa bata saya ko ina ba sai cikin ɗakin. Tana shiga ta hango Asaf akan Siyama suna romance. Sai girgiza mai kai nake yi amma yaƙi saƙi na,sai ma kara himma da ya yi akan abunda yake yi, Nikam ba ummm ba uhummm baki ya mutu gaba ɗaya kan ma tun ina girgiza masa har na ga ji na zubawa sarautar Allah ido. Kan irjina ya sauka ya kama ya shiga yi masa wani irin sha,kamar yaron da ya wuni bai sha nonon uwarsa ba. Nishi na fara yi sama_ sama, Ganin yanda take jin dad'i,ba ita ce ba ne ya sa ranta baci har ta ma rasa wana irin hukunci ya kamata ta yi wa wannan yarinyar. Wani mugunta ne ya zo mata ta saki murmushi kana ta sai ta hannunta akan su,ta rufe idonta ta fara karanta wani abu da sai ita ƙad'ai ta san mai take karanta wa. Babu ɓata lokaci ta fara ɓacewa tana shiga jikin Asaf har ta ɓace gaba ɗaya ta shiga. Lokaci ɗaya idon Asaf ya janza launi juwa kore, Wani irin karkata wuya ya yi gefe yana saƙin murmushin mugunta. Kana ya ci gaba da abunda yake yi, Shan irjina yake yi yana yi yana taunawa kamar ya samu cingan, Saba nin dazu kuma da yake min a hankali cikin kwarewa, Kuka na saki ina ture shi amma yaki bari na sai ma kara kankame ni da ya yi,kamar yaron da ya sa mu jikin mahaifiyarsa. Ana haka ne ya kwance tawol din da ya d'aura akan ƙugunsa ya yar da shi kasa, Babu ko bismillah! Ballantana a sa rai zai karanta addu'ar saduwa, A haka ya shige ni da karfi,ina ce mai dan "Allah! ka yi hakuri karka samun wannan macijin na ka,amma a banza. Dan daga baya ma da na ji azabar abunda ya saka min kasa ci gaba da magana na yi, Sai kuka kawai da nake yi ina yi ina bubbuga irjinsa. Wani irin riƙo ya yi wa hannunna,ya damke shi da karfi ya ci gaba da abunda yake yi, A wannan ɗagowan da ya yi ya riƙe hannuna ne na ga kwayar idanunsa ba kamar wanta na saba gani ba. Shiru na yi ina tunanin abunda Malam Shuaibu da Babana ya faɗa kafin a d'aura auran mu,da kuma Aljana da aka rufe a cikin kwanba. Wani irin haɗa rai na yi na tamƙe fuska kamar ban taba yin dariya ba,na saka duka karfina na hankado shi gefen gadon ya faɗi ka san carpet, Na ta shi daƙer na zauna,ina ƙ'okarin miƙewa sai ya riga ni miƙawa ,ya kara cafko ni ya ɗaga ni sama,kaina na kasa kafafuna na sama ya ci gaba da abunda yake yi. Wannan karon kasa kwace kaina na yi saboda ba karamin riƙo ya yi wa kafafuna ba.kamar zai balla in ita. Tun wajan 11 ake abu ɗaya,ba shi ya kyale ni ba.sai 2 , Yana gamawa ya cinlar da ni kan gado ya kwanta shi ma yana maida numfashi. Idonsa a rufe suke,da alama ya fara bacci, daƙer na matso kusa da shi na shiga karanta masa duka addu'an da ta zo bakina,da na na aljanu har da na tsari duka. Ina cikin hi masa addu'a na ji ana min dariya,waigowa na yi muka yi ido huɗu da Mazwara,a cikin mirror tana dariya, " Hahahaha! Ba ke da ubanki kun fiya shishshigi ba.wato tsarkin tausayi,tunda har kun shiga rayuwata ba zan taɓa kyale ku _ku zauna lafiya ba , Ke kin kwanta akan gado kina jin dad'i har da su nishi, toh bari ki ji in har ina raye ba zan taɓa bari masoyina ya kusan ceki ba.in kuma har ya kusan ce ki toh sai dai ki ji azaban da yafi wanda na saki kika ji yanzu ".Ta karashe magana tana karasa sheƙewa da dariyan da tafi ta ɗazu. Ni Kuka nake son yi,amma sai na tuna da nasihan da mahaifina ya yi min kafin na zo nan sai kawai na fasa. Cewa ya yi. "Siyama ki sani cewa yanzu kin yi girma kin zama matar aure,ki bawa mijinki kulawa sosai ki taimake shi, ki taimaki rayuwarsa da ma iyayensa, saboda kallo ɗaya na yi masa na gane cewa yana cikin damuwa yana da bukatar taimako, soboda na tabbata wannan rashin fara'an da yake nan na shi har da wannan mas'alar aljanar ce don haka dan Allah! ki jajir ce sosai, Na san yarinyata bata da tsoro ko kaɗan dan haka ki kara akan wanda kike da shi, Saboda aljannar ki yana karkashin kafar mijinki ". Bayan na tuna da maganar ne na tashi ina haɗa rai na tunkari mirron dake gaba na, A hankali na shiga takowa ina yi ina cize labena ,dan ba karamin azaba nake ji ba. Har na karasa gaban mirror,ina karasa gaban mirror banganta a cikin ba. Sai can na ji dariyarta a bayana dan haka na kara juyowa,can na hangota tsaye tana dariyan muguntar da ta saba yi. " Hahahaha! Na riga da na gama da ke Siyama, tunda har ɗana yana cikin _cikinki a yanzu dan haka baki da abunda zaki iya yi,akaina,kina ji kina gani zaki haifi yaron da in ya zo duniya bazai anfane ki ba,za ki gwanmaci rashin zuwansa, dan na tabbata wataran zaki ce dama bai zo duniya ba ". "Wallahi karya kike yi Mazwara kin yi kaɗan ki yi mun abunda Allah mai mun ba.kuma in sha Allahu zan yi iya bakin ƙ'okarina _na ganin cewa na kare dangin mijina,muguwa azzaluma kawai ". Ina gama faɗar haka na juya na dawo kusa da Asaf na zauna na zuba masa ido, Kallonsa na yi sosai,komai na sa mai kyau ne,komai na Asaf abun burgewa ne, Wani irin hawayen t'ausayin sa ne ya shiga silalowa daga cikin idona. Kansa na ɗora kan cinyata na rushe da wani irin kuka mai suma zuciya, Yana bacci ya ji abu mai zafi na sauka akan fuskarsa, A hankali ya bude lumsessun idanunsa ya ɗora su akanta. Shiru ya yi yana kallon ikon Allah! , Kallonirjinta ya yi yaga babu kaya,bargon da ta rufe shi da shi ne ya ɗaga ya ga shi ma a she ba shi da kayan. Shiru ya yi yana tuna abunda ya faru a sakanin su, Shi dai ya san sun yi kiss da romance amma bayan wannan baiga abunda
Table of Contents