Chapter 6
Chapter 6
ki ke yi?"."Mommy ke ce ki ka bani dariya mana". "Ke yanzu har kin manta a bin da ya faru da ke ?" "Haba Mommy taya zan manta ?" "Na sani k'ila kin manta". Shiru Aliya ta yi ba tare da ta kara tankawa mahaifiyarta ba har su ka karasa gida....... Comments share fisabilillah *Fulanin of Jajirtattu ce*✍️ [02/09, 13:18] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫 Story and written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚✍️ WhatsApp Channel sur WhatsApp : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V __________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ __________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ __________________________________________________ *Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️* *(We stand together)* 🤝🤝 Paid Book ₦500 Free page 6️⃣ Bismillahi rahmani rahim Shiru Aliya ta yi ba tare dat a kara tanka wa mahaifiyarta ba,har suka karasa gida. *Bayan kwana ɓiyu* Suna zaune a palon suna breakfast suka ji kamshin turarensa ya mamaye wajen da suke tun da suka ji kamshin turare sun san shi ne,sun kai mintuna biyar da jin kamshin turarensa kafin su fara jin takun takalmansa sai kuma suka gan shi shi ma ya fito. Dan Asaf in ya fito sai ka fara jin kamshin turarensa tukun kafin ka ji takun takalmansa, Mutane de ye wa suna mamaki sosai saboda aduk lokacin da zai haɗu da mutane sai sun ji kamshin turaresa kafn su gan shi,sai su zaci yana kusa da su,amma su yi ta zuba ido sai su ji shiru Mutane da su ke mu'amala tare dashi tun suna mamakin akan yawan turaren da yake fesawa har suka dena mamki. Haka ma bangaren 'ƴan gidan su,dan Mahaifiyarsa ta sha yi masa faɗa akan ya rage yawan turaren da yake saka wa amma yaƙi dena wa har ta ga ji ta zuba masa ido. Karasowa ya yi gaban teburin cin abincin kallon su ya yi ba tare daya zauna ba ya durƙusa ya shiga gaida su kafin su amsa ya miƙe,kallon mahaifiyarsa ya yi sai da ya lumshe idonsa ya buɗe kafin ya fara magana,dan wannan lumsh idon ɗabiyarsa ce "Mom ni zan dan tafi wani aiki sai dare zan dawo in kuma naga dare ya yi sosai sai zuwa gobe in sha Allah!". Kamar Mom zata ce wani abu sai kuma ta fasa cikin sanyin muryar da kuma rashin walwala kamar kullun ta fara magana "Shi ke nan Asaf Allah! ya tsare min kai ya kuma ki ya ye hanya ya dawo min da kai lafiya ka ci abinci dan Allah karka dinga barin cikin ka da yinwa dan na san halinka tsarai,yanzu ma dan in zaka yi tafiya baka son cin abinci ne da sai ka ci kafin ka tafi wallahi ". Murmushi ya ɗan sakarwa mahaifiyarsa sannan ya yi wa ƴaƴansa da matan ƴaƴansa sallama ya ja yer karamin trolling sa ya fice suna bin sa da addu'a Ya na fita ya samu wani abokinsa Musab na jiran sa dan dashi su ka tsaba yin tafiya a ɗuk lokacin da zai yi tafiya tare su ke yi. Musab yaron Asaf ne amma yanzu ya dawo abonkinsa sosai dan wani lokaci ma in Asaf yana cikin damuwa Musab ya kan tambayesa me yake damun sa,da farko in Musab ya tamba yi Asaf ban za Asaf yake masa,sai daga baya Asaf ya dan fara dan gayawa Musab damuwarsa saboda shi ma Musab din wani lokaci in ya shiga damuwa ko wani mas'ala ya kan nemo shawara a wajan Asaf ɗin dalilin da ya sa shima Asaf ya fara faɗa wa Musab shi ma damuwarsa ke nan, Karasowa ya yi in da Musab yake ya miƙa mai hannu su ka yi musabaha sannan su ka shiga mota maigadi ya buɗe musu mota Musab ya ja su ka bar gidan Kwance ta ke akan makeken gadota mai masifar kyau da tsada daƙin ba karamin kyau ya yi ba komai na daƙin pick kollo ne da dukan alamu shi ne kalon da tafi so. rufda ciki ta yi tana jin kiɗan data kunna a yawarta tana yi tana bin wakan tana kaɗa kai kamar k'aɗangare wata shegen kaya ne a cikinta dan kayan ko cinyarta bai gama rufe mata shi ba. Sai wata yer karamar riga shi ma rigar iya cibiya ne Gashin kanta ba bu ɗan kwali, gashin ta d'aure da ribbon Sosai take bin wakan tana kaɗa kai kallo ɗaya za ka mata ka facimci ba karamin so take wa wakan ba. Tana cikin bin wakan ta ji wata murya ma na bi,shiru ta yi dan tabbatar da abun da kunnuwanta su ke jiyo mata jin bata kara jin muryar ba ne ya sata ci ga ba da bin wakan,tana cikin bin wakan sai ta ci ga ba da jin muryar dazu na bin waƙan. Shiru ta kara yi Wannan karon muryan bata dena bin wakan ba,sosai muryan ta ke yi tana yi tana sheƙewa da dariya. Saurin miƙe wa Aliya ta yi da sauri ta kashe kiɗan data kunna kana ta shiga toilet. Alwala ta d'auro ta fito tana fito wa gaban wardrobe dinta ta je ta buɗe ta tiro wata maron ɗin abaya da kuma ash ɗin hijabi ta saka ta shimfiɗa sallaya ta tada sallah!. Sallah ta yi sosai dan ita kanta ba ta san adadin sallan da ta yi ba, sai da ta ga ji sannan ta samu waje ta zauna ta ɗau charbi ta fara ja. Shiru motar ta ɗ'auka, sai karatun alkur'ani kawai yake tashi a cikin motar ,shiru ya yi yana sauraran karatun sosai yake jin san yi a zuciyarsa ɗuk da kuwa shi ba wani kunna karatun alkur'ani yake ba.amma aɗuk lokacin da aka kunna ya kan ji san yi daka cikin zuciyarsa. Wani irin burki Musab ya yi da sauri Asaf ya buɗe ido kana ya shiga tambayar Musab "Lafiya?". "Ina fa lafiya wata barkar magene na gani kuma ni tun da naƙe ban taɓa ganin irin shi ba". Ɗan ya mutse fuska ya yi kana ya ce"Mu je na gan shi dan na san halinka tsarai da wannan shegen tsoro"Asaf ya faɗa yana buɗe murfin motar,fita ya yi,shi ma Musab buɗe wa ya yi ya fito. Karasa in da su ka ga magen su ka yi, ɗago wa magen ya yi su ka yi ido huɗu da shi wani irin...... *Fulanin of Jajirtattu ce ✍️* Ina so na ga ruwan comments da zai tashi kaina saboda shi kaɗai ne zai karfafa min gwiwa 💪 Bari muga wa yafi iya comment 🥰 Comments and share fisabilillah 👏 [08/09, 13:31] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫 Story and written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) __________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ __________________________________________________ https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ __________________________________________________ *Diamond💎 Star⭐ Ladies🧝♀️* *(We stand together)* 🤝🤝🤝💫 MUTUN 👩🦰KO ALJANA 👹 💫 Story and written ✍️ By: Sakeena Isma'il Cameroon (Mom Muwadda) __________________________________________________ Utilise ce lien pour intégrer mon groupe
Table of Contents