Chapter 2
Chapter 7- 10
Addis Ababa Ethiopia
Emir's ne tsaye gaban wani hamshakin gida kallo Daya zakai wa gidan kasan ankashe dukiya cikin hanzari yake buga wani gate
gate man din gidan ya leko ya kalle SA yana ganni SA cikin harshan Amharic na kasar utopia yace mai yace kar wanddah yabawa damar shiga gidan cikin da muwa emir's yace
" kace mai ni ne,
gate man din yace
" yace kowa ne kar yashigo mai gida,
cikin hanzari emir's ya dauko waya yadan na number ma mallakin gidan be dagaba yakara Kira akirana ukku ya daga yayi shiru da alama mutum muskiline emir's yasan halin SA yace
" Dan annabin ku kasa abudan gate nashigo yariga ya Gama kashe meshi jiki tunda yahada shi da annabi tuni nakara kunne inji mai zaice tunni kunne na jiyomin muryar mai dadin ji da sauraro CE bashi wayar
bansan meya fada mai ba naga gate man din yavashi damar shigo wa ae tuni na bi bayan SA sae dae me nakusa suba domin zan iyace wa ba aduniyar nan gidan nan yake ba iya tsaruwa ya tsaru nakusan fadawa kasa sabo da kallo gani ne emir's yana neman hucewa ya barni ae da sauri nabi bayansa yana isowa kuwa da kofar tabudae nima nayi huf na shiga ashe ba aimata karaje takusan datsamin Dan yatsa yana shiga nima nashiga
ashe da sauran aiki a gaba na, wani hadaddan parlor mu ka shiga iya tsaruwa ya tsaru gawasu labulaye masu kyau farare an musu adon flower blue gawsu royal sofa's masu kyan gaske ga curtain farare tas da su gawani turkey carpet mae shegen kyau shima blue da adon flower fara,
kae jama'a wannan shi ake kirah da aljannar duniyah dana ɗaga kai
karo na ci da wani tamfatsaesan hotan, wani matashine a ƙalla zai yi kimanin shekara talatin da shiddah
masha Allah ubangiji yayi halitta anan, daga ganin yana yin sa zai yi wuya a ce yaha da jinsi da hausa
Kwata kwata bai yi kama da ba haushe da alama shiɗin ruwa biyu ne wato half cast, fari ne tas,
GA yana sanye da glass fari daga ciki kana iya hangen manyan idanuwan sa hannusa yana ruke dawata yarinyah kyakyawa chocolate color, mai matuƙar kama da shi
fuskarta ɗauke da murmushi har beautiful point ɗin ta sai da ya fito, kamar na shi, sanye yake da farar t-shirt ajikin ta anyi rubutu da manyan bakake anrubuta BETTER LIVE
GA, bakin wando ne ajikinsah hannun sa yana sanye da tsadaddan watch na gold,
da sauri na dauke idona akan sa saboda wani irin kwarjini da ya man, sautin takon tafiya naji cikin izzah da ƙasaita, cikin nutsuwa yake sauko wa daga stairs case dake hannun dama a parlo ,
ashe ba komai na gani ba, domin kuwa a zahiri yafi kyau da ha ɗuwa, jikin sa baya nuna shekarunsa yana, sanye yake da jallabiya ash color, ya fito a balaraben shi sak
ƙara sowa yayi cikin floor , da sauri emir's yace
"good morning dr afif"
ba tare da ya amsa gaisuwar ba, cike da izza ya nufi ɗaya daga cikin sofa's ya zauna ya na ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya
"to fah, yau saurautar ne a kusa "
emir's ya faɗa a zuciyar sa
matsawa yayi kusa da shi, files ya miƙa masa, hannu yasa ya amsa du bawa ya shiga yi ɗaya bayan ɗaya daya bayan daya yana tambayar emir's, bayani ya shiga bashi,bayan ya gama mashi bayani a kan files ɗin, miƙewa emir's yayi haɗi da nufar ƙofa ya fice,
wayar sa ta fara ringing alamar kira, ko kallon in da wayar ta ke bai yi ba, bare ma ya samu ganin waye ke kira,
domin shi yanxu damuwar da take gaban sa yawane da ita, kwata kwata baya son ya tuna abun da ya shafi rayuwar sa ta baya,
shiya baya yardah ya zauna haka nan batare da yana wani abu da zai ɗaukar masa da hankali har ya manta da abun da ya wuce a rayuwar sa,
be nemi komai ya rasa ba a rayuwa, amma yara sa abu mafi mahimmanci da daraja arayuwar sa, idanuwan sa ne suka canza launi jijiyoyin kansa suka fito rada rada,
table ɗin dake gaban shi ya ɗauka yayi jifa dashi cikin rawar murya mai kama da kuka yace
" mi yasa zakuyi min haka mai nayi wa rayuwa take gare dani wannan wanne irin dare ne mafi bakin ciki a rayuwata, waya kashe ki?,
mai ki kai ?
" musu wannan wanne irin zalinci ne , na daukar wa kai na alkhawari bani ba masarautar zaki in har ban gano wanda ya kasheki ba jiddah jinin jiddah baxae tafi a banza ba,
har abada bazan sami mai maye man gurbin ki ba jiddah"
to fa masu karatu anyah kuwa,
muje dai zuwa yanzu wasan ya fara tuni ya, ƙara daukan flower yayi, yayi jifa da ita jika ke rus ta fashe saboda ɓacin rai bai ma san yana taka glass ɗin daya fasa ba hannun sa sai ɗigar da jini ya ke ✍
* AFIF*
Oum yasmeen
Table of Contents