Chapter 1
Chapter 1-6
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Hadari ne ya had'o ta gabas ga iskar da ake da alama yau za'ai ruwa cikin sauri zarah tafi to daga rumfar data ke xaune domin tasan tabbass yau in aka fara ruwa zai iya cika ta, wata kwallah ce ta taru a idon ta gashi bata da mafaka domin kowa na gidan tsangwamarta yake cikin rawar mirya tad'aga hannu sama tace
"ya Allah ka kawo min mafuta ka fiddani daga cikin k'uncin da nake ciki ya Allah ka zama gatana,
dana d'aga kaina naga gida ne babban gida da alama irin gidan gadone yana da b'angare goma sha biyar gida ne irin gini da ma'ana nak'asa.
Rayuwar gidan itace kowa yayi ta kansa ba mai damuwa da halin da d'an uwan shi ke ciki, kowa ta kansa ya ke, ba iya nan gidan malam yusif mai taba ya tsaya ba , basu da isha shen tarbiya daga y'an shaye shaye sai y'an daba, kowa da kansa ya ke ne man abinci, in ka samu kaci in baka samu ba ka zauna da yunwa
Sai dai. Kazau na da yinwa malam Yusif mai taba yana da Mata hudu matar SA ta farko hadiza wata irin mace CE mai ISA da gadara in bata yatata ki. Agidan kin shaga ukku tana da ya'ya hudu duk Mata yarta ta fari itace rabi sai salma sai Maryam duk kansu sunyi aure yar autar tace batai aure ba wato basmah matar SA ta biyu itace larai tana da ya'ya biyu nura da dauda nura da dauda a gidan suke a zaune tare da matan su
Sai matar SA ta ukku itace hindatu ita tana da ya'ya hudu duk maza. Akwae Hamza da Aminu da aliyu da rufa'i basu yi aure ba rufa'i shaha'ar Dan daudu ne yanxu ma haka yana ikko
shikuwa Hamza Dan daba ne shikuwa aliyu Dan vigilanty amma yana taba shaye shaye matar SA ta hudu itace fa'izah Allah yayi Mata rasuwa tunda taxo haihuwar zarah ta mutum Allah yayi Mata hakuri
Sae kannan mai taba suma suna gidan acikin gidan da huya Rana ta fito ta koma va'ai fada ma....✍️
*AFIF*
Oum yasmeen
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Table of Contents