Chapter 4
Chapter 15-16
Kabir yasaki gauran numfashi yace
"mai garkun taiyi maka badai MASARAUTAR MAI ZAKI bace tayi maka mai yad'a garin mai ZAKI da k'auyan garkun?"
Kallon sa yayi yace
"hmmm kabir kenan kana tunanin wannan k'afar tawa zata i'ya zuwa birnin zaki?"
"to tayaya zaka gano wadda yayi wannan ai'kin bayan baka tare dasu ba?"
Wani shi'umin murmushi yayi
"yace kabir kaman ta waye Aliyu MANSUR ALiyu ZAKI to duk kan wani motsinsu yana tafin hannu na,"
Ganin irin jinin da yake zuba kabir ya nufi gaban wata k'ofa saidai iya hangen mutum ba zaiyi tunanin akwai k'ofa awajan ba domin maƙale take da agoguna ta kalma da glass ahankali,"
ya matsardawani ta kalmi..
sai ga wani mukunni yana D'an dannnawa mukunnin tuni wajan ya rabe saiga wani apartment kallo d'aya
zakai mai ka Kira shi da emergency room domin ya had'a duk wani abun buk'atar na asibiti cikin hanzari ya d'auki abinda zai d'auka yabar gun,"
*POV birnin zaki*
A kauyan garkun
Zara ce tafe da farantin gyad'a sauran biyu ta k'are saidai gashi har yamma tayi ba alamun k'arewar ta cikin ranta addu'a take Allah yasa tak'are kar inna hadiza ta dake ta domin ba ita kad'ai harta su kahu Manu ma tsoranta sukeji..
zarah zarah zarah cikin d'auki ta juyo domin tasan mai Kiran cikin sanyin murya kamar ko yaushe ta bud'e k'aramin bakin ta tace
"saudai"
saudai tace
"zarah kinyi huyar gani gashi ni inno ta hanani zowa wajanki"
ajiyar xuciya tasaki tace
"wllh bakomai nikuma talla ya hanani ne manki"
"kinga likitan nan da zamije asibitin na birni we yasami tab'in hankali, saidai mutane basu yarda ba domin yazu haka yana Ethiopia"
Zara tace
"nidai zanta addu'a Allah yasa ya iya dubani kar shima ya k'yamace ni gashi inna hadiza ta matsan ta sai nayi ai'katau we da me zata aurar da autarta,
sai tayi bikin da ba atab'a yinsa agarkun ba"...
"Insha Allah zarah wata ran zakiji dad'i da yardar Allah sai kinzama abar kwatance"
kinga bara in k'arasa gida kar magariba tayi
"To"
saudai tace
"zarah baki da takalmi ne?"
murmushi tayi wadda yak'ara mata kyau tace
"a'a d'azo ina tafiya ya tsike kin gansa"
zaro ido saudai tayi tace
"zarah wannan ai ya lallace saidai jifarwa kiduba fa kigani duk ya sud'ai ai, bazai d'inku ba",
zarah tace
"to bara in fad'awa malam inya sami kud'i ya siyamin"
tace
"saudai sai gobe"
"to zarah yau bazaki d'an dali ba zani in k'arasa siyar da gyad'ar da ban siyar ba" cikin kewar juna suka rabu cikin saure take tafiya atamfar jikin ta duk ta kod'ai ba ka iya tantance zananta gawani mayafi kamar ankwa to shi abakin kura
tafiya take kamar zata wad'i wata i'riyar yunwa takeji amma tasan ba lalle tasami abincin da zata samu tasa ahanjinta taba, tana ganin rayuwa wani rub'ab'b'an gida ta nufa waddah gaskia muta nan ciki suna cikin hatsari
dan akai ruwa ko iska maiyawa zaiya zubewa,"
tundaga bakin k'ofa tana jiyo haya niya da shewa irin ta y'an daudo da alama yau yaya rufa'i yayi dirar mikiya a garin da sallamah ta shiga cikin gidan sai dai mai, zata gani gangin y'an daudo ne ak'allah zasuyi su goma sha biyar wani da zani ya d'aura akan jallabiyar SA da d'aurin nan da ake Kira ture kaga tsiya, kai jama'a Allah ya shirya mana zuri'ar mu, wani ko duguwar Rigar shadda ce taci aiki agabana Rigar harda adon duwatsuna
sai fari soke da idanuwansu yawa wasu karuwe
hmmm fans in natsa jero muku shigar da sukai Allah zamu dadai azaune
nidai ya Allah kabawa rufiss lafiya gashi zamuyi ajo na y'ar cakwa amma ba lafiya zarah sakar baki tayi tana kallon su domin naso ace kunga yarda suke magana da sai cikin ku ya k'ulle tuni.."
Ali yatafi sako kayan vigilanty da kulki ahannun SA yana ta muzurai kusanfa shi inyasa kayan vigilanty ko hafsun sojoji albarka Dan jiyake yama fishi
wata tsawa ya daka Masha Allah Allah yayi mai murya yawa lasifik'a yace
"zaku fitar mana daga gida ko saina she meku"
Bishira sunan SA bashir shine yakoma bishira tuni ya dafa k'irjinsa ya gyara d'aurin zani yace
"ahayyai rass chasss "
duka suka amshe zancan da rasssssss
Kai awa yanzu daman dagaske ake ana cewa ku maza baku San darajar 'ya'ya Mata ba jibe ka yawa agwagwa yoni Allah na tuba ko kallo baka isheni ba"..
tuni Ali ya amshe zancan dacewa
"baza kubar nan ba sai na dauko muku tawagar yan vigilanty sunyi fatafata da namanku shegu makiyan Allah",
Zuly CE ta budai bakinta duk yasha jan janbaki tace
"Kai k'aramin D'an iska daba Dan ubangiji yahana taba namiji ba da yau nayi k'asak'asa dakai"
sadika CE tace
"zuly ai, wannan fad'an k'watar Kai ne mai kuke jira dashi kuyi k'asak'asa dashi mununa masa mu y'a'ya mata ba ayimana haka
" tuni sukai kansa sai dai Allah yabasa sa'a yafuta aguje ya Yarda ta kalmin vigilanty wandon ma yayimai yawa ya zame betsaya a ko inaba sai abayan layinsu inda hamza jagwa yake tara yaran sa da karunnukan su
Ashsha sun zata y'an sanda ne tuni suka fita aguje ..........✍️
*AFIF*
Oum yasmeen
*My first novel is return*
Table of Contents