Chapter 10
Chapter 61-66
Dr uzairu tuni gumi ya jik'a shi wannan shi ake Kira da ta shin hankali ba a samaka rana we yau she zamu kawo k'arshan yaron nan ne da k'yar ya iya d'aga k'afa ya fita daga dak'in kabir yana zaune a daya daga cikin gujerun da aka tana d'ar domin zama da sauri ya tashi ya ce,
"Afif ya jikin abie da sauki ko wayan da suke tsaron sa ne suka hanani shiga ya naga kafi to jikin ka yayi sanyi ?"
Hmmm kabir allurar poison suke so suyi mai
"What afif poison fa ?"
Kabir daman har yanzu ƙasar nan bata gyaruba lokaci yayi duk wani zalinci zai tsaya ,
Hmmmm afif tambas ƙasar mu tana buƙatar irin ka domin dole zaƙaƙurin matashi shi zai gyarata yaka mata kayi aure shin ka san su alhaji mai dala surikin ka yana safarar ƙananan yara mata
"Kabir nan ba wahan tattaunawa bane muje gida duk zan yi binki ce suna fita waje mai za su gani taron yan jarida ne sun cika harabar asibiti wani matashin dan jari da ya ce ,
Dr Aliyu mansur Aliyu mai zaki mai zaka iya faɗawa al'ummar ƙasar nan da gaske ne kasami dis order ?"
Cike deep voice ɗin sa ya ce
nan ba wajan tattaunawa bane dan haka ba abin da zance
Wani ɗan jarida ne ya ƴara ce
Da alama kaso kayi wa al'ummar ƙasar nan bazata bayan ka shafe shekaru shiddah kana wata ƙasar mai ya jawo hankalin ka na dawo?"
ban za yayi baba ya budai mai mota ya shiga da ƙyar ya sami suka fito da ga asibitin sai dai taron waje yafi na ciki talakawa duk sun fito suna sai kayi sai kayi gir giza kai yayi ko kaɗan mulki baya birge shi ala dole ya daka ta saboda hanyar duk mutane sun rufe ta wani ya ɗaga murya yace
insha insha Allah kai ne gwamnan gobe mun gaji da mulkin zalin ci dole su sauka
Da sauri ya ɗago jin abin da ya ce a hannan kali ya ke ƙare musu kallo duk wayan nan mutanan dan shi suka fito ba su san cewa mulki baya gaba na ba musam man siyasa da yake mata wani kallo na da ban kana ji kana gani za ai maka kazafi ko a zagar maka iyaye ba yarda iya toni wata zuciyar tace masa yanzu ma wanne sharri ne ba siyimaka ba
"afif in baka fita ba mutanan nan ba zasu bamu hanya ba "
Kabir mai zan ce musu kana ganin innayi magana zasu ji ?"
Daga murya zakayi yar da za suji ka
Kai kana hauka ne so kake maƙogaro na ya fashe ni ba mai bakin lasifika ba ina ni ina magana
Dariya yayi har da ruke ciki sannan ya ce,
a haka zakai yi musu magana
I ya cika ya cika fam dan haka bashi ma da bakin magana
ganin zuru ba tayi mai ba ya sa ya fito ai kuwa tuni a ka zagayai motar sa masu dau kan hoto nayi masu dau kan sa video nayi a hankali ya budai baki yace
Ina godiya da irin soyayyar da kuke nuna min insha Allahu bazan baku kunya ba sannan ina sheda muku duk wanda yake buƙatar aiki ya samai ni a companyna dake unguwar sheshi a kwai wakilan dana naɗa zasu baku shedar kama aiki
Ihu wajan ya dauka a na cewa
*Ali kaine ali gadanga kosar yaƙi duk yawan mahara gunka zasu zo babban sarki mugaida sarki aliyu*
bayan la'asar ya sami hanya iya gaji ya gaji baba kar ka kai ni gidan masarauta ka kaini gidana dake rishi j.r.a
"TO,
Tafia sukai sosai sannan suka shiga wata unguwa shiru tamkar ba mai rai a cikin ta gaban wani tamfa tsatsan gida suka tsaya sai ka rantsa ba aduniyar nanyake ba kai tsayai masu tsarun gidan suna sanyai da kayan security na ƙasar wato riga ash color da wando green suka budai mai
wow kai jama'a kuɗi yayi wasu irin shukokine masu bada kalar green da fure pink da yellow an zaga yai su da gabion ga wani ginin zaki yana fidda daruwa blue kai tsayai parking space
suka nufa motoci ne sunfi goma a zube futowa yayi sai dai mai ina ɗaga kai na sama gabaki daya ginin ginin glass ne
AFIF ni zanbi baba ya kai ni gida nasan yan zu babyn tana nan tana jirana
Be kalle shi ba yace
"Okay ai daman ban ce ka kwana anan ba ,
Dafa shi yayi yace
Hhhhhh mutimi na aure fa ni'ima ne yaka mata kashi ga daga ciki
Banza yayi mai yafara gajiya da magana yana buƙatar hutu abubuwa summai yawa da mai zai ji inda son samu ne inyayi wanka akawo mai abinci sai dai yasan wannan bazata samu ba dama zai iya cin take away sai dai yana tsoro shekara takwas baya kafin auran su da jiddah a cikin gida ya gama girkin sa a ka sami wanda ya zuba mai poison ada kenan
balle yanzu da komai yaƙara lallacewa mace daya ce yake tunanin bazata iya cutar da shi ba mamy amma itama yada dai da cire ta domin ko yaya yakalle ta yana iya hango tsanar shi a idonta
"AFIF tunanin mai kake?"
Kallon sa yayi yace
"Hmmmm bakomai gobe za a dau azumi ko ?"
Eh gobe ne
Okay sai mun haɗu da safe
"ba zaka je gida ba bayan magariba gaka su nur yarinyar nan tana buƙa tar ganin ta bata da zance sai na dadyn ,
AFIF yace
Ya zani ka sanar wa nusaiba ta fito da ita waje ba zan shiga cike ba bana so ciwon mamy ya tashi ,
tausayin sane yakama kabir yace
"Dan Allah ka amsa gayyatar da yan jarida sukai ma pls kar kace aa
Shikkenan ya juya ya tafi ganin hakan kabir ya juya yashiga mota suka tafi wani kati ya ciro mai kama da A.T.M ya zura a kofar aikuwa nan da nan ta budai
*GARKUN*
Zaki sauri kifi to ku tafi ko saina fasa miki kai
"jikin ta a sanya yai ta fito ta kulle kaya a dan kwalin ta hawayai na zubuwa akan fuskarta ji take a jikinta kamar bazata dawo ba in ta tafi ina ma zasuyi sallama da mahaifinta
Ai kai ma kasan indai kuɗi ne ba ka da matsala duk sunyi tsuro tsuro barin zarah da taga ana nuno ta wannan ƙaton mutumin ya matso kusa da ita kai tsaye hannu sa ya dora a jikin ta da sauri tasa hannu ta tore shi ƙara kai hannu yayi kan ƙirjinta cikin tashin hankali ta saki ƙara sa ka maƙon matsa mata dayayi aikuwa nan fa ciwanta ya tashi ta fara buge buge ji yayi kamar an harba shi duk wannan kibar tasa kansa ya bugu da bango tuni kansa ya fashe idon sa ya soke da wani sannda alhajin da yake tsayai da alama shine ogansu ya bawa masu tsaron sa dama suɗau ke ta a tafi da ita agana mata a zaba aikuwa nan da nan akai ciki da ita ashe akwai wata ƙofar a cikin ɗakin shi kuma sauran suka ɗauke shi zowa a sibiti wayar shi ce tai ƙara alamar shigowar kira ganin sunan amininsa yasa ya ɗaga ya ce,
Hello alhaji mai dala duk inda kake kazo yanzu muna da taro wannan atsabibin yaron nan ya dawo
ምን?
"waka sani Am "
"ya akai haka ta faro wannan fa babbar ችግር ce"
Kaide sai ka zo kit ya kashe wayar fita yayi inda ya bar sauran suka suyi bidirin su kowanne ya ɗauka yayi gaba babban tsarine su shiga dasu birnin zaki gabaki ɗayan su gwara su ɗauke so dadɗai da gudu ya fisge motarsa ko masu tsaronsa be tsaya su jashi ba zuciyar sa tana ta tuƙuƙi tamƙar zata faso ƙirjinsa we mai yasa basu kashe shi sun huta ba kowa sai ce insu kashe shi asirin su zai tonu musamman babbar su wacce ita ta kafa kungiyar tsafin ta su ƙwafa yayi ya furzar da iska gaban wani tabkeken gida ya tsaya da wasu murɗadɗun maza hannun su riƙe da bindiga suna ganin sa suka buɗai mai gate ya shiga parking space ya nufa inda ya tarar da motoci sama sa bakwai ashere cikin sauri ya fito yana saɓa babbar rigar sa da ta kusan harɗe shi a ransa kuwa tsinewa wannan yaron yake da yanzu yana can yana jin daɗin sa wata ƙofa ya nufa yana zuwa ta buɗe mai ya shiga da wani ɗaki ya shiga sai gashi ya fito da jajayan kaya har ƙasa hannun rigar mai faɗi toni halittar fusƙar sa ta sauya tayi kore shar abin mamaki baya ƙarewa saiga shi ya shiga wani ɗaki
duk manyan ƙasar suna zaune a kujera sai wata tsohuwar mace akan wata kujerah mai tambarin kan ƙwarangwal bakinsa na zubda jini wata kujera ya ja ya zauna magana matar ta fara da cewa,
Nasan yanzu hankalin ku ya tashi to ku kwantar da hankalinku tun kafin haifar wannan yaro muke shirun mu dan haka dodon tsafi yace in sanar da ku duk buƙatar da kuke nema yana biya muku to shina ga buƙatar sa dole kuwannan ku ya bada ɗan uwansa ma kusanci ta ƙara da sakin wata dariya
"Shiru sukayi kowa da abin da yake saƙawa a ransa uzairu ne yayi ƙarfin halince wa ,
Mu abin da muke buƙata shine a kashe AM inba haka ba zai zamai mana bara zana tuni ya ƙwashe komai ya faɗa musu a gaskiya ni yanzu bani da wanda zan bayar ɗana ɗaya na bada mahaifiyata na bada ƴa'ƴana ukku wannan shi yara ge mun
"TO, dole wannan ɗan naka zaka bayar in kuma ba hakaba komai da muka baka zamu ƙwace sannan in kayi in ƙurin fita kasan yarda muke mai da wanda yayi yunƙurinfi ta sannan kuma AM bazai tabo ba a wannan ka ron sadai a ƙwai hanyoyin bakanta mai tunda ya shiga gonar mu
wani daga cikin su yace ,
"ni ƴata ɗaya kuma na baku yanzu bani da wanda zan ba yar saidai a kwai wasu yan mata da na yi safarar su jiya saɗai su zan ba yar ,
Hhhhhh jini jini jini toni wata tsohuwar mata ta fito suka bara zaga yaita tana musu aman kuɗi sukuma sun rufe idon su suna ce wa jini jini jini shikuwa toni uzairu jikin sa yayi sanyi domin duk lokacin da za a fito da wannan mata sai yaji wani iri a zuciyar sa saida ta tsaya da aman kuɗi sannan wata mace bata kai shekara talatin ta fito da na man mutane ayi farfesu ta zuzzuba musu babbar ta su tace sannan kai uzairu an yimaka a fuwa a je ka ɗauko yarinya ƴar shekara biyar ka ɓata ta
"ina godiya shugabar mu nan taron ya watsai kowa ya kama gaban sa ,
*Wannan kenan*
Daddyna mai yasa ka ka gudu ka barni ?
cike da so da kauna ya rike hannun ta ya ce ,
My ልዕልት daddy ki aiki ne yayi mai yawa amma yanzu yadawo ba zai ƙara barinki ba
kwanciya tayi a cikin sa tace
"My አበባ፣ አባባ ina momyna kullum mamy cewa take tare zaku dawo tana ina a ina ka barota ? ,
yayi makakin wayo irinna yarinyar a jiyar zuciya ya saki yace
My princess momy ki bata nan tayi ta fiyar da ba dawo wa ki yi haƙuri kinji zan samo miki wata yanzu ungo sweet ni yanzu zani gun abie
"Daddyna yau she zaka dawo kuma nima gobe mamy ta ce min za a ɗau a zumi ko tunda jiya ba aga wata ba ko ?"
"Eh sai gobe za a ɗauka my princess ɗita an girma tuda zatayi a zumi ,
Nur nur nur ina kika shiga dam zuciyarshi tayi domin har abadah ba zai manta muryarnan ba da sauri ya juyo ɗaiɗai da zuwan mamy da shigowar ta cikin lambon kallon kallo suke ciki hanzari ta juya ra bar gun shima da sauri ya ajiye ta ya ce,
Nusaiba ga nur nan ni zan tafi
Wannan kenan
Su goma a ka shigo da su cikin gidan aka jere su alahi ta farko aka shiga da ita ciki wata kara sukaji tuni jikin su ya ɗauki rawa shiru suka ji saga wani mutumi ya fito da gunduwa gunduwar ta an hanka ta a haka har a kazo kanta tini jikin ta ya sabi rawa ta fara buge buge kutsaya da sauri suka sauke injin da yake yankan mutane
afita da wannan daga cikin gidan nan in ba haka ba yau sai a sirin mu ya tonu
Hava shugabar mu we mai yasa kike mana haka ne
da sauri ta ɗauke ta domin duk antsafa ceta ko magana batayi bama ta gane komai ungo ku fitar da ita bayan magriba kujefar da i ta
TO, shugabar mu kai ta jin jina ta fita daga gun iya huya ta sha huya bama tasan ida kanta yake ba
*Wannan ke nan*
tafiya yake cikin kwanciyar hankali saide a baɗini tunani ne falkaƙwalwar sa musam ba yau da yayi farkin da yafi na ko wacce rana da yake to ita wacce ba ya iya ganin fusƙarta saide bayan ta fusƙarta duk gashin kanta ya rufe ta juya baya to yau ya sha babban da na ko da yau she yau a cikin rami ya ganta baya iya ganin komai sai hasske sai kuma muryarta mai daɗin sauraro duk kuwa da kuka take yau tayi magana tana miƙomai hannu ya temake ta ya sa hannu zai ɗau ko ta duk kuwa da hasken da ke cikin ramin yana nema ya kasheme ido saɓanin da duhu yake gani nan aka kira sallar asuba ya tashi ajiyar zuciya ya sauke ya furzar da iska mai huce ya ce
Koma wacece ke zaki nuna kanki ta ina zante makeki bacin bansan wace ke ba cikin ikwan allah ya iso asibiti parking space ya nufa ya ajiye motar sa ya fito a harabar asibiti ya tarar da wacce ya tambaya inda aka kwantar da abie
Yauwa DR ALIYU kai nake jira dr uzairu ya ban file in baka
tsayawa yayi cikin takun ƙasaita ya harɗe hannuwansa a girki ya jingina da jikin motarsa har gunsa ta tako cikin girmamawa ta miƙamai cikin salon jan hankali tace
"Sunana dr ikiram junaid rashi ni ɗaliba ce mai sanin ma kamar aiki kawo wayarka insa maka number ko zan iya temaka maka tawani bangaran wani ban zan kallo ya watsa mata tuni hantar jikinta ta kaɗa ni kuwa
nace hmmm wannan ba aimai ganinta da alama ikiram ta mato hucewa yayi ya barta da sakakken baki wasu hawayene suka zubo mata Allah yaga ni tun ranar da tayi tozali da bawan Allah nan ta waɗa tsundum cikin koginsa sa kai tsaye ɗaki da aka adjiye abie yanu fa masu tsaronsa suna ganin sa suka matsa mai ya shiga kujerah ya jawo ya fara duba file ɗin sosai ya ɗauki haske game da gubar da ya sha a cikin lemo fito wayayi domin ya je lab yana da buƙatar ganin samfirin kunfar da tafito daga baki abie karo sukayi da wani matashi hannu matashin ya miƙa mai yace ,
Sunana Kamal sa'eed ni ma aikaci ne a shashin kula da binkican cututtakan da ke da mun al'umma ko zan iya temaka maka
kai kawe ya jin jina me binshi yayi suka je lab tare ya ji daɗin aiki da kamal sai dai Allah yayi mai surutu ahaka suka pito pharmacy ya aiki kamal domin ya ɗauko mai wasu magununuwan da ba a dora abie akan suba sosai ya dukufa kansa ta haka ya gano wata ma k'arƙashiya da akai yiwa abie ashe sunan injin yana aiki ne amma bayi yake ba a saita shiba abu ya zura mai a cikin sa tuni ya dinga zuƙo wano irin yalon ruwa ai kuwa tuni ya taro acikin wata roba wanda tunda aka kawo shi ko motsi bayayi ido ya buɗe sai akan fusƙar dan sa wanda yayi shekara shidda be sanya shi a idonsa ba ido ya murza gani yake gizon da ya saba yi mai yake cikin farinciki afif yace,
"Abie Abie Alhmdllh Allah kai ne a bin godiya Abie ya jikin ka ?"
cikin farinciki ya in ƙura zai tashi sai ya kasa dayake jikin sa ba ƙwari yaruƙo hannunsa tuni suka shiga farinciki cikin muryar mala lafiya yace,
አባት kai nake gani ƙara rukeshi yayi tamƙ'ar za a ƙwace mai shi ya lumshe idanuwansa ya buɗe ya zubawa aliyu su yayi shiru nawa su sakannin sannan ya magantu da cewa, Afif Afif Afif be jira amsawar shiba yaɗora da cewa mai kake so duniya ta ɗauka mene dalilinka na ƙin aure Allah yasani kullum da kai nake kwana nake tashi inaso rayuwar ka ta alkinta kamar yarda ta yan uwanka ta zama duk ƙannan ka sunyi aure sauran biyune basuyi ba mai kakeso duniya ta dauka ina mulkin al'umma amma nakasa na gidana wallahi ALIYU
a wannan karon inbaka fito da mata ba zan zaɓa maka sanin kankake a zuri'armu babu saki shiya bana so in maka auran dole sannan kuma dole ka zauna aƙasar nan ban hanaka zuwa k'asar waje ba amma ba zaka ƙara tafiya kayi daɗewar da kayi abaya ba
Tambas yau yasan ran abie ya ɓaci tunda har ya iya fadar sunan sa tunda yake arayuwar sa bata ɓaji ya faɗa ba sai yau daman yasan abie kaifi daya ne yana da taurin zuciya shisa ma magauta suka kasa cin masa gashi daga ta shinsa ya fara magana akan abin da ya da me sa iya girgiza ya girgiza da jin kalaman abie aure aure tuni zuciyar shi ta fara harbawa numfashin shi ya fara sarƙewa hannu ya shafa cikin aljuhin wandon sa domin ya ɗauko inyila amma sai dai ina babu ƙarfan a gadon ya kama ya rumtse ido tuni jijiyoyin kansa sukayi rada rada sallama akai wacce da sauri abie ya ɗago kai mamy ce da kabir
da sauri kabir ya ƙarsaa gunsa ya ruƙesa akwai ተጨማሪ አልጋ፣ አደረ ma'ana akwai extra gado a ɗakin ya kwantar da shi tuni ya shiga bashi tema ƙon gaggawa yiyi da abie da mamy suka zuba ido ganin irin wahalar da yake sha yasa nusaiba kuka wasu injina kamal ya kawo aka dinga danna mai a girji ana cirewa sai yayi kamar zai tashi sai kwanta ahaka har aka samo numfashin sa ya dai dai ta rumtsai ido yayi da sauri nusaiba da nur suka ƙarasa gunsa daddy ka buɗe i donka taɓa mai fuska ta ƙarayi tana daddy buɗe idon ka kuka ta saki ganin yayi shiru
kansa ya dafe dake sara mai ya dago a hankali ya kalle ta murmushin ƙarfin hali ya sa ƙarmata daukan ta yayi ya rumgume a hankali yayi magana wanda ko nusaiba da ke kusa da shi bata jiba yace
"my princess kin hi nauyi ,
"Dariya tayi ta buɗe mai wahulan ta da alama famfara take shima dariyar yayi ya sauke ta aƙasa ya sauko ya fara shirin tafiya
" Afif ina zaka?"
Abie ya hullo masa tambaya ya kuma kafe shi da idanuwan sa
"Abe lokacin sallar magarib yayi daga can zan huce gida inyi wanka sai in dawo yau a gunka zan kwana,
Kai kawe ya ɗaga mai a lamon zancan za ya amsu tuni kabir ya mara mai baya tare sukai sallah a masallacin cikin a sibitin azkar ya tsaya yayi ya yadan taba karatun al'Qur'ani rufe wayarshi yayi ka bansane ya yanke ya wani tuni ya fara ambaton sunan ubangiji a ransa,
"KABIR yace,
zan tsaya in kulada abie kafin faisal da salim su zo baba ya kai nusaiba gida taiwa abie girki ,
Okay yace ya juya ya fita kai tsaye gun da ya anjiye motarsa ya nufa shiga yayi duk ya gaji tafiya yake cikin nutsuwa da kwarewa jami'an tsone suka tsaida shi daya dan sandan yace Dr zamuyi bincike
"Bisimillah zaku iyayi ya basu ammasa ,
tuni suka fara dube dube inda suka fara buɗe cikin motar sa wani shi'umin murmushi yayi wanda shi kaɗe ya barwa kansa sani nima nace muje zuwa inga me yasa yayi wannan murmushin me cike da ma'anoni kalakala
"Salati suka saki suka tsaya akan sa suka ce Your under ares Dr Aliyu mansur,
"A wanne dalilin ya jewo musu tambaya?"
Mun ga gawa a cikin motar ka
"Inna lilahi wa inna ilayhi raji'un, Hasbunallah wa ni'mal-wakil , La ilah illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimin ya shiga mai maitawa sai dai benuna firgicinsa ba yawa ba abin da ya faru sai de ƙasan ransa yana jinjina ƙarfin hali da mak'irci irin na su mai dala yasan ba wanda zasu aikata mai haka amma mene dalilin su nahin haka mai Na tsare muku numfashi ya furzar mai huci cikin cije lips dinsa yace muje saidai ba zan hau motar kuba muje atawa ..........✍️
_______Basu wani ja ba suka amince
waya dayan ya dauko ya kira ogansu domin akawo mota yayin da shi ya ƙira kabir domin ya tafi da motar shi aikuwa yawa haɗin baki sai gashi sunzo tare da sauri kabir ya ƙarasa gunsa ya ruƙo hannun sa yace,
"AFIF lafiya dai ko ?
ko dai ciwanka ne ya tashi ya na ganka da yan sanda lafiya me ke faruwa ?"
Wasu yansan dane biyu suka zo a mota bak'a gunsa suka nufa da ankwa ahannusu hannu ya mika musu yayi da yak'i cewa kala duk kuwa da tarin tambayoyin da kabir yake mai
tuni komai nasa ya tsaya wannan wacce irin rayuwa ce tun yana yaro suke cutar da shi hakan be ishe suba sai sun haɗa da sharrin
*KISA* yauni aliyu ake tuhuma da sharrin kisa ban aikata ba tuni kalamansu suka dinga amsa kuwa a kunnuwansa suna fassara kan su ido ya rumtsai lokacin daya ga amsa mai anƙwa ahannu a hankali ya buɗe ido ya dago ya dubu kabir tuni ƙwarin gwuiwar daya keji dashi yayi ƙasa saboda ganin kukan da kabir keyi kai ya girgiza mai tace,
"Kabir komai yana da iyaka sunyi nasu wataran ni zanyi nawa ubangiji baya zalinci be kuma yarda ayi shiba mesa kuke cutar dani. ?,
" ba gudu ba jada baya wannan duk a cikin nasarata ce sannan ƙar ka faɗawa abbie ga motata ka tafi da ita sai nadawo wani ƙaramar abu ya dauko yace
"KABIR ka kulamin da shi wannan rayuwata ce a kwai copy a guna duk rumtsi duk huya ka kulamin da shi koda hakan ya zaman to rasa rayuwar dayan mu a daman dole sai an sadau ƙar da rayuwa sannan mutane zasu rayu suji daɗi,
be jira mai zaice ba yashiga mota da sauri suka shiga sai jiniya suke yau zuciyar su mai dala yawa farar auduga saboda farinciki ganin haka kabir ya shiga ya bisu babbar hukumar yan sanda ta farin kaya suka kai shi
inda aka hana kabir shiga ya shiga tashin hankali mara misaltuwa ya kasa tsaye ya kasa zaune yasan afif ba zai taɓa kisa ba kuma ya rasa wanda zai kashe sai tsoho domin duk da bega fusƙar sosai ba yaga kamar ta tsohoce
cikin office kuwa afif ne zaune a wani ɗaki mai hudu sai wata fitila saitin kansa wani dan sanda ne ya shigo ya zauna ya dora ƙafa daya kan daya cikin isgilanci yace
"Yau sai ga matashin dan kasuwa a hannu mu ya saki wata dariya ya kake ganin wannan wasan namu 1-0 game over ya ƙara sakin dariya harda ruke ciki ,
be cemai ƙala ba sai da ya gama tuni fusƙarsa ta koma ja saboda ɓacin rai jijiyoyi kansa sun tashi cikin izza da ƙasaita ya dora kafa daya kan daya ce
"SUFIYAN BIRNA kana tunani zaku iya kare hassken rana da tafin hannayan ku ?,
kana tunanin haryau ALIYU ba zaki bane ? mai tarwatsa namin dawa to kunyi kuskure da ido daya nake bacci duk kan wani motsinku a tafin hannu aliyu yake domin wallahi inba kai gaggawar sakina ba kwaɓar ka za tai ruwa lumshe idanuwan sayi be ƙarsa lumshe su ba ya buɗe ya cije lips dinsa ya ɗaga mai gira ya ce,
"kasan sauran domin videon ka yana guna na kuɗin da ake baka cin hanci ake shigo da miyagun ƙwayoyi sannan ina kallo mutumin da ake cewa na kashe ya shiga motata kuma ka faɗa musu kucan za shiri ni
*MURUCIN KAN DUTSAINE*
ni kainuwa ne da shan Allah
Allah yana tare da mai gaskiya kaima zan baka saƙo ka fadawa wayannan tsofaffun banzan cewa sudaina sawa mota tana bina domin ni ba zan kamuba Ni bakaran. *FARAUTA BA NE* da za'a fito ne
*NI WARKIYA NE IN NA FITO DULE IN HASSAKA*
kuma kayiwa gwamna albishir cewa ina nan zuwa kujerar nan tasa dole ya sauka mun gaji da zalinci ankwar hannusa ya miƙa mai ya saki dariyar rainin hankali yace
" safiyanu birna kuna wasa dani ga kayar ku mamaki da ta ajibi ya kusan kashe safiyanu a zauna domin yayi mamaki wa ya cire mai ankwa a ina yaji labarin nan anya kuwa wannan yaron mutunne shima fa ya fara yarda da zancan dr maganar da yayi ce ta dawo da shi daga duniyar tunani
.
"AFIF yace,
Sai mun haɗu da kai a fadan ƙarshe yayi mai alamar jinjina ya sara mai ya fita ya barshi da sakakken baki da sauri kabir ya ƙaraso ya ruƙe wa a afif hannu yace
"sun yarda kenan ba kai ka kashe shi ba?"
Ƙafaɗa ya ɗaga yace
"Eh kabir mu tafi gida na gaji bani abin da na baka ajiya ?"
"miƙo mai yayi suka fita sauran jami'an tsaron sunyi mamakin ganinsa shiga mota sukai suka fara ta fiya wata babbar mota ce ta huce su aguje kamar walƙiya suka jefar da wata da sauri ya taka burki ganin ya kusan take wanda aka jefar da sauri ya fito kabir ya mara mai baya yayin da ya haddace farƙon harafan sunan dake jikin motar bata da number
tuni memory sa nabaya ya sheda mai harafan da jiddah ta faɗamai kafin ta mutu moto wwzz to mai hakan ke nufi kan sane ya fara juyawa ,kabir ne yayi haka zai buɗe fuskar wacce suka jefar da yake gashi ya rufe mata fuska da sauri ya ruƙemai hannu kabir mu tafi
"Aaa A.M mu temaka mata tana motsi tana da rai in ta far faɗo zamu san suwaye wanda suka jefar da ita ,
"KABIR ya isa bazan temaka ba baka ganin matsalar da nafito yanzu ni tunani nake anya kuwa ba yana ɗaya daga cikin shirin su ba ?,
ni ta kaicina ɗaya banga ƙarashan rubutuba wannan kalmar ita jiddah ta faɗamin kafin ta mutu www,zzzz,
juyawa yayi zai tafi
da sauri kabir yace
"haba afif ka zamo mai tausayi kaga muna kusa da *KAINUWA HOSPITAL* mu kaita can koni sai in duba ta ga yarda jini yake zuba a goshin ta dan girman Allah da manzon sa ka tausayawa rayuwar wannan yarinyar baka sani ba ko ta sana din temakon da kai mata ubangiji ya warware maka matsalar ka,
tsayawa yayi be juyo ba
"Amma tambas maganar kabir ta sanya yamai jiki saboda duk inda aka ce Allah annabi to bashi da ja akan abu ya zaiyi ya riga ya haɗa shi da Allah dolle ya temake ta juyowa yayi ya dauke ya buɗe k'ofar baya ya sata tsaki ya ja ganin jini duk ya ɓata mai riga yace
"wallahi kabir sai dai kai driving,
ya shiga mota yayi gaba sosai kabir yayi dariya shima ya shiga ya fara tuƙe yace
"afif nifa gaskiya ina sauke ka gida zan tafi madam zatayi fushi ƙarfe baƙwai fa gashi gobe za a fara azumi dole mushirshirya ko ya ɗage mai gira ,
"banza yayi mai domin yalura abin na kabir harda rainin hankali kafin yayi aure aini na fara har zai faɗamai we zasu shirya ,
gaban wani tamƙameman asibiti suka tsa iya haduwa ya haɗu tundaga waje zaka tambatar anka she dukiya gurin gina shi darene amma kamar safiya horn yayi
da sauri mai gadi ya buɗe mai suka shiga nurse ya ƙira wacce zata tema mai wajan kula da mara lafiya daya ke ya duba wayar shi yaga wayanda suke night duty bugu ɗaya biyu basu ɗauka ba ƙofa ya buɗe ya dauke ta yawa wata yar baby ya rungume ta ya fara tafiya kabir kuwa juyawa yayi ya rufe motar ya bishi komai na asibitin mai kyaune yawa wani babban prevent ko ina ƙaƙal ba dadti ga bishiyo kala kala
gawani waje anyi circle da bishiyo anyi rubutu ajikin su an rubuta kainuwa da manyan baki sukuwa bangaran likitoci suna ta sharafinsu ga marasa lafiya azube sunce we ba gado iya ɓacin rai yau ya sha shi wani bawan allah ya kallah yace,
BABA lafiya naga ba likitoci na gashi yar ka tana kwance a ƙasa
Hawayene suka zubo mai ya share yace,
Wallahi tun jiya muke nan ba wanda yazo ka kula da mu da naje office na faɗa musu sai zuka ce ba zasu yi aiki ba suma ba biyansu ake ba ƙar inda mai su
kaga wallahi inkana da kuɗi kawe ka kai yarinyar ka na kuɗi domin yarda take zubar da jinin nan ba zasu taɓa taba we shi mai asibitin nan mai yasa ya buɗe yasan ba zai iya kula dashi ba ya buɗe shi to yabawa gwamnati mana ko da yaushe talaka shine a ƙasa ,
Ransane ya ɓaci sai ya ɗanne yace
"BABA kahi haƙuri insha Allah zanyi magana da me asibitin yanzu bara in mai magana komai zai ɗedai ta ,
tafiya yayi ya nufi hawa na biyar ya nufa ya shiga lifter nan da nan ta kai su kabir ya duba da suka shiga ɗaki yace
" dukan wani temako bata ni ina zuwa yanzan nan zan ɗauko hayar likitoci clerner ne kawe zasu zauna a sabitin nan amma wallahi yau kowa sai yabar aiki tunda su ba susan darajar dan adam ba kabir ka duba ka gani marasa lafiya duk a zube a ƙasa ,
Kabir yace
"AFIF kai haƙuri ka tuna wasu fa suna da iyali dasu suka dogara wasu suna ɗaukan nauyin iyayan su ka duba ka gani ban hanaka daukan mataki ba amma ƙarka kore su ka daka tar da su na wata biyu sannan kayi binkice
kagano wake da sahannu acikin wannan lamari nifa ina gani ko gaskiya likitocin nan suke faɗi wata kila an sami mai cinye kuɗin nan ne ,
Cikin jindaɗi yace
"KABIR na gode hakiƙa kai aboki na garine insha Allah zan bincika kuma yau insha Alla zan duba komai ba sai gobe ba ,
kabir yace,
"Hakan na da kyau sosai Allah ya shige mana gaba ,
.
Amin yace ya fita kai tsaye office ɗinsa yanu fa ya buɗe komai yana nan yarda ya barshi komai kalƙal tamƙar koda yaushe yana ciki tashi yayi da ka kan kujerar da ya zauna wani abu ya dannan sai gashi gun da ya ajiye taƙar dunsa ya bude
ashe ɗaki ne gabaki ɗaya dakin na'urorine ga labtop sunfi biyar rufe kofar yayi yashiga binkici baji ba gani duk wani lungu da saƙo na asibitin yana gani ta cikin computer gaban sa ba kowanne office akwai CCTV CAMERA ba kuma wanda yasan da ita tuni ya gano halƙallar da MD da ACCOUNTER duk wani kuɗi shike fitarwa na asibitin suka ƙulla ashe gaskiyar likitoci ba a biyansu albashi fitowa yayi ya gyara komai yawa ba gun a wajan
waya ya ɗauka ya bugawa P.A dinsa ta sanar ya dawo kuma yanzu yana buƙatar su za ai meeting sannan general ACCOUTER ya tawo da document din kuɗin daya fitar na shekara shidda harta cleaner suma suzo sannan akwai likitocin da na hayo nanda minti biyar zasu xo
"cikin girma mawa tace, OKay sir
cikin sauri ta nufi office ɗin manager domin shine mutumin ta ba sallama ta shiga ta ce ,
"Yau zaki ya dawo zai gyarawa ko wanne shege da shegiya zama sannan yace kowa ha halatta a ɗakin meeting da alama yau akwai tan kaɗe da rairaya ,
"Biron hannunsa ya hullar yace,
KEE Dan Allah mino kinfa san bana son shashanci da zancan banza kusa da shi ta tsaya ta dafashi ta ce,
manager kasan bana yin wannan zan can dan haka ka shirya mai zaka faɗa ta juya tayi gaba tana yar wakar ta
Iya tashin hankali yau ya shiga tuni rigarsa ta jike zarkaf yawa ya jiƙata da ruwa
jiyayi ,duniyar na juya mai tab yau a kwai ma tsala dole ya kira ogan su ya sheda mai halin da ake ciki domin yasa besan da dawowar nan mutumin ba ,can wata zuciyar tace aa gwara kayi ta kan ka domin kasan ba imani ne da shi ba yanzun nan zai iya korar ka
tashin hankalin sa ɗaya ya bashi kuɗi ayi order gadaje daga india ya cinye to yanzu ina yaga kuɗin nan bashi da su bashi da dalilin su
can ɓangaran kuwa tuni likitocin da ya dauko sun fara aiki shi kuma gida yaje ya canza kaya dayake wa yancan sun ɓaci da jini dakin taro kowa ya hallara shi kaɗe ake jira yana zuwa kuwa kowa ya tashi ya miƙa mai gaisuwa ku jera ya ja ya zauna yace,
"Bismillaahir Rahmaa-nir Raheem ina wa ubangiji godiya da ya sake haɗani da ku sannan ina mai muku godiya ruƙun amanar da kukai min kun tafiyar min da asibiti na tsawan shekara shidda sannan general accounter ina so ka ga batar min nawa aka kashewa duk shekara tuni ya fara muzurai dayake akwai majigin dake nuna abubuwan da ke tafiya a asibitin shiru yayi
sai can ya sami ƙwarin gwuiwar tashi yace
"a duk shekara ina ware ribar da a sibiti ta samo sannan shekarar da ka tafi mun sami karuwa sai dai Alhmdllh ba ma aikatacin da ban biya albashi ba har ila yau kuma muna tafiyar da yarda tsarin ka yake muna biyan albashi ashiran da biyar wani watan ma ashirin mun biya,
document ɗin da ya miƙa mai ya shiga duba wa sosai ya tsare accounter da idanun sa masu diririta maragaskiya cikin deep voice ɗinsa yace
"SUNDAY daniyal riba kuma ?"
wacce riba bacin asibitin mu munyi shi domin al'umma sannan a wannan document ɗin ba wani bayanin inda kuɗin wuta da muke biya yake ƙarshe sai naga ana bin asibiti biliyan biyu kuɗin hutar da muke sha a akai bacin duk watan duniya sai accounter company A.M.Z ya tora muku kuɗin huta da na ruwa sannan na duba wani wajan ma ba huta a a sibitin nan sannan ina gadojin da nayi order suna ina sannan ku likitoci ana biyan ku albashi kuma baka duba marasa lafiya mai hakan ke nufi ?".......
*AFIF*
Oum yasmeen
*My first novel is return black*
_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*____________________________________*
*____________________________________*
Table of Contents