Skip to content

Chapter 5

Chapter 17-27

Afif Book One Complete Hausa Novel 878 words 0 views Progress saved
Download Book

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

Zanburuta ne yana cije baki yace

"oga Ashe yau zamu ci uban wani daman nace zai shigo konata shifa yayimin shunan hisba suka kamani suka yimin duka harda aski tuni yada GA rigarsa yazaru D'an buda wata hukace mai tsini sauran suna Jin haka suka dawo",

Hamza jagwa yace

"mai kuke jira kudan k'ominshi daman inajin haushin SA shiya yimin wanka da soab weshi (soap)be iya fad'a bane SBD beyi boko ba sai iskanci ak'asa agaba yau sai nayi maka wanka da kwata"

Jin hakan ke ada huya ali vigilanty ya Ari nakare saidai hausawa nace wa sarkin yawa yafi sarkin k'arfi.

Tuni suka sha gaban suka dinga talle masa k'eya har gaban jagwa.

Jagwa sai girgiza k'afa yake akan kuje'arsa uwa wani sarki ya zuk'i taba ya fesa masa afuska yace.

"Kai wana kama?"

cikin sallama Kai yace.

"Haba D'an uwana bani da kamar ka baka da kamata Allah yasani ina tsananin sonka shiyasa bana kauda idona akan kayanka nasan ni mai laifini yaya jagwa ai'yimin afuwa"

Hhhhhhhh hhhhhh yasaki wata mahaukaciyar dariya yace.

"Yasin ko ban ma komai ba sai mun samaka kid'a Kai mana rawa gayu koya kukace?"

Duk kansu suka ammasa da

"ehwllh oga banda zanburuta,

jagawa ganin haka yace.

"amintatcena na hannun dama kai mai zakai mai nasan kana da tacewa ko..?"

Ehwllh oga longa time (long time kundai San turan cin y'an daba basu iyaba suce sai sunyi) yana shigarmin hanci da k'udundune yace.

"inaso in fyeto dashi"

"nabaka dama"

yace.

"Godia nake oga yahad'a hannaye alamar jinjina"

Jagwa yace.

"karka damu aikai nawane zanburuta"

tuni zanburuta yanufi kan ali vigilanty AI kafin kace mai tuni yasaki futsari.

Cike da tsoro ali yace.

"dan girman Babar ka tasallah dillaliya Kai hak'uri"

tuni jikinsa yayi sanyi domin duk abunsa yana son mahaifiyar sa yace.

"nahak'ura amma da sharad'in inka k'ara kayan wankina zanbaka kaimin dana _mahaifiyar_ kayarda...?"

Cikin rawar baki yace.

"nayarda bakomai wllh ko yaya jagwa aikasan ni maibiyayya ne agare ku"

Jagwa yace

"To tafi k'wallan shege ko wasa naji wata magana abakin malam ko inna wllh yazaro harshan sa yalashi huka"

Jagwa yace.

"Wallahi sai kasan dani kake zance yasin saina maka b'alli b'alli"

"totoo bazama takai da hakaba wallahi baki na k'anin k'afata"

Jagawa yace.

"wannan kuma kai tashafa domin yasin naji wani abu hmmmmm ko mai taba ne zaidawo daga lahira sai nayi maka abinda nayi niya we"

yace.

"to bama tsala."

" wama ya biyoka ka tsoratar da yarana..?"

"daman abokanan rufa'i ne dan uwan mu suka zo gidan mu suna yimana abinda be dace ba shine nayi musu na siya basuji ba har d'aya da cikin su yace su biyoni suyimin duka"

"Shugaban vigilanty kenan nasan halinka inbaka Kula suba bazasu yimaka komai"

cikin rawar murya yace.

"hmmm gaskia nafad'a maka yaya jagwa"

"dahallacan ware ko inyi fil'la fil'la da kai katsaya kana cikamin kunne"

to yaya jagwa bara intafi. nabarku lafiya nagodai da afuwar da kukai min"

"Yasin kak'ara cemin yaya sai na b'alla maka k'afa
karasa ta ya wan vigilanty"

Ali vigilanty yace.

"to jagwa nadai na insha Allah natafi yana ruk'e da wandon sa yana d'igar fitsarin dayayi"

*cikin gidan maitaba kuwa*

Inna hadiza ce tafito tace
"yau mai zan gani?"

y'an daudo agidan nan kee zoki ban kud'ina cikin yananin.''

Zarah tace.

"to inna"

"takawa takeyi tamkar kazar da k'wai yafashe mata aciki taci ro kud'in a k'ugunta ta miki mata"

zarah ta durkusa tace.

"gashi inna"

karba tayi tana k'irgawa cikin fusatar zuciyata ta finci kota tace.

"nizakiyiwa d'iban albarka baki saiyar minba ko?"

Inna hadiza tace.

"kuma kwaiyah daya tabata wllh duk inda naira ashirin take saikin nemomin..?"

Zarah tace,

"dan Allah inna kiyi hak'uri wllh nazaga ba'a siyaba"

cikin tsoron abinda. zaibiyo baya tace,

"ba b'ata tayiba duna ne d'an gidan kahu Manu ya d'auka"

Inna hadiza tace,

" wllh bazan yardaba duk inda duna yake saikin nemoshi yaban kud'ina"

tana fad'ar haka
ta kifa mata mari jikake Tass Masha Allah irin matan nan ne masu kama da maza tana da k'iba sosai.

cikin ikwan Allah lalu'arta ta tashi tayanke jiki ta fad'i

kafin kace me.

"tuni y'an gidan sun dare ganin haka y'an daudo dashi mara lafiyar suka fita aguje suka shiga d'akin jagwa suka rufe..

"inna hadiza kuwa dayake tana da k'iba duk sun gudu sunbar ta tarasa inda zata sa ranta duk addu'ar datazo bakinta tayi take..

Tun tayi azuci har nadawo na fili jika ke tac.

"alu'anbaki wauzal labbaika humma labbai sunma ina alaina bayyana.''

duk da tsoran da suke cikin be hana y'an daudo shek'ewa da dariya ba.

_tofa yau inna hadiza taga ta kanta_

Bishira tace.

"Hhhhhh wannan tsohuwa da abin dariyah take yo ko daban yi ilimin *addini* ainasan wannan ba addu'a bace"

cikin gida kuwa inna laira ce zaune akan sirikar ta baraka bama tasan ta zauna ba sabida tsabar tsoro batasan lokacin data Saki tosaba tace.

" wllh fa'izah ta cucemu ta haifa mana jaraba ni tsorona Allah kar aljanun nan su kama mu"

Hindatu tace.

"kedai yaya bari duk yaya babbace ta jawo mana Allah isa su shanye mata kafa"

"wani uban ihu tasaki "

ai kowa saiyayi shiru gidan yayi sit tamkar ruwa yacin yesu.......✍️

*AFIF*

Oum yasmeen

*My first novel is return back*

Table of Contents

Chapters

17 chapters
  1. 1 Chapter 1-6
  2. 2 Chapter 7- 10
  3. 3 Chapter 11-14
  4. 4 Chapter 15-16
  5. 5 Chapter 17-27
  6. 6 Chapter 28-31
  7. 7 Chapter 32-40
  8. 8 Chapter 41-50
  9. 9 Chapter 51-60
  10. 10 Chapter 61-66
  11. 11 Chapter 69-70
  12. 12 Chapter 71-72
  13. 13 Chapter 73-74
  14. 14 Chapter 75-76
  15. 15 Chapter 77-78
  16. 16 Chapter 79-80
  17. 17 Chapter 81-82