Chapter 8
chapter7
lokacin da IBRAhiM YA KOMA
dakin Sabeer ya budeshi hankalinsa ya yi
matukar tashi, saboda‘ da ganin yadda Sabeer ya
yi kaca-kaca da ‘- dakin, komai ya rusa ya fasa
na fasawa ya zubar‘, da na zubarwa. .
Harda Cystal Glases dinda aka yi decoration. . da
su a dakin da Glass na Windows sai da ya fasa
ya zub da kayayyakinsu, Dakin ya dawo'kamar na
Mahaukata. ‘
bayan ya gama fashe-fashen da rushe- rushensa
ya kwanta yana ta kuka yana fada da' masifa shi
daya. . . '
Ibrahim ya tsaya cak ya rasa abin yi. Shin ya
zanyi da yaron nan ne. Sabeer? ‘ ‘
Wannan wane irin rashin hankali ne, ko .shaye-
sbayen da ka ke yi sun soma taBa ma ka
kwakwalwa ne?" 1
Ya fada cikin fishi.
eh"Sun taBa min kwakWalwa Rayuwarka ,ko
nawa? ‘
Kana min Shisshigi 'ka matsa, min ka. takurawa
Rayuwata, so ka ke ' in .mutu, ka Rufeni a daki
ka kwace komai ka‘rufe ni a daki so ka ke in
kwanta bakinciki ya kasheni? Na rasa abin yi
That Why 1' keep my. Self Busy ".
"'Ibrahim yace, "Oh! Ta nan. kuma ka bullo
Ai da aiki'ka ke 'son‘yi da ba haka' ba, amma tun
da ka Samarma kanka mafita shima aiki ne a
wurinka' at least ka samu abin yi, .ci gaba ka ‘zo
ka fasa na falo , ga su nan
Sai daifa ka sani yadda 'ka Bata ba 'mai gyarawa
k0 ka zauna a ciki haka k0 ka gyara' da kanka; '
'
Sannan- 'Ma'aikatanka duk zan' sallame su in
canj‘a-muSu‘ wurin aiki ba‘mai sake maka komai
tun daga kan gyaran 'dakinka, falonka
komai'naka ba mai yi, kai za ka share» ka goge’
kayi komai abu daya Zan ma ka shi ne zan dinga
kaWo maka abinci, zan sa a kaWo maka, don na
san baka iya Girki ba. '-
Bayan Wannan k0 Wanki ba mai .sake. maka, ci
gaba da Barnarka in ka gama ka in kaga zaka
iyazama haka a ciki ‘shi ke nan, in kuma ba za ka
iya ba’ Sai ka gyara kamar yadda ka bata , ba
yawo ba Mota da Waya, sannan, na yiwa (Guard)
magana. kar wanda ya bari ‘ka fita sabo da
umarni nane Kar ka manta Daddy ya ban' wannan
(Power) idan bayanan nan nine'mai bada' doka
da umarni. , ' - . . Kuma’ magata akebi a ‘Gidan
nan duk wani side da ka ke jin, za ’ka je ka
zauna na rufesh-nan 'side dinka- da ka Bata nan
za ka zauna kaka gyara‘ko ka zauna cikin datti. '
Yana fadin hakanya juya ya tafi abinsa ‘ba tare
da ya saurareshi ba, Sabeer' ya bishi‘cikin fishi
yana masi fa. ' ‘ , "Me ka dauki kanka, kai
wayeda za ka hanani yin yadda naga dama ka
isa kace ni zan yi Shara da goge-goge? ' '
Wallahi ba ka isaba (Wh0 the hell are you?)
Nan Gidan Ubana ne, Kudi na Ubana ne zan yi
yadda na ga dama.." ,
Ibrahin bai 'saurareshi bayaje ya shiga Motarsa
ya fita. .
, Sabeer ya bishi .zai bude daya daga cikin
Motocin da ke wurin, tuni ya gaga Security sun
tsareshi sun hanashi taba kowacce Mota, haka ba
Driven daya saurareshi, saboda ko wacce ‘ Mota
da Driver nta
Motarsa kuwa Ibrahim ya kwace Key din.‘
Sabeer ya dinga tsawa da' ‘fada yana ihu yana
kiransa. "
Zagi ba kalar da bai musu ba da Hausa da
Turanci' duka, amma kansu sunkuye ba . su
kulashi ba haushi ya ishe shi, ya nufi Gate. Zai
fita nan ma (Guard) suka tareshi.
Duk kofar da yabi zai fita ba hali, ya dinga masifa
da fada.
"Nan 'Gidan’Ubana ne, ba Wanda ya isa ya
hanani”fita duk sai NASA an koreku inDaddy-ya
dawo,
Ku su way‘e masu Gadin banza TalakaWa kawai
matsiyata -' " Kash! Amma na- tausaya maka;
Wannan shi ake kira (POWér less) Juyowa ya yi
cikin fishi don ganin mai ‘ maganar. ~tsaye take
ta harde hannu tana masa dariyar tsokana;
,. fuskarsa ‘cike da-mamakin‘ ganinta, ' yace
"Ubanwa' ya kawoki Gidan nan?
Waya' baki, matsayin shigowa Gidan nan?
daman haushinki nakeji dana hakura saboda .
Sister, amma Yau kin kawo kanki
'"Me 'zakayi Ba‘abinda zaka iya
min,“don baka'da'- Wannan matsayin,=-baka da
wannan‘pOWern bata rufe bakiba ya‘cafko
wuyanta zakiga abin da- Zan miki
Masu gadin ne suka yi saurin janyeshi da gani
ranshi yai mugun Baci ya hau fada da masifa
‘tsabar zuciya da Bacin Rai 'bai san yaushe
Hawaye‘ya soma zubo masa ba ta matsa gefensa
tana mai kallonTsokana da Tunzura ta ce "So ba
zaka iya komai ba sai dai ka yi ta ihu. kana kuka
(Just like a baby) gentle Sabeer, kyakkyawan
Matashi mai ji da kudi da naira young men
handsome. ‘guy
'yau ya zama Abin tausayi yanzu (He is nothing
but a powerless_ baby) ko ni yar Kauye "Talaka
mummuna na fika matsayi da. power a Gidan
Ubanka (HOW sad) Umarninka baya aiki; k0 ni
yau na fika power a Gidan nan".‘ Wani mugun
kallo yake mata. Tabbas da zai samu Bindiga da
zai iya harbeta, tsanarta da qinta ya qaru a
zuciyarsa. - .
Ta ce, "Na san haushina ka ke ji, amma bari na
gwada maka, kana son fita ko?‘ Guard ku bude
gate". .
' Tuni' ko-ya'ga sunbude gate din.“ ., "How dare
you? ” Ya wankesu da Mari.
"Ku har kun isa in muku magana kuqibi wata
banza ta baku arder kubi? - " yau sai kun rasa
aikinku, sai nasa Daddy ya koreku a Gidan nan." ,
‘ Ta matsa gabansa ta miqa masa Ruwan
Paro."Sha ruwan'sanyi Saheer .ka yi aiki da
kWakwalwarka-‘Me ,zaisa Daddy ya koresu? Why
‘ not you? Gidanku ne Gidan
Mahaifinka ne ka ce, amma duk da
haka ’baka da wani amfani yanzu, baka da
Power nemawa kanka power kana da . Kudi ba ka
da Power a Gidan kuma ke nan kaiba komai bane
balle a ‘waje, .’ Ibrahim (for.example of Power),
mutane. na bashi'Respect kowa na ganin
girmansa. Haka ne komai ' naka ne, amma
manarshi ake bi; me ya sa?
KoWa ya san matsayinsa, Likita ne yana 'aiki
yana ‘nema'yana maintaining, md. ne na
Kamfanin da yake da suna dagirma a Africa' baki
daya, kowa ya san sunansa DR. ’ IBRAHIM
SULAIMAN BIRNIN GAYU. ,,
Wa ya san Sabeer balle ya san matsayinsa
‘ Kai ba komai’ba‘ne sai dan Dr. Sulaiman
BlRNIN-GAYU ya baka Identity. ’
.na Dan dr.-Sulaiman mai zaman banzaba
mai ‘kashe kudi da Shaye-shaye da neman
mata wannan shi ne sanin da aka maka ka
fadamin ya za ayi ka' yi daraja k0 mutunci a'
‘idon
'jama'a da duniya gaba daya.. ‘ ~ '
A halin yanzu dai'ko nima na'fika, saboda
nice Manager hajiya Momi wacce a yanzu itace
President na BIRNIN GAYU gaba daya. ' ,‘ Nasan
kwanan nan zata maidani manager BIRNIN GAYU
gaba'daya kaga: zan ji dadin juyaka, da
wulakantaka da nuna maka matsayinka.
kaga "yadda ’yar talaka zata juya dan masu kudi
a; Gidansu'a kamfaninsu a ma'aikatarsu zaka ga
yadda k0Wa, zai fi bani . muhimmanci‘ a kanka
.saboda ni bana cin kudinsu a banza ni-nemar
musu ma nake'Tana‘ gama fadin hakan ta juya
ta tafi abinta.
Ransa
ya yi masa zafi ya dinga jin
zuciyarsa kamar -wuta, maganganunta suka
tsaya masa a’ rai ya kasa koda motsi, ya bita da
ido yana kallonta lokaci na .farko kenan da aka
fara fada masa baqaqen maganganu da suka
Gara masa hankali,‘ yaji sun' tokare masa zuciya,
kuma ya kasa kodayin motsi bare ya bude baki.
ya zageta k0 ya‘ mata wulaqanci
To ita kanta Deedan ta yi mamaki tana jira taji
ya balbaleta da_ masifa. da bala'i 'sai taji shiru
don haka bayan ta dan yi nisa kadan sai ta sake
juyOwa ta ga me ya ke .yi har yanzu yana tsaye
yana kallonta, taga wani~ Bacin ,rai a fuskarsa
DA har saida yasa gabanta ya fadi
jikinta ne ya yi sanyi,sosai ta isa dakinta
tanatunani..“Ibrahim ne ya'mata waya yana
da'riya ya ce, "Duk abin da ya faru ina ganinku,
kuma ina
jin ku (Good job tabbas banyi. kuskureba Deeda
zaki iya saita tunanin Sabeer da irin naki tunanin
da baiwar DA kike DA ita ta hanyar"; ' '
"A’a Ibrahim wallahi hankalina ya tashi nifa bana
so in ga na Batawa wani k0 bakanta masa,
yanda' na ga Sabeer ya
"Kar ki damu Deeda "Sabeer nefa, ki saurari
goguwar da zata biyo bayan shirun,
maganganunki xasu sa. ya dauki mummunan
mataki amma sai ya shirya miki daukar fansa‘
wanda daga ni har ke ba zamu iya guessing din
me zai yi ba. ' "
Tabbas buqata za ta biya, zai soma qoqarin yin
aiki to prove himself' amma sai yayi qoqarin nuna
miki matsayinki.
Deeda za ki iya jure wulakancin da Sabeer zai
miki". , ‘
Ta yi Shiru’ na dan tsawon lokaci. sannan tace,
"Zan. iya (Any thing for lbrahim)” :
Ya yi mumushi a: cikin ranSa yaji dadin
kalamanta ya ce, “Na gode Deeda (you're.‘ really
a sweet Frend) lokaci guda kin zama wata
Bangaré na rayuwata, na gode".
Murmushi ta yi ba'tare da tace komai ba ta ajiye
Wayar ta tuno aiki take dazu amma da ya ma ta
Waya ya fada ma ta ga yadda sukai da Sabeer
yana so ta zo garesa ta sameshi, ta ‘ _ fada
masa duk abin‘ da zai tunzurashi k0 meye ya zo
mind dinta wanda hakan ta yi ganin "yadda
hakan ya sa Ibrahim farinciki har taji a muryarsa
ta tsinci kanta cikin farinciki da, Sukuni. .' . _ "
Ta kwanta ta rungume filo ta ce, "Ibrahim na
zama‘ Wani Bangare na rayuwarka, ya yin da ni
kuma ka zama rayuwata gaba daya, lokaci guda'
burinka ya zama nawa,‘farincikinka ya zama
nawa, damuwarka ta zama nawa.
*9* *y* *5*
sabccr ya koma dakinsa ya kwanta kan
, kayan nan da ya yi kaca—kaCa da su,
sai dai-tsabar zafin ,zuciya bai lura da
yaddq dakin yake ba, ya kuma manta da yaddah
yanayin dakin yake ‘
Ya jima yana tunani, wani lokacin hawaye
su zubo masa ya. tsinci kansa Cikin kewa.’
' Ya dinga jin kamar bai da kowa da komi a
duniya, ga Bacin rai ga ga kadaici duka a tattare
da shi'. '
haka ya yini kwance a wurin kulla wannan ya
kwance wancan har
Ibrahim ya dawo yasa aka hada abinci kala
—‘kala Wanda ya keso,.ya turo ya, nufo
dakinsa,'yana budewa ya ga wurin duhu, ya
kunna wutan ya Samesa kwance a warin cikin
yanayi mai ban tausayi. ' .
Ibrahim ya matsa gareShi ya taBashi.
"Sabccr".
Aikuwa kamar Wanda ya dana masa wuta 'ya
yi.saurin mikewa ya'bige hannunsa.‘ ’ "Ka kyaleni
'ka rabu da ni,_ kaji dadi burinka ya cika ka sani
cikin wani irin hali ka' rabani da komai". hawaye'
ya' zubo maSa, "Ka rabani da' Sister, ka rabani
.da Daddy, ka ra‘bani da komai, matsayina da
mutuncina ka rabani daShi. ‘ ka rabani da komai
da nake dashi wai dan an mai dakai mai kula da
komai-hakan yasa ka dauki 'kanka“ wata‘tsiya.
To bari in fada maka nan Gidanmu ne,“ dukiya-
tace sai na kwace duk wani abu nawa ~da ka
kwace,min kuma sai na rabaka da kowa kamar
yadda ka; rabani dasu, Sister, Daddy, ‘da
matsayina Power;na.
Ibrahim Sulaiman BIRNIN gAYU! sunan Ubana da
family da ka kwace min sai na kwato kayana. . ‘
Ka. riqe a ranka" daga yau“ zuwa kwana goma
sai na nuna‘maka matsayina". " '
Ibrahim ya yi‘ shiru yana‘ kallonsa
. Kalamansa'tare.suke‘da sanyi da zafi sanyin dai
shi ne yana murna Sabccr'zai zama Responsiblc,
abin da ya jima yana son ya yi, ya san CiWOn
kansa, zafin kuwa shi ne Sabccr ya mai rashin
fahimta; , sai dai wannan ba komai bane tun da
Sabccr zai nutsu ya mai da hankali akan aikinsa
da rayuwarsa. ' .
Ya kalleshi a_ ransa ya ce, "Sabccr ban so na
Bullo maka ta haka ba,'kai‘ka sani dole"
A zahiri kuma sai ya yi murmushi "ya ce “Ga
Abinci kaci, na'san'bakaci ba don ba abin da zaka
iya yi".
* Nan ya juya gamida cewa, "K0 ka gyara
dakin’ka k0 ka kWana cikin datti duk ruwanka". .
Kife Abincin Sabccr‘ya yi a kasa.
bazaka ci'Abincin ba". .
Gaba daya ya zubar da shi.-ya bi Ibrahim da fada
da'tsawa, .bai'kulashi ba ya wuce
A,wannan Daren dukkansu ba wanda ya rinsa,
,kowa'da‘ abinda ke ranshi. Ibrahim ne ‘ma
da.‘baccin ya gagareshi‘ ya kira Farida, kusan
kwana'Suka yi' suna waya, ‘sai dai bai fada ma
ta yadda suka yi da Sabccr ba deeda.ta yi ta
'kiran' wa'yar Ibrahim yana ‘_ (Waiting call), ta ji
ba dadi'a‘ranta Ibrahim ya ga wayarta saidai
bazai. iya ajiye .wayar Farida ya amsa na ta ba,
sabo da amuhimmancin farida' a gunsa da kuma'
muhimmancin maganar da suke.
' . Wannan ya bata ran Deeda ~sosai ta kwana
da fishi da Bacin rai-a zuciyarta;
*y* *y* A *y* 4“ uq
washegari tun safe' Ibrahim ke
kiranta, amma tayi banza'da Wayar
_ ta .ci gaba da aikinta da, harkokinta da Momi,
ya 'yin da Momi kece mata zata fara Zuwa office
da ita don kula ma ta da wasu .ayyukanta sabo
da ta lura'akWai karuwada ita sosai.
Kafin Déeda'ta ce wani- abu suka ji motsin
shigowar mutum, gaba daya suka maida hankali
gun Sabeer ya. shigo. ' '
Momi tayi mamaki sosai
‘ Kajera ya nema ya zauna ya harde kafa daya
kan‘ daya tare da goya hanunsa a kirji. ' Momi
kallonsa take don ya daure-mata kai. Ya yi
.murmushi ya ce, "Duk da ba'ki ce in zaunaba na
zauna, ai ina ga 'da'da dakin uwarsa ba sai an
masa izini ba".
Tayi dariya.
"Kwarai wannan haka yake, bani da matsala k0
da’ cikin Dakina ka shiga balle ‘falo, don da kai
da su Zulaiha daya ne a wurina".
"Haka ne Momi Na ji dadin maganarki. Kwanaki
kin ce min duk abin da na ke so in 20 don ke
matsayin Uwata ki ke wannan lokacin ban karBi
tayinki‘ ba na yi biris da maganarki, yanzu na
fahimci na yi kuskure shi ne na 20 gyara
kuskUrena 'da fatan za ki yafe minkuskuren
nawa'?” '
"Kwarai ‘kuwa, ai Uwa tana yafe laifi kau da kai
akan kowannekuskure da yaranta za suyi mata". ’
' "Na gOde Momi.. " ' Hakan ya sa ta kalleshi
cikin mamaki, don bai taba fadin; makamancin
hakanba yin mata magana cikin taushin Harshe. ‘
Ta ce "Me ka ke so:Sabeer?"
' . Ya yi murmushi. ~
"Har kinyi saurin fahimtata magana 'zamuyi
amma ina buqatar sirri". ne'
Hakanya sa Momi ta kalli Deeda’tace
"Dan bamu wuri". ”‘deeda tamike ta fita zuciyarta
cike da tunanin me'; Sabeer ya zo yi? '
a hanya tayi kicibus da ibrahim Ta kallehi. ’ "Ina
kwana Likita?" zata wuce yasha gabanta meye
haka deeda tayi murmushi meya faru
"Kin fini sani,Ya za ayi' in sani?" "Me ya sabaki
dauki wayataba ohhh tana dakine In ba zaka
damu ba Zan wuce "I am sorry .jiya. nayi ignore
din wayarki Tayi dariya. ‘Oh! Wannan karka damu
daman ba lambarka Zan kiraba mistake nayi
Ba'yadda ya Iya DA ita dolensa ya' haqura,
Amman yaso sudanyi hira
_ _ Bayan. fitar Deeda Sabecr ya‘ kalli‘ Momi.»
yace, "Ina “son kimin taimako ne a matsayina na
danki in wannan’bai yi ba, to matsayina na dan
mijinki, in wannan‘bai yi ba, to sai a koma fannin
business
__ta dago kai ta; kalleshi ta‘ tabbata akwai
abinda yakeso mai:mahimmanci
Ta ‘ce, "Fadi buqatarka sai inji a matsayin da
zan'ajiye’ka". ., Ya yi murmushi ya ce, "Ba wani
abu mai ’ wuya bane, 'wannan manager taki za ki
bani ._ Aro nadan wani lokaci k0 p'A dinki take
oho? ’ Well k0 ma meye dinki ce' ina so ki ‘ban
aronta na wani lokaci”.
'Ta yi dariya.
"Sabeer ’ .ke nan, «nayi mamaki“
: Deeda ai “matum -ce balle ayi Cinikinta ko
aronta. ‘ Amma fa na yi mamaki'. 'Me zakayi da.
Deeda, ba irin 'yan matan da ka' ke so bane
banajin Deeda ~na. da wasu qualities din da ka
keso a tare 'da Mata. Me zakai da ita?" ,
"Wannan ba ruwanki bane" Ya'bata amSa kai
tsaye. "Wannan' ‘ k0 shine ruwana"~.- Itama 'ta
mayar mesa da amsa "Saboda Deeda ‘amana ce
a gurina, kuma. yarinya ce 'yar mutunci mai
addim' da‘ nutsuwa
ba irin yan iskannan bane?" ‘To waye dan iskan?"
Ya fada cikin fishi;
yace ina fatan ba ki yi kuskuren daukana a dan
iskar ba? In k0 haka ki ka dauka sai ki yi' saurin
saukewa 'kafin- in tune miki da Tarihin iskancin
'ya'yanki
"Kai Sabeer ya' isheka Ka yi maganar da ta
kawoka ko ka tashi ka fita'na ‘fada maka Deeda
ba 'yar iska. ba ce, kuma ba, zan iya baka ita ba
saboda amana, ce sannan kuma tana min
amfanin da ba kowa zai iya yi min ba.
Deeda kamar Kazar da ke min Kwai ne a
kowanne'lokaci ba tare da wani matsala k0 shan
wuya ba, don haka ba zaka rabani‘ da ita ba,
tana da muhimmanci da amfani a ,wurina fiye da
kai". .
Kalamanta ya ‘ baKanta ransa musamman‘yanda‘
ta yabi deeda ya bakanta .masa rai._ ' Wato; da
'gaske “Deeda . ta fishi-. muhimmanci kamar
yadda ta fada?
".’No, ba zai yiwuba
Ya kalli. Momi ya ce, "To yanzu sai mu kau da
maganar dangantaka don kin fada a nan kin‘
nuna keba‘ Uwata ba ce, kuma ba Matar
Ubana bace, kin nunamin’keyar kasuwace don
‘ A haka sai mu zarce deal; kuma niba wata tsin
nake so wannan matsiyaciyar ta min ba don bana
tsammanin akwai wani Abu sabo a jikin mace da
zai fito Wanda ban sanshiba (in and out) zata
dinga min aiki ne, Shara, __m0pin goge'. ' goge,
wanke bayi, 'Girki, har Wanki an éverything da
mai Aiki keyi". Ta kalle shi cike da mamaki tace
"What? A can'ba masu aikin Birnin Gayu ne?"KO
kuwa qaramar yarinya kakeson maidani
"Akwai ma'aikata kala~kala wanda za su maka
‘abinci ba 'yan kasar nan bane, masu yiwa
mahaifinka kasa su dinga maka mana.‘inba
hakaba To meye‘ka ke neman Deeda ta maka
abin da kana
da wanda suka fi ta?”
"Wannan ba ruwan ki bane,ya fada cikin daga
murya haka nake so kuma haka na ga dama, ita
nake so ta min ba kowa ba,- 'kuma ba cewa na
yi ta koma side dina da zama‘ba. Anan din zata
je ta dinga yi tana dawOwa ba cewa nayi' ki‘bani
ita ba.
Ina‘ son’ ta dinga yi min Wannan ‘ aikin kullum,
kuma a shirye nake na baki duk abin da kike so,
na ji labarin kina son- wani Kamfanin da Daddy:
ya mallaka min na Lagos, in har yanzu kina da,
buqatarsa, a shiryé‘nake da in baki shi yanzu;
yanxu inhar zakiban deeda taimin aiki tuni hajia
ta dauke wuta tai shiru
me take tunani shin zata Iya bada deedan kuwa
Mai saber ke nufi game DA deeda mu hadu a next
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter1
- 2 chapter donjin ci gaba
- 3 chapter2
- 4 chapter3
- 5 chapter4
- 6 chapter5
- 7 chapter6
- 8 chapter7
- 9 chapter
- 10 chapter8
- 11 chapter9
- 12 chapter10
- 13 chapter11
- 14 chapter12
- 15 chapter13
- 16 chapter14
- 17 chapter15
- 18 chapter16
- 19 chapter17
- 20 chapter18
- 21 chapter19
- 22 chapter20
- 23 chapter21
- 24 chapter. 22
- 25 chapter23⇩
- 26 chapter☜(⌒24⌒)☞
- 27 chapter 25
- 28 chapter26
- 29 chapter27
- 30 chapter28.
- 31 chapter last 29