Chapter 23
chapter21
- Sabeer bai ji dadin ka-laman mahaifinsa ba,,ya
yiwa Deeda mummunar fassara; Ya rusuna murya
a kasa-kasa, ya‘ ce. "Daddy kayi hakuri in abinda
nayi ya Bata maka rai, yadda kake tunani ba haka
bane, Tun ran da na zo Deeda ta matsa min da
na .koma, tana son in sauwaqe mata aurena, don.
tana ganin duniyar ' mu da rayuwarmu ba iri daya
ba bace Daddy, inason Deeda, kafi kowa sanin‘
auren da aka-mata ba da son ta ba ne. Don haka
na zauna don in tabbatar mata da son da nake
mata, in, kuma nemi soyayyar ta da
amincewar‘ta.
Daddy, mata nakeso wacce zamu yi rayuwar
soyayya cikin jin'dadi 'da farinciki tare .da
fahimtar juna, ba‘ wacce .za mu rayu cikin qunci
da _‘jin haushin juna ba. . ‘ Daddy, ina nemawa
'yayana uwa ‘ta gari, Daddy ka yarda_dani,
Deeda za ta zamewa 'yayana‘uwa ta gari,
Sannan zUwana Kauyen: nan nafahimci a‘bu
da'yawa, na ga rayuwar da ban taBa tsammaniri
akWai ta ba. Da mu da _su duk daya ne, sai dai
bambancin rayuwa da muka samu. .
' Daddy, inhar' ba za.mu‘ taimaka musu .da
dukiyar mu ba, inaga, in min taimaka mu_su,,mun
kyautata musu da ilimi da baiwar da Allah Ya
mana bai zama. laifiba.
. Da kafin in 20 nan in zauna dasu ina da Kyamar'
kauye da _talaka, amma bayan zama da nayi' a
nan na fahimci yadda suke
rayuwa cikin wahala, .ba su' san ma meye jin
dadin rayuwa ' ba. 'Amma duk ’da haka sun
rungumi rayuwar- su a hakan, sun mai da ta abar
jin dadin su. '
' Daddy, ‘ na '20 Rauyen nan da ' niyyar‘ samun
zuciyar Deeda, ne amma' yanzu ina da abin yi da
yawa, ‘ina da buri da yawa‘ akan su wanda
nakeson' cika, musu kafin inbar” kauyen
~ Daddy, maganganun "ka sun karya gwiwata,
kullum kai ne" mutum na farko da nake son ZuWa
ya taimaka min don cika burin su, saboda ina‘ da
tabba.cin Daddy na ba zai Ki‘ba, Daddy na
mutum ne mai tausayi da fahimtar‘ ciwon _wasu.
Daddy; ban zaci maganganun nan daga gare ka
ba
. Ya kalli Farida, ya ce,"Sister kema kina tunanin
zamana da ‘nayi a’ ' nan ban, kyauta ba?
Tayi murmushi. ta ce; ; , ‘
"Sabcer; kayi ;abinda ban taBa zato ko tunani ba;
ka 'cika. burin mahaifiyar ka. A yau ganin abinda
kayi ya tuna min da mahaifiyar ka, duk .da tana
da kudi, da komai ‘amma kullum tana ‘cikin
marasa" Karfl tana taimakon su K0 a hanya ta
ga‘ mutum yana buKatar taimako tanataimaka
masa zuciyar ta daya. Tabbas da za.’ ta' ganka.
a yanzu da tayi Alfahari da kai, ta sa maka
Albarka".ta
dafa shi "Ina tare da kai Sabeer, Allah taimaka.
K0 kowa bai taimaka maka ba .ni zan
taimaka'maka da abinda bai fi Karfina ba,‘ haka
Ibrahim ma na 'tare' da kai". :
Nan ya- mai da 'kallonsa kan Ibrahim din, suka
had'ido. Ya masa murmushi, ya ce;
"Har‘abada ina tare da‘kai Sabeer". Nan- ya
matsa ; ya kama hannun mahaifin nasa. yace.
"Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma
gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah
zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta
ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da
Daddyna da nake so yake so na fiye da komai?
Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son
wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani
abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne.
Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in
cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka
kamar yaddaka saba". .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar
dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘
Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda
kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar
ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka
rame, kayi duhu,
"Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma
gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah
zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta
ku ko da na rana daya ba. 'Ya za'ai namanta da
Daddyna da nake so yake so na fiye da komai?
Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son
wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani
abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne.
Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in
cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka
kamar yaddaka saba". .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar
dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ' ' ‘
Ya ce,"Sabeer, banqi' zaman ka ko maka abinda
kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar
ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka
rame, kayi duhu,
zaman .kauye ya' canza‘ ka. Sabeer' (you dont
belong hare) ga. can dukkan 'wani jin. dadi na
tanadar maka ', da kai 'da ’ Deedan naka, in
'yaso' ka taimaka‘ musu .da duk abinda kakeso
daga can; ba sai ka‘ zauna'a cikinsu ba". ‘ "Na
sani. Daddy, 'zan' iya taimaka musu daga inda
nake,‘ sai ,dai bani da_- nutsuwar 'da nakesamu
da nake cikinsu‘ ina. taimaka :‘musu; .matsayina
~na dan uwansu; (normal) mutum kamar’ Su,ba
zan same shi daga nesa ba. ~. Daddy, zama dasu
na fahimc‘i .matsalar su da- yanayin ,rayuwar su,
da irin» tunanin 'su, ? Shi‘ Zai bani damar‘
“taimaka musu ,- yadda ya kamata, sannan 'nima
in taikawa kaina"; Lokacin' da' “zai'; yi- Wannan
maganar ya'mai da kallon sa kan Deeda.
"Bayan‘tsananin 'Shakuwa da sabo da nayi da
.Deeda; zama' a inda ‘ba' ta nan zai
min wahala. (Please), Daddy, ka fahimce ni Ba -
shi 'da za-Bi Sai yin yadda Sabeer yakeso,yace.
"Sabcer, -. kamar » yadda ka fada' gask‘iy’a ne',
kamar kullum ma zan maka abinda kakeso,
sannan zan maka taimakon da zai cika burin ka
.cikin-gaggawa. Saboda in‘ samu Sabeerr dina ya
dawo kusa dani, ya daWo‘ gare ni. Ina fatan
‘bayan. ka gama ‘ abinda zai musu zai kadaWo?
Don ‘ mahaifin ka na-bukatar ka". 'Ya girgiza kai,
"Zan dawo Daddy, na san kana buKata ta, nima
ina buKatar ka". . Ya rungume Daddyn yana fadin
"Na ~ yi (missing) dinka sosai Daddy"; ~ ~
Baban ya yi murmuShi, yace . _ ‘ "Nima‘ haka, -
kwana biyu' ban ji Sabeer dina kusa dani yana
min rigima da shagWaBa ba (come back soon)".
To Daddy, zan dawo'
Nan ya juya ya fita, Farida da Ibrahim suka bi
shi, Sabeer din yafita da su don yi musu rakiya,
yayin da Inna da Deeda suka bi su da kallo. ' ‘
Suna fita Deeda ta fada jikin Inna tana kuka, ta
ce. . .
"'Inna na banu, na raba Sabeer da mahaifin sa.
Gaskiya ne ya fadi, ya zama dole in yiwa Sabeer
biyayya, a matsayin sa na mijina ni ya kamata
inkOma gidansa ba shi ya kamata ya biyoni ba.
Na zama mai son kai, namanta da babban nauyi
na aure’ da ke kaina. In Sabeer bai yafe, min ba
Allah ba zai barni ba".
Inna tace,"Gaskiya ne Deeda, lokaci ya yi da za ki
koma, Sabeer ya koma gidansu; mahaifin sa na
buKatar sa. Ya isa haka nan, lokaci ya yi da za ki
rungumi Kaddarar ki, ki amincewa Sabeer ku
koma tare".
Daddy sunyi tafiyar kasa Sosai kafin
'su kai ga inda suka ajiye motar su, abinda ya
bashi mamaki shi ne yadda ya ga jama'a . na
girmama Sabeer a garin. Duk'inda suka gilma sai
ya ji ana gaishe shi; ana masa godiya, ana masa.
addu'ar ' gamawa da‘ duniya lafiya. Wasu ma har
Allah Ya jikan mahaifa suke ce masa. Wasu‘
yakan ce musu ga mahaifinsa da Yayun sa suyi'
ta ‘ masa godiya, har suka isa motar. .
Bayan ya zauna ciki ya cewa Sabeer ya shigo
suyimagana, bai musa masa ba ya shiga ya
zauna gefen sa, ya ce. '
” "Ina jinka Daddy".
Ya yi murmushi, ya-ce,"Sabeer, yau adalilinka na
fuskanci abubuwa da dama, wanda shine na farko
da na fara fuskantar su a rayuwa. Na farko
dalillin ka nayi wannan doguwar tafiyar da kafa
mai nisa, wanda ban taBa- irin sa ba saiyau.
Lokacin da nayi bincike naji kana kauyen nan
raina ya Baci, hankalina ya tashi, musamman da
na ji dalilin zuwan, naka, ka' biyo matarka ne,?
raina ya‘ mummunan Baci.‘ Na 20 kuma‘ ' na
ganka a hali na wahala; zuciyata tayi kunCi'.
Saboda‘ duk' abinda na mallaka Sabeer naka ne,
in ha zaka kasance cikin ' wahala bayan inada
dumbin dukiya ban ga amfanin'su ba. . , "‘ 'Sai
dai yau lokaci ne na' farko da na ga bambanci
dukiya da mutunci,_ daraja tare da girmamawa,
Na' ga‘bambanci‘ kudi da (respect) da na zata in
kana da kudi to duniya za su f1 daraja ka da
mutunta ka. ‘ .' Sai dai yau na fahimci ba haka
bane,- a yau duk da gashiga na" Alfarma da nayi;
shiga na manya-manyan masu' kudi, ‘ , kowa ya
ganni‘ ya ga mai arziki.. Amma mutanen kauyen
nan suka kauda kai gare ni, ba su kula ni ba,
saikai Sabeer, saboda girmamaka da mutunta ka
da ‘suke, saboda kara da mutunci da kake‘ musu;
Ba su kalle
basu gaishe ni saboda ina mai kudi ba, sai don
da suka ji ina mahaifinka. Lokaci na, farko da na
ga ‘an girmama ni ba don kudina ba, saidon ina
mahaifinka. -
Gaskiyar ka Sabeer, wannan jin dadin daban
yake. Na yarda da kai, ina Alfahari da kai. Na
fahimci cewa ka yiwa Al'umma maganin matsalar
da ta dame su ta hanyar da za su jima suna
mora, suna maka addu'a, kana samun ladan su.
Shi ne abinda ya dace ba a watsa musu kudi na
kwana daya biyu su Kare shi kenan ba. Gara ai
musu abinda zai amfane su har abada; har ya
amfani sauran yaran su masu tasowa. ’
Don haka lokaci na farko kenan da zan yi abinda
ban taBa yi ba, tunda ‘ina da hali, ina da dukiya
da hanya, zan yi magana da (Comissioncr) na
ilimi dana laflya, in takama har da(Minister) don
mu samu izinin gina musu asibitu' da makarantu,
tare da ingantata ma'aikata da zamu dinga biyan
su suna aiki. Mu gina musu gidajen da zasu
zauna, irin ginin da zai sa su_ zauna a kau’yen. .
Ina ga in mun dauki wannan' (step) din ,Zai zama
misali ga sauran masu kudi da basu yi tunanin
yin haka ba.
Ida; irin mu. wadanda kowani ~ me kudi‘ na
qokarin,_na garinsu Kauyen‘ su' : .. abinda za.’
su jima . sunamora, itama gwamnatin ,Za' taf1 jin
dadin’ taimakawa Kauyukan mu da » aka mance
da su. 'Haka - nan'matasa da sauran jama'a za‘
su_ samu aikin
yi a ma'aikatar da zamu bude .- Idan ni na ’gina
asIbitin'da' makaranta, wasu za su’ bude
kamfanin sarrafa abubuwa daban-daban.Kaga
‘zaman banza zai , ragu, . Ina-ga dukkan Wani
,dan kasar nan ' 'musamman mu masu kudi ya
kamata mu sa hannu don kaWo gyara da rage
Barna a kasar nan,’ mu kawo ,ci . gaba‘ a yankin
mu; garuruwan mu da karkarar- mu ta hanyar-
ba ‘ .da gudun maWar muta—hanyar‘ da duk za
mu. ‘ ' iya".
~Ya> kalli 'Sabeer, ‘yace "Ina‘fata ‘in, komai ya
‘daidaita ,zaka daWo, gun tsohonka?". ‘ ~ “
sabeer ya rungume *shi ,yana fadin, "(Thahk you
Daddy) na gode, yau ka sa ni ‘farin‘Cikin dana
jima banyi ba", ‘ ’ Ya yi‘ dariya, Nima na ~gode
.Sabeer da ka tuna min abinda na manta; ka
ankarar da ni.~'Sannan zan baku twannan
kWangilar da kai da Ibrahim‘ tare da Deeda. _-
Kar; kamanta. 'har; ku ma'aikata na ne, hutun
bikikuka ,tafi, matsayinka nanan 'yadda yake;a
office na- jiranku. Sannan ku kadai zan iya‘
yarda. da ku‘na ba da kwangilar, na. tabbatar za
ku' ';tsaya.ku' ga an Samu gini» masu inganci.‘
Kafin nan Farida za ta kulada 'asIbiti, ni. kuma
zan: sa .ido a kamfani. --Haka yayyanka da
‘momi Su duk suna senegal suna kula da sauran
ma'aikatun mu', nacan suna kokarin ’ gyara,
a‘yyukansu Na godewa- Allah da Ya .Shirya min
'yayana da zuriya ta". ‘
"Na gode. na gode Daddy, ban san yawan godiyar
da zan maka ba. Allah Ya kara budi, Ya rufa asiri,
Ya Kara maka lafiya da kwanciyar hankali".
Ya yi dariya irin tasu ta manya, ya ce
"Ameen Sabeer,na gode".
Nan yafito zuciyar sa tas, cike da farinciki, suka
yi sallama. Har Ya fara tafiya ya kira shi. '
"Sabecr".
.Y a juyo, "Na'am Daddy”.
Ya yi‘ dariya, ya ce, "Na manta ban fada maka
ba, ka ci gaba da Kokari da yaqin neman
soyayyar Deeda, a kwana a .tashi za tayi fahimci
irin Kaunar da dana yaké mata, za ta famci
samun Sabeer ba wasa bane, don haka ba zata
barika kubuce mata ba".
Sabeer ya sunkuyar da kai don kunya,
ya ce.
"Na gode Daddy". Farida ce ta dafa shi tare da
shafa kansa, ta ce
"My handsome baby) Deeda tamai da shi babban'
mutum, kayi , sauri “kadawo BIRNIN GAYU kai ‘
Da deeda muna jiranku To Sister,za mu daWo
insha‘Allah"... 4Nan. ya" kalli Ibrahim ya kauda
kai,‘ tare da. fading" "'A‘llah Ya kiyaye hanya
Suka yi sallama ,da. niyyar WaShe gari Ibrahim
zai daWo da ma'aikata a 'Sauri, gudu—gudu ya
dinga-yi, yana' Allah-Allah .Yafadawa Deeda’
labari‘ mai dadi. Kafin‘ya isa aka kira sallar
magariba; ,don haka ya shige masallaci ya yi
‘Sallah, Sannan ya' nufi gida da gudu, ya
rungume’ta. "Deeda', .Deeda", Yana juya‘ta yana
murna i ” "Ta'kalle‘shi; "Lafiya Sabeer?"' Inna
dai_ba_ tai mamaki ba, don. ta, San
ya nufi inda take, ya ce "Inna, Daddy ya ba da
kwangilar gina - aslbiti da makaranta a kauyen
nan. 'Zai je ya nemi iz-ini a sayi Kattin fili a
yanka -a~ fara gini, in. an gama' 'zai dauko
,Kwararrun ma'aikata likitoci‘ da .malamai .ta
kowanne fanni". . . ' "
.‘Inna ta Saki baki tana kallon sa. _
"Al-hamdu lillah, Allah mun gode ma Ka. Allah
Ya‘ saka masa da . mafificin alkhairin Isa"- .;
Deeda k0 tsabar murna ba -‘ ta San lokacin da ta
zo ta rungume shi da gudu tana ' tsalle tana
murna tare da-wani irin ,dariyar da bai taBa ganin
irinsa a fuskar ta ba. ‘
Kan Inna takoma suna murna, yayin da ya' harde
hannu', ya kwantar’ da kai'yana kallon ta. Wani
sUkuni ya ji ganinta a' haka. .Bai _taba ganin
farin .cikia fuskar. ta kamar na yau ba.
Fitila ya dauko ‘yana' haska fuskar ta, ya ga ta
masa Wani irin kyau,
"Haka dariyar yake ina fuskar ki .Deeda? Me‘
ya'sa' ba‘. kya dariya, kullum ,fuska a dame? (I
will make sure) inga: kin fara dariya irin na yau, (I
will‘ Always giv you 'a reason to smile)". ' '
Haka suka kasance‘ cikin -tsananin farin ‘ ciki a
Wannan daren, musamman ma da ya Kara da Ce
mata su- Daddy ya bawa kwangilar. Ya kuma
tabbatar mata cewa Daddy ba ya fushi da ‘ita,
zuciyar sa 'tayi' sanyi. -
Deeda takalleshi ta dan‘ canja fuska, ta . ce
"Duk da haka Sabeer ya kamata ka koma Daddy,
don yana buKatar ka". ',' "Haka ne Deeda, , zan yi
koka‘rin ‘ komaWa inmun gama wannan aiki.
Kafin nan' ’ nima zanyi'kokari inga na gama
nawa' aikin na samun fili a zuciyar Deeda.inason
a sani ba zan taBa miki dole ba, dOn haka zan
Kara kokari, zanyi dukkan Kokari na ba tare da na
cutar da keba, haka ba tare da na sake
Batawa Daddy rai . ’ba Deeda; ba zan iya‘ zama
a inda bake ba, saboda Deeda in ba ke a .wuri 'ba
na iya komai, kwaKwalWata da zuciya ta‘ ba sa
iyo komai sai tunaninki damaganar ki,‘ . ,‘Deeda;
(I cant do without you by my side)": '- Nan ya
kwanta a kancinyar "ta kamar kullum, ya
dukunkuné kamar baby, tana "shafa kansa,
zuciyar ta ‘tayi mata‘ nauyi da tsantsar son. sa
Ya Zama dole yau ta sauke .- Wannan nauyi ko'
za ta ji sanyi a‘Zuciyar ta. "Sabeer". _ - ‘ ‘ Ta
kira sunan sa cikin murya mai cike daso
dakauna,tace. - ‘ . "Ya kakeji game ‘da ni? Kana
tsammanin har zuwa- yanzu Deeda ba ta fara ..
'son kaba? Kana ganin in har‘Zuwa 'yanzu‘
Deeda ba ta fara son ka ba sai yaushe?’ Ba ka -
taba ji k0 .sau daya a zuciyar ka cewa Deeda ta
fara sonka‘ba?”
Shiru ya yi yana 'kallonta
sa ido cikin ido, daga karshe ta kasa jure kallon
da yake mata, ta kau da kai.
Ya yi murmushi ya ce, "Ran dana soma jin k0
fahimtar Deeda na tana sona zan sanar da ke.
Ranar zan dauki Deeda na'mu bar garin nan tare
da Inna. Ina da tabbacin ranar tana tafe
kwanakusa". '
Nan ya juya ya kara gyara kwanciyar sa, yana
rungume da hannun ta har bacci ya dauke shi.
Nan ya barta tana tunani da zafin zuciya. Ita
kadai ta San irin tsananin da Zuciyar ta ke ciki
saboda rashin furtawa Sabeer abinda take ji a
zuciyar ta game da shi. Kullum tana son nunawa
Sabeer irin son da take masa, amma sai ta kasa.
‘
a Washe gari Sabeer ya tara manyan kauyen da
sauran jama'ar kauyen ya fada musu abin arzikin
da ya same su, wanda ya ce musu wani Bawan
Allah ne mai kudi ya dauki nauyi. Ya fada musu
cewa mai BIRNIN GAYU; sai dai bai nuna musu
mahaifinsa bane, sai dai ya ce musu
_mahaif1n sane ya musu hanya da ya '20
Kauyen. Saboda Shi bai son. nuna musu wani -
matsayin' sa‘ nadan me' kudi, ya fiso su dauke_
shi _ a ; matsayinsa. .na,,talaka dan
.uwanSu. " ~ Nan fa gari ya karade da murna‘‘,
suna godiya ga Allah. ' . “ _ Ibrahim bai samu
.dawowa ba harsai bayan sati ' guda, kafin su
sami izini ya dan; dau lokaci, dukda k0 Kokarin"
Daddyn.’ Sai dai, daga Karshe sun yi naSara. _ ' ‘
Lokacin ‘da Ibrahim ‘zai taho tare'da: ,Farida ya
20, saboda ta ce tana son zuwa ta zauna' da
‘Sabeer‘ ko na kwanaki‘kadan ne‘ '
' kafinsu dawo. kowanne dare 'Deeda ta' kwanta
-‘barci ".ba' ya zuwa, soyayyar Sabeer da
tunanin, yadda Kauyensu zai ,dawo bayan. -‘
gama mUsu _gini,_‘da shi take~ kwana take
tashi~. -Yayin da Sabeer kullum" yake nasarar
'kara Karfin soyayyar Sa a zuciyar Deeda. ‘
Wata safiya cé wani‘ mummunan ‘al'amari ya
faru da ‘ Deeda, “wanda ya haddasa tsananin
bakin 'ciki"’da tashin ' hankali a rayuwar ta. ,
Kamar yadda “suka saba kullum,
Sabeer‘ya shiga da safe don ya-shirya su fita
. ; su duba gurin aiki. Lokacin Deeda.ta lura ya
ya"
manta rigar wankan sa‘ da‘yake daurawa.
' Nan ta yi saurin dauka ta kai masa, ba ta
shiga ba ta sa hannu da niyyar ajiye masa a
saman garu, kasancewar ginin bai da tsayi sosai.
A dai dai‘ lokacin Sabeer ya' dauki towel dinsa
yana daurawa, kamar da wasa ya dago kansa, a~
lokacin idon sa ya hango masa hannun Deeda,
wanda hakan ya mugun tsorata shi tare da firgita
mai tsanani, ya gigice saboda ganin yadda
halittar fatar hannun nata ya koma. Ya yamutse,
ya feso da wani abu mara kyan gani.
Ita kanta bata san fatarta ya kai haka yamutséwa
ba, ta san dai dama ya ‘fara yi
kadan-kadan, bai kai haka ba.
Kara Sabeer din ya yi mai firgitarwa tare da kiran
sunan Deeda, ya‘ fito a rude suka ci karo,
hankalin ta a tashe.
"Sabeer lafiya?"
Gaba daya ya kidime, ya ‘ kasa magana. Ya yi
cikin daki da sauri, ta bishi. Ta lura a tsorace
yake sosai, ya kankame ta tare da Boye fuskar sa
a jikinta‘, zuciyar sa na bugawa da Karfl, hankalin
sa a tashe. ,
"Deeda ‘ki Boye ni, bana son sake ganin wannan
abun. Wani abu na gani marasa kyan gani, ya
ban tsoro.
Deeda, abin ba kyan gani. Wani irin halitta da ban
taBa ganin jikinsa haka ba Deeda zai biyoni".
Ras! Rass!! Gabanta yai mummunan faduwa da
ta fahimci me ya faru. Tuni abinda ya taBa
faruwa da Sabeer ya fado mata, lokacin da ya' ga
Kadangare a dakinsa.
Hakan ya sa ta' mai da kallon ta kan hannunta.
"Inna lillahi wa inna ilaihi ,raji'un!". .
Shi ne abinda take maimaitawa a bakinta. Ita
kanta hannunta ya firgita ta balle Sabeer.
Ta fashe da wani irin kuka, ta tsinci kanta cikin
tsananin tashin hankali da kidima; ta rasa ma ya
zata yi?
Ta mike da 'sauri tare da bamBare Sabeer a
jikinta, ta yi 'saurin dauko hijabi ta sa fa rufe
jikinta'tare da Boye hannunta, ta_ nemo kaya ta
taimaka masa ya sa. Bakinta na bari, ta na kuka
tana lallashin Sabeer tare da bashi baki cewa ba
komai, ba wani abu a wurin ‘
Ta lura da wani irin zufa da ke. fito masa .tamkar
ruwa. ‘ Ta share- masa tana lallashi tare da tofa
masa addu'a, duk da itama hankalin ta ba ya
jikinta, tana cikin tashin hankali, tana neman
taimakon wanda za ta kokawa matsalar ta ya
bata baki. Amma ba ta da wanda za ta fadawa
matsalar ta ko da ~ kuwa Inna ce, saboda
tsohuwa ba za ta jure .
wannan sabon tashin hankalin ba. Ba ta da
sauran karfin- daukan wannan tashin hankali a
wannan shekarun nata.
"Deeda, ki kori abin nan, zai biyo ni,gashi nan ina
ganinsa a idona yana bina".
' Ya Kara damke ta,"Deeda...".- ‘
Surutun sa ya katse matta tunani, ta tallafe shi
gami da kwantar da shi a jikinta tamkar wani
yaro Karami.
Ganin yadda yake numfashi sama- sama ya
dada‘ firgita ta', ta rasa inda za tasa ranta,
addu'ar 'ma ta kasa, sai ta fara wannan ta' saki
ta kamo wannan, 'ta rasa abin yi. Kawa sai ta
fashe da kuka, Sabecr kam a take ya shide ya
"suma,tasa wata irin Kara, Kirjinta' kamar zai
Balle tsabar tsoro da bugawa da yake. ‘ ‘ '
"Sabeer, me ya same ka?"
Ta fito da sauri' ta debi ruwa tana watsamasa,
amma' abin,ya gagara.‘ Ta fita waje kamar
mahaukaciya tana ihu. '
jama,a "Ku taimake ni!!!!!!".
hared a profile .
birnin. gayu
k
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter1
- 2 chapter donjin ci gaba
- 3 chapter2
- 4 chapter3
- 5 chapter4
- 6 chapter5
- 7 chapter6
- 8 chapter7
- 9 chapter
- 10 chapter8
- 11 chapter9
- 12 chapter10
- 13 chapter11
- 14 chapter12
- 15 chapter13
- 16 chapter14
- 17 chapter15
- 18 chapter16
- 19 chapter17
- 20 chapter18
- 21 chapter19
- 22 chapter20
- 23 chapter21
- 24 chapter. 22
- 25 chapter23⇩
- 26 chapter☜(⌒24⌒)☞
- 27 chapter 25
- 28 chapter26
- 29 chapter27
- 30 chapter28.
- 31 chapter last 29