Chapter 16
chapter14
deeda la kalleshi cikin mamaki.
"baba" Ta fada cikin mamaki.
Inna ko kasa magana ta.yi tsabar kaduwa. Du
kyar ta ce,‘ "Wai meke faruWa ne, me ka keyi
yaushe ka shigo Kano kuma‘?
"Ku iso ciki zan mukubayani
Kamar za su shiga kamar bazasu shiga ba, haka
suka shiga. .
Nan ya fara, yi musu bayani, ya~ kare da kwantar
da murya yana neman gafara da rokon su yafe
masa kan abin da ya musu tun shekaru masu.
tsawo da suka shige
Anan fa idon Inna ya kada,ta hau bala'i ta inda
take shiga ba ta nan take. fita ba.
Ta zageshi tas taci masa mutunCi tace yanzu ma
nadamar ba har zuci bane 'ganin abin duniya- ne
yasa ya nemeta. '
Ta ce, "Kuma duk bala'insa Deeda ba zata auri
wanda' bata soba". ‘ ‘
Nan fa eikici ya kaure yace, "inba ta auri
Sabeer ta dadi ba za ta aureshi' dan dole, gara
ma su‘
sani aure daram'ba fa shi". . ‘
Ran Inna ya" Baci, 'suka dinga sa'insa ya’yin da
aka bar Deeda da kuka kamar ranta zai fita'
"Wannan wane irin tashin hankali ne?
' Sabeer Ubansa ya saya masa farin cikinsa, ya
yin da ita nata Uban ya siyar da na ta farin‘
cikin.‘
’ Wannan shi ne. abin da ya ke faruwa a
"rayuwarmu na yau, a .duniya yanzu masu kudi
da Mulki suna amfani da talaucinmu da rashinmu
suna sayan abin da sukc so wurin‘ Talakawa. ' .
Ta Tashi tasa kuka. ‘ " ' "Shi' kenan Alhaji ya
gama da ita, ya gama
’nasara Akanta tun da ya hadata da Mahaifinta".
. _‘ "Inna ki ‘rabu da shi, ba yadda na iya".
Deeda ta fada Cikin muryar kuka. .deeda ba zan
bari ya yi miki auren dole-ba akan .abin duniya".
‘ "Idan ki ka nemi _shiga tsakanina da 'yata k0
hanata abin. da na keso ta yi Zan rabakida ita,
zan kwace'yata". Mallam Audu ‘ya fada cikin
halin ko in kula. ' .. '
Wanda wannan. maganar ya .Sa.Inna ,tace zata
tafi ta bar masa 'yarSa.
Deedan ne ta durkusa har 'kasa tana ROkona
akan kar ta tafi ta barta. '
’ Ba yadda ta iya don koba komai, bazata iya
lafiya ta kyaleta ba, haka' suka shige cikin gidan
zuciyarsu cike da baqin ciki da’.baci.rai.
. Mallam Audu yayi dariyar "samun nasara ’gami
dasa mata albarka. -shikam rayuwa sabuwa a
wajensa
**** ** .
'bayan Sallar azahar Mahaifin Sabeer da
abokansa sun hadu yaje ya kai masa manyan
Kaya _- .masu kyau'da tsadar gaske; .ya bashi
yace yasa
’ . Shi ’da Ibrahim suka. taimaka‘ .masa ya-
shirya, ya yi matukar kyau; dama can shi mai
.kyau ne
’ Sabeer ya ‘fito Ango 'sak Mahaifinsa ya masa
albishir dacewa yau daurin aurensa Deeda ta“
amince da aurensa. ‘
Wani irin‘ ihun murna yasa Ya rungume
Ubansa cikin tsananin farinci’ki.
"Na gOde daddy thanks YOU So much ka min
“albiShir din da baka taba minba a duniYa da
'gudu' ya rungUme yayarsa .yana
.murna- ’ «sister Deeda ta amince da auréna”. . "
Ya fada kan Ibrahim
_ “Uncle iB'Deeda tana-‘sona yanzu ta amince da
aurena. 'Yanzu ni Deeda keso Saboda ta. san nafi
kowa Sonta, Allah: Ya amsa‘ Addu’ata Allah- na
gode maka
hawayen ‘farin ciki ne ‘ya zubo ma Mahaifinsa
ganin farinciki da kwanciyar hankali ~a tare da
Sabeer‘ yafi kOmai‘ dadi a wurinSa.
'Ya kamo hannunSa
zo muje inda za ka ga cikar bUrinka".
Mota daya suka zauna tare da Baban naSa, suna
baya Ibrahin na'gaba, Driver na tukawa. '
Sabeer ne keta Waya yana fadawa 'Abokansa
’yan. uwansa na‘wurin Uwa da Uba, har. ya
.rasa' inda zai'sa kansa don murna, sai
kwanciya? yayi a jikin Uban yana daria yana
masa godiya.
Ba Shi “da ‘wani buri k0 ab‘
in da .ya keSo illa ya ganshi a jikin Deeda, ya
ganshi tare da ila.
Karfe uku dai-dai aka daura auren Dccda a cikin
gidangsu Wanda dr. Sulaiman- ya'. bawa
Mahaifinta, kasancewar ba ayi shiri, ba mutane
ba yawa Abokan kasuwancinsa. da wasu
kusoshin Gwamnati da ‘yan uwansa na kusane
kawai
Bangaren Dccda kuwa, Mahaifintane kawai~ sai
wasu 'yan uwansa guda biyu suka shaida daurin
auren Dccda da Sabccr.
Jama'a da dama suna mamaki, sai dai basu- da
damar magana, abin ka da masu Mulki da Naira,
kafin ka ankara manema Labarai sun cika kofar
gidan kowa da irin famhimtarsa da fatan alkhairi
.da taya murna da suke musu. _ .
haka Sabccr ya dinga jin wani irin farin ciki
tamkar ya .mallaki duniya da’ abin da ke cikinta,-
gaba . kana ganinsa ,ka san yana cikin tsananin
farinciki da jin dadi
Nan ya hadu dasu Nura da Salim suna. ta masa
tsiya sabo da tuna yadda suka hadu da Dccda da
irin tsanar daya mata ada.
Ya yi murmushi
yau zan ga Dccda a matsayin Matata: Shin taya
ma fara zuwa wajenla? :
Me zan fara ce mata? Kuka zany‘i k0 dariya‘?’ " .
Suka kwashe da dariya.
Nura ya ce "Runguméta zakayi tun da yanzu
Matarka ce" .
haka sukai ta wasa da dariya, ya yin da Alhaji
ya-kasa daga idonsa akan dansa ganin ,yadda ya
ke,tsananin mamaki, dun haka ya‘ yi niyyar‘kara
masa akan‘wanda ya‘ ke ' ' .
Sai da Sukayi sallar la'asar sannan jama'a suka
watse su kuma suka nufi Birnin Gayu,‘ inda.
Alhaji ya cewa Sabeer‘kae ya damu, zai.samu
Deedansa a gidansa da ya shirya’muSu a nan
cikin Bienin Gayu; , ' ‘ ' '
Gida ya cika da 'yan'Uwan dr SuIaiman anata
taya Sabeer: murna‘yayinda wasu ke mamakin‘
aurensa 'lokaci‘ guda, da irin tsananin ‘son da
ya‘ke yiwa matar‘ wanda har ya kasa boye.shi
ya fito karara a fuskarsa. ' _ V
‘ farida ce ta nufi gidansu Dccda kamar
yadda Daddy ya ,umarce ta, taje ta. shirya Dccda
tayi kyau fiye da ko wacce amaryah
Tare da masu kwalliya da kuma dressing ta tadi
Inna ta tarbesu ba yabo ba fallasa, duk da Dccda
batason .auren. a zuciyarta, taji dadin ganin ranar
daurin auren Dccda, wanda 'shine burinta a
zahiri‘.
' Aurcn Deeda’yaxo, "abazatar da batai
tsammanintaba'tun kafin a daura auren Deeda ‘ke
kuka har aka gama daurin auren.
Inna keta faman yimata nasiha da nuna mata‘
. ya "zama’dole ta dau kaddara ta rungumi
mijinta hannu bibbiyu, ta rungumi aurenta, ta yi
:sa’ar mijin dake matukar sonta
Ta fashe da kuka’ tana'fadin "Inna ya za,ai na Iya
zaman aure DA wanda banaso
A wannan hali farida ta'shigo ta same su, ta
fahimci halin da Dccda ke ciki, kuma abin da- ya
faru ba mai sauki'ne a gare taba',‘amma sai ta
daure taci‘ gaba da yin abin da ya kawo ta,
tamkar- ba ta san meke faruwa ba ’ .
‘gyara saka yiwa'deeda sosai, tun daga kan Jiki,
gashi, har Sutura zuwa Takalma‘
Ta fito marya sak Ta yi wani irin haske da kyau,’
duk da k0 Fuskarta ba a shafa'mata komai ba,
saboda hawaye dake zuba mata "
Nan Farida ta sallame su, sannan taja ta gefe
guda cikin sanyin murya ta dinga ba ta haquri da
nuna mata cewa, ta san ba ai mata dai-dai ba.
Ta kalle ta da kyau taga irin kukan da take, "Na‘
fahimci irin halin da kike ciki deeda,_na san ba a
miki adalci ba_, amma Dccda abin da ya faru ya
faru, ba mai canja shi. ' , ,
Deeda na ' san bakya' son 'Sabeer, amma Sabeee
na sonki tsakani da Allah da zuciya daya he is
innocent, ba shi da laifi, abin daya faru Daddy ne
ya miki, Sébeer bai‘ San dole aka miki ba
. halayyar Sabeer na san za su dame: ,ki‘,
litinannéne a kan abin da yake so. ‘ '
Dccda ba Ashi‘da laili, haka ya' girma ya' taso, «
bai san'ya‘ nemi abu 'ya rasa ba, ’bai san
wahalar” neman abu ba. .
Saboda ni Daddy da Ibrahim muna nema 'masa
duk abin da yakeso, ’kece abu na farko da ya
nema 'bai. samu a dadi ba. ‘
Deeda dan Allah ki kula da Sabccr, karki hUkuta
shi a kan laifin da banasa ba,na san na zama
mai-son kai, ~ba’ yadda zan yi Deeda, sabccr
shine rayuwarmu, farin cikin mu— ni da Daddy da
sauran family dinmu. Ya yin da ke kece rayuwar
Sabeer- . '“
Dccda' ta dago jajayen idanunta ta kalle ta, tace
"Ni kuma na wa rayuwar fa? ' . Ya ki‘
keso in yi da ‘shi? Ya kuke so in yi da na wa
rayuwar da farin cikina‘?(l‘am not that great) da
'zan sadaukar da rayuwata na‘ba da farin cikina.
akan naku in tambayeki
Zaki iya bani Mijinki, ‘ za ki iya bani Ibrahim?" ‘ '
falida ta zaro idanu tana kallonta.
' "bani amsa".
Rana ta farko kenan 'da Farida ta nemi amsar
wani abu da ta rasa. 'hankalinta ya tashi fiye
dana da
Ta kau da kai tace, Lokaci yayi da zamu wuce, na
'lura. hawayen- idonki sun daina zuba, idonki ya
bushe don haka zan gyara miki fuska mu wuce" '
‘ .
"Gyara mu wuce kun. 'riga da kun busar min
da‘hawayena ldona daga yau, daga'yanzun nan
ba za ki. sake ganin hawaye a idon Dccda ba
_ Ku shirya' zubda hawayenku dukkanku ~kamar
yadda ku ka sani' zubda‘ hawaye, yanzu
lokacinku ne, nawa ya wuce za ku ‘ga ,yadda xan
sa ku zubda hawaye zakuga yadda_ zan kuntata
rayuwar wanda- ya kuntata rayuwata
Yi min kwalliya da kyau Sister‘mu wuce Birnin
gayu, ina matukar sauri da zumudin ganin Mijina
Sabccr". ‘
Kalaman Dccda suka sa jikin Farida ya soma bari,
kamanninta sun razanata, yanayin Dccda ya bata
tsoro. '
Cikin sanyin jiki da tunani ta karaSa ma ta
gyaran suka tafi hankalin farida a tashe, ya yin~
da inna mai fura tayi kuka, ta yi- kuka har ta
gode Allah.
Ta bi Dccda da addu'a'da fatan alkhairi, ya yin da
tayi niyyar komawa Kauye‘washe gari.
Kai tsaye suka wuce gidan da Daddy ya‘ shiryawa
saber a BIRNIN GAYU,‘gidan da babu irinsa' kaf
BlRNlN GAYU.
' faridan tayi mata rakiya bar cikin daki sannan ta
filo, k0 sallamar kirki ba su yi ba. ‘
Deeda ta tsaya tana kallon tsarin gidan da dakin
da irin dukiyar da_ aka kashewa' gidan da yadda
aka tsarashi very classic.
Nan ta kifa kai ta fara tunani. . .
Bayan lssha,i Daddy da kansa ya jaWO
Sabccr ya rakoshi har kofar gidansa, farida tana
son
yi maSa magana amma ba hali sabo da yadda ta
ga yana tsananin muena da dokin zuwa ya ga
Dccda.
Ciki ta koma tana neman Ibrahim don fada: masa
abin da ya faru, amma ta nemeshi ta'rasa a
Gidan. '
Kofar Gidan Sabeer, Daddy ya kalleshi ya ce, "Ga
gidanka Sabccr, ga Dccdanka, ga farincikinka goto
ur happyness
Sabccr ya rungume Daddy yana dariya. "Na gude
Daddy, Allah Ya barni da kai Daddy".
"Amin". Daddy ya fada yana dariya.
Yace "Jeka (g0 and injouy ur self
Nan Sabccr. ya sakeshi ya yi ciki da gudu.
Daddyn ya bi shi da kallo yana dariya.
A lokacin yaji kewar Mahaifiyar Sabccr ya ce
"Allah Yaji kanki Fatima."
Nan ya juya ya tafi yana jin wani 'irin nutsuwa
da kwanciyar hankali ya bawa Sabccr abin da
ya'keso‘ .
*v* *9* *9*
tun daga falo yaji wani irin kamshi‘mai dadin
gaske mai tada hankali da kashe
'ciki Tafiya yake yana lumshe ido yana jin son
Dccda a ransa. .
Kai 'tsaye.ya wuce. dakinda ya san zai sameta.
" . " Can koya hangota a tsakiyar Gado tana
zaune Deeda ya kira sunanta cikin rudani da
SHAUKTN SO. ‘ ‘
Ta dago kai ta kalleshi. ‘Ido ya sama ta ya ga
tayi masa wani .irin kyau da kWarjini ya kara jin
ta shiga ransa ya Kara jin wani irin sonta na
shigarsa yana tsumashi.
Da .gudu ya isa gareta ya fada jikinta, yana"
hawayen farinciki yana shaKar Kamshinta yana jin
sonta na‘taBa ruhinsa, ya‘ dinga ji tana taBa
masa ' zuciya da sonta da kaunarta;
,Deeda' ina sonki? Deeda kece rayuwata": ‘ Ya
fada cikin. murya kasaskasa
Ya kai Bakinsa dab da Kunnenta yana fada ma ta
Maganganu masu' ratsa zuciya da kashe jiki yana
sauke numfashi a ‘hankali.
Ya sumbaceta a Kunne. Tsigar jikinta taji yana
tashi, kamshin Turarensa mai Ramshi da dadin
tsiya ya soma kashe mata jiki.
Bata ankara ba taji yana shafarta yayi kokarin kai
Bakinsa'kan nata,_ a take taji wani hanzari ya Zo
mata,ta tureshi da'Karfi ta mike.
Ya tashi a rude hankalinsa a tashe kamar zaiyi
kuka yace menene meya faru deeda?"
tace"Bana‘son abin da ka kemin". Ta fada cikin
Bacin rai
.Bana son kana taBa min jiki' "Deéda yanzu
munyi aure, ba kamar 'da ba Deeda'ke, Matata
ce"; ' .. , Ta kalleshi ta yi' fnurmushin takaici
tace"Ni Matarka ce, amma bana sonka kana ji
k0?" , i . "Please Dceda, karki yi min haka Deeda!
Kece rayuwata Idan' ba kya‘ son' in taBa ki ba‘
zan sake ba I Promise ba zan sake ba, kar kice ba
kyaa sona"Gaba daya ya‘ rude ya rikice. 'kada
ki~tafi ki barni".
Tausayinsa_ta ji sosai,har taji ba zata Iya aiwatar
DA niyyarta akansa ba
Ta kalleshi lokaci 'gUda har fuskarsa tayi ja, Ta
jawo hannunsa.
"zo :Sabéer zoka. kwanta". ‘
Nan ta dora kansa akan Cinyarta tana shafar
gashinsa, ya yin da'ya damke (daya hannunta ya
hada da nasa ya manna a fuskarsa. '
Tausayin‘sa taji kamar ta masa kuka, a hakan‘
har Bacci mai nauyi' ya daukeshi tana kallonsa
tana tunani. '
‘ *v* *v* *v* '
bayan Farida ta gama duba duk inda ta take
tsammani-sai dabara ta fado mata, da sauri ta
nufi Side dinsa‘ Anan ta yi ' sa'ar samunsa yana
kwance ya ‘
dukunkune’ guei' guda yana wani irin kuka mai
tada hankali.
A rude ta isa gareShi.
"Ibrahim!
Ta fashe da kuka ta dafashi. Ya juyo da sauri, ya
rungumeta. .
"Ibrahim yaushe ka fara boye min hawayenka?
Yuushe muka' fara haka da kai‘?" ‘
‘ “Bai ce mata komai ba, sai dai ta fahimci
komai ta ce, ."Na gane Ibrahim, .na zama .mai
son' kai akan Sabeer. '
Ka san najima .ina‘addu'ar“ Allah ‘Ya kawo
Yarinyarda zaka so‘, ban taBa zata abin zai zo a
haka ba, na so kwarai kafin inbar duniya in ga ka
samu yarinyar da ka ke 'so'ka aura";
.. Ya kankameta ' gami ~da cewa,'; "Ya isa
Yayata Kin san inasonki, kuma ban taba yarda
wai. don bakida lafiya‘, za kira‘su ki barba, ai-
rayuwa' a hannun Allah ya ke ‘duk da kina _da
kansa ban taBa'kawo miki mutuwa ba,‘ na san
jinyar da ki ka tsaya ki kayi _a Canada kin samu
'lafiya,‘ na ‘san- ‘zamu rayu cikin farinciki, yayata
ban taBa‘tunanin dan kin girmeni da shekaru‘uku
zan sowata ,wai in .Aure ta don kin girmeni ba
Farida, ina sonki amma abin‘ da ya faru ban s0
ya'faru 'ba, ban san‘ yaushe son Deeda ya
shigeni ba, ban San 'yaUShe na fara sonta ba, ta
zo cikin rayuwata-tamin baZata;
ba zan -iya Avoiding din ‘soyayyarta. ba, ‘ban
san yaushe hakan ya faru ba, na san na fara
Santa tun kafin'Sabeer' ya soma sonta,amm
dana fahimci 'yana Sonta 'na. danne ‘zuciyata na
Boye soyayyarta na yi kokarin .mantawa da ita da
_soyayyarta; _na yi kokarin‘Boy m'iki da Boyewa
kaina, amma yau na kasa
,da ldAnuwanta masu cike da‘ dimbin so da
kauna, idanuwanta masu cike da tambaya da
tsana a gareni suna bina sun hanani sakat
Yayata zuciyata .ta cika da nauyin sonta da
nauyin laifin da nayi mata da nauyin rashin
kunyar‘ son-Matar-kanina
Yayata ya .zan'yi in rayu da wannan'nauyin a
kaina kayi kuka Ibrahim Ta fada cikin muryar
kuka
"Kayi kuka Ibrahim ba zan hanaka ba. Ka yi kuka
nima zan tayaka
' Nan suka rungume .juna suna wani 'irin kukan
bakinciki da tashin hankali. ' ‘
tun yana jin motsin Farida har yaji shiru,ya dago
kai da sauri. '
farida' Ya fada da karfi yana girgizata. Ya daga'
hannunta gami da gwadawa yaji. Sakin hannun
yayi hankalinsa ya yi mummunan _tashi; "Ya kira
Sunanta da karfi faridaaaaaaaaa!!!" . ya rude ya
fila hayyacinsa daga karshe ya fadi Sumamme
deeda k0 data samu Sabccr ya yi Bacci a hankali
ta zame jikinta ta' sulale ta~ bar 'Sabccr din, ta
sauko falon kasa ta dauki'wata takarda ta masa
guntuwar wasika ta ajiye masa a inda zai gani. ‘
_ ‘ A Daren ta sulale tabar'BlRNIN GAYU!
Ina ta tafi?yaya sabeer zaiyi idan ya tashi bai
gantabA? shin meke faruwa DA Farida DA Ibrahim
ne?yaya zasu kare DA wannan cakudaddiy kuma
rudaddiyar DANGANTAKA?
mu hadu a BIRNIN GAYU BOO3
hared a profile .
birnin gayu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter1
- 2 chapter donjin ci gaba
- 3 chapter2
- 4 chapter3
- 5 chapter4
- 6 chapter5
- 7 chapter6
- 8 chapter7
- 9 chapter
- 10 chapter8
- 11 chapter9
- 12 chapter10
- 13 chapter11
- 14 chapter12
- 15 chapter13
- 16 chapter14
- 17 chapter15
- 18 chapter16
- 19 chapter17
- 20 chapter18
- 21 chapter19
- 22 chapter20
- 23 chapter21
- 24 chapter. 22
- 25 chapter23⇩
- 26 chapter☜(⌒24⌒)☞
- 27 chapter 25
- 28 chapter26
- 29 chapter27
- 30 chapter28.
- 31 chapter last 29