Skip to content

Chapter 5

chapter4

Birnin Gayu Book One Complete Hausa Novel 4,277 words 0 views Progress saved
Download Book

Ibrahim. suka yi rainon sabir. Yana da shekara
uku a duniya Auntynsa ta yi aure.) ' , Farida da
Ibrahim da masu aiki da shi kansa Dr. Suleiman
din sun: sukaita rainon Sabir ya saba dasu sosai
ya shaqu da Farida sosai, komai Sister: haka ya
dauketa tamkar uwarsa, bashi da magana da‘ ya
wuce na Sister.
‘Sun dauki son duniya sun daura masa ,
musamman Dr. Sulaiman yadda yake Bata Sabir
abin ba,a magana duk abin da yake so shi zai'yi,
ba a sa shi ba a hanashi. Haka ya tashi sakale,
gata ya yi masa yawa. a wajen
Dr. Sulaiman tamkar bashi da wasu ‘ ‘ya'yan. duk
da yana kaunarsu amma soyayyar Sabir daban
take a zuciyarsa da ransa, don haka duk abin da
Sabir keso ya zauna ba mai hanashi.
Farida abin na damunta, duk yadda ta yi kokarin
gyara Sabir sai Daddy ya rushe, tana matuqar son
sabir; haka nan bata mance kaunar da
Mahaifiyatsa ta nuna musu, sannan nasiharta
da burinta yana nan a tsakar kanta.
Farida, Ibrahim, Sabir tare suka tashi, suka girma
cikin so da shakuwa, ya yin da farida ke musu
komai a matsayinta na babbar yayarsu.
Sun taso kuma sun girma a Canada, anan suka
yi, karatunsu, daga Farida har; Ibrahim Medicine
suka karanta, don dukkansu wannan' ne burinsu.
' ‘
Haka- tana da burin ta dawo gida Nigeria ta yi
aiki a'Asibitin.‘ Mahaifinta.
Kullum tana; cikin .katu bin.cike akan Mata; ta
kware akan sanin ciwon Mata da matsalolinsu
Ya yin da’ 'Shi kuma Ibrahim ya karanci bangaren
fata bayan ya zama cikakken ,Likita ya Sake
kOmawa karatu na, ‘ shekara uku don kwarewa
akan sanin ciwon Fata
Shi kuwa Sabir, bayan ya gama Secondary -
School dinsa da yaki karatun ma sabo da duk-
abin da yake'so a duniya yana da shi, kuma zai
samu sabir
Mutum ne Wanda ya ki jinin wahala k0 kadan,
baya'son abinda zai Wahalar da shi‘. '
Cikin‘dabara 'Farida da Mahaidinsa suka sa ya
fara karatu Da da farko Business‘ya soya';
karanta amma ; sai ' Farida‘ tace ‘masma" 'yana,
da kwakwalwa ‘mai zai hana ya Zama Likita
kamar:
yadda ita da Ibrahim suka karanta (Medicine) sai
, su tari su riRe Asibitin Mahaifinsu. ,ta Kara nuna
masa cewa burin Mahaifiyarsa ce hakan Sabir ya
amince ya ; ‘ fara karatunsa na Medicine " a
University of Albena da ke Canada. ’ ; ' Bayan
gama karatunsa ne‘ Mahaifinsa‘ ya ~ shirya
musu tafiya hutu tare dan-Shi, suka tafi
yawon bude ido qasashe daban-daban suka yi
Umarah a Saudi sannan suka Wuce Nigeria»
Wannan karon shi ne karo na farko da
Sabir ya zo Nigeria yaga 'yan uwansa da
danginsa na gun Uwa da Uba. Basuf1 Sati ba ya
daga musu hankali
suka koma Canada.
Zulaiha da Rufaida na tare da Mahaifiyarsu a
Nigeria haka nan duk sun gama ‘ ‘karatunsu‘
suna aiki a Kamfanin Mahaifinsa
, kafin su yi aure.
dr Sulaiman ya kasance tsakanin Canada 'da
Nigeria. _ Farida da Ibrahim na son dawowa
Nigeria amma Mahaifinsu ya hanasu sabo da
kawai su zauna da Sabir a Canada, .don ya ce
shi ba zai dawo Nigeria ba, rayuwar da- Sabir ke
yi a Canada yana mugun dagawa Farida hankali.
Ta shiga‘ damuwa sosai saboda ‘ko ta hanashi
bazai hanubA, haka Daddy ya hanasu’ takura
masa k0 su yi mishi abin da’baya so. .
Sabir kyakkyawan Matashi ne, dogo fari tas
sakalalle dan masu naira mai ji ‘da. ilimi 'da
kuma wayewa, wanda gata ta masa yawa, '
Yana yadda yake so da naira, ya shiga Mota mai
tsadar da ya ga dama, ya sa mai tsada,’ ya taka
mai tsada, ba shi da wata rayuwa da ya. wuce na
jin dadi da hOlewa.
Addini dai bai damesa ba, yana dai Sallah, lokacin
da ya ga dama, haka 'yan mata kuwa canjasu
yake'kamar riga.
’ Duk wata 'yar mai kudi da ke ji da kanta wurin
kyau da ilimi da aji irin wanda iyayensu ,
ke‘turosu karatu daga Nigeria; ba wacce Sabir bai
yi yayinta ya kyaleta ba. Tsananin suyi wata biyu
zuwa uku da Mace ya yar da ita.
Haka ma sauran Matan fararen Fata, ba kalar
Mace mai kyau da Sabir bai yi yayinta ya zubar
ba.
Hat gobe 'yan mata binsa-suke, yana musu .
yadda ya ga dama. A cewarsa shi yanzu ya gaji
da 'yan mata . wai kyawawa sun kare, shi k0
mutum ne mai son abu mai kyau, komai nasa a
rayuwa mai kyau da sha’awa yake so. _ Ya yin
da yaki jinin mummunan abu, k0
da kuwa dabba ne k0 Sutura.
‘ A fili ya ke nuna kyamar mummunan abu.
Wani lokacin in ya ga mummunan dabba bayan
kyamarsu ma‘har da tsoronsu yake
' Akwai ran da yaje Asibitin da su Farida da
Ibrahim ke aiki suka samu an kawo hatsari ba
kyan gani, mutumin kansa ya kumbura ” sosai,
gaba daya halittarsa ya canja'. Koda Sabir - ya
ganshi, ‘ ya yi tsananin firgita, sai da ya suma
sabo da firgita. a
Haka ranar yakwana a tsorace yayi ba bacci haka
ya qankame Ibrahim a jikinsa ya' kwana
Farida na masa addu'a. Da‘ taimakon Allurar
Bacci ya‘samu bacci da kyar
saida ya kusa sati kafin ya dawo daidai tun kuwa
daga wannan ranan bai sake zuwa Asibitinba ko
da wasa ba
. .' ’Wannan rayuwa ta'Sabir yana mummunan
,daga hankalin Farida. Sam bai san meye rayuwa
ba
, 'Su tsoratar da Sabir ga ‘ mutuwa. ya san
kwanciyar Kabari, su inganta‘
. masa' rayuwarsa ta duniya da lahira _tun kafin
'~ ‘lokaci ya kure musu gaba daya. ‘
_ Wannan ne yasa ‘farida ta ‘fuskanci’"
Mahaifnsu ta sanar da‘ shi illar rayuwar da ya '
kyale Sabir yana yi, dole ya san na yi da amanar,
da Allah Ya ba shi na 'ya'yansa. ‘
Farida ta 'yi iya qokarinta sosai nason ganin jawo
hankalin Daddy ya fahimci ‘ halin da 'Sabir yake
ciki- ammai sai ya kasa ganewa har’ zuwa
lokacin da suka dawo Nigeria don yin auren
Farida da kannenta Rufaida-da Zulaihat.
Da‘kansa ya lura da rayuwar da Sabir yake ba
abin da ya tayar masa 'da hankali kamar yadda
ya ga Sabir yana shan giya kamar ruwa
.Haka nan Sabir sosai akan abin da ya ke so in
an hanashi
Ranar ‘da Daddy ya kamashi da giya ya hanashi
sha rana ta farko ke nan da ya fara hana
shi wani abu a rayuwa.
Ranar ko ya ga rigimar. Sabir, nan da nan. ya
birkice musu, 'ga Sabir da wani irin fishi da
zuciya mara kyau. '
' ‘Sai da ya dagawa kowa hankali a ranar. ' ‘ Tun
daga lokacin hankalin Baban nasu ya fara
tashi sabo da ‘yadda ’ya ga Sabir na shan
giya;ne kuma ya saba da' ita haka to zata iya
taba lafiyarsa~
' 'innalilahi' Wa inna ilaillinaju ’un Abin' da Daddy
ke fada kenan cikin tashin hankali. '
Farida ta matso garesa tare da Ibrahim 'ta ‘ ce,
"Daddy abin» da nake kokarin- ka gane ke nan
tun-tuni ka kasa. ‘
Dubi~ irin rayuwar da Sabir yake, wannan ‘ kadan
ma ka gani, mu da ke rayuwa da shi-mu muke
ganin rayuwarsa. ..
Daddy kai iyayenka sun maka yadda kai ina
Sabir'kuwa? Na yarda suna da wani irin ' akida,
amma ba‘ su hallaka ma ka rayuwa ba, don da
sun maka haka da yau ba ka kai matsayin da
kake ba. . ' '
- ' Kai mutum ne da ya san'me yake, mai ilimi,
hikima da basira. “
Kowa ya san kai dattijon kirki ne, kowa- ya San
kai na Kwarai ne.
Daddy‘ ka dubi Sabir, kana ganin inya girma ya
kai shekarunka ba za a dinga yi mishi kallon’
dattijon banza‘ ba?‘
Daddy wannan soyayyar da ka ke yiwa Sabir ta
hallakar da shi, ta kashe masa rayuwa. - Daddy
duba da sauran yaran Abokanka wandanda suke
sa'annin juna da Sabir, dubi yanayin hankalinsu
da nutsuwarsu, sunanjin maganan iyayensu‘, suna
ginnama na gaba dasu ‘ ' Daddy ~ kana Mahaifin
Sabir ammn yanzu baka isa ka sa shi ko‘ ka
hanashi k0 ka tsawatar masa ba, sabo da tun
yana yaro baka mai haka ba sai yanzu Daddy
wannan' rayuwar ba shi ne wacce Mahaifiyarsa
taso masanba da shi“ da mu. .duka, haddakai.
Tana son nuna mana kyakkyawar rayuwa don!
muci ribar duniya da lahira‘. . Ina jin takaicin
rashin cika burinta sabo da baka bamu dama‘ ba,
duk da na yi aure zanci gaba da rikon Sabir
kamar dana,ne ,Mijina ba shi da matsala, ka san
zai iya yiwa Sabir komai; zamu yi Kokarin gyara
masa rayuwa "in har ka‘
amince".
. Hawayen nadama ya zubowa Daddy yace‘
"Tabbas na' tafka kuskure" babba, ’ zan-
yi"kokarin gyarawa. ‘ Ban san na yiwa Sabir illah
ba; sai da._, na gani da idona Tabbas sa'anninsa
sun masa, fintinkau A wurare da dama, duk da ya
fisu da komai, ba abin da ya rasa tun daga kan
dukiya, .asali, gata, kyan halitta." . Sai' dai Sabir
yana sakarci, 'a gaba ba :zai' ‘ iya aiki ba balle
kula da dukiyarsa, ga gadon da Mahaifiyarsa ta
bar masa mai yawa, gashi dan' gadona dukda
bamu san gawar far ba, amma - inna mutu na
barsa duk da dukiyar nan haka komai .zai kare ba
shi da dabara da hikimar zaman rayuwa. Asibitin
ma ba‘ aikin zai iya yi ba, ba abin da ya sani sai
dai kashe kudi Yanzu sai‘ a iya cutarsa‘ Sabir ko
kansa‘ba zai iya karewa
subhanallahi Na cuci kaina, na cuci dana. idan
ban baku Sabir ba, ba'zai iya kula da kansa ba
Nan Daddy ya fashe da kukan baqin ciki da Bacin
rai. Tsananin bacin rai da tashin hankali sai da
yasa hawanjininsa ya hau sosai.
Da'kyar suka samu Sukai controll din Bp’ dinsa,
ya yin da suka yi ta kwantar masa da hankali
cikin hikima da dabara, don in sun ce za su masa
ta. "tsiya zai yi wuya su cimma manufarsu
akansa: hummm sabir kenan
Sati biyu da biki 'kowacce ta tafi gidanta
Rufaida America ta wuce da'Mijinta, sai' .- dai
Gidanta na Kaduna sunje honey moon ne
Zulaiha kuwa tana Abuja. ne‘Farida kuma Canada
suka koma don daman mijinta a can yake DA
zama Likitane shima, tare
Yadda Sabir ya tada masu hankali akan su koma
Canada ne ya tabbatar musu da cewa ba
qaramar wuya za su sha ba idansun zo dawowa
Nigeria ' gaba daya. _
Sai dai za su koma ta shirya masa. Sun sallama
da Daddy, sun barshi cikin tashin‘ hankali da
tunanin rayuwar Sabeer da hanyar da ‘ zai bi ta
inda zai fara.
Bayan zaman Nigeria ba abin da Sabeer ya fi
tsana irin maganar Aure, a takurashi ace ya
zauna da Mace har abada. Sannan Macen ma
ace. 'yar nigeri'a wacce ba ta waye ba, irin 'yan
garin su.
'Don haka Mahaifinsa ya samo. hanyar da zai bi
ya sa shi yin abin da ya keso, k0 kuma ya masa
Auren da baya so, ya kuma sa shi dawowa nan
da zama.
bAYAN KOMAWAR Su DA Wata
_ biyu Farida da Ibrahim suka yi iya kokarinsu
amma Sabeer fa ya yi nisa don
Daddy din shi kadai zai iya lankwasa shi, ita kam
tana da rauni daga ya soma mata shagwaBa da
kuka sai tausayinsa ya kamata, haka za ta nemi
wuri ta yi ta kuka ita daya. '
Ibrahim shi bai da ta cewa sabo da dama can bai
isa yayiwa Sabeer wani abin ba na tsawatarwa
sai ya hadashi da Daddy ya yi ta masa fada. - "
' Sai dai damuwar. Farida da tashin hankalinta na
damunshi, ganinta cikin damuwa da qunci.
Sabo da Kaninta na daga masa hankali, don shi a
duniya ba shi da wacce ta fi Farida, ita ce
komansa a rayuwa, don haka zai iya yin
komai don ganin ya taimaka ma ta, don haka ya
yiwa Daddy Waya ya ce in yana so su gyara
Sabeer dole sai ya dawo Gida Nigeria kuma ba a
gaban Yaya Farida ba, don kuwa tana da rauni
Daddy ya ce, "Dama shima da na sa shirin Ya yi
tunanin haka don haka zai 20 ya ce su Shirya zai
taho da Sabeer. '
.Lokacin da Daddy ya 20 tafiya 'da Subir suka yi
ta tsiya ya ce ba zai tafiba.
Daddy k0 ya Bata rai ya ce, dole sai ya raba’sa
da Kasar nan da Abokansa na kasar ; da komai
nasa da ya shafi kasar, sabon rayuya ' zai zo ya
fara a Nigeria, idan kuma yana son' ‘ 'yancinsa
dole sai ya yi yanda ya ke so, k0 ya masa aure
ya kuma ajiyesa a Nigeria. ~
Sabeer hankalinsa ya tashi ya gudu ya Buya a
bayan Farida yana kuka
“Sister ki taimakeni ni ba zan iya tafia ba
keba....Sister ba zan zauna da Daddy ba! Ni da ke
zan zauna, Sister ke ne Mamana da komi na...ni
dai ki 20 mu tafi ko ki-cewa Daddy ya, : barmi in
zauna dake
Farida ta fashe da kuka ta rungumeshi,
tausayinsa ya kamata. ' "Sabeer ka yi hakuri ka
bi Daddy nima zan zo‘akwai aikin da zan gama in
zo in
‘ "Sister ba kya sona ne yanzu? Kinfi-son,“ aikin
ki da Mijinki? Ba kya son danki? . Sister kin ce fa
ni danki .ne shi ne za ki‘ rabu da ni, za ki hadani
da Daddy...Sisterr ni banason Daddy, ni wurinki
zan zauna". ' ' Kuka ta ke xuciyarta na rawa ta
tureshi cikin fada ta ce“Ya” zama dole ka tafi
Saber, idan ina sonka ba zan barka a nan ka
karasa
hallaka rayuwarka ba, _ dole ka ‘zama mutumin ,
kwarai, ka san Ciwon’ kanka, in kana so mu
shirya dole ka je ka gyara rayuwarka, in ba haka
ba ko magana ba zan sake ma kaba...in kana so
in zauna da kai ya Zama dole ka tabbatarwa da-
daddy za ka ‘gyara za ka koyi aiki, zaka rike
Asibiti, za ka zama (responsible) mutum mai ;
nutsuwa da sanin ciwon kansa. ' _ ‘ Kar ka sake‘
min magana in ka san. ba za kayi hakanba". Zan
yi Sister’ 'Ya‘ fada 'cikin sanyin murya da tausayi
yana kuka irin na sakalci. "Zan yi in dai za ki
kulani, za ki barni inzo zan yi duk yadda Daddy
‘ya
ce...amma.ki fada masa kar ya min aure kuma
zai barni in dawo wurinki Nan ya juya ya tafi
Mota yana kuka, ga' fuskarnan jawur,yaune
rananr farko DA sabir Yayikukandabai taba
irinsaba Farida tayi ciki da gudu ta fada kan gado
tana kuka lbrahim yabi bayanta ""Kiyi haquri
yayata dole sai kinyu haquri “Ibrahim Sabeer zai .
tafi ya bar ni,' zai je ya rayu inda bana'nan...lbra
him don Allah ka bi su, ban san wane hannu
Daddy zai sa Sabeer ba, ban yarda; da Matarsa
ba, ban yarda da wannan 'Momin ba...Ibrahim‘
kai kadai ne zai .kula min da Sabee‘r.
ibrahim na baka amanar Sabeer, ka sashi a hanya
ka nuna masa komai. a hankali, na san za ka
iya".
Ya kalleta cikin kulawa ‘ya ce, "Yayata ke ma
kina buqatar 'a kula da ke, kina cikin wani hali,
ya za,_a yi ki zauna ke kadai da ciwo‘ ki Boyewa
Mijinki bai sani-ba?
Dukda dauriya da jarumta irin‘na' Ibrahim sai'
da'ya yi hawaye. ‘
"Yayata kin san ina tare da ke a cikin kowanne
irin hali k0 wuya k0 dadi k0 ciwo k0 lafiya;
' Kin” “San KAUNARMU "da SHAKUWARMU tun
muna Kanana ba abu ne mai sauqi rabuwarmu
lokaci guda ba. Yayata me zai hana ki biyo mu
nigeria?" Ta yi dariyar yake. "Kar ka damu
qanina, Zan iya kula da kaina, kuma bana son
kowa ya fahimci halin da na ke ciki.
Don Allah qanina ka rike min‘sirrin nan, ,' sannan
kayi kokarin cika min burina na ganinSabeer ya
nutsu yayi hankali
Ya kau da kai yana share kwallah yace"Na miki
alkawari..." Harya soma tafiya ta ce "Kanina kai
ma ka kula da kanka, duk da kai babba ne mai
.- hankali, wani lokacin ka cika yarinta, ba ka son
cin Abinci, wasa kake da lafiyarka ka fadamin min
dukkan damuwarka kamar yadda yanzu nima
make fada maka naws
Ya juyo yana mata murmushin Karfin hali
Bayan sun iso’ Nigeria yaqi sabawa da Momi da
Sauran jama'ar Gidan, wasu 'yan uwan
Momi‘,"'Wasu na Daddy ‘ . Haka nan bai saba da
Kano ba, ba Abokai, ba 'yan Mata ba Giya',ba fita
Yawon gun Shakatawa
Wannan yasa' Sabeer, kewada kunci har ya fara
ramewa Ganin haka'Ibrahim‘ yaja shi a jiki Haka
nan yana zuwa da shi ‘duk inda zaije, daga‘
Kamfanin Daddy har Asibiti. Sai 'dai fa ba .kullum
yake zuwaba , Haka nan Asibitin bai shiga duk
wai bai son ganin ciwon da
zai daga masa hankal‘i.
, Da haka‘ Sabeer ya fara sabawa da Garin Kano
har ya samu Abokai biyu Wanda suke 'ya'yan
Abokin Daddy ne; Wanda Daddy din ya yarda da
daabi'unsu.
Bangaren Alhaji kuwa ma su dafa masa Abinci da
kula da sha’aninsa na Gida ba ma ‘yan
qasarnanbane.' Sai dai Abinci ba- irin kalar da ba
su iya‘ ba, musamman ya Ware su don‘kula da
Sabeer da‘ Abincin da ya ke 'so‘ Hajiya amina
kuwa 'neman Kudinta shi tafi bawa Karfi, don
haka ba' ta cika sa wa Sabeer ido ba, ba Ya
gabanta Dr. Sulaiman din ma basu,cika haduwa
ba, duk da suna'Gida‘daya, 'kuma a Mata da
Miji...amma a wuni baif1 su hadu sau daya zuwa
'biyu ba, da Dare wurin Bacci ‘sai kuma satiya‘
business ‘ kawai, tasa a gaba sai harka da '
Kawayenta manyan Kusoshin Gwamnati ko Matan
ma su Kasar. Ba ta wasa da harkan Kudi. ‘ '
Lokacin da ta dauko 'yan uwanta suka mata
wata Cuta na Miliyoyin,kudi ya sa ta koresu ta
soma neman bare wacce ba ta waye be don kula
ma ta da lissafin Kudi da kayan da suka shiga
suka fita, da kuma yi ma ta (Transfaring) Kudi
daga wannan Banki zuwa wannan...sannan da
kula ma ta da Bangarenta.
. Wannan ya sa ta sa Tabawa ta nemo ma ta
Deeda, kuma ta sa aka bata (Special Trainining)
na Wata uku kafin ta dawo daga tafiya, wanda
shima tafiyar na wani Kasuwancin ne tare da
wasu Kawayenta da kuma Kanwarta daya.
Sannan tana son zuwa ta ga yayarta
Gidan Dr. Sulaiman BIRNIN GAYU Gida ne da
kowa ke rayuwarsa, ba ruwan kowa da kowa.
Yanzu ne ma Dr. Sulaiman ke kokarin jan’ Sabeer
a jiki, tare suke cin Abinci.
Haka nan sukan yi Hira kadan ya bincika me ya
ke ciki sannan ya barsa da Ibrahim Ya tafi
harkokinsa. ’
To yanzu dai Dr. Sulaiman ya yi. tafiya ya bar
Sabeer hannun Ibrahim da kuma sharadi wa
sabeer cewa in ya dawo ya samu bai canja ba to
ba shi. ba komawa Canada, kuma sai ya masa’
aure Macen da ba ya so.Kudl da komai hannim
Ibrahim Suke ya ce bai yarda Sabeer ya yi komai
ba tare da Da wannan sukai sallama, Sabeer na
Mita‘ an takura rayuwarsa, bai 'san ta yadda zai
fara; zuwa Kamfanin Daddy da sunan Aiki ba. - ,
.. ‘Asibiti kuwa shi ‘ gaskiya tsoron wasu Ciwon
ya ke. 'in'ya‘ tuno da Aure da kuma zaman
Nigeria da za a 'sa' shi sai ya tashi, wani lokaci
ma dai tsabar jin dadi ‘har fasheWa ya ke da
'kuka in ya yi, ya yi ya kasa qulla komai a
Kamfanin da Asibitin sai ya fashe da kuka.
Tabbas Ibrahim na fama da- Sabeer, ' ya rasa ta
yanda zai Bullo masa saboda zuciyarsa da
rashin-hakuri. '
Haka‘ nan duk girman Mutum sai ya ci ’masa
Mutunci, ba shi da hakurin koyon Aiki. Haka ba
shi da juriyar zama a (Office),kullum yana cikin
yawo a Gari da Mata, k0 kallo k0 yin Games k0
ya ta buga Snooker Yana matukar .son (Sport)
don haka kullum yana cikin Wasanni, ya yin da ya
,faki Idon Ibrahim ya sha Giyarsa amma a boye. ‘
Duk inda Ibrahim ya bi da shi sai ya zulle a
hakan dai ya ke fama da shi, wataran yayi
nasaran tafia da shi aiki, wani lokaci kuwa tafia;
ya keya hakura ya kyaleshi. ‘ ‘ Haka nan bai son
fadawa Farida ‘ya daga mata hankali, haka ba
komai ya ke fadawa Daddy ba, ya dage da Addu'a
da kokarin neman hanyar da zai bullo masa. ‘
1 *'* *'* *'* ,
' Deeda ce zaune cikin daki ta baza ’ Takardu
alamara ta yi nisa sosai. cikin karatunta, duk da
yanzu hutu suke
ba ta da hutu, Karatu ta ke ha wasa, wanda in
sun koma Hutu za ta shiga aji biyar na Sakandari
kenan. ; » -; ‘ , ' _
Sai " dai ta san ba tabbas din‘ komawa don kuwa
ta gama Computer Classes dinta, ta‘ samu
(Certificate) kowanne lokaci za ta iya tafiya Gidan
aikinta in Hajiyar ta dawo daga tafiya. . -
‘ * "Deeda!
" ~ Kakarta ta kwala ma ta kira. Ta'miqe
ta
fita ta sameta zaune, ta sa Kwallan Fura da Nona
’a gaba tana jimami.
'. Deedan ta kalleta.
"Lafiya Inna?’
"'Ke dai bari 'yar nan, kin ga masu Shagon nan
har yanzu ba su zo sun dauki Furan nan ba, ga
shi na dama da None na hada komai saura su
dauka su zuba a Robobi su sa a‘friji, amma kin
ga har yanzu shiru, kar ya kumbura ya yi TSami
ya lalace mu yi Asaransa. K0 za ki dauka ki kai
musu?"
“Kai Inna' in suna so za su zo su dauka, ana
sayar musu cikin saukin ma sai an bi-su dashi
Shago?" ' ’
"Inna ta hasala. . '
"Inzaki daukakikaiki dauka,inbazaki ba kuma sai
in yafa Gyalena in kai musu. Ba mu ke neman
Ciniki ba?" a
"A'a Inna. me ya yi zafi? Barn in dauko' Hijabi
inkai musu, Amma gaskiya ki raba min shi biyu,
nayi sawu biyu donba zan iya daukan wannan
qaton Kwallar"ba "Na ji bari in raba miki dauko
Hijabin"Nan Innan ta raba "mata,’ ia’kuwa ta
dauko Hijabinta ta sa ta dauki kwanon Furan ta
Tafiya take‘tana Mita a‘zuciyarta saboda bataso
zuwa Shagon ba, don kullum cikeyake dajuma'a
musamman Samari Matasa, shi yasa.
.'Bata ankare ba saiji tayi tayi karoda mutum,
Kwanon Furar ya fadi,‘ ya ", Zuciyarta ya tsinke
ta soma tunanin ya za ta kare da Kakarta? Wani
ihu taji ansa daya'firgitata tadaga kai ta kallesa
77 "Lafiya Malam Me ya faru? Ya yi-mata wani
mugun kallo mai cike da tsana da Bacin rai da
kuma jin ,haushi, idonsa ' sukayi ja suka ciko da
hawayc. Ya ce"Ke Mahaukaciyar inane so kike ki
karya min Kafa, kuma kin Bata min Jiki?"Yayi
kwafa"Wawiya kawai Shashasha!!!"Kai Malam
Saurara Ni ba shashasha ba‘ ce ni na hanaka
kallon gabanka? Yanzu ban da tsabar wauta don
dan wannan kwanon ya fadi a
Kafarka‘shi ne za ka yi wani ihu?" Ta dan
kwantar da kai ta leka fuskarsa‘ta‘” zaro ido
"Ba dai Kuka za kai ba, ~sai ka ce wani karamin
Yaro? Amma ka ji kunya,‘ nima da ka min Asaran
Fura ban Ce zan yi Kuka ba sai kai? Dadi ya yi
ma ka yawa". ' . ' Nan ta sa hannu ta dauki
“Kwanonta ta juya. Haushi ya cikashi, ya finciko
Hijabinta. - "Kin yi min laifi maimakon ki ban
hakuri za ki tsaya kina min Surutun banza Dama
haka ku ke Talakawan nan 'yan rainin Wayo.. '
Yanzunnan ki san yadda za'ki yi ki goge min
wannan Kazantar da ki ka sa min a jikina". Ta
harareshi. "Ba za,a gogen ba sai ka yi abin da za
ka
. Ta juya ta fara tafiya. Ya bita ya sha
gabanta. bai saurara’ ba .ya‘ sa hannu ya fisge
Hijabinta. Tsananin mamaki yasa ta bude Baki .
ta kasa magana, . Hmm! Sabeer dai dama shi
«ya‘ kware ’ Wajen yiwa 'yan Mata rashin
mutunci, masu
Kudi da Aji ma balle Deeda da ya ke ganinta 'yar
Kauye, kuma Talaka. _ 1
~ , Nan ya sa Hij'abin ya goge inda Furan ya
bata masa Jiki, ya yar da Hijab din ya sa kafarsa
da ke dauke da manya—manyan Takalma ya
murkushe shi. Kallonsa ta ke zuciyarta kamar
Wuta.
. ‘ Ya nunata da dan yatsa. Nan gaba kafin ki
sake ma wani rashin kunya ki tsaya ki kalli kanki,
ki kallesa, inkin ga irina ne to ki yi saurin
shafawa kanki Ruwa don kuwa zan iya murtsike
ki a maimakon wannan kaza'min Hijabin na ki..."
* Nan ya wuce ya nufi Mota ya yin da‘ Uncle IB
da Abokansa Nura da Salim suka tsaya suna
kallonsu, 'haka jama'ar da ke wurin kowa ya
tsaya yana kallon su. Ran Deeda ya“ yi
mummunan Baci. Ba Hijabinta daya: murtsike a
kasa ne ya Bata mata; rai ba, kamar yadda a,a
yaye‘ ‘ mata' Hijabin DA yayi a' bainar jama'a da
kuma kalamansa 'marasa dadi su suka fusatata.
' ‘Ta yi saurin shan gabansa hannunta riKe da
Kwanon Furan nan. , ,."Kai marar mutunci Wanda
bai san darajar Mutane ba. ‘ ' _ Juyowa ya yi zai
kuma zazzaga mata rashin mutunci.
amman Kafin ya kai ga yin. ,wani abu k0 'cewa
wani abu ta Wanke masa fuska _da jikinsa‘gaba
saya 'da wannan Nonon da Furan- da yai‘
saura'a Kwanon, ta kuma Kara wurginsa da
Kwanon
Ta yi Tsaki ta sunkuya'ta dauki Hijabinta ta wuce
ta barshi Baki bude, tsananin mamaki da kaduwa
da bakinciki yasa ya kasa-magana. Ya yin da
jama'ar gurin kowa ya mayarda hankali yana
kallonsa. '
Abokansa ko bubu wanda ya ko motsa daga inda
yake
Ya yin da Ibrahim ya harde hannu a kirji yana
murmushi yana. kallon Sabeer kamar zai tashi
sama don azabar zuciya da'fishi
- Sabeer ya diga 'waige-waige bai ganta ba, bai
ga inda ta shiga ba, ya yin da ya huce a kan
ya book dinne KO canjane baga bakwa comment
ah shared a profile .
birnin gayu

Table of Contents

Chapters

31 chapters
  1. 1 Chapter1
  2. 2 chapter donjin ci gaba
  3. 3 chapter2
  4. 4 chapter3
  5. 5 chapter4
  6. 6 chapter5
  7. 7 chapter6
  8. 8 chapter7
  9. 9 chapter
  10. 10 chapter8
  11. 11 chapter9
  12. 12 chapter10
  13. 13 chapter11
  14. 14 chapter12
  15. 15 chapter13
  16. 16 chapter14
  17. 17 chapter15
  18. 18 chapter16
  19. 19 chapter17
  20. 20 chapter18
  21. 21 chapter19
  22. 22 chapter20
  23. 23 chapter21
  24. 24 chapter. 22
  25. 25 chapter23⇩
  26. 26 chapter☜(⌒24⌒)☞
  27. 27 chapter 25
  28. 28 chapter26
  29. 29 chapter27
  30. 30 chapter28.
  31. 31 chapter last 29