Chapter 17
chapter15
sassanyar iskar asuba mai Kunshe da ni'ima tare
da tarin
‘ ' albarka, shi ya doki fuskar Farida, hakan yasa
ta ja dogon numfashi tare da motsawa, ta dinga
kokarin bude idanunta a hankali. Ta yi tsawon
.minti daya a haka kafin ta fara fahimtar inda
take da ‘halin da suke ciki. -
A nutse ta juya ta mai da kallon ta kan Ibrahim
da baisan inda yakeba, tuni abinda ya faru a
daren jiya ya dawo mata. Nan ta yunkura cikin
Karfin hali ta mike duk da ba ta jin karfin jikinta,
haka ta yi kokarin takawa zuwa ga' 'window',
iskar damina hade da yayyafi ya daki fuskar ta.
Hakan ba qaramin dadi ya yi mata ba, nan ta yi
Kokarin shakar iskar asubar gami da ware
hannayenta yana ratsa ta. Hakan yasa ta ji ta
samu karfin jikinta da kuma lafiyar jikinta fiye da
da.
Bimin Gayu-3________Sa’adatu Waziri Gombe ‘
Ruwan sama ne ya sauko da karfi, ta miKa
hannayen ta duka ta tari ruwan, sannan ta juya
ta nufl gun Ibrahim dake kwance, ta zura masa
ido tana-kokarin tantance wanna hali yake? Suma
ne k0 barci?
A take ta shafe mai fuska da ruwan da ke
hannunta, .hakan yasa ya- motsa tare da yatsina
fuska yana kokarin bude ido. Ganin haka ya sa
Farida ta saki murmushi.
Lokacin da ya bude ido ya ganta gabansa, ya yi
zumbur zai mike tare da kiran sunanta, ta yi
saurin mai da shi, ta kalle shi ta fadada
murmushinta gami da fadin
"(Welcome back)".
Shi dai kallonta kawai yake, ta ci gaba da
magana. . . -
"Ashe dai da gaske .ne likitoci ba, sa iya
ta'bukawa matan su, iyayen su, k0, wasu mutane
mafi kusanci da su komai? Yau na gani akan
mijina.
Lokacin da nayi dogon suma duk da ka san me
zaka yi ka farfado da ni amma
Bimin Gayu-3 Sa’ad‘atu Waziri Gombe _ ba ka
iya kayi ba, sai tsabar rudewa Ashe kana ' sona'
Sosai‘ haka?
Gashi dai' kaga. Allah Ya taimakeni 'na farfado‘
dai kaina har ‘na farfado da kai.’ ,
- to' dai ina'so ka fadamin da kai da ka ganni-
cikin yanaYi- na ciwo ka' rude, ka tsorata, ka'
rasa ~abinyi saboda' kana tunanin “wani "abu
mUmmuna zai' faru dani. Da kuma‘ni’da na
ganka‘a 'sume, na nutSu nayi'maka” abinda' ya
f1 dacewa cikin nutSuwa, na- dake don kar wani
abu mummuna ~ya faru . da kai. Wa ya fi wani
son dan uwansa ni da kai?"
. Ta karasa'maganar ‘da dariYa‘. . ‘
Ibrahim ya yi. saurin rungumé ta sosai» a jikinsa,
yace. ' ‘ _ ‘
A ,a Yayata, ' wannan lokaci da yanayi 'kina
maganar Wasa? Kin san tashin hankalin ’da na‘
tsinci, kaina jiya? Na zata,,,,,,
' "Ba abinda zai, faru Ibrahim,. Ta katSe ' shi
"Da' saura na Ibrahim, ina qoKarin
Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe 'shawo
kan lamarin nan. Duk' tsaWOn lokacin da na
sadaukar ina, rayuwa ba kai,;"saboda Kokarin
neman’ magani da lafiya ta ba zai, tafi a banza
ba. Ina addu'a, kana min addU,a jama'a da nake
tare da su Wanda suka’san me nake ciki suna
min maddu'a. Ibrahim Allah; zai bani lafiya,‘ ina
'Kokari (I am fighting 1 saboda ina. son! in samu
lafiya; in rayu da' mijina, Kanina Ibrahim, kamar
'kowaccé mace _da ke da aure a gidanta. _ , . Ina
so in rayu da Sabeer dina, Daddy
sauran' 'yan' uwa. Ina. son kaWo gyara a
rayuwar mu da BIRNIN GAYU..."..
Ta Karashe maganarda kuka. " , _Tace, "Kanina,
ina son yin abuda‘ yawa.
"Za kiyi Yayata".
Ya fada-cikin sanyin murya tare da tausayaWa
halin da take ciki.
"In‘sha . Allah Yayata, da yardar Ubangiji 'dukkan,
wani burinki zai cika. Ciwo ba shi ne mutuwa ba.
kuma wannan
Bimin Gayu—3___._____Sa"adatu Waziri Gombe
kanin naki zai kasance tare da. Yayarsa har
tsUfa, har mutuwa Insha Allah".
Nan ya" mikar da‘ita‘ gami da kwantar da ita a
kan gado ya gyara mata kwanciya.
‘ "Kina-bukatar hutu".
Nan ya Wuce, ya. dauko magungunanta; ya bata.
(juice) ta sha, sannan ya; bata magani, ya 'sa ta
a gaba yana mata murmushi tare da shafa kanta
yana kara fada mata irin Kaunar da yake mata,
hade‘da kalamai masu kwantar da hankali da
karfafa mata.- gwiwa har bacci‘ya soma
daukanta. Ta bude ido' kadan' tana kallonsa-
dishi-dishi » saboda . magun'gunan' da tasha,
masu. Karfi ne, Cikin muryar bacCi ta ce
,"'Kanina,. a duk ' lokacin da. na ga wannan
fuskar taka da wannan murmushin naka,nakan
manta ‘dukkan‘Wani Bacin‘ ,-rai" da‘ KunCin
rayuwa. Murmushiin ka ka‘dai, ‘ya ishe ni~
dukkan tsawon‘ .rayuwa-(you are' the best
husband 'ever)"-
’ Haka ta. dinga-surutai shi kuma yana
Bimin Gayu-3/////Sa'adatu waziri gombe kallonta
yana mata murmushin da take so din har bacci
mai nauyin gaske ya dauke ta Ya lullube ta, ya
mike yana kaiwa da kawowa, damuwar sa da
kuncin sa suka dawo masa sabo, ya rasa me ke
masa dadi Kowanne motsi ita yake ji da gani, tare
da‘ Kaunar sonta mai zafin gaske ke kona masa
ilahirin jikinsa da zuciyarsa.. ,
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Deeda ta yi
aure, matar wani Ce amma na kasa cire ta a
zuciya ta, sai ma abinda ya karu
"Ibrahim, me ke damun ka? Deeda matar Sabeer
ce. kanin ka, dan karamin kanin ka da ka raina
kamar danka, cikin so da Kauna tare da'
shakuwa, kanin matar ka', wacce ta baka dukkan
wani Kauna da kulawa lokacin da ba ka da me
maka duk da Karancin shekarun ta. Tun kuna
yara ta koyi halin girma, saboda maraici. Duk
yarintarta ta kare a kula da kai, a lokacin da ita
kanta take bukatar a kula da ita. kafin mahaifiyar
Birnin Gayu-3 ’ Sa’adatu Waziri Gombe Sabeer
tazo ta'bamu-soyayyar uwa, tamkar ita ta haife
mu". . v ‘ ‘
"Yayata tayi. 'fada da 'yan uwanta, ta -- samu
saBani da:mahaifinta‘saboda ta ce zata aure ni,
duk da nima ina son Farida, don-ta girme ni
da'shekara uku, baitaBa damuna ko >‘rage min
soyayyar ta a zuciyata ba. Ina son ta, ina kaunar
ta, _'ina girmama ta da daraja ta.. Bani 'da niyyar
‘sOn wata ko hada ta da wata a rayuwa ta, '
Deeda ta shi'go rayuwa ta lokacin da ban zataba
balle tsammani, kafin in ankara ta yiwa zuciya ta
illah. Wani irin abu nake ji game da ita, wani abu
da ban 'taBa jin irinsa ba, wani abuda ke kokarin
fin karfina.
“ Ta zama mallakin Sabeer, amma ba abinda- ya
'canja, kunyar .kallon kaina nake balle Sabeer,
ballantana kuma Farida. Nauyin alkhairin su
agare ni, da kyautatawar sugare ni, ya'ci in
sadaukar da irin Deeda k0 fiye.
Ya ‘Allah Ka taimake .ni. Allah Ka
Bimin Gayu-3---sa’adatu Waziri Gombe bani ikon
aiwatar da, abinda yake dai dai", - Nan kuma
ciwon Farida ya- fado masa da kuma yadda
rayuwar Sabeer da Deeda. zata kasance. Tuni'
ya. ji: ya kuma rikicewa komai ya kwaBe‘masa
ya, rasa . mafita: wannan halin
. ' ' Yaji‘ana sallah “a ‘masallaci, .hakan yasa‘ya
shiga~bayi. yayi alWala yawuce masallaci. -' ‘ -_
' f
.Kwance yake .cikin ,jin «'dadi. _da kwanciyar
hankali, da. alama‘ya‘ yi bacci mai dadin
gaske‘wanda ya jima bai yi. irinsa ba, hankalin
'Sa a kWance', zuciyarsa" cike da tsantsar‘farin
ciki da tsana’nin’ son Deeda‘ da ke ratsa‘
dukkan.ilahirin jikinSa, 'yana ratsa shi tare da
saukar masa da. wanj irin ni'ima' da niShadi a
tare dajin'dadi.-mara misaltuwa.
A hankali ya bude idanuwan sa'dake cike .da.
bacci; .fuskar sa kunshe da murmushi, ya kai
hannun. sa do Shafar
Bimin Gayu-3,,,,,, Sa’adatu Waziri Gombe Deeda
tareda bude idanuwansa,don kallon ta, amma sai
ya ji wayam Hakan yasa ‘ya mike da sauri tare:
da, baza ido yana' neman' ta, Nan'ya tSai da
idOn saf tare da tunanin sa cewa yayi qila tana
bayi, saboda' jin“ da yayi ana sallah 'Ya mike da-
sauri', 'Yayi'lattin zuwa sallah-har'an kusa
idarWa; ya akai yi Deeda bata tashe ni ba?" ' . '
Ya' baWa' kansa 'amsa, _"qila itama lattin'tayi". ‘
ya Fita ya ya'nufi dakin da aka ware nasa,don a
dakin-Deeda suka» kwana, Tunanin da ya yi tana
(toilet) yasa shima ya' nufi’(toilet)) din dakinsa,
'ya yi alwala cikin hanzari, ammakafin ya foto ya
ji har anyi~ sallama, don 'haka yayi'sallah; a
dakinsa' kawai.‘ " ‘Bayan ya‘. idar ya fita zuCiyar
sa cike‘ :da nishadi,; tare da "dokin son ganin
Deeda, wanda ba. tare suka kwana ba.‘ Shi dai
yafi Son ya yita ganin Deeda, kuma
Birnin GaYu'3,,,,, sa,adatu waziri gombe yana
manne da ita a kowanne lokaci Wannan Shi ne
abinda yafu masa kOmai dad1 a raYUWarsa
Yana shiga ya tarar da dakin Yadda ya barshi,
hakan yasa yaji.hankalin sa ya soma tashi, ba
Deeda a dakin ba alamar ta.
Bayin ya nufa kai. tsaye ya .bude, wayam, kuma
ba‘wani alama na anyi amfani da (toilet) din,
komai a bushe.
Zuciyar sa ya ji ta harba, ya fito dan ya gama
duba sama kaf'ba ita babu alamar ta. Nan 'ya
sauko qasa, nan. ma ya gama binci‘ken-sa,’duk
wasu falo, kicin; dakuna‘da (toilet). na gidan
zuwa harabar (area) dinsu, amma'batanan,
hankalin sa yayi mummunan tashi.‘
"Deeda.Ya Shiga Kwala mata kira da karfinsa,
kuma‘a rude.'
Ya sake komawa saman dakin ta;
Bimin Gayu-3 ,,,,Sa’adatu Waziri Gombe
"Deeda, ki fito, please in ma wasa 'ne bana so,
ki‘fito in ganki. Na san kin Buya ne don ki ga ya
zan yi? Na san dai yanzu kinga yadda na dawo,
'na birkice a cikin kankanin lokaci. Kin 'san.
Sabeer bai da wata ’ farin ciki da kwanciyar
hankali in ba ke, please Deeda ki fito,‘ na san
wasa ki ke".
. Tuni idanun sa suka kada sukai jawur,‘ abinka
da‘farin mutum, farin ma Kal, hakan ya sa fuskar
ta rine tai ja sbd tashin‘hankali.
Ganin cewa da gaske Deeda ba ta dakin 'ya_ sa
ya shiga neman Wayar sa, ya sake“ saukoWa
falon kasa, ya shiga laluben waya‘ da bai san ma
inda take ba. 'A nan ya ci'karo .da' Wata farar
takarda' Wanda ta dau hankalin sa akan table.
Nan yasa hannu ya dauka. ‘ ’
SABEER;
Ya ga an rubuta da manyan harufa, hakan yasa
ya ji bugun zuciyar‘ ‘sa »ta tsananta; ya kasa
budewa._
‘Ba k0 shakka ya gane rubutun Deeda
‘ "Me hakan yake nufin" ' Ya fada 'a tsorace. '"Ba
dai Deeda..’." Sai kuma ya ‘yi shieu A'a; ba
abinda nake tunani bane..;Nasan Deeda bata bar
gidannan ba - Haka‘ ya sa wa takardar‘ido ya
kasa bude ta, saboda tsabar tSananin fa'rgabar
me ; zai tarar a_ ciki? Daga karShe dai ba shi DA
zabi sai ya bude don' sanin abinda Deeda take
nufi. SABEER ' ' Dak da‘na san zaiyi wuya ka
fabimci" abinda zan fada maka‘, amma zan fada
maka ko’AIIah Zai-sa watarana ka fahimta.
Sabeez; -nabar BIRnin GAyu ba duniyata bace, ba
rayuwar' BIRNIN GA k0 daya a tsarina zanje na
nemi dai dai da, tsarin rayuwata.‘ "
Ina so ka zauna ka daure kayi dogon nazari da
tunani' akan Deeda, "Wato Shin son Deeda kake?
Shin Deeda abar sonka ce? Abar "faunar ka ce?
K0 dai Deeda Wata rigimarkace da fitinar ka,
wacce kuka saba a ko wane lokaci? ‘
In har Deeda fitinar kace. Wanda in kaso rigima
sai ka same ta kamar yadda ka saba samun duk
ibinda ka so 'a rayuwarka sai ka Samu, ‘kai ba
zaka yarda da‘cewa akwai abunda zaka nema ka
rasa a rayu warkaba, to wannan saidai kayi
haquri sannan inason idan ka rubuta takartar
sakina kakaima kakata ita tasan inda zata
sameni
wasiqar Nada yawa karmu bata lokaci ,Da kyar ya
iya‘ kai Rarshen wasikar, hankalin sa ya yi
tsana'nin tashi, rudani. tare . da tsoro da wani
irin firgita‘ ya. bayyana» a fuskar sa,; idanun sa-
Suka‘ kada. :Ya yi iya kokarin sa. ya
.zubda'haWaye ya gagara. Zuciyar tasa ~ta
dinga masa Zafl da Wani irin zogi. ' " '
Lokaci _ na_ farko. kenan da ya taBa tsintar
kansa a wannan yanayi na‘tsanani' da
tashin‘hankali a Wurin sa.
‘ 'Wani ' irin ‘ bikin ciki ya lulluBe‘ shi, wai duk
’irin tsananin' son 'da yake .yiwa‘ Deeda tace wai
ba so bane? - ' .
"Deeda ba ta San meye so ba, bata san me
nakeji.
'A~lokacin ya samu wasu hawaye masu zafin
gaske'suka' zubo masa.‘ '. "
"Deeda baki san abinda nake ’ji game
da ke me‘tsanan'i ‘da‘ ‘zurfiba bare, ki san-
abinda nake ji game da ke
da zafi bane. A halin' yanzu, ciwon abinda nake ji
na tafiyar'ki zai iya' kashe ni in naci gaba da jin
haka. Ba zan iya jurewa‘ ba".;
"ba dai Deeda ta tafl inda ba zan sake ganin ta
ba?" . d
Wannan tunanin' ya Kara furgita shi da tsorata
shi, saboda shi' a- wannan _lokaCi ya riga da ya
mayar da' Deeda fayuwar sa, komansa. 'Ji. yake
shi ba zai iya yin komai ba in ba tare da Deeda
.ba,' yana ganin duniyar Sa ta zo karshe. _‘ '
A rude ya fita yana rike da takardar,'- ya fito
daga (area) dinsa ya‘ rasa ma ina-zai yi? Wurin.
mahaifinsa ne k0 yayar sa da Uncle 1b,? Shin wa
yafi biya masa buKatar sa cikin gaggawa a
’tsakanin‘ su? '
A take Kwakwalwar ,sa ta ‘ba shi mahaifin sa,
don haka ya nufi Bangaren sa yana kiran sa
a‘rude ‘da Karfinsa. -
"Daddy! Daddy! Daddy! 1‘"; ‘ '
A dai dai lokacin Ibrahim ya fito daga masallaci‘,
don ya jima yana masallacin yana
karatu; tare da addu'o'i. Ganin' ruWan sama na
shirin Sake Saukowa ya sa ya fito, lokacin ya
hango Sabeer.‘ Tsananin mamaki-ne ya kama
shi. Sabeer- a wannan lokaCin yana Kwalawa“
Daddy kira, lafiya kuwa?" ‘ Binsa ya"yi da sauri,
ya 'jawo'. Shi'. Ganin’sa a rude, kuma‘ a firgi'ce
ya tsorata shi. Sabeer, lafiya? Ka ga wani abu da
ya ,firgita ka ne?" "Uncle Ib Deeda', Deeda...'.'. .
."Me .ya saamu Deedan?" ' 'Kawai' sai ya fashe
masa da kuka: kamar Wani" yaro, ya fada
jikinsa.‘ "Uncle Ib ka taimakeni, Deeda..‘."'. Tuni'.
-_shima Ibrahim din; ya rude, a tunanin isa wani‘
abin ne ya samu'Deedan. Jan shi ya yi,' "zo mu
je, meya samu Deedan?" " ‘ . Da kyar Sabeer din
ya ‘iya miKa masa takardar,‘ ya”. .karBa 'da
,sauri ‘ ‘ya fara
karantawa,
Hankalin ,sa 'shima ya tashi matuka, bai taBa
zaton k0 tunanin'Deeda za ta iya guduwa ba. '
Shin rashin son da‘ take 'yiwa , Sabeer har yayi
tsananihaka? Shin ta yaya zan’ soma taron
‘wannan sabuwar matsalar?. Tabbas komai zai
rushe, tafiyar Deeda zai ruSa duk ginin da suka
jima suna yi. ’
"Ba zai yiwu ba
Ya fada a 'ransa. ,
. .. "Ya zama dole in nutsu in san 'hanyar' da
zanbi da Sabeer, 'yanzu ,za'i iya ta da hankalin
kowa a BIRNIN ‘ .GAYU, 'musamman Daddy da
Farida. Zai daga hankalin: koWa, ba BIRNIN
GAYU‘ kadai ba, ba mutanen gaei 'da hukuma
kadai ba, har Deeda da mahaifinta da mutanen
Kauyen su sai ya musu rashin mutunci, wanda
hakan ba zai musu kyauba". .
Tashin hankalin da Ibrahim ya 'hango “ ya
matukar firgita -shi,' ya .zama’ dole ya
nutsar ‘da Sabeer kar ma mahaifinsa'ya kai ga
jin abinda yafaru
Cikin dabara da wayo ya ja shi zuwa nasu
'Bangaren, ya ’ ja shi inda Farida ba za ta ji shi
ba, ya rufe kofar yaddah, ya tabbatar da ba mai
jinsu yayin da Sabeer' ya birkice masa. K0 su fita
neman Deeda, k0 su je su fadawa Daddy ya
sanar da :hukuma su fara neman ta.
Ba yadda Ibrahim bai' yi da shi ba ya nutsu‘ ya
saurare shi ya Ki, yace sam shi kawai a fita a
tafi. Ya dinga murda Kofar yana buga' ta, yana
masa bori kamar wani yaeo dan yaye. Sai da
Ibrahim din ya daka masa tsawa tare da jijjiga
shi,,sannan ya yi shiru. Fuskanan tayi jawur,
idanun sa sun kumbura. ' ' ' . ,
Ibrahim ya kalle shi ,da' kyau, kansa sunkuye,duk
ya yi kalar tausayi da wahala, ga Kunci da wani
irin shaukin‘ son Deeda a tattare da shi.
Tausayin sa ya ji sosai, ya ce
"Haba Sabeer, dubi yadda‘ ka ‘mai da ka-
ka,"akan me? mace?_Akan Deed: wacce ba ta'
sonka? Wacce bata damu da Santa ba?" ‘
., 'Hakan' ya sa'Sabeer ya dago kai'_ya kalle Shi
da manyan idanunsa da suka' rine;
Ibrahim ya ce "Kwarai,‘kalle ni‘ da kyau,‘ Deeda
ba ta ma san kana son ta ba.: Ka karanta
wasiqar ta, 'amma da Alama ba ka fahimci‘me
take nufi ba. Me ta ce maka? Ba son'Deeda kake
ba,. Wannan- ba so bane, fahimtar kace,
rigimarka ‘ce, kusancin ce; abotar
kuce’ .yasa'kayi tunanin kana sonta., -
Sabeer,,in har wacce kake so, so na hauka, "na
fltar hankali.bazaka ka iya tabbatar mata kana
son taba, in har son da kake matar-bai kai ‘
wanda .zai tabbatar mata kana Sonta’ba,“
maganar itama ta so 'ka har'kuyi' rayuwar aure
ai" bai taso ‘ba‘
‘ In har Deeda ba tasan kana son ta ba, ba ta
yarda ma sonta kake' ba, to’ ba. ka da
(right) akan‘ Deeda. Baka da Wata dama'akan ta
da har za 'ka 'zo-ka‘daga mana‘hankali,’ baka
da damar 'dagawa kowa hankali akan
(failure) :dinka._
Wannan‘ rashin nasarar naka ne don haka ka
dagawa kanka hankali ba Daddy ko ni; k0 Sister
ba. Idan ka ci gaba da haka ka zama mai son
kai, kuma mai son kai ba zai taBa nasara» ba a
duk inda yake. ‘ _.
Sabeer, ka_ fadi a matsayin 'ka- na namiji, da
'kuma matsayin ka na- miji- (you failed as a
man; you failed as a husband); don .haka
baka' .da damar dagawa k0wa hankali".
.Sabeer ransa yar yi masa zaf1, wani bakin iciki
yaji ya ‘tokare masa kirji akan Wanda da ya‘ke
Cikin zafin 'zuciya yace Unclle Ib, Kazafin da za
‘ka 'min kenan? Me kalamanka suke nufl?"
Ibrahim ‘yace, "Ba 'kalamai na bane,’ ina fassara
maka abin'da ke cikin wasikar Deeda
menene, wanda kai karantawa kawai ka yi, ba ka
fahimci wasikar karba". " Sabeer ya nuna shi da
yatsa, ya ce.’ "Ya ishe ka Uncle Ib, ‘Wannan
Kaskanci da wulakancin da ka min yanzu ba
zan“ .iya jura ba, in ka sake “zan, manta
dangantakar da ke tsakaninmu. Abinda nake ji
game da. Deeda a 'cikin 'zuciya ta, Kwakwalwa
ta da dukkan ilahirin jikina, idan ba. so bane,
to.wani_abu ne wanda ya‘ girmi ’so, ya kuma
fishi matsayi. Abinda nake ji game da Deeda wani
abu ne da kai k0. wani mahaluki bai taBa jin
irinsa game da wani' ko wata a duniyar nan ba,
don haka’ kar ka‘ Kara Karyata min (feelings)
dina, soyayyata ta gaskiya ce, kar ka sake
KoKarin (convincing) dina akan cewa soyayyata
.ba gaskiya bace". ' . Ibrahim ya yi murmushi‘, ya
ce. ‘ "Sabeer kenan, ni da kai mu ka San haka,
.muka'san cewa 'soyayyar ka ,gaskiya ce. Sai dai
wacce ka ke yiwa ba ta san kanayiba ba,
ah shared a profile .
birnin. gayu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter1
- 2 chapter donjin ci gaba
- 3 chapter2
- 4 chapter3
- 5 chapter4
- 6 chapter5
- 7 chapter6
- 8 chapter7
- 9 chapter
- 10 chapter8
- 11 chapter9
- 12 chapter10
- 13 chapter11
- 14 chapter12
- 15 chapter13
- 16 chapter14
- 17 chapter15
- 18 chapter16
- 19 chapter17
- 20 chapter18
- 21 chapter19
- 22 chapter20
- 23 chapter21
- 24 chapter. 22
- 25 chapter23⇩
- 26 chapter☜(⌒24⌒)☞
- 27 chapter 25
- 28 chapter26
- 29 chapter27
- 30 chapter28.
- 31 chapter last 29