Skip to content

Chapter 8

Chapter 8

Jeji Girl Book Two Complete Hausa Novels 1,174 words 0 views Progress saved
Download Book

ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)* Paid Page 23 & 24 ____โœ…___&&&&&&&&&&&& "Cewar ya Mahmoud Yana rik'o hannun dr Naseer suka nufi ruwan...cikin hargagi IRFAAN yace don't goo bro don't stop..wannan maganar dayayi dak'arfi itace tafarkarda wannan budurwar da bacci yad'an figa...suko Sam Basu jishiba suka nufi tekun bil hak'k'i. Ido tazubawa IRFAAN d'in Ganin inda yake kallo Yana k'ok'arin mik'ewa Amma bayasan tureta daga jikinshi,,gefe d'aya Kuma yayanshi na tinkarar had'ari..Ganin bakin teku suka nufa yasa tayi saurin mik'ewa kad'an yarage tafad'i seda yayi saurin tarota tadawo jikinshi tinda bawani k'warine ajikinta ba...rik'eta yayi sosai ahakan suka marawa su ya Mahmoud baya cikin sauri karsu nemawa kansu wata fitinar,,,Amma fa sunkasa k'arasawa ga tekun suko suna nesa bazasu cimmusuba,,,Hakan yasa tasaka yatsarta abaki tayi fitoo da k'arfi..aiko ko bakinta Bata rufeba ruwan sukad'auki rugugi alamar manyan cikin nasan bayyana. Wani irin birki Dr Naseer yaci ya a rik'e hannun ya Mahmoud d'in Ganin yadda Wani k'aton kifi da dorina sukayiwa ruwan dirar mikiya suka bayya asamansu...Ido duk suka zaro suna kallan lahira kusa suna had'iyar yawu tashin hankali. Itako tayi hakanne Dan tasan idan suka gansu bazasu k'arasaba sabida idan sunk'arasa komai ze iya faruwadasu,,,takawa sukayi har kukai bakin tekun inda dorinar ruwan tafiddo kanta sakin hannun IRFAAN tayi taduk'a Dede inda fuskar dorinar tana murmushi tana Kuma shafa fuskarta,,aikuwa segani sukayi tabud'e Baki tana Wani irin ihun kuka alamar magana takeyi da sauran k'warin Dake cikin ruwan,, tad'auki Dan lokaci tanayi kamun Takoma cikin ruwan,,,Shima kifin komawarshi ciki. Jiyowa tayi tana kallan duka sauran mutanen domin kowa yataso sunkewayesu suga yadda za,ayi..su ya Mahmoud take nema suda Taga sunada buk'atar ruwan secan tahangosu baya,,,mik'ewa tayi cikin k'arfin Hali tanufesu tanatafiya iska na figarta tinda ba Wani k'wari ajikinta,,,tana zuwa tayi murmushi tareda nuna musu ruwan tana girgiza kanta alamar bakomai yanzu zasu,iya anfanidasu...juyawa ya Mahmoud yayi Yana kallan fadeel Dake gefenshi..cikin tabbatarwa fadeel yace muje bro Nima alwala zanyi yanzukam bakomai na had'ari tinda sarauniyarsu tayi magana yafad'a cikin tsokana Yana kallanta...Wanda ita batamasan miyakeyiba kawaide tasan yaji dad'i ne tinda yayi murmushi...wurin suka nufa dukkansu sukayi Alwala domin ramuwar sallar Dake kansu duddama k'asaruce zasuyi kasancewarsu matafiya...har suka gama sukabar wurin ya Mahmoud da nmdr Naseer suna tsaye basuyiba...Ganin kowa na sallah suko sunyi tsaye shiru cikin damuwa yasata k'arasawa garesu ta rik'o hannun ya Mahmoud tana tambayarshi lpy? "Kallanta kana yanisa yamarasata ta yaya zeyi mata magana tinda yaga bawanda yafad'i wata kalma tind'azu Kuma itama da yaren kurame take maganar...da hannun yayi mata alamada wanka sukesanyi..aiko cikin iKon allah tafahimta,,,Alana tayimusuda subiyota...aiko ba musu sukabita Wani lungu tanufa Nasu inda ruwa kesaukowa ta dutse kana tayi musu alamada suyi anan..kana tajuya tabar wurin. *MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA* Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar itofiya------- 1k Maganin sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k Maganin k'iba------3k Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi. Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmu๐Ÿ˜Š ga duk mebuk'atar Wani abun ze iya tantab'ar wannan nomber ๐Ÿ‘‰ 07037092176 ngd ๐Ÿ™ _____________________ Shiko IRFAAN tinda suka gama sallah Yana zaune Yana tinanin yoshe wannan yarinyar tasan sunanshi? Waya gaya mata? Mihakan kenufi? Miyasa Bata fad'i sunan kowaba senashi? Tambayar dayaketa yiwa kanshi kenan Kuma Babu mebashi amsa. To mlm IRFAAN abunda bakasaniba shine wannan budurwar bawai tasan sunanka bane Kuma batamasan minene akenufida ya irfaan ba kamar yadda tafad'a kawai wannan sunan Yana zomatane amafalki daga lokacinda tatsinci kanta cikin zillar cuwo daga ranar tafara mafalkin wannan sunan ya irfaan kamar yadda a mafalki tasan ammee da abee to hakama IRFAAN yakasance na ukku acikin abunda bakinta yafara ita fad'a aduniya.. Su ya Mahmoud wanka sukayi tsabb suka canja kanyansu kana suka jefarda najikinsu daga Nan sukayi alwala Suma suka fito domin komai ad'ard'are sukeyinshi,,,bayan sunfito sallah Suma sukayi kana suka zauna kowa yayi jugum suna tinanin makomarsu. A,inda suke zaune sunyi nisada wannan budurwar domin itakuwa tanacan Dan nesa dasu zaune kusada gwaggon birin gawasu Kuma kananun birai suna tsinko y'ay'an itatuwa daga bishiyoyinda kewurin,,,seda suka tsinko masuyawa kana tamik'e ahankali tashiga gaba suka d'auka sunabin bayanta harsuka Kai wurinsu suka ajiye...d'agowa fadeel da Muneer sukayi suka kalleta,,,alama tayi musuda suci,,aiko ba musu sukafaraci Dama akwai bakar yunwa acikinsu....dubawa tashigayi Ganin bataga IRFAAN ba Amma Kuma baya wurin gaba d'aya abun yabata mmki sosai hakan yasa tajiyo tana kallan fadeel tareda dafashi tana tambayarshi Ina yake? Amma fadeel begane mitake nufiba seda tayita yimishi kwatance tukunnah yafahimta aiko Shima se alokacin yakulada Babu IRFAAN awurin Kuma Babu Hafees...ai azabure yamik'e batareda yacewa Kowa komaiba yayi gaba,,,itama mik'ewar tayi tabi bayanshi...allah sarki baiwar allah tashiga tashin hankali sosai narashin Ganinshi domin itasam bataga Hafees ba gata ba wata lpyr kirkiba...ko fadeel d'in Ganin yadda take tafiya kamar zata fad'ine yasakashi Doli rik'o hannunta sukacigabada tafiyar gudun kartaji ciwo...seda sukayi tafiya me Nisa Amma Sam basuga su IRFAAN ba abun yayi matukar tadamusu hankali to inazeshiga? Iya galabaita tagalabaita sosai tsayawa tayi tana mayarda numfashi seda tad'an dedeta numfashin ta kana tazare hannunta tadake cikinna fadeel se ita tarik'eshi da kanta kana tabud'e Baki Dakyar tace ammeee...ai sekaji Wani irin ihu da gurnanin manyan wurin so gwaggo damisa kurace da duk Wani,abunda yakasance mace..Ido fadeel yazaro Yana kallanta atinaninshi tad'auka cutarda ita zeyi maybe shiyasa tanemi d'auki Kuma takarb'e hannunta ita tarik'eshi,,gaba d'aya hankalinshi yatashi Yana bintada kallan tausayi irin ki tausayamun d'innan. Itako tayi hakanne sabida idan suka fito akiranda tayi musu sukaganshi rik'eda ita bazasu tsaya Neman ba,asiba kawai abka mishi zasuyi sabida Ganin zasuyi Wani abunne zemata Amma idan itace arik'edashi to bazasu cutardashiba....suna gama fitowa kuwa sukayo wurinta kowanne na bud'ar Baki...duk'awa tayi kusan wata katuwar damusa mekalar Baki da fari ajikinta tashiga shafa kanta tana mata magana yadda zata fahimta kana tad'ago takalli fadeel datake rik'eda hannunshi Takoma yiwa damisar magana..aiko itama tad'ago takalli fadeel d'in kana taja baya izuwa inda wata Yar uwarta damusar kana tayi Wani irin gurnani tareda girgiza aiko takwasa aguje tanausa cikin jejin hakama d'ayar Tamara mata baya...Ganin Hakan itako kawai tasamu wuri tazauna kana yayi fadeel nunada yazauna. Acan kuwa inda sukabar su ya Mahmoud sunacan sungama cin abuncin bacci yayi awun gabadasu dukkansu kamar way'anda sukasha maganin bacci Hakan yasa duk abunda akeyi Basu saniba...gwaggon biri kuwa sunyi zaune sunabinsuda kallo itada wasu manyan birai y'an uwanta. Acan gunsu fadeel kuwa suna,Nan zaune shida ita Sega Wani wurgegen maciji yazo gabanta tareda sulalewa ajikinta yayi kwance Yana jujjuya jikinshi,,,itama data ganshi murmushi kaw

Table of Contents

Chapters

8 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8