Chapter 7
Chapter 7
yashiga Bata temakon gaggawa anan bisa jikin IRFAAN d'in...kamun zuwa wannan lokacin kuwa tuni jejin yad'auke ko,inada gunji da gurnanin namun dawa,,,cikin k'ank'anin lokaci kuwa suka cika wurin gasunan bila adadin Babu kalar dabbar dababu macizaine ragunan dawa damisoshi zakuna birai guwaye aladu karkamden zabra rakumin dawa dorina su kurkunu kada tsari,,,Kai gasunan dai bazakama iya tantance wasuba..gabaki d'aya Wanda kewurin seda numfashinsu yad'auke bawani lokaci Amma Banda IRFAAN domin kwata,,kwata ahankalinshi baya kansu Yana gunta duka fatarshi kawai yaga tamik'e...shiko ya Mahmoud cikin tsoro da fargaba yake duk abunda yakeyi wanima abun besan ya yayishiba kawaidai iKon allah ne dabuwayarsa yatada wannan yarinyar...falkawa tayi taja Wani irin numfashi me k'arfin gaske kamun Kuma tasaka kuka cikin muryarta dabata fita sosai tabud'e Baki Dakyar tace "ya irfaan ya irfaan abeee...Ido IRFAAN yazaro cikin matukar mmki yak'ara kunnenshi Dede bakinta danyaji shin abunda kunnenshi yaji mishi dagaske ne kokuwa gizone abun kemishi..aiko dai abunda yaji hakanne...Shima ya Mahmoud kallanta kawai yayi yad'auke Kai domin shisam baya fahimtar komai ayanzu,,d'agowarda yayine yasa idonshi cikinna tsohon gwaggon birinnan yakafeshi da Idon Shima sukayi Ido hud'u..ai wata muguwar k'ara da ya Mahmoud yasaki seda jeji ya amsa,,,Hakan Kuma yayi sanadiyar hautsinewar dabbobin gabaki d'aya suka birkice suka shiga danbeda junansu suna Nasu ihun tareda yi cikinsu Hafees...hawa aiko sukace k'afa minaci banbakiba damasu shigewa kogonda basusan Kona miyeba semasu hayewa bishiyarda idan zasu mutu bazasu iya saukaba semasu nausawa cikin jejin gabaki d'aya Suma sunshiga sabon tashin hankalin...shiko IRFAAN yana,Nan rungumeda wannan yarinyar...Ganin wannan abun dasukeyine yasa wannan zakin dayakawo su IRFAAN Bud'e Baki dak'arfin gaske yashiga ihu Yana gurnani kamar mayunwaci Yana girgiza jikinshi...aiko sekiji jejin tsit kamar anyu ruwa an d'auke bakajin komai se sautin nashi gurnanin ga dukkan alamu maganace yayi musu Kuma sun fahimta. Itako jujjuya kanta takeyi cikin galabaita tana cije Baki iya wahala tawahala gayunwa ga tsoro ga azabar ciyo..shiko IRFAAN Ganin ya Mahmoud ma yatsoratane yasashi janyo jikar aikin Nasu yabud'e dakanshi yashiga fidda abunda keciki Yana karantawa kowanne Yana duba anfaninshi dakuma yadda za,ayi aiki dashi,,,cikin lokaci kad'an yasamu abunda yake nema...injection d'in kashe k'wayoyin cuta data kashe zogi yahad'a...rik'eta yayi sosai ajikinshi kana yaseta allurar zeyimata,,ai Wani mugun kukan kurada wannan gwaggon birin da zaki sukayi masa seda allurar tafad'i..cikin sauri yashiga girgiza kanshi Yana musu nunida hannunta dakuma kayanda zeyi mata anfanidasu domin tasamu sauk'i...itama d'agowa tayi tana kallon kayan kana tamayarda kallanta gunsu tana girgiza musu kanta alamar bakomai kana Takoma talafe ajikin IRFAAN d'in. Se alokacin sukaja baya Amma dudda Hakan basuyi nisaba...shiko d'auko injection d'in yayi yayi yarik'eta da kyau ajikinshi yayi mata harya k'are Amma ko motsi batayiba alamar ciwon yaci zarafinta kenan...ajiye injection d'in yayi yad'auko Wani abubuwa na aiki irinsu aska almakashi auduga sprit Aidin dadai sauran kayan dressing d'in ciwo,,,dakanshi yayanke wurin yamatse mata ruwan dakeciki da jini kana yawanke matashi tass yasaka mata magani da bandage yarufe mata,,,bayan,Nan yad'auko wata injection d'in yak'ara yimata kana yakwashe kayan yamayar jikin jaka(tofa π yauga sojan ruwa yakoma doctor ahh lallai abun babbane kominene mutin yace be,iyaba tofa se,in Bata kama ayiba π€) *Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber π 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.* Assalamualaikum Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πβΊοΈ _________________________ Itako Yana gama yimata wannan aikin taji kamar ancire mata k'aya domin kaso tasa,in na ciwonta taji ancireshi se Dan abunda ba,arasaba,,,atake anan bacci yayi awun gabada ita ajikinshi...Ido yazuba mata Yana kallan kyakkyawar fuskarta tabbas wannan yarinyar kyakkyawace tagaban kwatance domin Gani yakeyi beta Ganin kyakkyawar halitta irin tataba,,tanada kyau na d'aukar hankalin me kallanta..k'asa yayida idonshi inda yasaukesu akan tudun madaidaitan nashanunta dasuka k'ara cika yanzu,,lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kamun yabud'e yazubasu akan faffad'an k'ugunta dayarufe kafafunshi,,,Ido yazubawa wurin Yana kallo cikin mmki Yana tunanin Taya za,ayi k'aramar yarinya kamarta ace k'ugunta yayi wannan girman kodai idonshine,,,Yana cikin wannan tinanin yaji anbugoshi..d'agowarda zeyi seyaga wannan gwaggon birin yagwalo masa Ido irinna tuhuma,,,mayarda idonshi yayi kawai yalumshe yad'auki tsawon lokaci ahakan kamun yad'ago Yanabin wurin da kallo Yana Neman Yan uwanshi,,,Amma wayam ba kowa awannan lokacin harda Hafees ma beganiba..cikin mmki yakebin ko inada kallo ba mutin Babu alamarshi..gabanshi ne yafad'i azane yad'ago Yana kallan gwaggon birin Dake wurin da sauran namun dawa sekuma wannan zakin dawasu bak'ak'en damisai...Ganin kallanda yake binsu dashine yasa birin mik'ewa domin yafahimci Yan uwanshi yake nema,,,bayan wata bishiya yanufa tareda rik'o hannun Dr Naseer daya b'uya awurin Yana ta risgar kuka Amma Bakinshi dad'e..gashidai kyakkyawan likita kamarshi D'an k'wallisa yau shine acikin jeji cikin kashi kwari nabinshi k'azanta tayab'eshi Tako,Ina aidoline yayikukan Ganin wannan bak'in cikin da abun kunya. Shiko birin Yana janyoshi yakoma cikin Wani surk'uk'i yafitoda wasu mutun biyu,,,ahakan yad'ora shiga lunguna Yana yanafitodasu seda yajanyosu tsab Amma Babu Hafees fadeel ya Mahmoud dakuma Muneer...cikin mmki IRFAAN yake kallansu kamun yabud'e Baki dak'yar yace "why's my brothers? Kamin suyi magana Sega Wani birin yadiroda daga kan bishiyar tareda ya Mahmoud se Rabin Ido yakeyi yayi fitsari yafi sau ukku akan bishiyar sabida tashin hankali da tsoro...shiko Muneer acan bayan wata katuwar giwa suka hangeshi Yana Rabon Ido Sam shi bemasan ko ainane yakeba kawaidai yayi mafaka...da mmki Wani daga cikin sojojin yace yallabai Muneer akan giwa kakefa..Wani irin waro Ido yayi waje tareda bud'e Baki ze kurma Wani ihun sekuma yayigum Yana hantsilowa wadda inba allah yatsareshiba to Dakyar idanba yaji ciwoba...shiko Hafees Sam basuganshiba. Ya Mahmoud kuwa wurin Dr Naseer yanufa kaitsaye yarik'e hannunshi cikin muryar kuka Shima ganin Dr Naseer d'in wujiga wujiga yace Dan Allah my friend kayi hak'uri kayafemun janyoka danayi cikin wannan masifar nikaina bansan Hakan abun zekasanceba Amma kaga duk yadda allah yayidamu...shidai Dr Naseer hawayenshi kawai yashare yace inazan gyara jikina friend? Ga salloli akanmu ga Kuma najasa please help me...karka damu aiga ruwanan baramuyi wanka semucanja kaya muyi sallar....! Autar alheri βοΈ π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³ (Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦) *Labari meban Al
Table of Contents