Chapter 3
Chapter 3
mike fayuwa,,,tafad'a cikin rashin iya fad'ar abun Dede tinda Bata Saba ba...Ido duk sukazuba mata suna kallanta Amma se sukaga ko acikinta...humm kawai IRFAAN yace,,,shiko fadeel duk'owa yayi yace k'anwata miyasa kike kwaikwa yonmu? Itama Hakan tace kanwata miyasa kike kaikaimu...tofa Hafees yafad'a Yana kallansu...itama tace tofa. Ganin yadda IRFAAN ya hasala ne yasa Hafees d'in kama hannunshi sukabar wurin Shima fadeel yabi bayansu...bayan sunzaunane Hafees yace inagafa yarinyar Nan maganace Bata iyaba shiyasa takai memeta abunda muka fad'a domin tinshigowarmu jejinnan banji tafad'i kowacce kalmaba bacin Kalma biyu abeee ammee sune kawai abunda take fad'a...wannan gaskiya ne Kuma ba kurma bace domin Nima nagane Hakan daga lokacinda nasamu kaina tareda ita tabbas ba kurma bace Amma Bata fad'ar komai se wannan kalaman,,cewar fadeel..shiru IRFAAN yayi dukkansu Yana saurarensu...Muneer dashidai tind'azu bece komaiba ne domin atsorace yake kawaidai Yana daurewane shine yataso Yana fad'ar to muyi Abu d'aya zamu Gano ma idan renine kokuma batasan mi,akenufi bane.. Mineneshi abun? Fadeel ya tambaya..zamu zagetane da hausa idan tananata mungano batasan mimukaceba semuyi da kowanne yare idan duka tafad'a to tabbas batajin kowanne yare Bata iya maganar bane Amma idan Bata memetaba to akwai wani abun ak'asa...shikenan muyi Hakan Amma seda safe cewar Hafees. Shiko IRFAAN shiru yayi Yana tunanin zantukan nasu dominshi ganiyakeyi duk renin hankali ne ayanzu tinanin yakeyi mima takeyi ajikin jeji ita kad'ai? Ina iyayenta? waya kawotanan ?zamanme takeyi? Miye had'inta da wannan miyagun dabbobin? Duka wannan tambayoyin dayakeyiwa kanshi bame bashi amsa se ita gaya itako tak'iyin magana balle yasan abunda yakesan sani...duk ahakan suka kwana kowanne ad'ard'are yayinda itada IRFAAN d'in ba Wanda yaruntsa itadai tana gadinsune kawar Wani abun yazoya cutardasu ga Kuma azabar da hannunta kemata harya Dan fara kunbura...shiko Yana tinanin abubu dayawane akan yarinyar..ahakan har garin allah yawaye,,,suka tashi dukkansu sukayi sallar asuba..haske nad'an fara fitowa taje ta tsinko musu kankana da inibi su gwadda duddai tarkacen kayan fruit πππππππ₯domin ita dasu takeyin breakfast..aiko sunji dad'in karamcinta agaresu domin sunsha sosai Amma Banda IRFAAN duk setaji badad'i dakanta Takoma d'auka tabashi tana marairacewa alamar yaci...Hakan yasa yakarb'a Badan yasoba yaci inibi ukku ya,ajiye. Sungamaci kenan Muneer ke kazankazanki yadda dai ake mummunan zaginnan da hausa...aiko tayi murmushi itama tace yadda yace...duk seda suka zaro Ido..Koma lailayo Wani ashar d'in yayi da English yamaka mata..nanma tafad'a kamar yadda yafad'a duk Wani yareda yake tinanin zataji seda yafad'a Amma Sam Bata fahimtaba Hakan yasa duk suka sauke ajiyar zuciya kana cikin k'asa damurya yace I'm so sorry please k'anwata allah yagani Bada wata manufar nazagekiba sedan musan yadda zamu fahimceki...itama memetawa tayi sedai takasa fad'ar Dede yadda yafad'a sabida zancen yayi tsawoda yawa. Sunacikin hakanne sukaga manyan iyayen nata sufara fitowa Amma cikin salama bubu Wani Wani tashin hankali duk wata babbar dabba Dake jejin seda tazo gunta domin Ganin yatakwana..itako cikin farin caki take tarbarsu tana murmushi tana shafa kanunsu idan suka gama ganinta sukama gabansu...abunda yak'ara bawasu Hafees mmki kenan domin ko inda suke Basu kallah ba Kuma sungansu bawai Basu gansu bane...gwaggon birinnan cekawai datazo tajima tana zagayensu tareda yiwa yarinyar wasu abubuwan ga dukkan alamu maganace take mata akansu bayan tagama Takoma Saman bishiya tazauna tana kallan duk Wani motsinsu. Sukan ganin Rana tayi sosai yasa suka mik'e tareda yimata alamar zasu tafi...aiko tasakosu gaba itada gwaggon birin domin yimusu rakkiya wasu narok'eda fadeel wasu Kuma suna tafiyarsu salun alun Amma hadda IRFAAN dingishi yakeyi sabida yanada raunuka ajikinshi...tafiya sukeyi duk inda suka wuce idan akwai wata dabbar seta take musu baya,,,Hakan sukayi tafiya menisan tareda rakiyar majizai dakuma zakuna su kuraye da guwaye harmada damisoshi...abun yayi bala,in d'aure musu Kai wannan rakiyar ta manyan dabbobi kamar Wanda suka d'auko sarkin jejin tokodai atinaninsu d'auke wannan budurwar zasuyi shiyasa suka biyisu kome? Wannan tinaniko dasukayi shine Dede domin dukkansu sund'auka saceta zasuyi dugudu da,ita shiyasa suka biyosu domin kuwa ba Wanda iya,Isa yad'auke musu farin cakinsu daga wannan jejin....suna zuwa bakin ruwan inda suka ajiye jirginsu duk suka shiga tana tsaye gefen tana kallansu itada tawagarta...dukkansu suna mata Salama da godiya daga masu shafa kanta se Masu yimata murmushi...seda duk sukashiga,,kana IRFAAN yak'ara fitowa domin yimata wata maganar Amma tuni Wani shirgegen zaki yaduk'a tahau bayanshi...k'arasowa yayi dasauri Yana rik'o hannunta Wanda keda raunin,,Dan ihu tayi tanayi baya da hannun se alokacin yakulada yadda hannun yayi sumtun yakunbura sosai yasasile ga inda haurunshi suka Hudanan yayi kamar Huda mata Wani abun Ido yazaro Yana fad'ar innalillahi...kamin yayi wata maganar zakinnan yawatsa aguje tareda nausawa cikin jejin..zabura yayi zebibayansu cikin sauri su Hafees suka rik'eshi..suko sauran Dake wurin kamar wasu mutane musamman gwaggon birinnan Wani mugun Kallo sukebinsu dashi na gargad'i...Ganin Hakan yasa Hafees janshi sukashiga jirgin kana aka tadashi sukabar wurin...kanshi yadafe Yana fad'ar bro kaga hannunta yadda yayi Gunda kad'annan yacijeta wlh ze iya tub'ewa innalillahi wa innalahi Raji un....hakane banganiba gaskiya Amma inaga ai zasu iya temaka mata tinda Nan take rayuwa taredasu..Wani mugun Kallo kawai yawatsa mishi tareda dafe kanshi Yana Ganin hannun acikin idonshi,,ahakan har suka Isa hidikwatarsu..cikin murnar samun nasara da farin caki aka resu tareda wucewada su hospital Kai tsaye sabida rauninda sukaji...! *JEJI GIRL* paid book akan nera 500 kacal zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in π 2276786261 Sha, awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber π 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr π Dan Allah banasan tambaya akan abunda kikariga kika Gani anrubuta kud'in novel d'innan kingani to kikoma kina tambayar nawane kud'inshi akanme? Kename kenan rubutawar beyi anfaniba sabida Dan inkin tashi Siya kibari se kintura kud'inki sheda kawai nakesan Gani please π Autar alheri βοΈ π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³ (Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦) *Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)* Free fage yak'are πππ free page yak'are πππ Free fage k'are gamasu buk'atar cigabanshi zaku biya nera 500 ne kacal π zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in π 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber π 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr game din yanzu za,afara caskalewa acikin jeji πππ Last free Page 17 & 18 ____β ____&&&&&&&&&&& "Sosai akabasu kulawa ta musamman a hospital dudda cewa IRFAAN beso Hakanba sedai ba yadda ya,iya...washe gari kuwa tinda sassafe sukabar garin Lagos suka nufi Abuja dukkansu harsu fadeel,,,a airport ne sukarabu kowa yanufi gidansu cikeda kewar budurwar jeji. Agidan momma suka sauka Kuma koda sukaje Abba yadawo Yana gari seyazan dukan family ana gidan momma hardasu Safah da Marwa...sosai sukayi farin caki dawowar yaran Nasu lpy sedai hankalinsu yatashi sosai Ganin raunin jikin IRFAAN seda suka kwantar musuda hankali sosai akan lamarin tukunnah suka fahimta. Shidai IRFAAN bedroom d'inshi yashige yarufe kanshi domin akwai gajiya sosai da bacci a idonshi,,wanka yaje yayi bayan yafito yasaka kayan Shan iska kawai yakwanta tareda lumshe kyawawan idanuwanshi yanasanyin bacci sedai me Yana rufe idonshi wannan yarinyar yake Gani tana mishi murmushin Sam hankalinshi yakasa kwanciya Ganin bacci yak'i zuwa Sema wasu abubuwan da kebijiro mishi yasa yamik'e dole Badan sunsoba yakoma parlor cikin mutane domin yasamu nutsuwa. Agidansu fadeel kuwa wata matashiyar budurwace tafito dagudu tana fad'ar oyoyo ya fadeel yadawo..d'aukarta yayi cak Yana juyida ita domin kab yarinyar bazata wuce sa,ar wannan budurwar jejin ba...cikin gidan sukawuce inda sukasamu momyn su
Table of Contents