Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Jeji Girl Book Two Complete Hausa Novels 1,263 words 0 views Progress saved
Download Book

minene Ina gayama....Ido ya kulalo waje cikin kukan yace shikenan kunkashemu IRFAAN wlh gidan mutuwane kukamaidamu bayan kunga Dakyar mukasha ko,awancan lokacin. Kamin subashi amsa sukaji k'uginnan yak'aru sosai kanna d'azu sabida durutun dasukeyi kamar za,atada wurin...d'ib sukayi dukkansu kamar ruwa yajisu sabida azabar tsoro da razana...atak'aice dai anan suka kwana awurinnan bagaba ba baya sabida tsoro da firgici gabaki d'aya bawanda yaruntsa acikinsu har inda akayi aduba bawani motsin kirki kotari kaji bazakayishiba idan kanasan rayuwarka inkuwa bakaso to gafili Game Doki...seda gari yawaye har haske yafito basusaniba sabida wurin kamar sunk'uru ne koda Rana baka Ganin haske balle dare... Hafees ne yad'an daga kanshi sabida wuyanshi dayad'an rik'e yaga haske tawata huduwa data b'ullo cikin haken bishshayen Dake wurin,,,cikin sauri yatab'o IRFAAN domin domin shine akusadashi Yana nuna masa wurin...Shima fuwa yayi yagani Hakan yasa suka motsa ahankali dudda kafafuwansu duka sunk'agale jijiyoyi sun k'ulle sabida tsayuwarda suka kwanayi,,,ahankali yabi wurinda kallo kamun yafara tafiya Yana nufar wurin Yanazuwa yad'an yaye ciyayin kad'an aiko Sega haske ya bayyana alamar gari yajima da wayewa..juyowa yayi yakallesu kana yayimusu alamar suzo da hannu...ahakan sukashiga takowa jikibakwari sukanufeshi,,,,shiko yayi hakin yayi suka ficedaga wannan surmuk'un...se alokacin sukashiga sauke ajiyar zuciya suna mayarda numfashi idanuwa sunyiwa kowannensu luhu,luhu sabida firgici darashin bacci..ya Mahmoud ne yace to yanzu gashi munmakara ba sallar magarib Isha gakuma asuba duka suneucemu a,inazamu samu ruwa muyi sallar domin kunsan bazeyu muyita bibiyar jeji ba sallah ba...gaskiya kam Hafees yafad'a Yana D'an yamutsa fuska kana yacigabada fad'ar to Amma wlh anfanida ruwan jejinnan akwai had'ari sedai munemi Sahara muyi taimama indaiba yarinyarnan mukaganiba..tab dallah yanzu dai muyiwa kanmu mafita Dan Allah mukoma gida kawai tinda bamugantaba Muneer yafad'a. "Humm sokakeyi Babu yatsiremu kenan inmuka Koma Bata Aida matsarma wadda tafi wannan inji ya Mahmoud...cikin kad'uwa Dr Naseer yace akwai matsalar datafi wannane? Kamin suyi kana Basu auneba kawai sukaga wata k'atuwar bak'ar damisa agabansu tana bud'ar Baki dashirin farmakarsu bayanta Kuma kurayene mason tabon maitad'innan se tinkarosu sukeyi cikin mugun nufi...tuni Dr Naseer yasaki zawonda yake rik'ewa tin Daren jiya se gumi ke keto mishi Tako,Ina k'afafunshi nakyarma... Muneer kuwa zubewa yayi awurin somamme shida wasu abokanan tafiyarsu su biyu..Dr Mahmoud kuwa k'amewa yayi wuri d'aya Yana kallon wannan miyagun dabbobin...hakama IRFAAN da Hafees kallonsu sukeyi Amma ga dukkan alamu su Babu irin mugun tsoronnan ataredasu..kallan kallo sukeyi tsakanin suda way'annan halittun masu had'arin gaske suna Shirin tarbarsu kodame sukazo..aguje sukayo kansu suna hargagi suna k'arawa,,,kamin sukaraso Sega Wani tsohon zaki yafito Shima dagudu Yana nashi gurnanin nantake jeji ya hargitse da gunjinsu..hiranyowasu IRFAAN dasannan da kurayen sukayi,,inda Kuma zakinnan ya hiranyo musu suko yataresu tareda watsardasu gefen d'aya Yana haki tareda Wani kalar gurnani alamar gargad'i ataredasu yanayi gabansu IRFAAN tabaya,baya alamar anasan Basu kariyane...aiko wannan damisar da mukarabanta sukashiga jabaya suna lasar Baki harsuka b'acewa ganinsu..gabaki d'aya way'anda kecikin yahhacinsu da kallon mmki sukabi wannan zakin Basu k'arasa shiga mmkin ba seda sukaga yasaka Baki yanajan Wani kyalle da IRFAAN yad'aura a hannunshi yarik'e kyalle sosai da bakinshi kana yajuya yashiga tafiya...kallon juna sukayi kamun subi bayan IRFAAN d'in domin tunishi yabi zakin tinda gashi janyedashi. Wasu daga cikin way'anda suka Farka suka d'auki way'anda basa hayyacinsu,,kana ya Mahmoud yarik'a hannun Dr Naseer dudda besan halinda yake cikiba ahakan sukashiga bin bayan wannan zakin....tafiya sukayi me D'an Nisa suna shiga lunguna kamun suk'araso bakin wannan tekun inda muhallin yarinyar yake..Amma tinda suka dunfaro wurin kamin sukaraso zuciyar IRFAAN ketsinkewa se luguden Tara,Tara takeyi seda yasaka hannunshi d'aya yadanne setin zuciyar...har sukazo bakin bishiyar Nan Babu yarinyar cikin mmki zakin kebin wurin da kallo domin yasan batada lpy Kuma inba gwaggon biriba bawanda ze d'auketa anan gashi Kuma yanzu suka rabu shida gwaggon birin Amma begansu tareba,,Dama abunda yasa yakawo IRFAAN wurin yaganeshi ne Kuma yasan ze,iya temakonta tasamu lpy wannan ne dalilin dayasa yakawoshi domin yasan baze cutadda itaba Kuma baze d'auketa ba...Shima IRFAAN d'in tinanin dayakeyi kenan to Ina taje? Ko lpyr ta qalau tashiga farautane kamar yadda tasaba...shidai wannan zakin be yadda da rashin ganintaba Hakan yasa yarik'a bi k'asa Yana shinshinar sawun dayagani nak'afar mutane awurin..aiko IRFAAN ma ya,ankarada abunda zakin yagani dakuma biyar sawun dayakeyi cikin sauri Shima yabi bayanshi,,tofa 🤔 IRFAAN yatafi miyabar Hafees Shima mara musu bayan yayi cikin sauri batareda su yaya Mahmoud sun ankareba....tafiya sukayi sosai sunabiyar sawunnan can suka hangi wasu muyagun arnan jeji sunkai su 8 shida agefe ga biyu a duk'e ak'asa basusan misukeyiba,,,seda suka kusa k'arasowa gunda suke kana suka fahimci itace ak'asa d'aya yadanneta d'aya naneman raping d'inta. Ido IRFAAN yazaro yacikin tashin hankali da azabar zuciya yanufesu aguje,,Wanda Shima wannan zakin hakance takasance damungun gudu sukayi rigangan d'in Isa wurinsu..inda IRFAAN Yana Yana k'arasawa da hannu biyu yafinciko kowannensu way'anda suka danneta yayi wulgi dasu cikin tafasar zuciya Yana huci....Yana jifosu zakinnan yayi layya da d'aya..dayan ko Hafees yasaka mishi AK-47 ya alburusheshi...Ganin hakan yasa sauran rugawa aguje suna Neman ceton ransu....shiko IRFAAN duk'awa yayi gun yarinyar Amma cikin sauri yad'auke kanshi sabida duk dunyaga mata kaya gabaki d'aya Rabin breast d'inta awaje ga cinyoyinta ma duk sunbayyana Saman mararta ma Hakan har sumar wurin yad'an fati...cikin hanzari yacire rigarshi yasaka mata Ganin komotsi batayi,,,wurin samata rigarne yaga yadda hannunta yayi gabaki d'aya ya kunbura k'iris yake Jira yafashe yayi ukkun yadda yake gakuma jini nazuba ta inda akoran kadan yahuda,,jikinta kuwa yayi kamar wuta sabida zafi...ai agigice yak'arasa Saka mata rigar kamun Hafees yayo kansu tuni yasaka yarufe mata tsiraicinta tareda d'aukar kamar tad'auki jinjira yawatsa aguje domin ya,Isa gunsu ya Mahmoud yadubata domin ganiyakeyi kamar batada Rai,,,Hakan zakinma yatakemai baya da Hafees cikin tashin hankali suka k'arasa wurin tinkamun sukai gunsu yake Kiran ya Mahmoud ya Mahmoud dak'arfin allah Wanda yayi sanadin d'auke wai ihun mutane jejin atake afara amsa kuwa da gurnaninsu...shiko ya Mahmoud gigice yanufosu Yana fad'ar lpy miyasameta?....! Ina muk'atar Ganin comment d'inku Kuma zazzafa acikin AUTAR ALHERI PALACE group domin hakanne zabani k'warin gyiwwar yimuku update yadda kikeso idan dai zakuyi comment to zaku samu update kullun da iKon allah Wani lokacin har biyu zaku iya samu arana d'aya,,,Ammafa idan bakwayi to zanyi tinanin ko bemuku yadda kukeso bane seku kashemun jiki nakasama yimuku update d'in yadda yadace..please kubani hadin Kai🤗🙏 Autar alheri ✍️ 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳 (Yarinyar jeji renon namun dawa 👱‍♀️🦣🦍🐆🦑) *Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)* Paid Page 21 & 22 ____✅___&&&&&&&&&&&& "Zama yayi dirsham awurin yamak'alk'aleta batareda yabawa ya Mahmoud Dake k'ok'arin karbartaba yake fad'ar "Bata numfashi hannunta zefashe Ya Mahmoud duba kaga sunkasheta sunkasheko,,,Hakan kawai yake fad'a gabaki d'aya yagigice se jijjigata yakeyi Amma ko motsi...cikin sauri ya Mahmoud yaduk'o tareda kamo hannunta me lpy yarik'e jijiyar hannunta anan yaji tana Raye sumane tayi,,,aiko cikin sauri yace Dr Naseer yazo yatayashi dubata...shiru yayi bece komaiba yamik'awa fadeel jakar kayansu domin bayada halin shiga cikinsu tinda cikin duk zawone gaya Kuma ance ruwan basa tab'uwa salin alun shiyasa tindazu yake gefe atakure yayi danasanin shigowa jejinnan yafi dubu...cikin mmki fadeel ke kallonshi naneman K'arin bayani yadda zeyida jakar...shiko ya Mahmoud bebashi damaryin Wani dogon tinaniba yace yakawo mishi jakar kawai. Aiko yazo yakawo mishi cikin sauri yashiga had'a kayan aikinshi Yanayi Yana addu,a aranshi harya gama had'awa

Table of Contents

Chapters

8 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8