Skip to content

Chapter 4

Chapter 4

Jeji Girl Book Two Complete Hausa Novels 1,244 words 0 views Progress saved
Download Book

zaune tanashan fura tayiwa yaron nata barkada zuwa...cikin sauri yak'arasa gunta Yana gaidata tareda tambayar ta dadyn shi. "Dady bayanan ya fadeel yafita tinsafe..okay to shikenan baranayi wanka bazoko..yawwa ya fadeel dan allah kakaini gun anty Marwa zatakaini gun kunshi..dariya yayi yace tofa πŸ€” allah bazaki maidamun mata Yar aikinkiba yawwa,,kije gunta ya Mahmoud mana...Baki tatura gaba tana fad'ar ai ita Safah bazata kainiba..Nima kuwa matata bazata kaikiba..allah setayimun Kona gayawa ya Hafees yadaketa. Aiko daya ballowa kanshi ruwa duk randa yadakarmun mata shida yak'are a kyaika irinki sekuyita kayan shirmenku ku kad'ai...Baki tatura gaba tana k'uk'anai,,shiko yayi shigewarshi Yana dariya...ammy tace zonan Yar albarka rabudashi inbaze kaikiba kikira yayanku IRFAAN yakaiki kinjiko bazaran kira mikishi...aiko cikin Jin dad'i tace to shikenan ammy...waya ammy tad'auko takira IRFAAN Amma bugun duniya be d'aga ba sabida wayar nacan yabari bedroom d'inshi,,,shikuwa Yana parlor Ganin bedaga wayarba yasa takira Marwat da kanta tace zata Saka akawo mata zeelha ayimata kunshi. Acan jikin jeji kuwa wannan budurwar tin tafiyarsu IRFAAN take cikin kewarsu Hakan kawai ta tsinci kanta dasan ganinsu akusa da,ita daga gefe d'aya Kuma hannunta namata azabar ciwo domin yau ma wuni tayi komai bataciba sabida azabar dayake mata gashi duk iyayen nata sunshiga damuwa Ganin halinda take ciki. IRFAAN kuwa tinda suka dawo momma na kuledashi gabaki d'aya baya cikin nutsuwarshi duk yatakura kanshi besan abunda ke mashi dad'i ba dudda kasan cewershi mutin Wanda bayasan surutu Amma wannan tauyewar tayi yawa..dakanta tasameshi akan miyake damunshi Amma amsar d'aya ce bakomai lpy qalau yake shine kawai abunda yake cemata...Hakan yasa takira Ammi tagaya mata abunda kefaruwa da yaron...kiranshi Ammi tayi tace tanasan Ganinshi Amma bezoba se cikin dare koda yazo gidan kowa yayi bacci Hakan yasa yawuce bedroom d'inshi kawai Dake gidan yayi kwanciyarshi. Wayyyoo allah wayyo hannuna abeee Ina Kuna inane inazanganku ??? Ammee naa hannuna zecire kutemakeni wayyo hannuna...kuka takeyi sosai atsakiyar jejin tana Kiran ammee da abee gashi bamejinta ko ganinta se mahaliccinta hannunta kuwa ya kunbura yayi sumtim har inda hak'ora kadan suka hudata Yana zuba jini da ruwa,,,Wani irin azaba yakeyimata gabaki d'aya tafita hayya cinta mulmula kawai takeyi acikin jeji Babu maceci se Allah daga gefe kuwa gasu mutane masu bak'ar kama sun dunfarota suna lasar Baki irin kura Taga nama d'innan..tinda ta tsinkayesu tak'ara birkicewa tana ihu tana birgina ak'asa...suko bil hak'k'i sun dunfarota kad'an yarage su iso gunta...daga k'arshe dau allah yabata iKon bud'e Baki da iya karfinta yace IRFAAAANN. Azabure yamik'e tarud'e Bud'e idonshi cikin tashin hankali yake duk addu,ar dayazo bakinshi domin inda sabo yasabada wannan miyagun mafalkai akanta tin lokacinda suka dawo gabaki d'aya yarasa nutsuwarsa Amma wannan mafalkin na yau ya banbanta da kowanne mik'ewa yayi yashiga bathroom tareda d'auro alwala tatifo tashiga jera nafila Yana Neman mafita akan wannan Al,amarin kamun yak'arasa yashiga addu,a gabaki d'aya dai yau kam da k'yar yaga garin allah yawaye *Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber πŸ‘‰ 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.* Assalamualaikum Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πŸ™β˜ΊοΈ _______________________ Dasafe bayan yafito yaga ummi zaune akan akan 3ster tana askar zama yayi akusanta yana fad'ar morning my ummi..morning too son kafito? Eh yafad'a ahankali..kallanshi takeyo sosai kamun tace son mike damunka? Kuma karkacemun bakomai domin domin jiya najika kana sambatu a bedroom d'inka daga baya Kuma kafarka afirgice alamar akwai Wani abun ataredakai Kuma natambayi Dan uwanka yacemun besan abunda kedamunkaba..kagayamin gaskiya miyake faruwane? Dolima kagayawa ummi gaskiya domin ni Kaina nafara Ganin irin abunda kake Gani ga duk alamu wannan yarinyar ce tajije matsalar ka? Hafees yafad'a Yana zama kusanshi "yarinyar jeji Kuma kamarya? Ummi tatambaya cikin mmki...eh ummi akwai wata yarinya damuka had'u da,ita alokacinda mukace aikinnan acikin Wani k'asurgumi jeji mehad'arin gaske wlh,,nandai yakwashe komaida yafaru atafiyarsu yabawa ummi lbr....cikin tashin hankali ummi tace innalillahi wa ilaihiraji,un Kuma mutince ko aljana? Tatambaya arud'e. Se anan IRFAAN yayi magana cikin alhinin abun yace mutince ummi ba aljanaba Kuma me tattareda abubuwan mmki atareda ita ummi tanada tausayi Kuma tanada temako ummi rayuwarta tasadaukar sabida ceton tawa rayuwar ummi abun yak'i barin raina bansan cewa tayi mugun raunata awannan cizonda kadan yamataba seda zamuzonan nagani Kuma wlh Dakyar hannunta zekai lbr ummi inajin badad'i sosai araina Dana kasa temakonta kamar yadda Tatemakemu alokacinda muke masarautarta ummi akullun nakwanta Senayi mafalkinta tanacikin mayucin Hali idan idona narufe ita nake Gani tana Neman temako ummi yarinyar da bata magana jiya acikin mafalikina har sunana take kira ankan na ceceta narasa yazanyi ummi...yak'arasa zancen cikin gajiyawa kamar zeyi kuka. "Baka kasa temakonta ba yarona koyanzu lokaci be k'ure makaba kanada dukkanin damar temakamata domin kuwa tana Raye da ace tamutune sa,annan ne zakayi kukan rashin temakonta iname Baku umurni amatsayina na mahaifi agareku kuyi gaggawar shiryama tafiya sansaninda take kozominda itanan Indai tana Raye nikuwa zankashe konawane wurin nema mata lpy da izinin Allah,,,cewar Babu Dake shigowa parlor tareda Abba....Yana rufe bakinshi Abba yace tabbas wannan gaskiya ne mukhtar yafad'a Nima Kuma zankashe konawane wurin inganta rayuwarta dasama mata ilimi me anfani dakuma nema mata ahalinta muddin suna Raye aduniya da izinin Allah. Wani kayataccen murmushi IRFAAN yasaki Wanda haryamanta marabada yayishi...ummi kuwa cikin tashin hankali tace mikuke fad'a ne Alhaji? Duk bakuji abunda suke fad'a ba akan yarinyar dakuma jejin datake jciki Amma ahakan zaku sake turasu bayan sunyi fitar kutau acikinsa? "Habadai fateemah karkizama raguwar uwa me raunata zuciyar y'ay'anta mana yadace ki k'arfafa musu akan dukkanin Wani aikin alkhairi dasayi kinji yaudai ace Safah ce ko Marwa ko zeelha zaki barsu acikin wannan halinne kozakisaka acecesu? Shiru ummi tayi tana tinani candai tace shikenan allah yasa Hakan shine Mafi alkhairi allah yabaku narasa akan abunda kuka Saka agaba Kuma yak'areku aduk inda kuke...ameen y allah suka karb'a atare cikin Jin dad'i Amma fa Hafees Adan rud'e yake sabida komawa gidan jiya....abbane yace kukira Mahmoud kugaya masa yashirya dashi za,aje tinda likitane yafara duba hannun kamin ku,isonan....shikenan

Table of Contents

Chapters

8 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8