Chapter 2
Chapter 2
na kam budurwar Nan Kuma ga duhu yasauko sosai alamar magarib tayi domin bayama iya hangota sosai..magana yakesan yimata domin Al,awala yakeso suyi suyi sallah Kuma Yana gudun yasake tab'a ruwan Wani jidalin yabiyo baya. Mik'ewa yayi ahankali yanufi inda yaga takunnah wuta...gabaki d'aya sukabishi da kallo seda yazo Dede inda take yatsugunna tareda lumshe kyawawan idanuwanshi Yana tinanin ta,inama zesoma yimata maganar Amma yakasa...itama d'agowa tayi tana dubanshi Ganin yarufe idonshi atinaninta Wani abun yakeso Hakan yasa tadafashi...zabura yayi dak'arfi domin allah yasani idan ta tab'ashi se yanayinshi yasauya abunda betab'a samuba kenan arayuwarshi se akanta..alama tayi mishi da miyakeso..Dan yamutsa fuska yayi kana yace "I need to use that water...shiru tayi tana dubanshi Amma batace komaiba..Shima bek'ara maganaba Tasowa fadeel yayi Yana tambayarshi lpy kuwa? Nan yagaya mishi abunda yake buk'ata... murmushi fadeel yayi yace Bata magana Kuma inaga bata fahimtar abunda muke fad'a kawai tanajine...k'arasa kusanta fadeel yayi yayimata kwatance abunda IRFAAN d'in yace..seko ta,ajiye kayanta gefe tamik'e tsaye tashiga gaba sukabi bayanta...! *JEJI GIRL* paid book ne idan kina buk'atar samun cigabanshi zaki biya nera 500 ne zaki,iya tura kud'inki ta wannan account d'in π 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber π 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr ππ Autar alheri βοΈ π³π΄π³ *JEJI GIRL*π³π΄π³ (Yarinyar jeji renon namun dawa π±ββοΈπ¦£π¦ππ¦) *Labari meban Al'ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)* Free fage yakusa k'arewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal π zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in π 07037092179 on WhatsApp karkibari abaki lbr ππ *Y'ar uwa shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber π 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.* Assalamualaikum Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πβΊοΈ Free Page 15 & 16 ____β ___&&&&&&&&&&&& "Seda takai bakin takun kana tasaka yatsunta abaki tayi fito me k'arfi sosai...aiko se ruwan suka d'auke da k'ugi da motsi ta ko,Ina kamun kace me Sega manyan k'warin ruwa sunshiga yowa wurinta hardasu k'waguwa su kad'an su Mayan kifaye dorina dadai sauransu...sedasu IRFAAN suka razana Ganin yadda Mayan k'warin keshawagi agabanta..kusan wata kutuwar dorona tanufa tana zuwa taduk'a Dede kanta tana shafawa Kuma tana nunasu IRFAAN d'in Hakan tayiwa kowacce halitta Dake wurin abun har zabban tsoro domin yawuce mmki tad'auki tsawon lokaci tana maganada iyayen nata kana tajuya tareda yimusu nunida suyi duk abunda sukeso...suko k'warin suka komawarsu cikin ruwan...ankace abun mmki baya k'arewa aduniya idan baka mutuba komai zakagani yau shine yakasance acikin rayuwar su IRFAAN domin duk'awarsu sukayi sukayi alwala da wankin jikinsu har suka gama ba abunda yafaru dasu. Itako tuni Takoma inda tahasaeutar tashiga gasa masu Naman data Samo tana cikin yin aikinne Sega wannan kad'an yafito Dama kada baya kwana acikin ruwa...k'arasawa yayi kusanta tareda d'ora kanshi a cibiyarta Yana gogawa Kuma yazuro harshinshi Yanaso yalashi inda yacijeta Kuma kallo d'aya zakamasa kasan cewar yanacikin damuwa...itako saurin janye hannunta tayi tana kallanshi Idonta nacikowada k'wallah kamun Kuma tajanyoshi jikinta dasauri tana Saka kuka rungume dashi...irindai yadda sukayi tamkar abunda yayi mata yahanashi sukunine yazo Bata hak'uri itako ta hak'ura....gabaki d'aya su IRFAAN sandare suwakayi awurin suna kallon shakuwa iya shakuwa tsakanin wannan mugun k'waron da wannan yarinyar abundai se Wanda yagani Sunjima ahakan kamin tasakeshi tana mik'ewa domin cigabada gashin namanta...suko sallar sukayi duk seda suka rama wa wadda kekansu kana suka zauna suna lazimi...itako tuni tagama gashinta Takoma gefe tana kallan yadda suke sallar abun gwanin birgewa Ganin sungamane suna zaune kawai yasa tamik'e tareda d'aukar Naman takai musu duka Wanda zasuci itada birinta kawai tacire,,bayan takai musu kana tazo tad'ale bishiyar tuffa kamar badareba sukashiga tsinko y'ay'an itada birinta seda suka tsinko dayawa kana tasauko tasake tsinko musu ayiba,,,sa,annan taje bakin tekunnan tawakesu tass duk suna kallanta kamun tazo tazubesu duka agabansu bayan tashimfid'a wasu gayen bishiyar ak'asa Da kallo sukabita dukkansu musamman IRFAAN Dake mata kallan tausayi dakuma mmki...d'agowa tayi Idonta suka sauka acikin nashi aiko tasakar mishi murmushin da yakusa tafiyada imaninshi sabida Ganin tsantsar kyau da haiba..nuna mishi Naman tayi da kayan fruit d'in alamar yaci domin Taga duk sunfaraci Amma bandashi..shiko yanacan duniyar kallanta,,,Ganin bema kula,abunda takenufibane yasa tad'auko tuffa d'aya tabashi...se,alokacin yakula karb'a yayi Tareda kaiwa bakinshi yad'an gutsura...se alokacin tajuya Takoma wurinta tazauna tana kallansu bayan sukagama cin abuncin sukasha y'ay'an itatuwa amadadin ruwa kana suka wanke hannayensu kowannensu yakishin gida suna firar jejin jefi,jefi... IRFAAN kuwa gabaki d'aya hankalinshi nakanta Ganin takicin namanda tagasa Kuma tak'i kwanciya zaune take kawai tayi shiru Dan birinta na gefenta..tasowa yayi zuwa Gunda take...abunda besaniba hannunta kemata mugun zogi agunda kad'annan yacijeta domin cizon yashiga sosai gaya komai Bata Sakaba awurin. Yana zuwa ya tsugunna akusanta Ganin Bata kuladashi bane yasa yad'an dafata kad'an Amma dasauri yajanye hannunshi domin aduk lokacinda jikinsu zehad'u tofa sesunji Wani mugun shuck nagamuwar fatarsu....d'agowa tayi tana kallanshi batareda tace komaiba. Shiko cikin basarwa yace what's your name? Yayi maganar kamar bashi yayiba...itako kallan Bakinshi kawai takeyi yadda yake motsashi kamar tsutsa sabida zamanshi k'arami...Ganin tayi shiru batace komaiba yayi tinanin kobatajin English ne? Baki yak'ara bud'ewa ahankali yace yasunanki? Nanma shiru..cikin mmki IRFAAN ke kallanta kamun yak'ara cewa yasunanki nace? "D'an murmushi tayi itama tace ya sunanki nace...Ido yazaro Yana kallanta Gani yakeyi kamar renin hankali ne abun nata tambayarda shine sa,arta,,Ad'an hasale yace Kee nisa,arkine Yana k'ara ware manyan idonshi...itama yadda yayi tayi tana ware nata idanuwan Wanda sunmafi nashi girma tace Kee nisa,arkine? Shiru IRFAAN yayi Yana kallan iKon allah ganiyakeyi lallaima yarinyar Nan tarenashi d'anma Taga Yana kulatane maybe shiyasa zata kawo mishi wargi shi Sam wlh shiyasa baya shiga sabgar mata domin Abu kad'an suke Jira surenaka...fadeel ne da Hafees suka k'araso wurinsu Ganin yadda yayi kicin kicin darai Kuma gashi sunji Yana mata magana sama,sama sunsan ba,abunda kemishi wuya bane yace zedaketa yaja musuwani bala,in gaya Kuma allah ne garkuwansu itace garkuwansu awannan jejin..dafashi Hafees yayi yace lpy bro? Mikefaruwane? Kamun IRFAAN yabashi amsa itama tace lpy byo
Table of Contents