Chapter 7
Chapter 7
kub'uta daga garesu please kacikawa su Abba burinsu karka manta Ammi bazata iya jurar rashin Dan lelentaba IRFAAN dawani Baki zangayawa momma namun dawa sunyi nasara akan Dan uwana,,Suru yayi kuka naneman sub'uce mishi...Hakan yasa fadeel karb'a Shima cikin muryar kukan yake fad'ar IRFAAN ko wannan baiwar allah damuyi wannan kasadar sabida rayuwata idan tasan cewa karasa rayuwarka wurin ceton tata bazata tab'a yafewa kantaba balle hartayi ingantacciyar rayuwa kamar yadda kake buri,,, IRFAAN bama zata yadda tazauna taredamuba muddin baka Raye please kadaure kifi k'arfinsu allah ya kubutardakai..duk abunda suke fad'a akunnen IRFAAN Yana k'ok'arin kama igiyar kifinnan yarik'eta tamau Yana Neman kefidasu cikin ruwan...innalillahi wa innalahi Raji un suka fad'a dak'arfi suna salati lokacinda sukaji jirgin na hajijiya Asama Yana Neman kifiwa..shiko IRFAAN Ganin yadda kefin keneman halkasu yasashi zare wukarda ke takalminshi cikin zafin nama ya tsinka igiyar Dake bakin kifin kana yarik'e sauran da hannunshi d'aya kana yasaka d'aya hannun ya daka mishi wuka atsakiyar cikinshi kana taketo keeeee seda yafarkeshi duka...aiko Sega juya Yana wutsil wutsil d'in d'aukar Rai. Suko su fadeel yadda sukaga jini yataso Saman ruwan kuwannensu yadurk'ushe awurin akanar way'anda suka d'auke Rai sabida tsabar fargaba da tashin hankali me mugun tab'a zuciya domin gabaki d'aya su d'auka IRFAAN ne kifin yakashe,,,ko Rasheed seda Wani shock yashigeshi atake idonshi suka cika tabb da k'wallar bakin ciki....suna cikin wannan alhininne sukaga IRFAAN yayo Saman rik'eda igiyar ahannunshi..ai Wani irin tsalle dasukayi suna rungume juna kamar zasu kifarda jirgin seda Rasheed yace my guys acikinfa jirgine ba,afiliba karku kifardamu yafad'a cikin tsokana. Dukkanmu dariya sukasaka Kuma ga hawaye shab'eb'e a fuskarsu...shiko IRFAAN ahakan yasamu yarik'a igiyar harya haura jirgin...aitinkamun yak'arasa hawa dukkansu sukarikoshi kamar Wani jinjiri haka sukashiga sunbatarshi suna shafa jikinshi suna kuka suna dariya...shi kanshi seda yayi murmushi ya rungumesh dukkansu kana Bude bakinshi cikin daddar muryarshi yace it's okay my brother's please stop crying I'm better ok...Kai suka d'aga atare kana suka zauna suna sakashi tsakiyar su se alokacin yakulada Ashe ko Dr Naseer tin lokacinda yasakashi jirgin yafad'a Shima ya some...bece komaiba ahakan suka d'auki hanyar gida basuko tsaya a Legos ba yaceda Rasheed kawai sunufi Abuja..hakama abokin Rasheed d'in Wanda ke driving d'in d'aya jirgin Shima akace yawuce dasu Abuja...harya saukesu tindazu ba yadda ya,iya Hakan yak'ara daukarsu yanufi Abuja. Suna Isa Abuja Marwa nakarasowa da mota domin ita kad'ai IRFAAN yakira ko Safah batasanda zuwantaba se motocin gidansu fadeel Wanda sune suka kwashesu zuwa hospital itako Marwa tadaukeshi shida fadeel da Hafees suka nufi hospital domin dukkanku suna buk'atar Ganin doctor..shiko bashida burin dayawuce yaga wannan yarinyar tafarka ayanzu...! Idan naga comment d'inku insha allah fobema zanmuku 2 update Amma idan banganiba to ba tabbas 🤷 Autar alheri ✍️
Table of Contents