Chapter 4
Chapter 4
gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber 👉 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.* Assalamualaikum Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida 🙏☺️ _____________________ Cikin sauri Hafees yace to gawannan birin da kullun zaka gansu tare Kuma wannan abun natane ahannunshi fa...cikin sauri IRFAAN da duka sauran matafiyan suka jiyo suna kallan yadda birin keta famar sauri "we follow him yafad'a dasauri Yana dafama birin,,,,tafiya sukeyi sosai kana sukaga yashiga Wani katon kogon dutse Suma kutsakai sukayi aciki,,,Amma kamin sukarasa kowannensu cikinshi yad'uri ruwa Ganin wannan k'aton kogon kamar gidan k'asa ga kuwa birainan Babu adadi sunfi dubbai..itako tana kwance kusan wasu jiga,jigan gwaggon biwai se famar kewayinta kananun keyi..munshiga ukku cewar Dr Naseer kamun ya Mahmoud yace wannan ai yafi ukku Dr sedai kawai muce 9..."wlh bataraba ya Mahmoud sedai kawai allah yajik'anmu Amma wannan gidan mutuwane muka kawokanmu,,, Muneer yafad'a agigice. Nisawa fadeel yayi kana yace Dan Allah kudena mana wannan shirmen yanzu duk ba wannan ba munsan yadda zata fito daga wurinnnan shine kawai magana Amma duk wannan aiba abunda zesakamu sa sarewa akan bukatarmu...wannan gaskiya ne yanzu minene mafita? Hafees yatambaya. Shiru duk sukayi anrasa Wanda zece Wani abun gabaki d'aya sunlulu duniyar tinanin yadda zasubar wannan jejin da,ita batareda wata matsalar ba..Humm brothers kunsan me? Yanzu yadace kowa yasaka jarunta acikin zuciyarshi Doline kufidda tsoro gudun kar asirinmu yatonu yazama wajibi mukoma Yan wasar kwaikwayo domin masu abunda mukeso inba hakaba kuwa wlh suka Gane manufarmu akanta to dukkanmu sunanmu gawa,,cewar IRFAAN Yana kallansu cikin gasgata abunda yake fad'a...dukkansu girgiza kansu sukayi alamar sun aminta...kana yacigabada fad'ar yanzu zamu tsara yadda zamubi dasu tinda sunnuna suna zarginmu amatsayinsu na dabbobi to muma Doline mununa musu mud'in mutane ne ba ba dabbobin ba munfisu wayo da dabara kinfahimta? "Insha allah sukafad'a atare...yawwa to kuzu kuji yafad'a Yanayi k'asa damurya duk suka kewayeshi. (nidai naso najiyomuku abunda sukace Amma sunhanani wannan damar domin Hafees se bankamin harara yakeyi😢) D'agowa kawai naga sunyi Suma murmushi kana IRFAAN yanufi cikin kogon kaitsaye Yana d'inshi ya Mahmoud da fadeel suna rik'edashi...ai way'annan biran suna Ganin shigowarsu suka hayayyak'o musu kamar zasu cinyesu se tsuwawa sukeyi suna Wani irin hargowa... duk'awa sukayi ya Mahmoud kamar yasaki fitsari awando yayinda fadeel keta k'arfafa mishi gyiwwa karya tona musu asiri....suko wannan hayaniyar dasukeyi itace tafarkarda wannan budurwar,,,suko sarakunan wurin ko motsi basuyiba sunzaba Ido kawai suna kallan yadda za,ayi...itako cikin sauri tamik'e zaune Ganin yadda sukayiwa wuri d'aya duk sunzagaye,,,Ganin Bata Ganin komaine yasa tajuya tana kallan way'annan iyayen nata da,alamar tambaya...kowannensu juye kanshi yayi kamar basusan abunda takeyiba hakan yasa tamik'e Dakyar tashiga takawa..Amma kamin tak'arasa Setaji anrik'e hannunta,,,jiyowa tayi Taga Wannan gwaggon birin Dake reninta ce,,,batareda tace mata komaiba suka shiga tafiya Dama tarik'atane gudun karta fad'i...suna zuwa wurin gwaggon birin tayi Wani ihun cikin tsawa aiko se duk suka ware suna bud'e musu hanya,,,suka k'arasa wurin...Idon wannan budurwar nasauka akansu fadeel da IRFAAN Dake duk'e rik'eda k'afarshi da,aka d'aure...ai cikin tashin hankali tanufesu kamar zata fad'i tak'arasa tareda rik'o k'afar tana kallanshi...Shima d'ago kanshi Dake k'asa yayi yakalleta idonsu suka sark'e cikinna juna..dukkansu seda gabansu yafad'i daga ita harshi sabida abunda yadaki zukatansu lokaci d'aya...Amma se waske yashigayin karatta d'inshi yamarairaice fuska kamar zeyi kuka Yana nuna mata k'afarshi tareda yimata alamar yunwa yakeji da hannu Kuma wanka yakesanyi. Kanta tadafe cikin tausayawa tarik'ashi azahiri Amma a badini shine kerik'eda ita,,,tafiya sukashigayi ahankali hartakaishi Gundata taso tazaunardashi kana tajuya tanayiwa su fadeel alamada suzauna...seda suka zauna kana tashiga kare musu kallo Ganin ba dukkansu bane gabanta yafad'i kaddai acan sukabarsu kar Wani abun yazo yasamesu cikin sauri tarik'o hannun fadeel d'in tana tambayarshi Ina saura...murmushin gefen Baki yayi Yana nuna mata hanyar shigowa...atake takira wannan abokin birin nata tace yashigo dasu...cikin sauri yawuce domin cika umurninta ko cikakken minti 2 ba,ayiba segasu sunshigo dukkansu birin nagaba suna bayedashi abaya wurinta yanufa dasu seda suka zauna kana Takoma gun IRFAAN tadafashi tana d'ago fuskarshi alamar ya kalleta...seda yajiyo kana tayi murmushi tace what's your name? Kamar yadda yayi mata tambayar abaya...Ido IRFAAN yazaro kana yace my name? Itama Idon tazaro tace my name..aikuwa sukabawa su ya Mahmoud dariya. Cikin dariyar Hafees yace bro batafasan mikake nufiba idan baka mantaba awancan lokacin kayi mata wannan tambayar da Kuma wannan Kalmar to Inaga shine tatina yanzu kamar tana koyar kalamankane? Se alokacin IRFAAN yasauke ajiyar zuciya domin yayi tinanin kotana magana Rena musu hankaline takeyi...Dan guntun murmushi yayi domin Shima abun yabashi dariya...aiko tak'ara zaro idunta tana kallanshi domin Bata tab'a Ganin yayi murmushi ba..kallan yadda tayi yayi yace yadai minene? Itama Hakan tace yadai minene? "Humm yace Yana sauke kanshi k'asa..itama Humm d'in tace tayi yadda yayi... fadeel yace wlh kwaikwayon kane takeyi wannan ba abunda tasani kawai muyi abunda zamuyi mubar wurinnnan please 👏 "Kallanta IRFAAN yayi sekawai yace zanyi wanwa Yanayi mata alama da hannunshi...itama yadda yayi tayi tace zanyi wanka..seda yakomayin murmushi awannan karon kana yak'iyin magana kawai yayi mata nuni..kaitad'aga mishi alamar ta fahimta kana tamik'e tareda rik'o hannunshi Suma duk suka mik'e tsaye..hanyar fita wurin suka nufa cikin sauri way'annan manyan biran sukabi bayansu. Tafiya sukeyi hankali kwance Amma abunda yabawa IRFAAN mmki yadda take shigewa jikinshi tana mammatseshi ajikinta,,tobashi kad'aiba Suma su Hafees sunkalada Hakan sedai abunda Basu saniba yadda yayi mata alokacinda takejin sanyi shine kedawo mata arai abunda take buk'ata kenan Kuma yanzuma Hakan sanyin takeji kawai k'arfin Haline...ahakan suke tafiya duk inda suka gitta se sunsamu Yan rakiya bakamar d'azu ba dasuna tafiya bakowa yanzu kam kamar Jira akeyi sufitoda ita gabaki d'aya manyan namun dawa suntake musu baya domin dukkansu yanzu Basu yadda dasu IRFAAN ba gashi Kuma y'ar lelensu ta aminta dasu. Seda sukakai bakin tekun Amma ba gefen da mazauninta yakeba domin wannan wurin kamar ajikin lungune sosai Kuma jirgin ruwa ko matafiya Sam basa zuwa wurin..to yanzu cikin iKon allah setazo dasu Dede inda jirgi kan iya zuwa sabida yafi kusa,,,Ganin sunkawo bakin tekunne yasa tatsaya tana kallan su Hafees da
Table of Contents