Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Jeji Girl Book Three Complete Hausa Novels 1,240 words 0 views Progress saved
Download Book

IRFAAN tsallenda yayi cikin iKon allah se yafad'a abakin jegin bek'arasa shiga cikiba kumabe zauna cikin ruwan dukaba...aiko kamar Jiran akeyi yadiro ruwan yad'auki tashi rura irin manyan ciki zasu bayyana kenan...cikin sauri yashiga kwanceta daga bayanshi da hannu d'aya hannun d'ayan Kuma yanarik'eda k'arfen jirgin seda yakwanceta kana yasaka hannun yarik'o ta kana yajanyota dagabayanshi ya wulgota cikin jirgin dudda Hafees nabashi hannu akan yakawota Amma yak'i bashi ita yajefata,,,,seda tafasa ihu sabida k'ugunta daya bugu sosai dawani karfe Dake jikin jirgin...Yana jefata Wani katon kefi nayin sufa zuwa damk'arshi...aiko Shima yasaka tsalle yadiro cikin jirgin allah cikin temakon uban giji daya tsareshi domin kad'an yarage kifinnan yayi watandarshi...dukkansu se alokacin sukashiga sauke ajiyar zuciya Ganin allah ya kubutardashi sukazo sunamushi sannu..shiko hankalinshi na kan iyayenta daketa ihu acikin jejin gabaki d'aya ya hargitse se ihu sukeyi suna hargagi kamar sutada jejin wasu daga cikinsu har cikin ruwan suka biyosu wasu Kuma se tsalle sukeyi suna ihu. Allah sarki gwaggon biri hadda kukanta da hawayenta andauke mata y'ar Lele shekara dashekaru suna tare kusan shekara 14 yau darana tsaka yad'auketa ohh ni Yasmeen nace sabon tirken Wawa sewani jik'on gorilla 🦍πŸ˜₯ Suko acan cikin jirgin sunata murna sunyi nasarar d'aukota se hamdala sukeyi...yayinda IRFAAN yanufi inda take kwance domin tin ihun datayi lokacinda tabugu Bata k'ara ko motsiba,,, duk'awa yayi yad'aukota zekaita cikin inda kujera take ya kwantarda ita se kawai sukaga manyan kifaye nayiwa jirgin tsalle suna Neman shigowa cikin daga k'asa kuwa dorinar ruwa kusan hud'u sunsaka jirgin tsakiya suna Neman kifardashi..Ido duk suka zaro cikin tashin hankali fadeel yace tsugunno Bata k'areba kenan...! Ayaudai idan naga comment d'inku zakuga update yadda yadace Idan Kuma bakuyi bazanyiba Dama sokukeyi Sena rok'a tukunnah zakuyi Humm maybe baya muku yadda kukesone🀷 Ina godiya sosai da addu,oinku allah yasakada alkhairi πŸ™ Autar alheri ✍️ 🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳 (Yarinyar jeji renon namun dawa πŸ‘±β€β™€οΈπŸ¦£πŸ¦πŸ†πŸ¦‘) *Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)* Paid Page 31 & 32 ___βœ…___&&&&&&&&&&&&& "Muneer kuwa cewa yayi mundai munkawo kanmu gun ajalinmu domin wlh da jirginnan yakife sunanmu gawa maybe ko sauranmu baza,asamuba...Kai Dan Allah kayiwa mutanen fatan alkhairi wannan wanne irin zancene sewar ya Mahmoud cikin k'arfin Hali domin fa Shima kam yashiga demuwa ga wannan Al,amarin...shidai Dr Naseer Yana gefe mak'ure inbanda kalmar shahada Babu abunda yakeyi yayinda sauran sojojin keta kokawa da jirgin wurin Ganin Basu samu nasarar kifardashiba,,,Amma Kuma yak'i tafiya yak'i gaba balle baya Kuma duk wannan badak'alar da,akeyii ita wadda akeyi dominta asome take Sam batasan wainarda ake toyawaba. Shiko IRFAAN wayarshi ya lalibo Amma yaji wayam tafad'i alokacinda yayi tsalle,,tsaki yaja cikin Jin haushi yakwantarda ita kana yacewa fadeel bani wayarka...Yana mik'a mishi yashiga Kiran wata nomber cikin ko sa,a yasamu..ana d'agawa IRFAAN yace Rasheed please kazo kad'aukemu yanzu Muna tsakiyar tekun Legos gayi sauri ba lokaci domin Muna cikin tarko ne...ok angama megida Rasheed yafad'a tareda yanke wayar...kallanshi Hafees yayi yace tayaya Rasheed ze daukemu anan wurin tukunnah ma aina ze ajiye jirgin anan cikin ruwa? Shiru yayi bece komaiba Sema d'aukar yarinyar dayayi yakwantarda ita kamar yadda yayi niyya. Kanajinafa bro mugana mutin keyi kayi banza dashi yanzufa balokacin miskilanci bane Dan Allah kagaya mana tayaya zamubar wannan wurin...gum yayi dabakinshi sabida wuntsilawar da jirgin yayi kad'an yakife iKon allah sojojin sukayi k'arfin Halin mayardashi Dede..se alokacin suka sauke ajiyar zuciya kana fadeel yace please Hafees Dan Allah kayi shiru kabarshi muga miye shirinsa...ai shikenan maga yadda za,ayi yafad'a tareda komawa gun da suke rik'e jirgin yashiga tayasu. Basuwani jima awurinba Sega Rasheed ya bayya acikin jirgi me saukar ungulu guda biyu shi kejan d'aya abokin aikinshi kejan d'aya... IRFAAN na hangenshi yayi mashi alamada inda suke,,,aiko segasu adede Saman jirgin ruwan suna shawagi...igiya suka saukarda ita daga cikin jirgin ta agajin gaggawa...aiko Muneer ne farkon fara rik'a igiyar yahaye se wasu daga cikin sojojin daganan Hafees ya hau se ya Mahmoud...d'ayan ko IRFAAN ya hau tareda wannan yarinyar yakaita ya,ajiye se akace Dr Naseer ya hau aikuwa anan dirama take domin atabau yak'i hawa tsoro da fargaba sunrigada sunyi mishi mugun kamu har duk sojojin suka gama hawa yarage dagashi se fadeel Amma Sam yak'i yadda ya hau seya rik'a igiyar sekuma yasaki Yana salati gabaki d'aya yarikice yarud'e kamarma baya hayyacinshi..ga jirgin yafara nutsawa aruwa...cikin takaici IRFAAN yak'ara rik'o igiyar yadiro cikin jirgin kana yace fadeel yahau...seda fadeel d'in yahau kana yarik'a hannun Dr Naseer duka biyu yasak'ala a k'ugunshi kana yace yarufe idonshi Kuma kome zeji karya sakeshi,,,Hakanko akayi domin ahaka IRFAAN yahaura dashi Saman jirgin su fadeel suka temaka yashiga ciki sedai Yana shiga igiyar na tsinkewa kawai sukaga IRFAAN yakoma se cikin ruwa tsinbull...wats irin mahaukacuyar k'ara Hafees da fadeel suka saki atare suna k'ok'ari diro Suma Dakyar way'anda keciki suka hanasu. Aiko fad'awarshi keda wuya way'annan dabbobin ruwan sukayi kanshi k'attan kifayene masu had'iye mutin kaitsaye gakuma dorinar Suma ba ko d'aya ba ko biyu dukkansu aguje sukebin shi acikin ruwan...Shima Yana gudun ceton ranshi saukin abun ya,iya ruwa tinda sojan ruwane,,,Wani irin wasar tsre sukeyi acikin ruwan kamar sabon yak'i...daga waje kuwa tuni d'aya jirgin yad'auki hanya sedai na Rasheed ne betafi ko,inaba yanabiyedasu tasama inda yaga gudunsu Nanyakebi...sukuwa su Hafees inbanda kuka da addu,a babu abunda suke dagashi har fadeel domin Muneer baya cikin wannan jirgin( allah sarki mazajenmu seyanzu naga hawayensuπŸ˜₯) *Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber πŸ‘‰ 08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.* Assalamualaikum Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida πŸ™β˜ΊοΈ _____________________ Wani katon kefine yayi nasarar cimma IRFAAN sukashiga dambe aciki...akuma wannan lokaci Rasheed yasaki igiya acikin ruwan domin se alokacin yaga sun tsaya wuri d'aya,,,Yana sakin igiya yad'auko sipika Yana fad'ar IRFAAN karik'a ga igiyanan kayi k'ok'arin rik'ota kayi dajiki please kayi sauri karik'a... karb'e sipikar Hafees yayi daga hannun Rasheed cikin muryar kuka yake fad'ar please bro karkabari suyi nasara akanka bazan iya jurar rashinkaba IRFAAN kayi k'ok'arin

Table of Contents

Chapters

7 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7