(AREWA WAKE UP) lyrics
INTRO
Da Rarrafe na fara game din yanzu kam na mike
I heard the industry is licking na zo na like
All dis fake Rappers squeeze nazo na linke
Na zama jagaban kaman baushe a gun farauta
Na zama gagare inna cin beat kaman gara
Niggers sai ku Ankara dan nafi karfin pappara
Yaran ya fara famfara shiyasa suka firgita
My songs are goin sama sama nigga harda jupita
If my lines are making them sick toh ku kira likita
Sun kasa gane ni sun zata wai inna rikida
Ba komai bane iya sarrafa Lines ne a kan kida
My mama use to pray for me kullun da sanyin safiya
Shiyasa nake tumbudin flows masu Kafiya
Flowing kaman Gafiya am sick banda lafiya….
Verse -1
Gaisuwa ga zaria,kano zuwa lafiya
Zamfara,bauchi Gombe zuwa yola
Maiduguri kano jigawa zuwa border
This is for the street I believe every Rapper from da ghetto is a hero .
Wallahi ko ba biro zamu lula sako chan sama
Yanzu ana jinmu gidan Radio da TV
My lines are irreplaceable talent uncomparable
The industry is black Harkan babu taimako
Manyan suna chan sama ,kana nan a chan kasa
Da Ina da dama Harkan nan dole sai na dama
Dan na maida hagu dama ,na bama kowa dama
Domin shi din ma ya dama .
Arewa mun sama dama Amman mun mai da shi yawa
Boys are full of talent basu da kudin yin video
Ko su sa songs din su A radio
Tauraro na na shining baba u no need fitila dan kasan bana fitina toh………
CHORUS
Arewa mu tashe kano zamfara yola duk ku tashi
Kaduna tashi ,Birnin kebbi tashi,Jigawa,Gombe bauchi duk ku tashi. Katsina kogi dukkan ku ku tashi
Sokoto Niger duk sai ku tashi ,Tara ba ku tashi
Yobe JOS ,kaduna ku tashi ,kwara Gombe maiduguri tashi……
VERSE-2
Rabbana Atina babu wani shege
Talent sai a duniya u make money a duniya
This life is ain’t funny domin naga bata dariya
But a kwai kwararan mutane sun cika fariya
But we are all equal ,see am shinning like a star
And am coming like a shooting star
Kowani guy na tare tracks dina kaman kayan lefe
Fresh boy lepe,in an ganni a cheering like nepa don bring the light .
You don’t need a flash light cos my stardom is bright
I started from the street amman Yanzu nayi nisa
Cos Am hard like VISA I they worry them like TUSA
You can’t try my chick in ka matsa tama kusa
Haters sai ku ankara domin ai fa kun makara
The last guy challenge me an dakko shi a makara
Da zafi zafinta akan buga karfe ta Narke
Kunyi sakaci da kuka barni har na mi ke .
CHORUS
Arewa mu tashe kano zamfara yola duk ku tashi
Kaduna tashi ,Birnin kebbi tashi,Jigawa,Gombe bauchi duk ku tashi. Katsina kogi dukkan ku ku tashi
Sokoto Niger duk sai ku tashi ,Tara ba ku tashi
Yobe JOS ,kaduna ku tashi ,kwara Gombe maiduguri tashi…… X2
OUTRO
eh mana kowa ya tashi
Karkabar wani shege ya gayama cewa wai eh ka gane
You not going anywhere bro ,karya ne
We all start from the street yeh
Watarana sai labari yeahh duk mu tahsi kawai
Let me see ya hands up ku daga yea
2020 this is the year mehnn haka
ABK the DON Arewa monster RASCO I see u
Yea toh praceeee….